Sashe 44
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin shirun yai yawa kuma su Daddy sun ƙurawa mai zuwan ido ya sa wassu daga cikin wanda ke zaune layi ɗaya da Najeeb su ka juya, cikin su har da Aminu.
Muryan Aminun ne ya fitar da sunan wacce ta doso wajen cikin takun ta na ainihin celebrity, yadda ta ke catwalking kamar a kan redcarpet ta ke za ta je karɓan Oscar award.
*"SABREEN"* ya faÉ—a da sigar mamaki
Jin sunan ya sa sauran su ka juya duk da ma ba kowane a wajen ya san Sabreen ba, balle labarinta. Idan ka cire Najeeb da Farida duk sauran sun juya.
Najeeb na zaune, takaicin abinda Anas yai ya cika shi, chan ƙasan ran sa yana tsara irin yadda zai ciwa Anas mutunci idan su ka haɗu, ya ji muryan Aminu ta fitar da sunan da ya tsana a rayuwar sa*"Sabreen)*
Yadda wajen yai shiru ya sa yai tunanin ko dai Sabreen É—in ne su ka gani ko kuma su na so su sake playing prank a kan sa da sunan Sabreen.
Sanye ta ke da wani arnen baƙin kaya. Gown ce wanda ta kamata ƙyamƙyam, sannan ya fidda duk wani sura na jikin ta. Hannu ɗaya dogo ne har zuwa wuyan hannun ta(wrist) ɗaya kuma hannun vest gareshi. Jikin rigan yana da adon duwatsu wanda sai kyalli su ke, ta ɗan yafa wani ƙaramin gyale wanda gyalen yadda ka san abin tata haka ya ke, shara-shara da shi, gyalen ma an ɗan yane shi ne kaɗan amma duk rabin gashin na ta na waje. Tana ɗauke da wani designer purse wanda aƙalla kuɗin sa a ƙiyasin kuɗin Naira zai kai miliyan huɗu. Murmushi ta ke har ta ƙaraso wajen.
"Hi everyone" ta faɗi tana ƙarasawa wajen Mom da itama ke daskare akan kujera tana mamakin zuwan Sabreen, dan ba ta da masaniya akan zuwan na tan.
Ta kissing kumatun Mom kamar yadda Larabawa su ka fiyi idan za su gaisa da mutum.
"Masa'ul Khair Ammaty" ta faɗa tana ƙara faɗaɗa murmushin ta tareda sauke idon ta akan Najeeb wanda tun zuwan ta wajen Mom idon sa ke kan ta.
"Happy Birthday Noory" ta faÉ—a tana gyara gashin ta da ya zubo ya É—an rufe ma ta rabin fiska.
Najeeb ya miƙe tsaye ba tare da ya ce komai ba ya bar wajen. Yadda ya ke tafiya kawai ka san yana cikin ɓacin rai.
Da ƙyar Mom ta iya haɗa kalmomin bakin ta tambayi dalilin zuwan Sabreen Nigeria. Maimakon ta amsa ma ta sai ta tambayi Mom ɗin da cewa ko ba ta son ganin ta ne. Mom ta girgiza kai.
Hajia Fatima ne kaÉ—ai a wajen ta iya cewa " 'yar burauba, kin ji yai aure za ki zo ki É—aga ma sa hankali ko"
Ba ta ji mai Hajia Fatima ta ce ba amma ta san zagi ta yi.
"Let me talk to Noory" ta faɗa sannan ta kama hanya ta bar wajen still cikin takun ta na ƙasaita.
"Tashin hankali kenan, ana wata ga wata. Ke Aisha ki je ki hanata magana da mijin ki dan wannan yarinyar sheÉ—aniya ce"
Daddy yai ajiyar zuciya ya ce " 'ya ta ci abincin ki, ba komai"
Ala dole Farida ta fara cusa abinci a baki. Lokacin da Sabreen ta zo wajen Mom Farida ta gan ta sosai, lallai dole wannan mata ta girgiza rayuwar Najeeb. Farida ta raina kan ta a gaban wannan mata da Allah yai wa baiwar kyau haka...
......................
Yana zuwa É—aki ya fara safa da marwa a É—akin, miyasa lokaci guda abubuwa guda biyu su ka zo su ka haÉ—u ma sa. Ga abinda Anas yai ma sa which ya san 'yan familyn su wannan abun har bayan shekaru sai sun yi ta tsokanar sa da shi. Ga uwa uba Sabreen.
What the hell is she doing here? Ya tambayi kan sa.
8yrs, 2months and 11days da tafiyar ta. May be da ba ta gudu ba da su na rayuwa cikin jin daɗi da 'ya'yan su biyu ɗan shekara shida da 'yar shekara biyu, dan shekara huɗu su ka tsara za su bawa yaran na su rata (o'o ni Azizat🙄 Najeeb da Sabreen sarakunan tsari)
Sai dai komai ya rushe lokacin da ta gudu ta barshi da takaici.
Cikin shekaru takwas ya gina kan sa a matsayin CEO kuma Founder na babban kamfani. Yayinda Sabreen ta samu fitowa a fima-fimai 11 a cikin 8yrs. Ta dating Tom cruise ta dating wani ɗan ƙwallo, ta dating wani hamshaƙin mai kuɗi ɗan ƙasar Italy. Shi gashi bai dating kowa ba amma an kakaɓa ma sa sakatariyar sa.
Cikin shi da Sabreen ba zai iya cewa waya fi wani samun cigaba da kwanciyar hankali ba a shekaru takwas.
Yana cikin wannan bulayin Sabreen ta buɗe ƙofa ta shigo. Ƙaran tafiyar ta ya ji ya gane ita ce.
"What do you want?"
