Sashe 60
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aunty ta bayar da number Baban Zee-zee aka zo asibitin da aka kai su bayann na yi accident in, halin da suka tarar da su yasa Maman Zee-zee kuka kamar me, haka aka shiga ba su taimakon gaggawa, sannan aka maida su gida aka musu ori Zee-zee ba komai ne damuwarta ba sai ganin babu hannunta gaba aya ji ta ke gaba aya komai ya tsaya mata cak, ga sakin da Mabarak ya mata ga kuma wannan abin da ya faru wai yau ita ce babu hannu sannan ba za ta iya tafiya ko nn da can ba saboda orikan da aka mata a cinyarta da afarta ga rashin ha ora sosai ta ke jin da na sani akan komai da ta aikata a rayuwarta.Allah ya isa kwa ta jawa Auntyn ta ta fi cikin carbi domin gaba aya halin da take ciki ita ce silar sanyata a ciki, ita ma Autyn da na sani take domin kuwa gashi ita ma sanadin son zuciya ta zo tana da na sani akan abubuwan da ta aikata!. _Baffa Abdullahi_ Sannu a hankali Allah ya ha a shi da wani irin ciwon afa kansa ce ta shiga cikin afar, gaba aya afar tashi ta kumbura, haka take wari gashi naman afar sai zabgewa yake, duk abin duniya ya ishe shi gashi kuma an ce sai an yanke masa afar dan haka yanzu ku in aikin ma yake so ya ha a saboda yanzu ko nan da can ba ya iya zuwa bare ya je maula ya samo duk abin da yake da shi ya are a neman magani.Dan haka yanzu ganin afar tana wari wani irin ruwa na zuba hakan yasa ya sanya gidan da suke ciki a kasuwa domin ya biya ku in da za a yanke masa afar. Tun da Inna Mairamu ta ji batun siyar da gida ta ringa masa rashin arzi i tana sai ya saketa domin ba za ta zauna da shi ba dan yanzu in aka siyar da gidan ko gidan kan sa bashi da shi bare ayi zancen wani abin duniya bashi da komai dan dama ya da e da siyar da gidansa na asali ganin ya mllaki wani gidan.Baffa Abdullahi kwa ya ce ba zai saketa ba dole ta zauna ta yi jinyarsa aure kuma mutu araba takalmin kaza, dan dama tun da ya fara ciwon afar Inna Mairamu ta canja dan dama tana jin haushin sa yana neman auren wata bazawara ciwon afar ne kawai ya hana auren ita ma kwa yanzu ta ce ba za ta zauna da shi ba, haka dai ake zaman ba da i ya kasa gane kan ta. An sayi gidan ya biya ku in aikin afar sauran ku in kuma ya biya musu ku in hayar wani gidan asa mai aki aya zagaye da langa-langa, haka aka yanke masa afar nan ya koma mai afa aya sai dai yana dogarawa da sanda, amma a hakan yake fita ya nemo musu an abin da za su ci amma Inna Mairamu ba ta gode masa kullum cikin wu anta shi take, har sai yake jin duniyar ta fice masa a rai akan abubuwan da Mairamun ke masa duk da ya san cewa alhakin su Ammi ne da ya auka yake tambayarsa. _Mummy_ Tun da Mubarak ya yayyafa mata ruwa ta farfa o ya sanar da ita ya saki Zee-zee ta ji ba da i a ranta duk da cewa Zee-zee in ta yi abin da dole sakin ne maslaha tun da gaba ba a san me za ta yi ba, amma Mummy sai ta ji gaba aya ma tsoron rayuwar take, kuma ta san dama tun da Mubarak ya rasa Zahra to da wuya ya maida gurbinta!. Daddy jin abin da sirikar tasa ta yi yasa ya shiga ru ani hakan yasa ya tuna halaccin da aka musu akan Zahra da kuma rashin adalcin da ya musu na sanya wa a saketa duk da sun gano daga baya bata da laifi tuggun Zee-zee ne. _Mubarak_ Tun da Zee-zee ta masa wannan abin ya ji duk ya tsani rayuwar bariki, ya ji baya son ko sha'awar ara aikata zina, domin ya san cewa abin da yake yi ne aka masa duk da cewa bai ta a neman matar aure ba bare har ya je gidan aurenta amma ya san zinar da yake aikatawa ce tasa ya auri mazinaciya sannan zinar da yake aikata wa ce Allah ya raba aurensa da Zahra domin fa in Allah ma aukaki (Mazinaci ba ya aure sai mazinaciya, ko mushrika, mazinaciya bata aure sai dai ta auri mazinaci ko mushriki, an haramta wannan ga muminai) Tabbas Zahra ba mazinaciya ba ce babu shi sa Allah ya kawo arshen zamansa da ita tun kafin ya yi tarayyar auratayya da ita, lallai zina ba aramin azanta ba ce, innba azanta ba ace baka san halal inka ba kowa sai ka ha a jiki da shi ai ko dan lafiyarka ka guji kuma ka auracewa zina! Wannan dalilin yasa Mubarak ya nutsu ya gane banbancin zare da abawa, hakan yasa ya fara zuwa wani masallaci da ake karatu tsakanin