Sashe 58
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kwanta za'a kawo miki ruwan"
Riƙe rigan sa ta yi da ɗaya hannun da ba canulan ta ce "kar ka tafi ka barni my champ, zan mutu idan ka barni, please my love"
A hankali Lukman ya gyara ma ta kwanciya ya ce " ba zan bar ki ba"
Sai da ya ga ta sake komawa da bacci kafin ya fita daga É—akin. Har yanzu yana son Farida, duk da kuwa ya sani sarai ya rasa Farida har abada. But seeing her like this breaks him. Tana tsananin son mijin ta, son da ta ke mishi ko lokacin da su ke soyayya bai yi tunanin ta ma sa rabin son da ta ke wa bawan Allah nan ba.
Sai yamma lis kafin Farida ta farfaÉ—o da kyau, ta dena ganin duk wanda ya shigo a matsayin Najeeb.
Bayan Isha ta fito falo saboda ta gajiya da zaman ɗaki da ta yi, kuma yanzu tana ɗan jin ƙarfin jikin ta.
Yakubu ne ya ce ma ta Mr Hafiz Olabode ya kira ta kuma ya ce su haɗu gobe ƙarfe tara na safe.
Yakubu ya ƙara da cewa "Mr Olabode yana ɗaya daga cikin wanda za su judging pitch ɗin nan. Na san ƙila cewa zai yi ki bashi wani abu dan ya voting zanen mu. Kin san yanzu komai ɗan bin ƙafa ne, ka bribing officials na Gomnati a baka contract"
Hassan ya ƙara da cewa "mu addu'a za mu musu amma gaskiya bribe ake bayarwa, wanda ya fi ba da kaso mai yawa a bashi"
Farida kan jin su ta ke amma ita kaÉ—ai ta san mi ta ke ji...
Washe gari tareda Yakubu su ka je wani classy restaurant da Mr Olabode ya ce su haÉ—u. ÆŠan gefe da su Yakubu ya zauna.
Yadda su Yakubun su ka faÉ—a hakan ta ke Mr Olabode ya ce ma ta zanen kamfanin su na É—aya daga cikin wanda ya burge su, sai dai idan tana so sun cinye komai gaba É—aya to ta yi abinda ake yi.
Kai tsaye ta ce " ba kuÉ—in da zan bayar"
Mr Olabode yai murmushi ya miƙo hannun sa ya ɗaura akan na ta hannun yana faɗin "who is talking about money, when this heavenly beauty here is everything..."
Saukan mari da ya ji ya sa sauran maganan su ka kafe a bakin sa.
Ba ta tsaya haka ba ta É—au juice É—in da ke gaban ta ta watsa a fiskan shege. Ta É—au jakarta ta fita ta bar Mr Olabode da buÉ—e baki.
Yakubu na jin ƙaran mari ya kalli wajen da su Farida ke zaune. Tana tashi ya bi bayan ta da sauri.
"KuÉ—i ya ce ki bashi ko?"
"Wani kuɗi kuma, kana ganin baƙin kwarto a wajen"
Yakubu ya ce "Allah ya shige ma na gaba amma na karaya"
"Indai har sai mun ba da cin hanci da mu ci gasan nan to na haƙura. Mu koma gida kawai, ma san yadda za mu ɓullowa su Mr Vladimir"...
Yammacin ranan Lukman ya zo duba ta. Ya ji daɗin yadda ya ga ta murmure sosai. Da ya je ma ya samu tana ta masifan abinda Mr Olabode ya ma ta ne. Wai har Mr Olabode mai kaman angulu shi ne zai kalleta ya tsaya yana ma ta maganan banza. Uncle Abubakar ya ce " to ai yadda ƙasar na mu ta koma kenan. Give before taking ake yi"
Farida ta ce "dole ai ba za mu taɓa cigaba ba. Cin hanci da rashawa ya mana katutu"...
Sai da ta rako shi bakin mota sannan ya ce " so, yanzu gobe ba za ku jira ku ji result É—in ba"
"Dr Lukman kenan, ka na ga bayan abin da na yiwa Mr Olabode za ma a saurare mu balle kuma ace mu mu ka ci gasa"
"You never know Aisha, ai ba shi kaÉ—ai zai judging ba. Dan Allah ki je, ko da ba ku samu ba dai ya nuna kuna da jarumta you stayed till the end"
"Shi kenan" amma da ni na cewa su Yakubu gida za mu wuce gobe"...
Bayan Lukman ya shiga mota ya tafi sai ta ga Najeeb na tsaye ya harɗe hannun sa a ƙirji fiskar sa ba walwala.
"My champ lafiya ka haÉ—e rai? Ka min murmushi dan Allah"
"Aysherh ba na so, na ce ba na so" daga haka ta dena ganin sa ko na ce ya ɓace ma ta a idon ta...
Washe gari Jumma'a su ka je inda ake taron. Wassu ba su zo ba dan yanayin yadda ka ke jin kanada hope shi zai sa ma ka tsaya tunda dai mutum É—aya ne zai ci.
Farida na zaune hankalin ta kwance ga Najeeb na gefen ta hannun su sarƙe cikin juna. Sai Yakubu da Hassan da kowannen su ya sha suit kaman a ranan za su yi pitching zanen su.
