Sashe 41
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
MAMAN AFRAH
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
PAGE2
"Assalamu Alaikum"Ya shiga
akin bakinsa
auke da sallama.
iff ta yi da kukan nata kmr ruwa ya cinyeta, ta daina wasa da zoben ta maida hannayen nata ckn mayafin tare da sanya su saman fuskarta ta shiga share hawayen da ke kwance akan kyakkyawar fuskarta.Sannan ckn sha
kiyar muryarta da ta ci kuka ta
oshi ta ce.
"Wa alaikumus salam"
Wani da
i ne ya ratsa zuciyar Mubarak
in jin ta amsa sallamarsa dan a yadda ya yi zato ma ko magana ba za ta yi masa ba.
Akan bedside drower ya zauna, sai ma ya rasa ta ina ma zai fara yi mata magana.Kallonta kawai ya ke ta cikin mayafin na ta, ya na jin wani shau
i na ratsa zuciyarasa, so kawai ya ke ya ga ta bu
e fuskarta ta kalleshi da kyawawan idanunta ma su rikitar da shi a kowane lokaci idan ta kalleshi da su.
"Barka da shigowa sabuwar rayuwa, rayuwar aure mai tarin albarkatu, ina miki albishir da samun kulawa a wurina da sauke dukkan ha
in da ke kai na"Ya fa
a har lokacin idanunsa kafe a kan ta.
"Nagode"Ta ce cikin sanyin murya.
Shiru ne ya
an biyo baya, kafin ya
ara yin ta maza ya ce.
"Ki bu
e fuskar ta ki mana, ko na ga kwalliyar da aka yi domin ni"Cewar ango Mubarak cikin za
uwa ganin wai yau gashi ga Zahrarsa a gida
aya a
aki
aya a matsayin ma,aurata har yana magana tana maida masa martani.
Kamar ba za ta bu
e ba sai kuma ta tuna nasihar Amminta, anan take ta sanya hannu ta yaye lullu
in, a take kyakkyawar fuskarta ta bayyana a hasken
wan lantarki, amma har lokacin kan ta a sunkuye ya ke.
baki kawai Mubarak ya saka yana kallon ta, dan sai yau ne ma ya
ara ganin tsananin baiwar kyau da Allah ya yiwa Zahra.
"Alhamdulillah, masha Allah"Yace a cikin zuciyarsa.Kallonta kawai ya ke yana lura da ji
ar gashin idanunta alamar kukan da ta yi, wani iri ya ji a cikin ransa, dan ba ya son ko ka
an ya ga Zahra cikin damuwa amma yana ganin komai ya zo
arshe tunda ta dawo kusa da shi zai yi duk yadda zai yi ya ga ya hana damuwa ko da ra
arta ne bare kuma har ace ta shiga cikin zuciyarta, balle uwa uba kuma ace shi ne zai yi sanadin shigarta damuwa ko
acin rai ba ya fatan hakan.
Cikin kalamai ma su taushi ya dinga jan hankalinta tun tana gya
a kai wajen bashi amsa, hat ta dawo ta
an saki jiki da shi.Hakan ne ya sa ya umarceta da ta je ta yi alwala dan gabatar da nafila domin nuna godiyarsu ga Allah S.W.A.
Bayan sun idar ya dafa kan ta ya mata addu,ar da Mummynsa ta koya masa ana yiwa amarya ranar da aka kai ta
akinta, saboda shi ya taso a sangarce ba ya son zuwa islamiya bare har ya koyi wasu abubuwan.Ledar da ya shigo musu da ita ya
akko ya bu
e, ita sai lolacin ma kam ta sunkuye tana wasa sa yatsun hannunta, duk kunya da nauyinsa ta ke ji saboda ba ta ta
a ka
aicewa da wani namiji a
aki
aya a irin wannan lokacin ba.Ta san dai ta ta
a shiga
akin Mashkur lokacin da su ka je duboshi ita da Ammi da Hauwa,u, amma ba irin wannan ka
aicewar ba domin dai wannan har hannu ya sa ya ta
a kan ta, duk da kasancewrsa miji a gareta amma sai ta ji duk ta takura.
Da
er ya samu ta kur
i lemon da ya zuba mata, sai kuma ya yago tsoka daga jikin kazar zai kai mata bakinta, da sauri ta
ago kan ta aikuwa a take idanuwansu su ka sar
e da na juna, kallon kallo ake, wanda tsabagen sakin baki da Mubarak ya yi a lokacin da ya sanya idanunsa cikin nata, bai ma san ya saki tsokar da zai ba amarya a baki ba
babu sabga haba ango kar ka bada maza mana tun ba aje ko ina ba
Zahra ganin abinda ke faruwa da angon nata ya sa dariya ta kusa su
uce mata, a hanzarce ta maida
wayar idonta
asa domin ta fahimci itace silar ru
ewar ango Mubarak
Sunkuyar da kan da ta yi shi ya nusar da shi abinda ya yi, murmushi ya ku
uce masa, kallon naman da ya fa
i a
asa ya yi sai ya jijjiga a ransa ya ce.
"SO"
aukewa naman ya yi ya ajiye akan takardar da ke kan plate
in, ya sake gutsuro wani ya nufi bakinta, da shi cikin lallami ya sa ta bu
e bakin ya saka mata ta shiga taunawa a hankali cikin kunya tana kare bakin nata da hannunta.Murmushi ya saki yana bin ta da kallo.
Ka
an su ka ci, ta ha
a ta sanya a frige, ta je ta wanke bakinta ta fito.
akinsa ya mata umarni su ka ta fi can, cikin kunya da jin nauyinsa amma a haka ya rabata da duk abinda ke cikinta cikin ki
ima ya tsinci kan sa a wani yanayi mai ban tsoro wanda hakan ya tada hankalinsa sosai, ganin jikinsa kamar ba nasa ba, gaba
aya babu wani kata
us da zai iya yi a matsayinsa na namiji.Ya yi, ya yi amma jiya i yau babu sauyi tamkar lagwanin fitila haka jikinsa ya koma, a take wasu hawaye ma su zafi su ka shiga kwaranyo masa daga idanunsa.Wani ihu ya dage
arfinsa ya
walla na tsabar takaici...
A yi ha
uri da wannan afrah da munib ba lafiya
muna bu
atar addu,arku ngd
MAMAN AFRAH
SANADIN KISHIYA NE
NA