Sashe 77
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummi ta shiga falon Yaya Aliyu da sallama wanda anan ne aka sauki Baffa Musa. Atamfa ce ajikin ta ɗinkin doguwar riga sai babban gyalen Khashka da ta yafa, hannunta ƙunshe da jan lalle.
Ta samu kujera ta zauna tana gaida shi a É—an kunyace. Ta rasa dalili tun lokacin da su ka yi maganar aurensa da Farida sai ta ke jin kunyar sa.
"Amina" ya kira sunan ta ahankali.
Ta É—an É—ago ido ta kalleshi kafin ta sauke.
"Lallen hannun ki yai kyau"
Ta maida hannunta cikin gyale tana wata munafukar murmushi ƙasa-ƙasa.
Shiru ne ya biyo bayan abinda ya ce kafin daga baya ya katse shirun da cewa "Amina na zo da ƙoƙon bara ne. Ina fata dai ba za a barni da ƙishirwa ba. Haƙiƙa ke mace ce ta gari, kin yi goggormaya da rayuwa kuma kin sha fama da jarrabawa kala-kala. A hakan kin nuna jarumta da bajinta mai ban mamaki. Ina neman alfarma da ki kasance cikin rayuwata. Mu haɗu mu rufawa juna asiri har iya ƙarshen rayuwar mu"...
Bayan ya gama bayanan sa Ummi ta ce ya bata lokaci ta yi tunani duk abinda ta yanke zai ji a wajen Yaya Aliyu...
Sati É—aya da zuwan Baffa Musa Jos Yaya Aliyu ya kirashi akan Ummi ta amince za ta aureshi. Murna a wajen Baffa Musa ba a magana. Da ke abu ne da an riga an san juna sai abin bai É—au lokaci ba. Bayan Baffa Musa ya tura magabatan sa. Yaya Aliyu ya sa biki nan da sati biyu...
..........................
"My Champ kana ganin kuɗin nan bai yi kaɗan ba" Farida ta faɗa tana miƙawa Najeeb check ɗin da ke hannun ta.
"Make it 20" Abinda ya faÉ—a kenan.
Farida ta ƙarɓi check ɗin ta yaga ta ciro wanni ta sake cikawa, maimakon 15million da ta sa ɗazu sai ta mai da shi 20million.
Yau ta ke so ta je gidan Baffa Musa dan ta kai mishi.
Wayar ta ne ya fara ringing. Tana dubawa ta ga sunan Ummi. Ta katse kiran kafin ta sake kira.
"Farida wanni shirmen ne wannan. Ba ki da kunya ko"
Farida ta yi dariya ta ce "Ummi to za ki yi aure ba gyaran jiki ne?"
"Ungo na ki da gyaran jiki" ta faÉ—a tana kashe kiran.
Farida kam sai dariya ta ke. Matar da ta musu gyaran jiki ne ita da Najdah ta tura ma ta maƙudan kuɗi akan ta je ta yiwa Ummi gyaran jiki...
Yammacin ranan Farida ta je gida. Baffa Musa bai dawo daga kasuwa ba sai bayan Maghrib. Ta tsaya ta naɗi tuwon shinkafa miyan bushashshen kuɓewa da Baaba Sabuwa ta yi, dama wannan cikin mahaukacin kwaɗayi ya ke sata.
Bayan sallan Isha ta samu gamawa da Baban na ta.
Su ja gaisa ana ɗan raha sannan ta miƙa ma sa check ɗin kuɗin wanda ke cikin ƙaramin envelop.
Baffa Musa ya zaro ido ganin maƙudan kuɗin da ke jiki.
"Farida! Wannan yai yawa. A'a Farida" ya maida check ɗin cikin envelop ya miƙa ma ta.
Maimakon ta yi magana sai ta fashe da kuka.
"Farida lafiya?" Ya faÉ—a da É—an damuwa.
