Sashe 68
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Waya ta ɗauko tana ƙoƙarin kiran Anas Najeeb ya karɓi wayan.
"I made the changes" ya faɗa yana kama hannun ta su ka shiga ɗaya ɓangaren da aka raba. Bai ajiyeta ko ina ba sai kan kujera.
"You're good in marketting strategies, abinda ya sa ki ka iya bunƙasa kamfanin nan kenan. Ba zan iya yin aiki ni ɗaya ba, kafin na gane kan zaren aikin sai an ɗau lokaci. But with you beside me komai zai zo da sauƙi"
"My Champ..."
"Shhhhh" ya sa hannu ya rufe ma ta baki.
"We're going to work together now and always"
FaÉ—awa jikin sa ta yi tana kuka.
Ya fara bubbuga bayan ta yana lallashinta...
Shirye-shiryen bikin Najdah aka fara dan an mayar da date É—in bakwai ga watan January kusan wata É—aya da sati É—aya kenan yanzu. Tun daga ranan da Najeeb yai wa Najdah magana ta dena shiga harkan Farida, magana ba ta haÉ—asu hakanan ba ta iya ma ta kallon banza kamar da...
Najeeb da Farida tare su ke fita aiki su dawo tare. Kusan komai ma ita ke jagoranta dan har yanzu wassu abubuwan sun sha ma sa kai.
Ana saura sati huÉ—u aure Mom ta sa aka fara yiwa Farida gyaran jiki tareda Najdah, wata mata ce aka kawo daga Sokoto. Farida dai dan Mom ta takura ne amma da ba abinda za ta yi, shi mutumin da za ayiwa gyaran jikinma domin shi har yanzu bayan kiss É—in cikin mota ba abinda ya kuma yi. Daga ya rungumeta tsam ajikinsa idan za su kwanta sai wani lokaci ya kissing hannun ta ko goshi. Ita idan ba dan ranan a mota ta ji tudun abun shi ba, da sai ta ce ko ba shi da lafiya ne.
Da ke an ɗau hutun ƙarshen shekara ba sa fita aiki yanzu. Daga gida sai gida, ita Najdah har haushin Mom ta fara ji saboda yadda Mom ke wani ɗari ɗari da Farida, duk abinda aka mata na gyara sai ta ce a yiwa Faridan irin sa...
Saura kwana goma shashida a ɗaura aure sai ga Sabreen. Farida tun washegarin da aka yi walima ba ta sake ganin Sabreen ba. Da ke ba ta gabanta shiyasa ba ta tambayi ina ta je ba. Yadda ta ɗauka ma shine Sabreen ɗin ta bar ƙasar kenan har abada, amma da ya ke ba ta da kunya sai ga ta ta dawo. Ta san dai ba wai dan bikin Najdah ta zo ba, wani neman fitinan ne kawai...
Suna zaune a falo dukkan su, lokacin da ta shigo tareda tawagarta su uku. Biyu larabawa ne suma É—aya kuma baturiya ce.
Najdah da Farida na zaune ƙafafuwan su na cikin ruwan ɗimi wanda aka cikashi da kayan ƙanshi.
Sabreen ta zo da gudu ta rungumi Mom tana kissing É—in ta. Sai da ta gama shiriritar ta kafin ta nuna team É—in da ta kawo. A matsayin ma su taimaka ma ta.
Ta kalli wata dattijuwa aciki wacce za ta kai 50yrs ta ce "this is Sarah, ita ce za ta kula da gyaran jikina" sai ta nuna É—aya matashiyar wacce ba za ta wuce 25-26yrs ba. "Wannan ita ce Arfa, ita ce za ta dinga min kwalliya" ta nuna baturiyar ta ce "Najdah i brought her specially for you. Sunan ta Jean ita sexologist ce, i know you're a virgin, so she'll help you get rid of the fear and educate you on how to..."
Hahhahaha ta fashe da dariya.
Mom ce ta iya ce mu su sannu da zuwa ta ƙara da cewa " Najdah da Farida ga Sabreen itama ta kusa zama amarya"
Kaman bugun guduma haka Farida ta ji saukan maganan Mom " Sabreen ta kusa zama amarya. Amaryar wa?"
Ka sa zama ta yi a wajen ta cire ƙafafuwan ta acikin ruwan ta sa room slippers ɗin ta da ke gefe ta bar falon ba tareda ta ce komai ba. Ta sani Najeeb baya
nan, tun safe ya fita shi da Daddy. Waya ta ɗauka ta fara kiran sa amma bai ɗauka ba. Abu ɗaya ta sani idan har Sabreen za ta auri wani ba Najeeb ba to ba abinda zai sa ta baro chan ƙasar su ta zo nan ta zauna da niyyar wai ta zo gyaran jiki. Mi ke shirin faruwa?
Ranan har yamma ba ta kuma fitowa ba. Zazzaɓi ne ma ya rufeta. Tana nan haka Najeeb ya shigo ɗakin da sallama.
Ba ta kulashi ba har ya gama abinda zai yi ya zo ya kwanta gefen ta. Ƙanshin jikinta na ratsa duk wani jijiyar jini a jikin sa.
"Mi ya faru na ga ko sannu da zuwa ba ki min ba"
Idonta da su ka yi ja ta É—ago ta kalleshi ta ce "mi Sabreen ta ke yi a gidan nan?"
ÆŠan dafe kan sa yai yana danne dariyar da ta taso ma sa.
"Oh sorry" ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce "i'm going to marry Sabreen, rana ɗaya za a ɗaura mana aure da su Anas. You see Aysherh ki na da kyau kuma kin min abinda ba zan taɓa mantawa da ke a rayuwata ba. You'll always be my first wife amma kuma Sabreen will always be my first love"
Dariya Farida ta fara dan maganar Najeeb bai kama hankali ba kwata-kwata.
