Sashe 6
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*Na*
*Mmn Afrah*
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
PAGE 6
----------- Tun daga wannan rana zuciyar Mashkur ta rasa sukuni kullum cikin za
uwar san yin tozali da Zahra ya ke hakan ya sanya daga ya
auki kwanaki kamar sati biyu haka sai ya
iri zuwa gidan Ammi dan kawai ya ga Zahra.Ita kuwa Zahra ba maganar da je ha
asu sai gaisuwa wataran ma idan ya zo ba ya ganinta ta tafi talla wataran makaranta Ammi ce ta fara fahimtar inda ya dosa domin idan ya zo in Zahra ba ta nan sai ya yi ta
an kalle-kalle kamar dai akwai wani abun da ya ke nema.Ko in Zahra na nan ya yi ta satar kallonta wannan dalilin ya sa Ammi fahimtar abinda ke tattare da Mashkur
Ta yi farinciki sosai saboda ta yi matu
ar yabawa da hankali da tunanin yaron ga kuma uwa uba tarbiya, sai dai tana son Zahranta ta yi zurfi a karatu duk da ba wani hai garesu ba amma tasan Allah yana tare da su.
*BAYAN SHEKARA
AYA*
Zahra sun kammala secondry school ta ci exam sosai dama Zahra akwai
azo sosai ta ke da maida hankali a karatun ta.Yanzu sosai ta
ara cika komai na ta ya
ara bayyana kyaunta ya
ara fitowa idan ka mata kallo
aya ba za ka so ka
auke ido akanta ba.Sosai ta ke da kyan fata she
i da kyalli idan ka ganta sai ka
auka
ar gidan wani hamsha
in me ku
i ce yadda alamun hutu suka zauna a jikinta.
Maza ne suka yo mata caaa abin har tsoro ya ke baiwa Ammi kullum cikin zuwa sallama da Zahra ake hakan ya so ya
agawa Ammi hankali duk da ta san irin tarbiyar da ta baiwa
arta amma duk lokacin da
a mace ta ke a wannan mataki dole sai uwa ta yi takatsan tsan ,sannan ta maida hankali da sanya ido sosai akan
arta.Domin kuwa mataki ne da ya ke sanya budurwa ta ji itama eh macece tunda za ta fara kula samari idan ba ,a barta ta ri
e waya to lokaci ne ta kai matsayin da za ta fara ri
ewa waya kuma ita ce matakin komai.
Bare yanzu zamani ya
aci dole sai iyaye sun
ara sanya ido sosai akan tarbiyar
ansu sannan sun
ara sanin da wane abokai ko
awaye
ansu ke ma,amala da su domin idan kana so kasan waye mutum ko kuma waye
anka ko
arka to ka bincika waye abokinsa ko wacecec
awarta to duk halin da ka samun abokin
anka ko
awar
arka da shi to shi ne halayen da naka
an yake da su
Allah ha
a kowa da aboki na gari.
Loakacin ne Mashkur shi ma ya fara tunanin sanar da Zahra sirrin da ke cikin zuciyarsa ko Allah zai sa ta amince da shi gudun kar wani ya masa wuff da ita.Dan ya lura yanzu samari na dandazon zuwa neman a kira musu ita dan ma dai wani lokaci in ya je gidansu Zahra ya kan ji an zo kiranta sai ya ji Ammi ta ce bata nan ta fita duk kuwa da Zahra tana nan ba kuma komai ke sai ta yi hakan ba sai lura da cewa yanzu masoyi na gaskiya ya yi wahala wa su kawai dan su yi soyayya kawai ba dan aure ba wa su kuma dan su lalata maka rayuwa
Bayan ya je gidan ya shiga ya gaishe da Ammi ,kansa ya sunkuyar da kai
asa hakan yasa Ammi tambayarsa ko akwai wani abu ne sai da ya
an nisa kafin cikin jin nauyinta ya fa
a mata yana son ganin Zahra.Murmushi ne irin na manya ya ku
uce mata dan dama ta da
e da gane inda ya dosa.Amsa masa ta yi da to ya mata sallama ya fita zauren gidan domin jiran zuwan Zahra ,ita kwa Ammi da kallo ya bishi tana ayyana babu abinda zai hana ta bashi Zahra duk da har yau ba ta san su waye iyayensa ba, sai dai in Zahra ce ba ta son shi domin ta yi al
awari ba za ta ta
a mata auren dole ba.
aki ta shiga ta samu Zahra zaune tana duba littattafanta na islamiya ,Hauwa,u na yin home work, sanar mata ta yi akan ta je ta samu Mashkur yana zaure,hijabi ta
auka ta kama fita gabanta na dukan uku-uku dan ita ba ta iya sakewa ko gidansu ya zo bare kuma ace za su ke
e to wai da me ma zai ce mata? ta ga dama ya fiya kallo wannan dalilin yasa ba ta zama a tsakar gida in yana gidan.
Da sallama ta shiga zauren Mashkur da ke jingine da katanga ya amsa shi ma gaban nasa na fa
uwa ,dan yana tsoro kar ta
i amincewa da shi idan kwa haka ta kasance bai san imda zai sa ransa ba tsawon shekara gida da wani abu yana dakon sonta a zuciyarsa.
"Barka da fitowa malama Fatima" Ya ce cikin murya mai sanyi dan ratsa zuciyar masoyiyarsa,yana so ya yi amfani da kalaman masu zafi da jan hankali wajen sanar da ita halin da ya tsinci kan sa akan son ta ,amma ba kalaman yaudara ba kalamai na soyayya wanda za su sa ta ji ita ma ta kamu da son sa.