"Baba sai ka ce wanda na baka kuɗin jini za ka maida min. Baba ba za ka samin albarka ba kenan? Mijina ya mallaka min kaso 25 na kamfanin sa, duk wata inada kuɗaɗe dayawa da ke shiga account ɗina. Idan ban kyautata ma ka ba ya zan yi da su? Ban taɓa ganin Baba na ba sai a hoto. Kai na sani a matsayin Uba, dan Allah ka sa min albarka"
Baffa Musa ya maida check É—in cinyar sa yana sa ma ta albarka.
Bayan ya gama Farida ta ƙara ba shi wani abin mamakin ta hanyar gaya ma sa cewa mijin ta ya biya mishi Hajjin bana, ba shi kaɗai ba harda Baaba Sabuwa da Ummi. Ita Anty Wasilah da ke tana da tsohon ciki sai wata shekarar.
Baffa Musa ya É—aga hannu sama yana kwararo addu'a wa marigayi É—an uwansa, yanayi yana hawaye.
Faridan ma sai da ta yi kuka. Ba ta rayu ta ga wannan Bawan Allah ba amma duk wanda ya san shi har yau labarin kirkin sa ake ba ta. Tana fata su haÉ—u a Aljannah ta ganshi ya ganta...
Bayan sati biyu aka É—aura auren Baffa Musa da Ummi bisa sadaki dubu Hamsin. Ba ta tare a lokacin ba sai bayan sati É—aya...
Daren ranan Baffa Musa ya shigo É—akin amarya wanda ya sha tsadaddun furnitures da Farida ta yiwa Ummin ta.
Ledar kazarta ya ajiye a centre table sannan su ka gaisa da amarya. Bayan sun yi sallan godiya anci kaza sannan su ka shiga raya dare. Baffa Musa round uku yai a wannan dare. Yai biyu a jere na ukun kuma ƙarfe huɗun asuba su ka yi shi. Amina ta na nan matse ga shi ta sha gyara. Ba ƙaramin daɗi ya kwasa ba. Itama Ummin ta ji daɗi sosai, shekaru takwas kenan rabonta da namiji. Ashe dai har yanzu tana buƙatar namiji dan sai ta ke jin duk wassu ƙofofin jikinta sun buɗe suna karɓan wannan ni'ima...
.............................
A falon Najeeb su ke aikata abubuwa. Yammacin ranan litinin. Daga dawowar su daga office kenan ko abinci ba su ci ba. Bayan komai ya kankama su ka je su ka yi wanka.
Yunwa ta ke ji dan haka ta sauka ƙasa dan ta nemi abinda za su ci. Tasallah bata nan an musu rasuwa ta ɗau hutun kwana uku.
Tana kitchen ta ji ana danna doorbell. Ta ajiye frying pan da ta ke son ɗaurawa a gas ta fito. Shirt ɗin Najeeb ne a jikin ta, ga cikinta ɗan wata biyar da ya fito sosai. Leƙawa ta yi dan ta ga ko mace ce ta buɗe ba sai ta je ta nemi hijab ba. Ganin mace cikin liƙabi ya sa ta buɗe ƙofa.
Tana buɗe ƙofar ta amsa sallamar da matar ta ma ta.
Ɗaga liƙabin da matar ta yi ne ya sa Farida faɗin "Sabreen!"
Sabreen ta yi murmushi ta rungumeta...
A falo ta zauna tana jiran Faridan ta sauko. Bayan ta haura sama dan ta kira Najeeb.
Najeeb na aiki akan laptop Farida ta shigo É—auke da murmushi.
"Ga amarya ta biyo angonta" ta faÉ—a da sigar tsokana.
"Hmm ki ce ango zai yi abubuwa kenan"
Farida ta ja hancin sa ta ce "Sabreen ce ta zo"
"Sabreen!" Ya faÉ—a da mamaki...
Sosai Sabreen ta bawa Farida tausayi. Cewa ta yi ta zo mu su bakwana ne dan ba lallai su sake ganin ta ba. Mahaifinta ya rasu wata biyu da su ka wuce. Ta ajiye aikin film gaba É—aya, ta biya tara ta fanshi kan ta saboda ba ta gama aikin da ta signing za ta yi ba da wani production company.