magriba da isha'i yake aukan karatun Qur'ani sannan yana zuwa wajen wa'azi yana aukan darussa na gyaran rayuwar yau da kullum da ma gyaran lahirarsa. Mummy ta fi kowa farincikin faruwar hakan, domin tana so an nata ya shiryu ya kasance abin kwatance ko dan wata rana ansa su yi alfahri da shi a matsayin mahaifi. Da in yadda rayuwarsa ta gyara ne ya sa ya je ya sami Daddy lokacin suna zaune a falonsa na asa shi da Mummy, dan shi ma yanzu Mubarak in ya dawo gidan da zama ya baro can gidansa.Bayan an an ta a hira da shi ne ya tashi ya je ya tsugunna a gaban Daddy ya fara magana kamar haka. "Daddy ha a sai yanzu nake jin da in rayuwata, sai yanzu nake jin nima mutum ne kamili kamar kowa, tabbas ka nuna min gata da kulawa sai dai gatan bai zama na hanya mai ullewa ba, saboda gata ne da ya sanya na sangarce na i karatun boko bare na arabiya amma duk da haka ka kasa tsawatar mini saboda soyayya ka goya min baya, ka ringa ganin ba in Mummy nah idan za ta fa a min gaskiya, ku en da take hanawa ka bani su ne nake neman mata da su nake shan kayan maye da su domin ku in ma har rasa me zan yi da shi nake.Ko da ace ni ne silar lalacewar rayuwata to tabbas kai ma kana da alhakin yin haka, kamata ya yi iyaye su kauda kan su daga kallon soyayyar ansu su koma kallon su waye su me za su zama anan gaba ya rayuwarsu za ta kasance, bayar da nagartacciyar tarbiya ga yara ita ce kyakkyawar abu mai kyau da iyaye za su barwa an ko da bayan ran su ne domin ba a musu al awarin rayuwa da su har abada ba, dole akwai tsufa akwai kuma mutuwa dan haka ingantacciyar tarbiya ita ce abin da iyaye za su barwa ansu, su ma an su baiwa na su an irin tarbiyar da aka ba su.Sai da na cigaba da zuwa aukan karatu da zuwa wajen wa'azuzuka na gane ina cikin matu ar duhu na jahilci dan Allah Daddy ina fatan iyaye masu hali irin naka za su canja domin rabauta su da an nasu duniya da lahira!" Mubarak in kan sa da ke maganar hawaye yake, haka Daddy da ya rasa me yake masa da i nauyin yaron yake ji da har ya gane bai kyauta masa ba ya barshi cikin duhun jahilci ya nuna masa soyayyar da gashi arshe bata masa rana ba. "Mubarak! Ina neman afuwarka akan ka yafe mini na san na gur ata maka rayuwa na barka babu ilimi amma ban yi hakan dan na cutar da kai ba na yi ne dan na inganta rayuwarka a nawa ganin kenan, ina ganin ana neman ilimi ne dan a samu aikin gobnati shi yasa nake ganin tun da ina da ku i ba sai ka ata lokacinka wajen yin wani abu karatu ba,wanan ya sa nake baka ku i dan ka fantama ashe ba gata na maka ba rayuwarka na lalata, amma ina so ka yafe mini ina kuma fatan masu hali irin nawa za su gyara su san cewa tarbiya ita ce ginshi in da kuma jin da in rayuwa ita ce za ta sanya ka yi alfahri da anka haka ma mutane su yi alfahri da su"Daddy ya kai arshen maganar yana sanya hannu ya share hawaye. "Kar ka damu Daddy ai komai ya wuce, dama na fa a maka ne dan in sanar da kai cewa soyayya wacce ba ta bari ya nunawa a kurensa ba komai take sanyawa ba sai gur ata rayuwa da tarbiya, dan gashi nan ni dai na gani hakan kuma ya zama darasi"Mubarak ya ce shi ma yana share nasa hawayen. "Mummyn Mubarak, inaso dan Allah ke ma ki yi ha uri ki yafe min irin abubuwan da na miki akan kina fa a min gaskiya game da tarbiyar Mubarak, amma soyayyarsa ta rufe min ido ban gane komai sai yanzu na fahimci cewa ke ce mai gaskiya" "Haba Daddyn Mubarak ai babu neman yafiya ko alfarma a tsakani na da kai, ni dama ban ta a ri e ka a rai na ba, kullum addu'a da fatana shi ne Allah sa ka gane gaskiya, gaskiya ce kuma Alh adulillahi ka gane in sai dai fatan Allah tsare gaba" "Amin" Daddy da Mubarak suka ha a baki wajen fa _Mashkur_ Bayan Zahra ta samu lafiya da kwana uku ya koma Kano saboda kasuwa, dan dama ya baro yaransa ne kuma Zahra ta samu lafiya kamar ma ba ta ta a yin rashin lafiya ba, ya bata sabuwar waya da layika ya ce kar ta yi amfani da tsofaffin layikanta.Sosai ta yi murna da farinciki duk da bata ji da in tafiyarsa ba, dan ma dai ga waya sai su sha soyayyar su kamar ba gobe kullum suna manne a waya suna soyewa hakan ba aramin sha uwa mai yawa ta ara shiga tsakaninsu. Ammi da Umma murna da farinciki ba a