Sashe 18
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Mmn Afrah* PAGE 1 "Haba yarinya ke kuwa me ta miki haka me zafi daga zuwanki za ki au mataki haka?"Umman Mashkur ta tambaya cike da mamaki.Dan ita Ammi abin ya girmi tunaminta sai dai ta zubawa sarautar Allah ido. "Ke dakata anan in za ki mana wannan anyen aikin?" D.p.o yace cikin basarwa. Wata harara Zee-zee ta jefa masa,dan kar take kallonsa saboda dadironta ne dan haka bashi da ta cewa bashi ku a da kima ko mituncin da zai bata umarni ta bi dan da shi da ita kar tasan kar ne. "Ka rabu da ita wallahi kika ta a yarinyar nan na lahira sai ya fiki jin da i,in har yayi aiki mai kyau"Mubarak yace yana wani hura hanci. Da ido Mashkur yake bin Mubarak da kallon mamaki yana tunanin inda ya san Zahra ,wani sashe na zuciyarsa yana fa a masa cewa babu imda ya santa kawai yana so ne ya nunawa mutane shi an duniya ne. Zahra kwa tsaff take masa kallon muguwar tsana tana ji a ranta kamar ta sa bindiga ta harbeshi.Saboda yanzu haushinsa da take ji ya linku akan na baya,da tana jin haushinsa akan rashin sanin darajar an adam akan abinda sula aikata musu a scul yamzu kuma tana masa wata iriyar tsana akan abinda ya yiwa masoyinta abin aunarta Mashkur. "Wallahi ka ci darajar kwa ewar dake fuskarka da raunikan nan amma da ace lfyrka alaw babu abinda zai hanani aulan mataki akan jakar yarinyar nan" Cewar Zee-zee tana kama tsantsa tana wani girgiza jiki kamar mazari. "Wallahi kwa da kin bala,in burgeni dan duk nan babu wani wanda zai samu ko ya hanamu aikata abinda mukayi niyya"Neesa tace tana yiwa D.p.o kallon hadarin kaji dan sun san waye shi gaba aya sirrinsa a tafin hannunsu yake ,indai akan ace ne to shi kuwa ya raba ya bayar dan manimin atane na bugawa a jarida(Wa,iyazu billahi Allah ka tsaremu da iyalanmu amin). "Kai ku dakata dalla kun zo kuna yiwa mutane shirme anan ,ko akwai sa,an ayarku anan ne?"Daddy yace yana nuna su. "Tsoho ka sawa bakinka linzami dan wallahi... "Dad ina ne fa Zeeee"Mubarak ya katseta da cikin araji. Saurin sanya hannu tayi ta rufe bakinta ,jin zatayi kasassa a ita da taje son ta aureahi in ta yiwa Daddynsa fitsara ai akwai atuwar matsala. "Sorry baby kasan ban san shi ba" Ta fa i hkn cikin kissa da kisisina Irwin masu na an bariki. "Ya wuce"Yace yana auke kansa ya maida kallonsa fuskar bar aunar Mashkur dan Zahra ba abar aunarsa bace son maso wani yake yi. "Yalla ai na janye wannan case in a sallameshi a bashi kayansa su tafi gida"Yace yana wani murmushi.Kowa na wurin abin ya bashi mamaki ciki kwa har da Daddynsa dan bai yi zaton a kwana kusa ma case in zai mutu cikin sau i haka dan shi da gaske yake si sunyi shari,a amma gashi Mubarak ya janye xikin sau i haka to menene dalilinsa na yin haka? Ya jefawa kansa tambayar da bashi da amsarta Kallon kallo aka shiga yi gaba aya mutanen wurin ,kowa mamaki ne cike a ransa,musamman Mashkur da mamakin ya kasa oyuwa a fuskarsa.Baba, Umma ,da Ammi farincikinsu ya kasa oyuwa dan su tunaninsu imani da tausayi ne suka saka Mubarak in yin haka.Amma Zee-zee