"Noory i'm sorry"
Wani dariyan takaici yai ya ce ma ta " in 8yrs 2 months 11days ba abinda za ki ce sai I'm sorry? For kin maida ni mahaukaci ko"
"Noory" ta faÉ—a tana matsowa kusa da shi
"Go back to Hollywood" ya faɗa da ƙarfi
"I'm here to stay Noory, for you, for us"
"You're Crazy Sabreen"
Kuka ta fara mi shi tana faɗin cewa tana son shi har yanzu kuma ba ta taɓa dena son shi ba. Rasa ma mi zai ce ma ta yai ya fice daga ɗakin ya barta. Ba zai iya tsayawa a gidan ba, not after all that happened.
Ranan dai wannan dinner ta zama wani iri, an dai ƙarasa da ƙyar, wanda su ka kawo gifts wa amarya da ango sun miƙa. Daddy da su Uncle Sulaiman sun jima suna tattaunawa gameda zuwan Sabreen kafin daga baya kowa ya watse.
Da ƙyar Farida ta kai kan ta ɗaki dan gaba ɗaya ta shiga wani yanayi na ruɗu. Sabreen ta dawo, macen da Sir Najeeb yai dakon rashinta har shekara takwas, macen da Anas ya ce ma ta ita Najeeb ya fara so kuma ya so ta so mai tsanani. Idan Sabreen ta dawo miye amfanin zamanta tareda Najeeb tabbas nan ba da jimawa ba zai sallameta ya auri Sabreen. Ta jima tana zaune akan gado tana tufka da warwara kafin daga baya ta tashi ta shiga banɗaki dan ta watsa ruwa...
Daddy yai ta kiran Najeeb amma ba ya shiga. Ya na son ma sa magana akan zuwan Sabreen dan ya san halin ɗan na sa. Daddy ba zai iya ƙin karɓan baƙuncin Sabreen ba saboda kamar 'ya ta ke a wajen matar sa.
Najeeb gidan sa ya je ya kashe wayoyin sa ya kwanta, ba wai bacci ya ke ba, ya kwanta ne yana tuno abubuwa dayawa da su ka faru musamman soyayyar sa da Sabreen. He gave her all his heart, he loved her with every beat of his heart. Ya ma ta alƙawarin samun rayuwa mai kama da aljannar duniya idan su ka yi aure amma...
Ranan bai koma gida ba dan ba ya son sake ganin Sabreen saboda yadda ya ke ji a zuciyar sa. Farida kam bacci ƙaurace ma ta yai. Makomarta ta ke nema a wannan lamari, idan tana ganin za ta iya samun soyayyar Najeeb to yanzu kam chances ɗin ta ya bouncing back to zero.
*Sabreen* ta maimaita sunan a karo na ba adadi...
.................
Washegari Lahdi Farida ba ta tako ko ƙofar ɗaki ba, a ɗaki ta wuni Adama ce ta ke kawo ma ta abinci har ɗaki, wanda abincin ɗan tsakura kawai ta ke iya yi. Rashin kwanan Najeeb a gida ya tabbatar ma ta nata zancen ya kaɗe domin ta san yana chan yana kitsa yadda zai yi aure na gani na faɗa shi da Sabreen.
Ga mamakin ta ƙarfe tara na dare sai ga shi ya shigo ɗakin, bai ce ma ta komai ba ya je yai wanka ya shirya cikin ɓakin pyjamas na shi ya kwanta.
Daga inda ta ke zaune ta ce "Sir Najeeb miye matsayi na yanzu?"
Bai kulata ba, shi idan ba dan Daddy ya ce lallai ya dawo gida ba da bai san ranan da zai dawo nan ba. He feels empty.
"Sir Najeeb magana na ke"
"Oh please Aysherh" ya faÉ—a ba tareda ya realising da sunan ta ya kira ta ba
Jin sunan ta for the first time a bakin sa sai ta tsaya ta na jin yadda sunan ke ringing a ƙwaƙwalwarta *Aysherh Aysherh Aysherh*
Ringing É—in wayar ta ce ta dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi, ta yi saurin zuwa ta É—auki wayan sai ta ga Sister Munibat. Ta É—auki wayan su ka gaisa, jin muryan ta kaman tana kuka ya sa ta tambaya ko lafiya. Sister Munibat ta sanar da ita mahaifinta ne ya rasu ta gayawa Sir Najeeb ba za ta zo aiki ba ta É—au hutun sati É—aya.
"Allah ya jiƙan sa, kar ki damu Sister zan faɗa ma sa. Daga satin nan ma za a shiga hutun ƙarshen shekara so kar ki damu. Allah ya ma sa rahama"
Da ta gama wayar ta fara gayawa Najeeb ko ya ji ta ko bai jita ba oho, dan bai amsa ba.
....................
Yau ma Mom ce ta kaita wajen aiki dan Najeeb tun ƙarfe shida ya fita. Su na tafiya tana ba ta haƙurin zuwan Sabreen tareda ma ta alkawarin duk yadda za ayi sai ta sa Sabreen ta koma inda ta fito.
Farida ta tambayeta ko miya sa ta ke supporting É—in ta ba Sabreen ba. Mom ta ce "saboda Sabreen is his past, ke ce present and future É—in sa" da wannan ya sa Farida ta É—an ji sanyi a ranta...
Tana aiki a laptop Sabreen ta shigo office É—in ta still cikin shiga mai É—aukan hankali.
Cewa ta yi za ta ga Noory. Farida ta haÉ—e fuska tana jin haushin sunan da Sabreen ke kiran Najeeb da shi.
"Sabreen ki ke ko Siren ne?Najeeb zaujy, Ana Zaujy Najeeb" ta faÉ—a tana nuna kan ta.