Sashe 69
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Eeh shi ne, gwanjo ne, amma ka san me? ta fi designer cardigans É—in da ka ke sawa. Tunda shekara da shekaru tana min maganin sanyi"
"Oh really, kinga banbancin ki da Sabreen kenan. Sabreen ba za ta taɓa saka irin wannan kaya ba"
"Mugu, butulu, ka bi ka damu mutane da Sabreen Sabreen, daɗin abin ma karuwa ce. Karuwa mai lasisi ma. Idan ita ba ta sa gwanjo ni a ina sa gwanjon ka ganni ka ɓata min aure saboda ka aure ni. Ka ga gwanjo kuwa sun min rana"
Sake miƙa ma ta apples ɗin yai wannan karan ta wafce a hannun sa.
Sai da ya ga ta fara ci sannan ya ce " Sabreen ta tuba Aysherh. Kuma Allah Gafurun Rahimun ne zai gafarta ma ta"
"Allahu Akbar, Ashsheikh Najeeb Adam Jibo Rahimahullah. Aje dai a ƙarata da ragowar kafirai" fa faɗa tana hararar sa
"Yawwa Uwargida na, Aysherh mai gwanjo"
Dundu ta fara kai ma sa da apple É—in a hannunta tanayi tana kuka, dayaga abin na yi ne ya tashi a gadon da sauri yana dariya...
...............................
Ƙarfe shaɗaya ta fito dan ta maida plates ɗin abinci kitchen. Sabreen ta gani da tawagarta a falo su na duba wassu jewelries.
"Aishah" Sabreen ta kira sunan ta.
Farida ba ta juya ba, ta dai tsaya.
Sabreen ta taso ta zo gaban ta riƙe da sarƙa. Ta kai hannu za ta gwada sarƙan a wuyan ta Farida ta buge hannun.
"Kar ki taɓa ni!" Ta faɗa da tsawa.
"I wanted to give it to you Ayshah, i mean no harm"
"I dont want anything from you, you whore" ta faÉ—a tana barin wajen.
Sabreen ta yi murmushi dan ta san kishi ke cin Faridah...
Daga kitchen É—akin Mom ta wuce. Mom É—in ma jewelry box ta buÉ—e tana ware jewelries da za ta bawa Najdah da wanda za ta bawa Farida.
Da sallama Farida ta shigo, ko gaisuwa babu ta tsugunna a gaban Mom ta É—aura kan ta a cinyarta tana kuka.
"Miya faru?, Aishah talk to me, miya same ki?" Dan ta tsorata da yanayin ta.
"Mom dan Allah ki ce Najeeb kar ya auri Sabreen, Mom mutuwa zan yi idan ya aureta. Mom dan Allah"
Tana maganan tana kuka.
"Farida, Najeeb yana son ki. He loves you so much"
"Mom ƙarya ne baya sona, idan yana sona ba zai ce zai auri Sabreen ba. Mom yaushe ma ya samu lafiya da har zai yi zancen aure. Wallahi idan har ya aureta ba zan zauna da shi ba" ta sake fashewa da kuka
"Farida sai ki barwa wata mace mijin ki, mijin da ki ke tsananin so"
"Mom ba zan iyaba, mutuwa zan yi, Mom please ki ma sa magana"
Tausayin Faridan ne ya kamata. Tsoron ta kar garin neman gira a rasa ido. Ya sa ta yanke shawaran gaya ma ta gaskiya.
"Barin gaya mi ki abinda ke faruwa, amma ba na so ki nuna kin sani"
Farida ta girgiza kai tana share hawayen da ke shimfiÉ—e a fiskarta...
...........................
Bisa shawaran Mom ta fara attending class ɗin da Miss Jean ke yiwa Najdah. Ranan da ta zo kunya ne ta cika ta, da ƙyar ta iya ƙarasa class ɗin. Baturiyar matar nan ba kunya ba komai ta ke bubbuɗe mu su abubuwa, tun daga sizes na girman abun zuwa yadda su ke idan suna cikin aiki. Bayan an gama bayani aka koma kan su mata. Da Faridan da Najdan dukkan su ashe shatara su ke cikon ishirin. Sun Jahilci abubuwa dayawa gameda jikin su da kuma yadda za su sarrafa mazajen su saboda kar a samu matsala...
A ranan lecture na biyu Jean ta fara nuna mu su different sex positions. Farida ganin abun na wuce gona da iri ya sa ta tashi za ta fita, sai ga Sabreen ta shigo.