"Wasa ka ke yi Najeeb, kuma ba na son irin wasan nan, zuciyata za ta iya bugawa"
"I'm serious Aysherh. Na san Sabreen ta yi ba dai-dai ba a baya amma yanzu ta chanja. She loves me"
"Da Sabreen da soyayyar ta sun ci kutumar uban su. Wai Najeeb me ka ɗauke ni ne. Shashasha ko? Wallahi ba zan yadda ba. Yau ko mata uku za ka auro ka auro amma banda Sabreen. Wai tukunna kan ka ɗaya kuwa. Sabreen fa, Sabreen da ta gudu ana saura kwanaki a ɗaura mu ku aure, Sabreen da ta shiga harkan film tana sheƙa ayarta yadda ta ke so, Sabreen da kana kwance baka da lafiya ta shure ƙafa ta tafi ta barka wai za ta je ta yi film da Kwano Reeves ne ko Keanu Reeves ne ma..."
"I know, na san komai Aysherh but kin san soyayyar farko ba ta taɓa gushewa"
Hawaye fal a idon ta ta ce "ni tawa soyayyar fa? Duk son da na ke nuna ma ka a banza kenan, ba ka É—auke shi a bakin komai ba ko?"
"Aysherh i have feelings for you amma kin san Sabreen..."
"Ya isa haka!" Ta daka ma sa tsawa.
"Ni ba zan zauna da kai ba matuƙar za ka auri Sabreen. Idan ma ba za ka iya zama dani ni ɗaya ba, ka nemi wata mana. Ko acikin cousins ɗinka ka aura amma banda Sabreen. Wallahi ba zan zauna da Sabreen ba"
"Aysherh please, na yafewa Sabreen ke ma ki yafe mata" ya faÉ—a yana kamo hannunta. Tureshi ta yi ta tashi ta je wajen closet ta fara haÉ—a kayan ta. Zan bar ma gidan ka, zan bar rayuwan ka, ka zauna da Sabreen ita kaÉ—ai tunda matacciyar zuciya gareka"
"Kin san ina buƙatar ki, Kamfanina tana buƙatar ki. Please Aysher"
"Kai wanni irin mutum ne Najeeb. Ba ka sona, ba ka tausayina, ni dai kawai na zauna da kai saboda amfanin kamfani"
"Ba haka ba ne Aysherh please ki fahimceni"
Tsugunnawa ta yi a wajen tana kuka. Zuwa yai zai rarrasheta ta buge hannun sa ta ce ya bar wajen ta. Yana tsaye a gefe har ta gama kukan ta ta tashi ta shiga banɗaki ta jima a banɗakin dan aƙalla ta kai kusan minti talatin kafin ta fito. Direct gado ta je ta hau ta kwanta ta rufe dukkan jikin ta...
Yana jin kukan ta a ransa, he wants to tell her it was all a trick amma ya san halin ta, idan ya gaya ma ta komai za ta nuna rashin damuwa, hakanan kuma abinda ya shirya ba zai tafi dai-dai ba dan Sabreen za ta iya ganewa.
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......âœ*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0ï¸âƒ£4ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
Ba baccin daɗi Farida ta yi ba, bacci ne ta yi na wahala. Da huturun sanyi aka tashi da asubahin ranan. Da ƙyar ta tashi ta shiga banɗaki ta yi alwala. Sanda ta farka Najeeb ya fito kenan yana shirin fita masallaci.
Tana idar da sallah ta nemi wata ƙatuwar rigan sanyinta wanda aƙalla ya yi shekara shida da ta ke amfani da shi. Rigan sanyin doguwa ce mai hula, dan idan ta sa yana wuce gwiwanta. Ko lokacin tana Jos idan ana tsananin sanyi idan ta sa shi ta sa dogon wando da socks shikenan ta yi maganin sanyi. Tana son rigan saboda Ummi ce ta siya ma ta...
Daga sallaya gado ta koma, kan ta ke wani mugun sara ma ta, ga cikinta da ke ta kukan yunwa.
Ba bacci ne a idon ta ba, asali ma jiyan ba ta kwanta da wuri ba. Yadda cikinta ke juyawa ya sa ta tashi dan ta sha gestid ko za ta ji sauƙi duk da kuwa ta san ciwon cikin ba na magani ba ne na yunwa ne. Tana tsaye a wajen dressing mirror tana shan maganin Najeeb ya shigo.
Ta yi kaman ba ta ganshi ba, maimakon 10ml da za ta sha sai ta ƙara wani 10ml ya zamo 20ml, tana tsayen ma wani jiri-jiri ta ke ji.
Yana tsaye yana kallon ta. Har ta ajiye maganin ta je ta hau gado. Bai ce ma ta ƙala ba, zuwa yai ya buɗe fridge ya ɗauko apple guda biyu da su ka saura a ciki. Dama shi kam bayan ruwa to fruits kawai ya ke sawa a ciki.
Sai da ya zauna gefen ta sannan ya ce "Aysherh tashi ki ci apple, bai da ce ki sha magani ba tareda kin ci wani abu ba"
Shiru ta yi ba ta ce komai ba.
"Aysherh"
A harzuƙe ta tashi ta na masifa "ina ruwan ka da ni, na ce ina ruwan ka dani. Na ci abinci, ban ci ba, wannan ba matsalar ka ba ce"
Juyawa za ta yi ta kwanta ya ce "Aysherh amma rigan sanyin kin nan gwanjo ce ko? As in Okrika, fairly used cloth..."