Sashe 3
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
*SHAFIN NAN SADUKARWA NE GA MAMAN SAMEERA (MAMAN KHAIRAT) UBANGIJI YA BATA LAFIYA YASA AYI MATA AIKIN CIKIN NASARA AMEEN*
Page 3
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
----Haka Mashkur ya kwana da tunanin yarinyar da ya yiwa
ari kwata -kwata ya kasa samun sukuni, dan haka ko da safe da ya tashi jikinsa sanyi
alaw yake .Ko da ya je gaishe da mahaifansa sai da suka tambayeshi ko bashi da lafiya amma ya sanar da su lafiyarsa
alaw kawai dai baya jin da
in jikinsa ne.
Bayan ya karya dan ko ba wani abincin kirki ya ci ba saboda yana ta tunanin tabbas ya yi sanadin shigar wata damuwa shi kuma babban abinda ya tsana a rayuwarsa shi ne ya zama silar
atawa wani rai a har kullum ya fi so ace shi ne silar shigar wani farinciki babwai ya yi sanadin ba
incikin wani ba.Ya san dai matu
ar ba wai yarinyar ta yi dacen iyaye na gari bane to tabbas za ta kwana cikin damuwa dan ya san duk mahaifiyar da take da son abin duniya sama da
arta ko sama da tarbiyar
arta to matu
ar ta mata
arin doyar nan jiya sai ta mata duka kai
arshe ma ta hanata abinci duk dan dalilin asarar kayan sana,ar da ta mata ta ga gwara ace tasan duk yadda za ta yi koma menene ta kawo mata ku
Amma idan tana son
arta sama da ku
in sannan tana son yarinyar ta kare mutuncinta na
a mace to za ta dangana hakan ga
addarar da Allah ya aiko mata,kuma ta yi ha
uri kamar dai yadda Ammi ta yi.
Sallama ya yiwa iyayen nasa akan zai je a gyara masa machine
insa wanda ya lalace jiya daga can kuma ya wuce hayar machine
in.Har ya juya ya fara tafiya Baba ya kirashi.
"Mashkur"
"Na,am " Y a amsa tare da juyowa ya dawo ya tsugunna a gaban Baban.Hannu Baban yasa a aljihunsa ya fiddo ku
i,dubu biyar ya lissafo ya mi
awa Umma ya
ara lissafo dubu biyar ya mi
awa Mashkur.Dukansu kar
a sukayi suna jiran
arin bayani a gefe
aya kuma suna tunanin yadda akayi Baban ya samu ku
i haka.
"Wannan ku
in biyan bashi ne Malam Audu ya min da asuba bayan min fito daga masallaci,ku
in ragon nan dana bashi lokacin da matarsa ta haihu aka yanka abin suna to shine fa yanzu ku
in fanshonsa ya fito ya bani 30k ne sai dana ce ma ya bar 5k
in ya bani 25k amma ya
i yana ta godiya kamar wanda na bashi kyauta Allah na tuba ma banda yanayin rayuwa ai babu abinda zai sa na kar
"Allah sarki Malam Audu ai mutum ne shi mai kirki wlh in ba haka ba da wani ma ko tunawa ba zai yi ba yau kimanin wata bakwai yaro har yana rarrafe" Umma ta ce tana jinjina tsoron Allah irin na Malam Audu da ba kowa ne ba yanzu yake biyan bashi mutane basa tsoron Allah, basa tsoron ha
in wani akansu bare tsoron mutuwa da azabar
abari.
"Hakane Umma ai Baba Audu ko da
wandala aje binsa sai ya biya baya son cin bashi har cewa ake in ba dan halin rayuwa ba babu abin da zai sa shi kar
ar kayan mutane saboda gudun duniya irin nashi" Cewar Mashkur.
"Haka ake son kowane mutun ma ya kasance"Cewar Umma.
Godiya suka yiwa Baba da kyautar da ya musu kafin Mashkur ya musu sallama ya fito zaure ya
auki machine
insa ya turashi dan nufar bakin titi wurin masu gyara.A ransa yana jin da
in ku
in da Baba ya bashi dan dama ko ficika baya maganinta dan ko gyaran ma bashi za a masa idan ya samu ya biya.
