← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 62

Sashe 31

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

su ka fara fahimta in ta mi o maka abu kasa hannu aya idan ta janue abun to ba za ta hale maka hannu ba kai da kanka za ka ha e sannna ta baka abun hkn na da kyau yana ckn koyar da tarbiya amma ka ga yaro ya mi o maka hannu aya, Allah ba mu ikon tarbiyantar da yaranmu amin. A hankali ya sanya mata ar akwatin zoben a tsakiyar tafukan hannayenta, ha e hannayen ta yi akwatin zoben tana ckn tafin hannun, sannan ta lumshe idanunta, ta bu e su a hankali, ba ta musu masauki a ko ina ba sai ckn idanun masoyinta tare da furta. "Thank you!" "No thank" "Ai ka cancanci hkn ne, idan ban gode maka ba wa zan godewa" "Ki godewa Allah" "Alhamdulillah, Allah dama abin godiya ne kullum ckn gode masa mu ke ko dan fa insa ckn littafinsa mai tsarki ce IDAN KU KA GODE MINI ZAN ARA MUKU, to dole mu kasance ckn godewa Ubangiji ko dan gudun afkawa ckn wanda zai yiwa azaba idan su ka kafurce" "To malamata"Yace yana murmushi mai ha e da lunshe ido, a har kullum yana ji a ransa cewa yana ckn mazan da su ka yi sa'ar samun mace, kyakkyawa mai ilimi da sanin ya kamata. alibarka dai"Ta ce tana bu e akwatin zobe.Azurfa ce mai ankaren kyau da she i an mata kwalliya da zanen luv akan, tana auke da harafin M a ciki. Shi ya sa hannu ya akko zoben yana agawa tana kallo suna murmushi a tare. "Ya na ga harafin M kenan ba nawa bane"Tace tana kumbura baki tare da turo bakin gaba. Dariya ya yi ganin yadda bakin ya yi kmr gdn tsutsa, dama ahi baki abu ba abu ba arami da shi bare kuma aka tsukeshi aka turoshi gaba. "Kinsan hikimar yin haka?"Ya tambayeta yana kafeta da idanunsa. "A'a "Ta bashi amsa tare da kafeshi da idanunta. "Idan na siyo mai haradin sunanki Z ko F to kanki za ki ke tunawa ba ni ba, amma idan me harafin suna na ne to da kin kalla ni zan fara fa o miki a rai kike tunanin ko yanzu ina ina? Ko me na ke a lokacin? Shin kuka nake ko dariya nake farinciki nake ko akasin haka" "To ai dama ni ba na ta a mantawa da kai a rayuwata, bare har a bani abinda zai ke min tini da kai" "Nasan da haka Zahra tauraruwata, dan bana ce tauraruwar mata ba, amma wannan ma wata hikimace ta soyayya" "To shikenan na yarda zoben nan zai ke tuna min da kai a duk sanda na kalleshi zan tuno da kalaman da ka furtasu a wannan lokacin" Yawwa" Yace tare da mi a mata ta sanya a jikin yatsan da ya umarceta da ta sanya.Sosai zoben ya mata mugun kyau sai wani yal yali ya ke, gashi kmr an auna dai dai ya mata. "Tsarki ya tabbata ga Allah, ha a Ubangiji shi ne abin tsarkakewa"Mashkur yace lokacin da ya ga yadda zoben ya mata. "Kai an gaishe da wanda ya siyo zoben nan, dan bana gaishe da ma erinsa ba, domin wanda ya siyo ya fiye min wanda ya era iya hikima" "Ina aunarki Zahra"Shi ne kawai abinda Mashkur ya iya furtawa. "Ni a haka kaine rayuwata, in ba ka ba ni" "Wannan haka ya ke" Haka su ka yi hirar soyayyarsu kmr ba za su rabu ba, ko wace shekara ko wane wata ko wane sati ko wace awa ko wani minti kai hatta kowane sakan soyayyar junansu aruwa ta ke, sun yi sha uwar da baki ba zai iya furtawa ba suna aunar junansu auna ta gaskiya!Haka su kayi sallama ba dan ransu ya so ba, yana aga mata hannu itama tana aga masa sai ya yi kmr zai tafi sai ya fasa kawai ji yake a yau aunar Zahra ta fi ta kullum ruruwa a ransa, yana jin kmr kar ya tafi yau, ya kasa gane dalilin da ya ke jin wani yana yi akanta amma dai yana tunanin jin arfin gwiwar nasa ya samo asali ne da maganar da Babansa yace zai je ayi maganar auren su. Haka ya tafi kowa yana jin da i marar misali a zuciyarsa.Yana fita Ibrahim abokinsa ya masa waya yana masa tsiya akan soyayya ta hanashi zama a wurin sana,ar da dare sai dai ya barshi yana jire masa yana dafawa mutane indomie ya mayar dashi kmr wani kuku.Sosai Mashkur in ke dariya yana fa a masa cewa ba zai gane ba domin ya yi nisa sosai a son Zahra baya jin kira. Daga gdn su Zahra can ya wuce dan ya an kar i Ibrahim in in ya an ta a ciniki sai ya wuce gida. Zahra kwa tana shiga gida ta nunawa Ammi zoben da Mashkur ya kawo mata, sosai Ammi ta ji da i tana buri da ftn Allah nuna mata auren yaran nan, domin suna aunar junansu.Hauwa'u kwa dan neman magana cewa ta yi sai Zahra ta bata zobe Zahra kwa ta ce