Sashe 24
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nazeer yau ka ce ba zai bika ba,,, ko kana kishin ya ga sirikartawa ne?" "Ba ayi abinda zai sa na mantaki ba Mummy,,, shi kuma Nazeer ban so ya zo yana tsokanata yace shine ya shigar dani wurinta gwara inje inyi gwagwarmayata"Yaca yana dariya,,, itama dariyar ta yi tana kallonsa. "To ai shikenan,,, amma nima haka nakeso ka zama namiji,,, yanzu dai ka je ka sanya wannan kayan da aka kawo daga wurin inki dan wannan kayan naka sun kama jikinka,,, ga wandon wani pencil kawai ka sanya kayan hausawa kasa hula a mutunce yadda itama yariyar za ta ganka a shiga ckn mutunci"Ta ce tana shafa suman kansa. "To Mummy abinda kikace shi zan yi"Yac yana juyawa da sauri ya koma part in nasa. Cikin lokaci ani ya fito sanye da farar shadda gezna,,, da hularta,,, sosai ya zama babban mutum a cknta cikar haibarsa susai ya bayyana,,, fitowa ya yi har lokacin Mummy na wurin tana jiran fitorsa tunda ya fito take kallonsa ta kasa auke idanunta daga kansa sosai ya yi matu ar kyau! Mubarak ba ya son manyan kaya kullum ckn ananan kaya yake ko an inka masa bayarwa yake yi, amma yau saboda soyayya yana kuma son ya burge masoyiya gashi ya sanya kayan "Yauwa yarona,,, sosai ka yi matu ar kyau" "Nima na gani Mummy" Yace yana murmushi. "To maza ka je kar magriba ta yi,,, ka ga la,asar liss yanzu,,, amma kafin nan ka fito da ledar da kasa a mota" Sakin baki ya yi yana kallonta,,, ckn rashin fahimta. "Idan ka je mata da wata kyauta za ta yi tunanin ka bata ne dan ka ja hankalinta da abin duniya,,, idan har za ta so ka ba sai ka nata wani abu ba.Kyauta tana shiga tsakanin masoya ne idan soyayya ta yi nisa,,, sannan ta fahimceka ka fahimceta" "Shikenan Mummy"Yace ckn sanyin jiki ya bu e motar ya fito da ledar ya mi a mata,,, amma dai ya so ya kaiwa masoyiyarsa wannan kayayyakin dan faranta ranta amma dai tunda Mummyn ta masa bayani tabbas ya yarda kuma ya san ba za ta ta orashi turba marar kyau ba ko hanya marar ullewa. Motar ya shiga dan ya agu ya ganshi gaban Zahra yana mata magiya ta so shi ko yaya ne,,, ko ya samu natsuwa a zuciyarsa,,, ya kuma samu sau in tunaninta da kullum ke masa kai koma a ckn ransa.Hannu ya agawa Mummy itama ta aga masa,,, a ranta tana masa fatan nasara,,, dan dama shi Daddy baya nan,,, shi kuma Nazeer ya tafi wurin Neesa za su yi magana.Dan shima Zee-zee ta masa fushi. Sakin gilasan motar ya yi ya kunna ac,,, tare da maida hankali ga tu in da ya ke,,, zuciyarsa sai buga masa ta ke lokaci zuwa lokaci da zarar ya tuno wurin Zahra ya nufa,,, kuma bai san ya za ta kaya ba a tsakaninsu. Ya araso unguwar ckn aminci,,, dai - dai inda suka tsaya ranar da suka biyo bayan Zahra anan ya tsaida motarsa.Idanunsa kafe a gidan su Zahra inda ya ga da aka sauketa a napep ta shiga. Yana fata da addu,a Allah ya sa nan ne gidan na su Zahra dan idan ba gidan bane bai san inda zai sa ransa ba yau,,, dan ya gama sawa a ransa a yau sai ya yi tozali da ita.Kofar ya bu e ya sa afarsa guda aya,,, amma maimakon ya fito sai ya koma ya jingina da kujera,,, yana jin fa uwar gabansa na tsananta,,, shi ba wai tsoron ha uwa da Zahran ya ke tsoro ba a'a shi tunanin irin yadda za ta kar i tayin soyayyarsa yake,,, tabbas ya san ya munanawa Yayanta (Mashkur) dan shi har yau ya auka Yayanta ne amma duk hkn ya zai jure koma menene za ta masa indai za ta kar i soyayyarsa. Iska ya sha a ta tsawon da u kafin ya fesar da ita da arfi,,, yana so ya ji ya daina jin abinda ya ke ji,,, wata iska ya fesar me zafi daga bakinsa wayarsa ya auko,,, ya ara mayar da ita ya ajiye,,, duk ya rasa ma abinda zai yi,,, shi da ke tun arar anmata manyan anmata ma ba tare da fargaba ba,,, amma yau gashi yarinya arama ta sa yana jin fargabar tunkararta saboda tsoron sakamakon da zai samu. Kamar an ce ya ago kan sa ai kuwa ya hango abokin fa ansa wato Mashkur sanye yake da wani dark blue in yadi kansa babu hula,,, Yayan Zahra a cewarsa.Wani murmushi ne ya su uce masa a ransa yana ayyan ya samu wanda zai masa jagora,,, ya kuma masa iso wurin Zahra,,, duk da sun yi fa a amma ya san yadda zai masa kota halin a sai ya yi yadda zai yi Mashkur in ya amincw dashi duk da a baya ya nuna masa hali marar kyau amma yau zai nuna masa cewar son anwarsa ya canjashi. Ganin Mashkur in ya kusa arasawa gidan,,, hakan ya sa ya fito da sauri dan kar Mashkur in ya shige.Da afarsa ya araso wurin lolacin Mashkur ya bashi baya yana