Mai gabatarwa ya gabatar tareda nuna jinjina ga duk wanɗanda su ka shigar da zanen su haƙiƙa kowannen su ya yi ƙoƙari. Amma akwai wani zane guda ɗaya wanda ya ɗau hankalin mu ba wai dan ya fi na kowa ba sai dan yadda tsarin zanen ya tafi da zamani kuma still its just simple tradional design. Haƙiƙa wanda su ka tsara zanen nan sun yi ƙoƙari. Mafiyawancin lokuta abun da bashida yawan ƙyale-ƙyale shi ke ɗaukan hankali. To mudai wannan zanen ya ɗauki hankalin mu. Harta baturen da ke cikin mu Mr Briston ya yaba da wannan zane matuƙa kuma a karan kan sa ya bada kyauta ta musamman ga wanda su ka yi wannan zane. Kafin na cika ku da surutu za mu kira Mr Briston ya faɗi kamfanin da su ka lashe gasan nan.
Duk yadda Farida ta so daurewa sai da ta dinga jin ƙirjinta na bugawa da sauri-sauri.
Baturen Mr Briston ya hau stage ya fara bayani da turancin sa da ta ke kama da ta hanci ta ke fita.
Farida ba jin komai ta ke ba dan kunnen ta ya toshe a wannan lokacin.
Firgigit ta yi lokacin da muryan Mr Briston ya doki kunnen ta yana faÉ—in "we've selected the design presented by Najeeb Constructions company. I here by called on the team leader Mrs Farida Jibo of Najeeb constructions to come..."
Yakubu ne ya dafa kafaÉ—ar Farida yana faÉ—in Alhamdulillah, 'yar uwa Alhamdulillah.
Ƙwaƙwalwarta ba abinda ke yawo ciki sai 'Najeeb constructions company'
"Farida ki tashi, ki tashi ana kiran ki" muryan Yakubu ya dawo da ita daga nisan kiwon da ta yi.
Sai da ta miƙe tsaye Najeeb da ke wajen ya kalleta ya ce "ni ba na son ƙauyenci, walk with class and elegance Mrs Jibo"
Hannun ta ya kama ya ce mu je na raka ki. Tafiya su ke tana jin kan ta a sama, ga shi sun lashe gasa ga Najeeb a kusa da ita.
Yakubu da Hassan kam kallon yadda 'yar batalikan nan ke tafiya su ke. Tana tafiya kaman wanda ta ke jin tsoron taka ƙasa...
Akwai daÉ—i fa ka representing mijin ka a wani waje, musamman wajen da ake ganin kaman matan aure ba su da wani daraja da ya wuce su zauna a gida su yi girki.
Yakubu da Hassan kuwa Mr Briston kyautar kuÉ—i naira dubu É—ari biyu ya basu.
Ba ta taɓa jin daɗin a kirata da Mrs Jibo ba irin yau. Ko ina ta juya sai congratulations Mrs Jibo ake ta faɗi. Su na barin wajen Daddy ta fara kira dan tun jiya da ya kirata ya tambaya ko akwai wani haske, ce ma sa ta yi ita ta haƙura za su dawo gida kawai.
Daddy ya ji farin ciki sosai. Na farko 5% zai dawo hannun Najeeb sannan ga yadda kamfanin za ta sake samun ɗaukaka a ƙasar...
Da dare text É—in Anas ya shigo
*congratulations, ba ni da bakin magana Farida. Kin ƙara tabbatar min da maganar Najeeb da ya ke yawan gaya min cewa 'duk inda akwai tsoro to babu nasara a wajen' Allah ya dawo da ku lafiya*
Farida ta yi tsaki ta ce daga baya kenan, wai anyi sadaka da bazawara. Haushin sa ta ke ji yanzu ko da ace bai so ta shiga gasan ba amma tunda ta riga ta shiga sai ya sa hannu ya taimaka wajen ganin an yi iya ƙoƙari akan abin. Amma ya bar ta tana ta wahala ita kaɗai.
Ba su dawo ba sai ranan Tuesday saboda sai da su ka tsaya ranan monday aka yi cike-ciken contracts document.
Daga airport da aka zo É—aukan su cewa ta yi a wuce da su asibiti, kafin ta ga kowa sai ta ga lafiyan mijin ta.
Tare su ka wuce asibitin dan su ma rabon su da Najeeb ya fi wata É—aya.
Tana shigowa É—akin ta ga Sabreen tana kissing goshin Najeeb har da hawayen munafurci a idon ta tana faÉ—in.
"Noory i have to go, i'm sorry, but this movie means alot to me. I've always wanted to work with Keanu Reeves and now i got the chance. Please forgive me. I'll come back for you after the shooting...."
Farida ta kama hannunta ta ja ta gefe. "Ba ya son jin komai daga gareki, so just go"
"If he wakes up Aisha, i'm going to do anything just to get him back. I promise"
"mtsssw aikin ɓur inji tusa. Ki wuce ki bamu waje karuwan banza karuwan wofi"
Sai da ta É—au jaka ta tafi su Hassan su ka fara dariyan maganar ta.
Farida sai da ta goge wa Najeeb fiska kafin ta kissing É—in sa tanajin haushin kissing É—in da Sabreen ta ma sa.
"My Champ we got the contract, thank you for being with me"
Jin Farida ta manta da su a É—akin ya sa su Yakubu su ka ma ta sallama su ka fita wanda ko iya amsawa ba ta yi ba dan hankalin ta gaba É—aya na kan hiran da ta ke yiwa Najeeb...
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......âœ*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0ï¸âƒ£3ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Tana tareda Najeeb, Anas da Daddy su ka shigo É—akin.
"Masha Allah 'ya ta Allah ya mi ki Albarka" Daddy ya faɗa lokacin da ya ƙaraso.
Ta amsa da Amin tana murmushi.