da ta gano dalilin yin haka wani ba inciki ne ya arsu a zuciyarta a take ta ara jin iyayyar Zahra da tsanarta sun baibaye mata zuciya. Hannu Mubarak ya kai ya dafa kafa ar Mashkur,a hankali ya an buga kafa ar tasa yana murmushi mai wuyar fassaruwa.Kallon Zahra yayi sannan ya juyo da fuskarsa ya kalli fuskar Mashkur wacce lokaci guda ya maidata fuskar shanu babu annuri ko walwala a cikinta.Cike da ta ama da girman kai ha e da nuna isa Mubarak yace an samari tabbas Allah ya tarfawa garinka nono,domin kuwa ka tsallake rijiya da baya!Ha a ka ci albarkacin anwarka ,kasan ko a lahira wani yana cin albarkacin wani to tabbas kaima yau ka ci albarkacin wannan"Ya fa a yana nuna Zahra da yatsansa,a lokaci guda kuma yana mata wani shu,umin kallo da duk wanda ya san menene so to lallai idan ya ga kallon da Mubarak in ke jifan Zahra dashi a take zai harbo jirgin Mubarak in.Zai gane tabbas ya tsunduma cikin kogin so . Wani haushi ne ya turnu e Mashkur ganin irin kallon da Mubarak je jifan Zahransa dashi,kallo ne da duk duniya baya aunar yaga wani a namiji ya yiwa sahibarsa amma sai gaahi yau a agas wani an akuya jikan tinkiya yana yiwa Zahra kallon a gabansa.Wani abu yaji me ka a da tsinin mashi ya taho bai zame ko ina ba sai a ahon zuciyarsa ,a take yaji wani abu mai kama da harsashi ya harbi zzuciyarsa,ji yake kamar ana hura masa wuta wani zafi da ra i ne yake ji a ransa wanda bai ta a jin ko da makamancinsa ba.A take yasa hannunsa da har karkarwa yake saboda kishin da yaji ya arsu a bangon zuciyarsa ,yana ago hannun ya sanya shi ya make hannun Mubarak da ke kan kafa arsa dan ji yake tamkar dutsin wuta aka ora masa a kafa Cikin sauri Umma ta masa wani kallo mai kama da garga i akan kar ya ailata abinda yake shirin aikatawa,dan idan ya aikata wani abu tana tsoron su ri eshi su kuma basu da arfin da zasu fiddosa.Yanzu ma Allah ne ya taimakesu suka yarda zasu janye ,akan Zahra.Ammi kwa tarin tambayoyine a ranta na a ina Zahra ta san wannan yaron mai kama da mararsa tarbiya har zai yi abu dominta. Mashkur kwa ganin sa on da Umma ta aiko asa ta tsakiyar wayar idonta ,sai kawai ya sunkuyar da kai asa,har lokacin yana jin ruruwar son Zahra tare da ra in kishinta a zuciyarsa.Kansa ya sunkuyar asa a ransa yana ayyanawa cewa wallahi ba dan Umma ta masa garga i ba wallahi ya gwammace ya dawwama a gidan maza akan abinda wannan an rainin wayon ya masa.Dan shi akan Zahra ya yarda ko da ransa ne zai rasa sai inda arfinsa ya are! Zee-zee kuwa tsabagen takaici wasu ruwan hawayen bakinciki ne ya cigaba da kwaranyo mata ,kwata -kwata ta yarsa a zuciyarya cewa Mubarak inta ya sauya kai ya ma zauce gabaki aya tabbas an canja mata shi! "Kana nufin ka janye my son? To ai dama abinda kakeso shi za ayi"Daddy yace yana dafa kafa ar Mubarak "Ka bari Daddy kawai ai yaci albarkacin me albarka" Mubarak yace yana juyawa yazo ya wuce ta gefen Zahra yana mata wani kallo wanda yasa ta ji kamar tayi me dan wani mugun haushinsa take ji kamar tayi me.Yana zuwa zai wuce ta gaban Zee-zee tasa hannu ta finciko