ai wannan zoben sai dai rnr da ta mutu in za a mata wankan gawa a cire mata shi amma ba za ta ta a cireshi daga hannunta ba hr abada!Hauwa u kwa tace soyayya ruwan zuma Mubarak kwa abubuwa ya yi ta auka yana fita waje yana rabarwa, lumuka alawoyi ku i haka ya yi ta rabawa sbd murna da farincikin auren Zahr da ya ke ciki.Da magriba kwa ya ci uban gayu wai yana so ya je ya ga matarsa Zahra, aikuwa Ammi ta hanashi a cewarta ya bari tukuna a sasanta domin Daddy ya bata gaba aya labarin yadda su ka yi da mahaifiyar yarinyar da kuma yadda abin ya juye zuwa wurin Baffan Zahra da ya aura auren ba tare da sanin si Zahran da Ammi ba. Haka dai ya ha ura ba ransa ya so ba, amma dai ya so ya je su gana ya bayyana mata irin mutuwar da ya yi akan sonta.Shi ba ma wannan bane ka ai yana so ya je dan kar wannan banzan saurayin nata ya je ya gane masa mata.Da er dai Ammi ta lalla ashi ya yarda ya zauna, dan harda sabuwar waya yakeso ya kai mata su ke yin waya yana jin muryarta.Tunda ya ji Daddy na cewa ba yanzu za ta tare ba sai an yi shagalin biki, amma dai shi ba haka ya so ba ya so a bashi matarsa su tafi gidansa ya je ya fara koya mata karatun yadda za ta so shi ta koyi yadda za ta aunace shi.Amma tunda sun ce haka bari ya ga gudun ruwansu. Washe gari misalin arfe bakwai na safe, Malam Abdullahi da matarsa Mairamu ne sun gama karyawa da soyayyan dankalin turawa da wainar wai sai shayi ha in kauri.Sai hira su ke suna jin kan su Malam Abdullahi ne ya ce. "Yanzu dama tunda na shirya dama jira nake mu gama karyawa in tafi gdn Fa'iza in shaida mata aurin auren nan, shi yasa na son na fita da wuri in sanar musu dan su san yarinya ta zama mallakin wani kar ake barinta sakaka tana fita ba tsaro" "Gaskiya dai Malam ai gwara su sani tun da sanyin safiya kafin labarin gari ya isar musu su aryata, ake cewa ka yiwa yarinya auren ole bayan kuma gata ka mata, kuma ka ja mata kunne sosai aure dai ba fashi tunda har an aura" "Ai idan ta i har dukan tsiya zan mata, dan ba zan bari kowa ya san ma ba su sani ba aka aura auren, yanzu ma zan irgi dubu goma cif in kaiwa uwar yarinyansadakinbaurenb arta kar su sani a bakin duniya, yo Allah na tuba ai ita Allah ya taimaketa arta ta auri an masu ku i, lokacin da za su ke cin da in muna ina duk da dai nima har da ni na yiwa kaina gatan dan yanzu Alhajin yace bani b gadi aikin zai bani a kamfanin" "Masha Allah, yanzu dai ka je ka dawo wuri na urewa" "To bari na je idan na dawo sai in tafi in kai ku in nan banki"Yace lokacin da ya irgi dubu gomar da zai kaiwa Ammi a matasayin sadakin Zahra. Har zaure Mairamu ta biyoshi tana masa Allah kiyaye, tana jinta babu ita babu talakawan ma otansu da na unguwar ma baki aya tunda yanzu likkafa ta cigaba. A ofar gidan Ammi me machine in ya saukeshi, sai wani baza babbar riga yake wai shi a dole Alhaji Abdullahi, ai tunda ya yalla ido ya ga yana da miliyan guda ga kuma kayan abinci da sai ya shekara ma bai nemi ari ba sai ya ke jinsa tamkar aya su ke ma da Daddy baban Mubarak Da arfi ya buga ofar gdn tare da tura ofar yana wani yatsina, daddagewa ya yi wata sallama kmr yana yi da wani wanda ke matu ar nesa da shi.Mamaki al'ajabi ne su ka dabaibaye su Ammi da ke ckn gidan dan gaba ayansu sun shaida muryarsa.Abinda ya fara fa owa Ammi a rai shi ne wayar da su ka yi da Umman Mashkur da safe akan abinda Baban Mashkur in yace na zai je ya sami Baffan na Zahra. " Kenan ya amince zai bada auren Zahran?Kenan yanzu ma zuwa ya yi ya bata ha urin abinda ya mata?"Ta fa i hakan ckn zuciyarta. "Ammi kmr muryar Baffa Abdullahi?" Hauwa'u ta ce ckn murna.Dan duk sun san abinda ya yi. Shiru Zahra ba ta ce komai ba, jikinta kawai sai ya yi mata sanyi kmr dai bata yi murna da zuwan Baffa Abdullahi gidan ba. "Zahra ya na ganki su u kuma keda zaki tayani murna Baffanki zai fitarni kunya?" "Wlh Ammi tunda Baffa ya yi sallamar nan gabana ya fa i, bikiji ba har yanzu irjina buga min ya ke da arfi" "Subhanallah, babu komai ki kwantar da hankalinki ai wannan... "Wai ko ba kowa a gdn ne?" Malam Abdullahi ya katse musu maganar. "Wa alaikumus salamu shigo mana, ana amsawa"Cewar Ammi daga ckn gidan. "Yawwa ai na ji shiru ne kmr bakwa ciki"Yace lokacin da ya shigo cikin gidan, shi kansa ba zai tuna rabonsa da gdn ba,
Chapter 31 · 0% Book details