tafiya zai shige gidansu Zahra domin mata wani Assigment da aka ba su. "Barka dai malam" Mubarak yace lokacin da ya zo dai -dai bayan Mashkur Cakkk! Mashkur ya tsaya yayin da bugun zuciyarsa ya buga da mugun arfi,,, tabbas ba zai ta a manta mai muryar nan ba ko da kuwa daga sume ya falko bare ma idonsa biyu lafiyarsa alaw.Me ya kawoshi ofar gidan su Zahra??? Itace tambayar da ta fara zuwar masa a ransa, me zai sa ya masa magana da murya irin haka??? Tabbas akwai lauje ckn na i,,, dan ba zai ta a mantawa ba cewa saboda Zahra ya masa afuwa,,, saboda Zahra ya janye aran da ya masa,,, saboda Zahra ya fasa yin shari,a da shi da kuma arin kaishi gdn maza dan kawai zalumci da son zuciya irin na su.Tabbas a matsayin Yayan Zahra ya aukeshi wanda shi bai san cewa kusancin da yake da Zahra ya zarta na Yaya ba ya zama ya auki Zahra tamkar jini da hanta,,, sun zama abu aya shi da ita zai iya aukan matsayi da dama cikikwa har da na yaya bayan masoyi... "Ina magana baka juyo ba,,, baka amsa min ba ,,, ina fatan dai ba har yanzu baka yafe min ba?" Muryar Mubarak in ta katse masa sa ar jakin da ya ke.Idanunsa ya lunshe yana so ya danne mugun kishin da ya taso kamar guguwa ya mamaye masa zuciya,,, wani unci marar misali yana masa zafi a ransa,,, so ya ke ya juyo amma ya kasa,,, so ya ke ya furta lafazi SANADIN KISHIYA NE NA MAMAN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... Wannan page in mallakin babbar Yaya ne,,, HAJIYA RUKAYYA ABUBAKAR MMN Abbah,,, Jiddarh,,, and Saadiq alkairin Allah ya kai miki a duk inda ki ke,,,, zaman lfy tare da kyakkywan arshe,,, Allah raya zuri,a PAGE1 Har lokacin Mashkur ya kasa kata us bare har ya juyo,,, a ransa ya ji baya bu atar ya ha a ido da wanda yake ji a ransa akwai wayar zarra na son masoyiyarsa Zahra a ckn ransa.Bare kuma ave wata magana ta ha a yawunsa da nasa yawun ta hanyar bashi amsar da yake tambayarsa.Har yana wani neman sanin shin ya yafe masa ko bai yafe masa ba??? Tab i ya ma zai yi ya yafe masa,,, zai yafe masa komai amma ba zai ta a yafe masa son Zahra da ya sanya a ransa ba. Zahra tasa ce dan shi ka ai aka halicceta,,, baya jin akwai wani malu i da zai aunaci Zahra bayanshi,,, kuma babu sau i,,, babu rangwame,,, babu yafiya,,, bare afuwa ga duk wanda ya kamu da son abar begensa Fatima!!! "Dan Allah kar ka yi mini zaton hali irin halin da na nuna maka a baya,,, yanzu wannnan ba Mubarak in da ka sani bane a baya,,, ha a son Zahra ya canjani irin canjin da ba zaka ta a zaton zai sameni a kwana kusa ba" Yace har lokacin yana bayansa kamar yadda shi bai juyo ba haka shima bai matsa daga inda ya ke ba. Mashkur jin ya ambaci son Zahra a take wani duhu ya giftawa ganinsa,,, sai runtse idanunsa ya yi tare da jim e hannunsa duka biyu,,, yana sauraron irin bugun da irjinsa ya shiga masa tamkar aran cidar da ake yayin zubar ruwan sama.Tabbas yau da ya san zai saurari wannan mummunan kalamin da bai tunkaro gdn su Zahra ba bare ace ya ji wannan mugun jin marar misali. "Nasan na ata maka a baya amma ka bani dama domin gyara kuskurena,,, dan Allah Yaya kar ka cigaba da fushi dani domin hkn zai kawo rauni da na asu a ckn Soyayyata da Zahra,,, kasan ance babban wa shine uba,,, ina ftn zaka amince min na shiga sahun masoyan Zahra ina ftn kuma ni ne zan yi dace in zamo mai nasara,,, ta fitar dani abokin rayuwart... "Ya isheka! "Mashkur yace yana sanya hannu ya war ar da hannun Mubarak da ya ora masa a kafa a,,, juyowa ya yi a mugun fusace yana faman huci tamkar kumurcin maciji.Idanunsa da suka ka a sukayi jawur saboda tsanin acin rai da kishin da ya tsinci kansa ciki wanda shi kansa bai san yana da kishin ba. "Kai! ya isheka kuma,,, shin na bu aci ka nemi yafiyata ko kuma k... "Dan Allah ka min rai,,, dan wlh nasan ko da ace Zahra ta amince dani idan baka yarda ba,,, ba lallai ne abin ya je ko ina ba bare har ta kai ga munyi aure cikar burinmu"Mubarak ya katse Mashkur daga abinda yake son fa i,,,yana mai kama hannun Mashkur in duka biyu idanunsa duk sun kawo ruwa yana tunanin kamar Mashkur inne damarsa da kyma tsanin da zai bi domin zuwa ga muradinsa kuma cikar burinsa Zahra. "Kai idan har barci kake ya kamata ka falka daga nannauyan barcin da ya auke ka,,, idan kuma ta in hankaline ya sameka ya dace ya gaggauta zuwa asibitin mahaukata domin ba wai abinda kake tunan... "Ya Mashkur ina yininku"Hauwa'u da ta dawo islamiya ta gaishesu,,, dan bata ma lura da yanayin da su ke