rigarsa da mugun arfinta sai ga mutumin yayi tagal-tagak zai fa i,yana juyowa yasa hannu ya auketa da wani marin da taga wulgawar jirgin sama lol Hannu yasa da dafe kuncinta tana kallonsa cike da mamaki yatsa yasa ya nunata yace "Wannan ya zama karo na arshe da zaki min irin haka banza wacce bata san kanta ba" Yana gama fa in haka yafice daga police station in,Daddy ma baya ya mara masa bayan ya baiwa sauran an sandan ku i dan shi ko a jikinsa abimda Mubarak in ya yiwa Zee-zee dan yana ganin ansa dai -dai yake da ya taka koma waye.Mota suka shiga direban yaja suka yafi Daddy yana aiyana yadda zasu kwashe da Mummyn Mubarak da tun jiya yake kiranta akan tazo ga abinda ya faru amma har yanzu ko eyarta bai gani ba yasan ba komai bane ya hanata zuwa illa wannan mumumunar a idarta ta ,amman koma menene zai yi maganinsa. Nazeer ne ya shiga baiwa Zee-zee baki akan tayi ha uri zai shawo kan matsalar,ita kwa Neesa sai lallashinta take tana cewa ta bari indai wannan ar shilar yarinyar ce zasuyi maganinta cikin ruwan sanyi.Haka dai ta ha ura ba dan taso ba,basu bar police station in ba sai da suka korawa Zahra ruwan warning akan zasu ha an sanda nan basu bar su Mashkur sun tafi ba sai da suka cajesu ku e dan ma Allah uasa Baba ya taho da wasu ku en sauran kuma Ibrahim ne ya cika.Dan haka suka yi ta basu takardu da wani aton littafi Mashkur yana sa hannu sannan sula sallameshi. Zahra da Ammi Ibrahim a napep aya suka tafi ,Baba Umma Mashkur suma suka tafi a aya dan duk mazan a aljihun napep in suke zama. Bayan sun koma gida ne Umma ke tambayarsa inda yasan su Ammi ya sunkuyar da kai yana jin kunya,annan Umma ta fahimci dalilin dan dama tun a police station in ta fahimci wani abu.Kuma tayi murna warai da gske akan wannan lamari a arshe tayi fatan za in alkairi tare da masa kashedin ya guji shiga harkar mutane irin wannan duk dama tasan halinsa ta kuma san tsautsayi ne wannan ma ya faru. Tun a hanya Ammi ta ke cikin zulumi ganin wai wannan gagararren yaron ya saka an saki Mashkur saboda Zahra.Wannan abu na bata mamaki sannan abun yana aure mata kai.Bayan sun yiwa Ibrahim godiya suka shige gida shima ya wuce. Tun kafin ta Ammi ta zauna ya jefawa Zahra tambaya "A ina ya sanki?" "Ammi shine fa wanda na fa a miki jiya sun watsa mana ruwan facali da motarsu" "Dama shine wannan ,to gaskia daga yau bake baahi dan da ganinsa ma basu ha a hanya da mutunci ba yanzun a kawai Allah ne ya ku utar da Mashkur in amma basu da niyyar saurara masa saboda zalunci,Allah kiyaye gaba" "Amin ya Allah"Zahra ta amsa tana cire hijabinta dan ita da scul sai zuwa gobe. A mota Daddy ya shiga tambayar Mubarak game da yarinyar daya janye case in nan saboda ita,anan ya shiga fa awa Daddy duk abinda ya faru tsakaninsu ,sannan ya ara da cewa sonta yake da aure. "Babu komai my son in har ina numfashi sai ka auri yarinyar nan,dan banga wani abu ba da zai gagara in maka shi anan duniya bare ma wannna yarinyar da ganinta ar talakawa ce sai dai kyakkyawa ce ,dan za a iya sanyata cikin gasar kyau.Lallai ka iya za e