Dukiyarta da dukiyar da ta samu na gadon Baban ta da shi ta ke son buɗe foundation dan ta dinga taimakawa marayu da mabuƙata da su.
"Sabreen aure fa" Farida ta tambaya da zuciya É—aya.
"Ba wanda zai iya aurena Ayshah. Ni ma kuma na haƙura da aure. Allah bai yi zan yi aure a rayuwata ba. Zan cigaba da istigfari da neman ilimi har iya ƙarshen rayuwata"
Farida sai da ta yi hawaye itama ganin yadda Sabreen ke kuka cikin nadama. Yes duniya ta yi yayinta na É—an wassu shekaru amma yanzu duniya ta juya ma ta baya. Wanda su ke tareda ita duk sun watse.
Tare su ka shiga kitchen su ka yi girki. Bayan sun ƙare cin abinci kafin Sabreen ta tafi akan ranan Monday za ta tafi.
...........................
Naomi gani ta ke yi abinda IfaGbemi ya gaya ma ta ba mai yiwuwa ba ne. Tun da ta ke ba ta taɓa ganin Najeeb yai fushi da Farida ba. They are inseparable. They are madly inlove.
Wannan weekend ɗin da ta wuce ta je jahar Ekiti chan cikin wani ƙauye tareda ƙawarta Maureen.
Ba komai ne ya kaita wajen ba sai saboda Najeeb ɗ. Tsawon watanni tana dakon soyayyarsa amma shi kam bai ma san tana yi ba. Har aranta ta ƙudura idan har Najeeb zai so ta to za ta bar kiristanci ta koma musulunci.
Maganganun Ifagbemi na ma ta yawo a ka lokacin da ta ke jujjuya kwallin da ya bata a hannunta.
"Mace ɗaya aka rubuta mi shi a gaba ɗaya rayuwar sa. Duk inda zai je ya dawo mace ɗayan nan ita ce ƙaddarar sa"
"Baba to ya zan yi kenan? Ba zai taɓa sona ba kenan?"
Bokan yai wata baƙar dariya ya ce " idan ki na so ya so ki sai dai ya gan ki a matsayin matar da ya ke so. Idan ki ka yi kamaceceniya da ita zuciyar sa zai so ki"
Maureen da Naomi su ka haÉ—a baki wajen faÉ—in "ba mu gane ba"
Wata ƙwarya da aka lulluɓe da jan ƙyalle ya ɗauko sai da yai ta surkullen sa sannan ya buɗe ƙwaryar sai ga kwalli a ciki.
Ya ɗau kwallin da hannun hagu ya miƙawa Naomi ya ce ta amsa da hannun hagu.
Naomi ta amshi kwallin tana jujjuya shi.
"Duk ranan da yai fushi da matar sa, ki saka wannan kwallin a idon ki ki ƙyafta ma sa ido ki kwantar ma sa da hankali. Zai dinga kallon ki a matsayin matar sa, duk soyayyar da ya ke mata zai dawo kan ki Amma..."
"Naomi" muryan Farida ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi.
"Yes ma" ta faÉ—a da muryan girmamawa.
Akwai Dr Lukman da zai zo wajena anjima ki barshi ya shigo.
Naomi ta gyaÉ—a kai...
Najeeb ya fita supervision. Ita kaÉ—ai ke office. So ta ke ta surprising Najeeb amma bayan Lukman ya amince za ta sanar da shi komai.
Ba'a jima ba sai ga Lukman ya shigo.
"Hajiya Farida ya aiki"
"Lafiya Dr, ya hanya"
"Alhamdulillah"
"Ya haƙuri kuma na ji ance Alhaji Magaji ya rasu"
"Hakane kusan 5weeks ma yanzu"
Farida ta ce Allah jiƙan sa.
Shiru ya ɗan ratsa office ɗin. Kafin daga baya Farida ta ce " Doctor har yanzu ka ƙi aure"
Lukman yai murmushi mai É—aci ya ce " har yanzu Allah bai nufa ba. Kowacce mace ba ta son auren É—an shege"