Sashe 28
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Farida na tattara wasu takardu da Najeeb ya watsar Anas ya shigo office É—in.
"Najeeb ka dubi wannan presentation É—in nan na gobe. Wannan shi ne final edit da na yi"
Ko kallon laptop É—in da Anas ya ajiye a gaban sa bai yi ba ya ce " kar ka damu kan ka, ba za ka yi presenting gobe ba"
"What"
"Ka jini da kyau"
"Najeeb are you serious? I've been planning for this pitch for a week now"
Da ƙarfi Najeeb ya daki table ɗin sa ya ce " Ni Najeeb Adam Jibo, CEO of Najeeb constructions na ce Architect Anas Ali AlMustafah ba za ka yi presentation gobe ba, ka na da ja?"
Da Anas mai saurin kuka ne da ya yi a wajen nan saboda wannan cin fuska da Najeeb ya ma sa. Sai dai ya daure ya ce " ba ni da ja, Sir Najeeb"
Wannan karo na farko da ya referring Najeeb da 'Sir' kenan, a cikin shekaru bakwai da su ka fara aiki tare.
Gwiwar Farida yai sanyi. Tausayin Anas ya mamaye zuciyar ta. Da ta na da iko da ta je ta wankawa Najeeb mari.
Wai a wani dalilin zai yiwa Anas haka, a wani dalilin?
(Ni dai da 'yan group É—i na ma su albarka mu ka haÉ—a baki mu ka ce *a dalilin ki*)
*plz numbar da za a nemi yadda za'a shiga paid group É—in sakatariya ta ita ce 08137311900, duk wani number da ba wannan ba scam ne. Kar ku manta, #200 ne kacal ko kuma ka biya #300 ka samu sakatariya ta da tsohuwar soyayya. Za ka iya biya ta wannan account É—in 3099546325, firstbank,Azizat Hamza. Ko kuma ka turo katin waya zuwa ga wannan layin 08137311900. (Plz duk wani means of payment da ba wannan ba, babu hannun marubuciyar a ciki. Mutanen Niger za ku iya biya ta link da zan turo da yamma Insha Allah a wattpad account É—i na 000Azee)*
............
"Yakubu dan Allah ka nemo min super glue mai kamawa sosai wanda baya saurin bushewa"
"Yanzu dan Allah mi za ki yi da super glue? Ke ba mai gyaran takalmi ko radio ba"
"Ni bana son sa'ido, ka nemo min kawai. Harda gum na ruwa É—in nan. Yau na ke so ba gobe ba"
"Ke wallahi case ce, na ji zan nemo"
Farida ta yi murmushi
Da wurwuri ta zo office yau. Tana daƙontar zuwan Najeeb dama ta gayawa security da zaran Najeeb ya ya shigo ya kirata.
Tana zaune kuwa security ya kira ya ce ga Najeeb ya shigo. Ta yi sauri ta shiga office É—in sa ta samu kujeran sa ta fara matsa super glue É—in da Yakubu ya kawo ma ta.
Za ta fito kenan ta yi kiciɓis da Najeeb zai shigo dama tuni ta sa tubes ɗin a jakarta.
"Good morning Sir"
Bai amsa ma ta ba ya wuce wajen zaman sa.
"Sir Ya Anas ya kawo flash É—in da za ka yi amfani wajen presentation É—in na ajiye a table É—in ka" wannan magana shi ya É—aukewa Najeeb hankali ya zauna ba tareda ya lura da kujerar sa ba.
Tana gani ya zauna ta yi murmushi.
"Ki tabbatar duk wanda ke cikin team ya isa conference room kafin ƙarfe tara"
"Ok Sir" ta fita tana murmushi.
Flash É—in ya É—auka ya sa a laptop na shi yana duba presentation É—in da Anas ya sha wahala ya tsara.
Ƙarfe tara saura minti shabiyar ya gama bitar abin ya kira Farida. Ta san dole zai kirata domin ta ɗauka ma sa laptop da wasu files dama.
Ƙoƙarin tashi yai a kujeran ya ji ya ka sa tashi. Da ya tashi sai kujeran ta biyoshi.
"What's this" ya faɗi lokacin da ya ke ƙoƙarin raba takashinsa da kujeran amma hakan bai yiwu ba.
"Sir Najeeb ya dai?"
Farida ta faÉ—a kamar ba ta san mi ya ke faruwa ba.
Tsaki yai ya cigaba da ƙoƙarin raba jikinsa da kujeran.
"Sir idan ka ja da ƙarfi zai yaga ma ka wando ka ga anyi ba ayi ba kenan. Tsuliyar CEO Najeeb constructions a waje" ta sa hannu ta ɗau flash ɗin da ke kan table ta ce " tunda takashin Oga ya maƙale a kujera sai na kaiwa Ya Anas kawai yai presentation ɗin tunda dama shi ya kamata yai tun farko"
Sai da ta fara tafiya ya ƙwalla ihun sunan ta da ƙarfi "MISS SALIHUUU"
Ta waigo tana fari da ido ta ce " SIR NAJEEB YA DAI"
*difdifdifdif..... anan na kawo ƙarshen free pages. Na yi ƙoƙari ai har page 15. Well, za ka samu cigaban labarin idan ka biya 200 kacal. Stay safe and Allah ya mana albarka ya rufa mana asiri duniya da lahira ta ku AZIZAT*
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......âœ*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0ï¸âƒ£1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
Tana fita daga office É—in Sir Najeeb office É—in Anas ta wuce. Ta sameshi ya yi wani jugum da shi. Tabbas abinda Najeeb ya ma sa ya mugun kashe ma sa jiki.