"Yaya Mashkur Ammi ta ce kana kirana " Ta fa
a tana daga can
an nesa da shi saboda ko da wasa Ammi tana garga
insau akan kusantar da kansu ga kowane
a namiji ta kan fa
a musu duk runtsi duk wuya kar su yarda ko amince da kowane namiji wajen tsayuwa ko zama kai ko da kuwa wajen mi
awa mutum abu ne kar su yarda hannunsu ya ta
a hannunsu.
Shi ma hakan da ta yi na tsayawa a
an nesa da ta yi sai ta burgeshi duk dama ya san irin tarbiyar su.
"Fatima!" Ya kira sunanta ba tare da ya
ora da wata maganar ba.Zahra kwa a yadda ya ambaci sunanta har sai da ta ji wani abu ya daki zuciyarta.
"Na,am" Ta amsa masa tana mai
ago kanta aikuwa ta sauke su cikin nasa idanun da yake akwai nepa lokacin kuma da fitilar a zauren.
"Dama wani sa
o nake tafe da shi ,wanda na ke so na sanar da ke ina fatan za ki kalli sa
on nawa da idon basira kamar yadda na sanki da nazari da sanin abinda ya kamata.Kuma inaso kar ki dubi waye ni sannan kar kiji nauyi ko kunyar bayyana min gaskiya"Cewar Mashkur yana binta da kallo ganin tana kallon
asa a ransa yana
iyasta tabbas in ya aureta sai ya yi da gaske wurin cire mata kunyar nan sannan zai samu damar morar soyayyarta dan in har da kunyar nan to ba zai samu yadda ya ke so ba kunyar za ta rage masa jin da
"Ina sauraronka ka fa
a min wane sa
o ne" Zahra da bata kawo komai a ranta ba game da sa
on nashi ba duk da dai ta ga wasu sauye -sauye da gyara kalamai da yana magana amma dai ba ta kawo zancen soyayya ne sa
on ba.Tana gani kamar ya wuce ajinta.
"Fatima ! Wallahi tun dana sanya idanu na akan ki zuciyata ta kamu da matsannancin son ki, tsawon shekara guda da wani abu ina dakon soyayyarki a zuciyata ina jiran lokacin da za ki fara kula samari domin nima na kawo tayin tawa soyayyar ko Allah zai sa ki kar
on barata ki zuba min sadaka!" Ya fa
a yana zubar da gwiwoyinsa a
asa tare da ha
e hannayensa wuri
aya alamar ro
Zahra da ido kawai ta ke binsa ,ganinsa dur
ushe gabanta wai dan kawai yana neman soyayyarta, a take ta ji wani tausayinsa ya tsarga mata har cikin
on zuciyarta.Shin ma wacece ita da har zai dur
usa dan kawai ta kar
i soyayyarsa, haba duk macen da kyakkyawan matashi mai nagarta ilimin addini da na zamani mai sanin girma da sanin darajar
an adam da girmama na gaba har zai furta yana son ta ta ce ba ta son sa. Ai duk macen da ta
i amincewa da soyayyarsa to tabbas sai dai in ba ta da rabo.
Ita kuwa ba za ta yi wasa da wannan damar da Allah ya ba ta bai sai dai za ta ja aji amma ba yadda ajin zai tsinke ba,saisa -saisa dai domin
a mace sai da aji.
"Kin yi shiru Fatii! Dan Allah ki ce wani abu kar ki sanya zuciyata ta buga! Wlh zuciyata cike ta ke da fargabar amsarki ki ce kin amince da soyayyata ko na ci gaba da rayuwa cikin aminci da kwanciyar hankali.Tabbas in ki ka
ini to lallai zan rayu cikin zulumi da damuwa har abada! Amma ki fa
i abinda ke ranki dan babu takura ko dole matu
ar bakya sona zan ha
ura ki auri wanda ki ke so"
"Dan Allah Yaya ka tashi daga tsugunon nan hakan bai kamata ba,in ka tashi sai mu yi maganar amma yanzu ko Hauwa,u ta zo wucewa ka santa da surutu kamar ta
one aka zuwa za ta yi ta fa
awa Ammi ni kuma Ammi fa
a za ta min" Zahra ta fa
a kamar ta yi kuka dan ita wlh tausayi ya ke ba ta,ko farar shaddar da ke jikinsa ba ya tununin za ta yi datti .
"Ni fa duk abinda ki ke fa
a ba komai bane dan an fa
aw Ammi na tsugunna miki kawai dai zan tashi dan kar a fa
a ta miki fa
a kin san ba na son abin da zai ta
a min ke"
Wani murmushi ne ya ku
ucewa Zahra lallai ta zama tauraruwa a cikin zaratan mata wai yau ita ce Yaya Mashkur ke yiwa wa
annan da
an kalaman ma su sanya mutum nisha
i ko bai shirya yin hakan ba.
Daga zauren ya mata sallama yace ta cewa Ammi ya wuce ,sai da ya ga shigarta cikin gidan sannan ya ka
a kansa ya tafi yana jin nauyin da zuciyarsa ke
auke da shi tsawon lolaci yau ya ragu saboda ya fa
awa wacce ya ke d burin sanarwa.Wurin abokinsa Ibrahim ya wuce ya je ya ke sanar da shi yau dai Allah ya nufa ya sanar da wacce yake
auna buri da muradinsa.Sosai Ibarahim ya tayashi murna da faruwar hakan sannan ya masa fatan alkairi akan Allah ya sa Zahrar ta amince da soyayyarsa,ya ji da
in addu,ar suka ta
a hira daga nan gida ya wuce.
*__________________________________*
*FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION*
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share
*_______________________________________*
SANADIN*
*KISHIYA* *NE