Hanya ya kama sannu a hankali yana tafiya yana ratse inda ruwan saman jiya ya taru, a dai -dai inda ya yiwa yarinyar jiya
ari ya tsaya kallon doyar ya dinga yi wacce gaba
aya ca
alin ruwa da
asa ruka lullu
eta.Sai a sannan ya kula ashe doyar ba
aramin yawa bane da ita har dai ya fara tunanin baya jin ma yarinyar ta yi ciniki ji ya yi wani tausayinta ya kamashi a zuciyarsa yana sa
a ina ma ya san gidansu yadda ya samu ku
in nan da zuwa zai yi ya kai mata ku
in doyar ko dan ya
ara bata ha
uri ji yake kwata-kwata bai kyauta ba duk da ba da gangan ya yi ba.
Idanunsa ya runtse yana
ara jin damuwar a ransa ,bu
esu ya yi ya tura machine
insa ya cigaba da tafiya, ya zo giftawa kusa da wani layi ya ringa jiyo hayaniyar wata mata tana ta zage -zage fatan Allah kyauta ya yi ya cigaba da tafiya ya tsinci muryarta tana cewa.
"wlh ba zan ta
a yarda ba duk inda ku
in doyata ya ke sai kun nemo kun biyani"
Jin an ambaci sunan doya Mashkur ya tsaya cak da shima dai tun daga jiya zuwa wayewar yau babu abinda yake sa
awa a ransa sai doya
dan haka jin an ambaceta sai hakan ya ja hankalinsa ya tsaya.
"Dan renin wayo kun saida doyar kun
oye ku
in shine kuma za ku ce wani
arin doyar akayi wlh ko duk jikina kunne ne ba zan yarda ba"
A sukwane Mashur ya jinginar da machine
insa jin fa
uwa ta zo dai - dai da zama ,nufar wurin matan ya yi.
"Ki yi ha
uri dan ALLAH "Zahra ta ce tana hawaye.
"Ubanki ne ya bani ku
in"Matar tace cikin fushi.
"Ya salam" Zahra ta furta dai dai lokacin da Mashkur ya
araso wurin,jin furucin Zahra na jiya da ta yi lokacin da ya mata
ari wato YA SALAM hakan yasa ya ji da
i kuma ma ko a mafarki ya ji muryar ba zai manta ta ba dan tu jiya muryar ke masa amo a kunne.
Da sallama a bakinsa ya
arasa Ammi ce ta amsa masa.
"Ni ne nan na
arar mata da doyar jiya da dare a hanyarta ta dawowa gida ban gani ba na bigeta da machine doyar ta
are" Ya fa
a yana kallon matar da take zazzaga masifa tana masa kallon ka yaudari kan ka.
"To babu komai ai shi tsautsayi yana kan kowa haka Allah ya
addara,ina fatan ya maida mana mafi alkairi"Ammi da idanunsa suka yi jawur ta fa
a cikin sanyin murya.
"kwaji dashi ciwon ajali a
an yatsa in ma baki kuka ha
a dashi akan ya zo ya fa
i hakan can ta matse muku dan ni dai daga nan ba zan matsa ba sai na ga abin da ya turewa buzu na
"Nawane ku
in "Mashkur ya tambaya yana kallon matar dan shi bashi dablokacinta duk da yana da ha
uri amma yana da zuciya.
"Haba Malam wato ka
auka za ace maka
ari uku ne ? to ai ba ku
in rogo bane ,doya ce dan ni a kamarka ban ga inda ku
ina za su fito ba ka kalleka machine ma a turawa kake saboda rashin ku
in mai, to 3700 3k na doya 700 ku
wai" Ta fa
a tana masa kallon up and down.