Ajiye flash É—in ta yi a gaban sa ta ce "Yaya na ga shi ka je ka yi presentation É—in"
"Roƙonsa ki ka yi? Ko kawai ɗaukowa ki ka yi?"
"Ko É—aya, Yaya na shi da kan sa ya bani ya ce na kawo ma"
"Ban yarda ba, Najeeb ba ya chanja magana da wuri. Kar ki damu ƙanwata, Najeeb shi ke da kamfani yana da ikon hana ni ko ya sa na yi abu"
"Ya Anas da gaske na ke fa, idan ba ka yarda ba ka zo muje ka tambayeshi"
Da farko dai Anas bai amince ba daga baya da ta takura sai ya tashi su ka fita, har lokacin dariyan Najeeb na cinta.
A ɓangaren Najeeb kuwa yayi nasarar raba jikin sa da kujeran amma kamar yadda Farida ta faɗi sai da wandon shi ta farke, wasu daga cikin pattern na wandon suna manne da gum ɗin a jikin kujera, wandon ya koma har ana ɗan ganin boxers na shi.
Najdah ya kira akan ta kawo ma sa kaya daga gida, ta ce ma sa tana school ai kuwa ya fara babbaleta da masifa abinda bai saba yi ma ta ba, idan ba masifa akan Mom ba, normally ba ya taɓa ɗaga ma ta muryarsa. Ganin yadda ya ke faɗa ya sa ta san lallai akwai matsala, dole haka ta bar class ta wuce gida.
Yana ajiye wayar sai ga Anas da Farida sun shigo, yai saurin komawa ya zauna akan kujeran dan kar Farida ko Anas É—in su ga yadda bayan wandon sa ya koma a rarike.
"Sir Najeeb ina kai ka ce Ya Anas ya je yai presentation ko?"
Sai da ya ma ta kallon banza sannan ya kalli Anas ya ce " ka je ka yi pitch É—in nan, its already time"
Anas da mamaki ya ce " miyasa ka chanja ra'ayin ka?"
"Oh please, just go"
"Ya Anas, Sir Najeeb ba shi da ja fa, kai É—in ne dai za ka yi presentation É—in"
Anas yai shiru yana nazarin Najeeb, akwai ɓacin rai mai tsanani a tattare da shi amma yanzu bai da halin tambaya saboda chanjawar da abokin sa yai. Ya karɓi flash ɗin daga hannun Farida ya juya. Farida ta bi bayan sa tana gwada irin tafiyar Najeeb. Sai da su ka kai bakin ƙofa ta juyo ta ce " Sir Najeeb asha zaman kujera lafiya" sannan ta sa dariya.
Bayan fitan su da kusan minti arba'in Najdah ta zo mi shi da wasu kaya daga gida.
" Big B mi ya faru ka ke ta min tsawa É—azu?"
"I'm sorry baby, i was just pissed off ne"
"Barin koma school muna da class"
Ok kawai ya ce ya jira sai da ta fita daga office É—in sannan ya wuce banÉ—aki ya chanja kaya.
Lokacin da ya ga wandon wani haushin Farida ne ya zo ma sa har wuya. He's 100% sure ita ta sa wannan abun a wajen, kuma ta yi ne domin ta hanashi presentation É—in nan.
"All because of Anas" ya furta a fili.
Ya kalli kan sa a madubin banÉ—akin ya ce " Did she really love him?"
Wanni ɓangare na zuciyar sa yana cewa miya shafeka idan tana son Anas, wani ɓangare kuma na cewa bai dace su yi soyayya ba, Anas is a good person amma wannan Ayshern, bai san ma ya zai kwatantata ba.
Shi dai abinda ya barwa ran sa shine dole ne ya hukuntata. Ya rasa miyasa ya ke kasa aiwatar da komai a kanta despite the fact cewa ta raina shi kuma tana karya dokokin sa son ran ta....
Najdah daga office É—in Najeeb sai ta wuce office É—in Anas. So ta ke ta sake tambayarsa ko da gaske ne yana son Farida, domin ranan ba ta barshi yai magana ba ta kashe wayar.
Ganin baya office ya sa ta yi yunƙurin tafiya idan ya so sa haɗu daga baya, sai hankalinta ya je kan wani hoton sa da ke kan table. Ta ɗauka hoton ta ƙura ma sa ido. A cikin tarihin rayuwarta tana son baƙin namiji, ita baƙin mutum na burgeta. Farar fata gareta amma many a times tana envying skin ɗin baƙaƙen mutane. Tun tana ƙarama ta san Anas, lokacin idan sun zo hutu Nigeria, su na tare koyaushe saboda tafi kowa kusa da Najeeb shi kuma shine kaɗai abokin Najeeb. Wani lokacin ko da Najeeb bai zo hutu ba to kullum tana tareda Anas, wannan ya sa ta shaƙu da shi tun a yarintar ta, shekaru uku da su ka wuce kuma ta fara jin wasu baƙin lamura game da shi wanda ita kan ta ba za ta iya fassara su ba. Ta ɗan shafa hoton sannan ta ajiyeshi.
Tana fitowa ta yi kiciɓus da Anas da Farida, da alama office ɗin na sa za su shiga amma maganar da su ke yi ya sa su ka tsaya a wajen. Dariya Anas ke yi sosai harda riƙe ciki. "Farida you are too much wallahi, abinda ki ka yiwa Najeeb kenan"
Doguwar tsaki Najdah ta ja wanda ya ja hankalin su.
"Najdah" Anas ya faÉ—a lokacin da ya juyo ya kalleta.