Banza ya mata Ammi kuma ta jijjiga kai alamar Allah shiryeki,hannu yasa a aljihu ya fiddo ku
inta 3700 ya mi
a mata ai kuwa ta
ora hannu akan hanci ta sharara wato uwar gu
a ta mi
a hannu ta kar
e abinta ta ce
"Ammin Zahran in zaki yi wata doyar ki zo kar
ar bashi dan kinga yanzu ma har da ribar 200 na samu dan kayan 3500 ne kika kar
a kinga kwa banayi wannan balo
on a banza ba"Ta fa
a tana juyawa abinta ta tafi gidanta.
"Yaro nagode sosai Allah saka da alkairi"Ammi ta ce cikin farinciki.
"Yaya mun gode maka Allah sa ka samu man da zaka zuba a machine
inka,tunda ka biyawa Ammi na bashin doya da
wai,ni ban san bama zubarwa akayi shi yasa da ana maganar nace Ammi kikace Yaya Zahra siyarwa ta yi da doyar to shine fa s...
Hararar da Zahra ta yiwa Hauwa,u shi ya hanata
arasa maganar.Shi kwa Mashkur murmushi ya yi dan sosai ya ji yarinyar ta shiga ransa saboda surutun yi take ko hutawa bata yi.
"Ba komai Ammi ai dama ni nayi
arnar kuma Allah ne yasa zan ganku da a ina zan ganku ko ha
uri in baku" Ya fa
a cikin ladabi.
"Ai ba dan bani da ku
i ba kuma matar nan ta tsaye min ba zan ta
a kar
ar ramuwa ba, dan tun da sassafe take buga mana gida ina bu
ewa ta fara zazzaga masifa nayi -nayi ta shigo daga ciki amma ta
i wai babu abinda za ta shigo ta yi"
"Allah sarki nima ba ramuwa bace" Yace yana sunkuyar da kai dan sai yake yiwa Ammi kallon kamar Ummansa.
"To shikenan" Cewar Ammi.
"Mun gode"Zahra ta ce cikin
an jin kunyarsa.
"Kar ki damu" Haka kawai yace mata dan maganarta ma ka
ai ji ya yi muryarta har cikin
on ransa.
Juyawa suka yi domin komawa cikin gida hannu yasa ya ri
o hannun Hauwa,u da ta ke masa bye -bye da shi ,dubu
aya yasa mata ya juya da sauri ko kiran da Ammi ke masa bai saurara ba dan ya san cewa za ta yi sai ya kar
a.Daga inda yake ya tsinci muryarta tana
asa godiya.
Machine
insa ya tura ya tafi ransa fari tass dan ji yake tamkar wanda aka saukewa wani nauyi daga zuciyarsa a gefe
aya ga wano farinciki da ya ke ji marar misaltuwa tamkar wanda aka biyawa aikin hajj.
A
angaren su Ammi ma su har sun fishi shiga farinciki dan suna komawa cikin gida Zahra da Hauwa,u suka rungumeta tsabar murna da farinciki.
"Ammi yau Allah ya taimakemu" Hauwa,u ta ce tana dariya.
"Tabbas gaskiyarki Hauwa,u taimakon daga Ubangiji yake dan babu mai yi sai shi babu mai sakawa sai shi babu mai hanawa sai shi babu mai badawa sai kai Alhamdulillahi bi ni,imatihi tatimmus salihin"Ammi ta fa
a tana
aga hannayenta sama tana godewa Ubangiji domin ta san shi ne ya musu ba wai saurayin ba shi kawai sila ne ,in ba Allah ba wa zai yi kawo musu
auki haka cikin gaggawa.
"Gaskiya dai yau mun ga ikon Allah gashi cikin
anin lokaci ya ware mana matsalarmu tabbas duk wanda ya dogara da Allah ba zai ta
a ta
ewa ba.Kuma duk wanda ya ru
i addu,a to ha
a Allah ba zai barshi da kan kansa ba sai ya zama jagora kuma
ancin lamuransa Allah
arawa annabi daraja" Zahra ta ce tana kallon Ammi .
"Ameen ya Allah" Suka ha
a baki wurin fa
*SHARE FI SABILILLAH*
MAMAN AFRAH
SANADIN*
*KISHIYA* *NE