ÆŠan dariya ta yi ta ce "you're still a virgin? You mean Noory never ..." sai ta sake kwashewa da dariya.
Haushi ya cikata har wuya, ba dan ta san gaskiya ba, da yanzu ba abinda zai hanata marin Sabreen.
"Dont be shy Ayshah. Na san kin fi Najdah buƙatar lectures ɗin nan. Domin sai kin yi da gaske kafin ki samu kan Noory idan mu ka yi aure"
Farida ta cize leɓen ƙasa tana huci. Sabreen zuwa ta yi ta gayawa Jean saƙo sannan ta fita. Sai da ta fita Farida ta koma ta zauna, duk da dai tana jin kunya haka ta daure tana ƙaruwa da bayanan Miss Jean...
Najeeb kan bai fahimci komai ba saboda Farida ba ta nuna ma sa ta san plan É—in shi ba. Har yanzu ba ta sake mishi fiska, maganan kirki ba ta shiga tsakanin su...
Wasa-wasa ranaku su ka dinga tafiya har ya saura kwana huɗu ayi aure. Gidan na su ya fara cika da mutane. Da ke Najeeb ya cewa Sabreen baya son hayaniya shiyasa ba ta nuna zaƙewa kan wassu lamuran ba. Dama itama ta ce tanason auren ne a sirrance dan kasancewarta celebrity idan maganar auren ya fito fili za ayita cecekuce, tafiso ko da za ayi gulma to ya zama bayan auren ne...
Ba wassu 'yan uwa ba ne su ka zo daga ɓangaren Sabreen mahaifinta ma tun zuwan sa Walimar Najeeb da ya koma ciwon sa ya tashi, yana chan London ana kulawa da shi. Sabreen independent woman ne. Da 'yan uwa, ba 'yan uwa za ta yi aure ba abinda ya shafeta. Ƙanin Mahaifinta ne ya zo sai kuma yayan Mom da yayar Mahaifiyar Sabreen...
Daddy ya ce baya son hayaniya saboda albarkar aure ake so ba komai ba. Najdah ta so ayi dinner amma Daddy ya hana. Shi Daddy tun ciwon Najeeb yai wa kan sa karatun ta nitsu wajen almabazzaranci da kuɗi. Da da ne ba ƙaramin bidiri za ayi a bikin ba, dan ko lokacin auren Najma ansha shagali sosai...
Daddy bai san mi Najeeb ke shiryawa ba sai da ƙanin Baban Sabreen ya ma sa maganar sadakin Sabreen. Abun ya ɗaure ma sa kai, a take a wajen ya kira Najeeb.
Da Najeeb ya zo haƙuri ya bayar tareda nuna mu su cewa ya yi hakan ne saboda ya kowa wa Sabreen hankali.
Daddy ya rufe shi da faɗa yayinda Hajj Khalid Abu Nasir ya fahimci Najeeb ɗin. Tunda shi kan sa ya san lokacin da aka kashe maƙudan kuɗi wajen shirya bikin su amma Sabreen ta gudu ta bar su da abun kunya. Hakanan bai taɓa goyon bayan shiga film da Sabreen ta yi ba...
Ranan Jumu'ah bayan an yi sallar Jummu'a aka É—aura auren *Architect Anas Ali Almustafah da Najdah Adam Jibo* biki ya samu halartar manya-manyan mutane...
Sabreen wani farin wedding dress ta saka wanda ta aje maƙudan kuɗi aka designing purposely saboda ita. Ta sha ado na dimond da gwalagwalai. Hakanan make-up artist da ta zo da ita Arfa ta rangwaɗa ma ta kwalliya, ba ƙarya ta yi kyau sosai.
Wanda su ka dawo daga wajen É—aurin aure ne su ka fara labarin yadda taro yai taro. A wajen Mouna yayar mahaifiyar Sabreen ta ji aure É—aya aka É—aura, auren Najdah da Anas. Mamaki ya sa ta wuce É—akin Sabreen wanda ke ta É—aukan selfie cikin kayanta na aure kafin su zo su yi hoto da angonta...
Maganar da Mouna ta gaya ma ta ne ya sa jikinta ya fara rawa. Waya ta ɗauko da sauri ta kira uncle ɗin ta wanda ya ƙara jaddada ma ta auren Najdah kawai aka ɗaura ban da na ta. Wayar hannun ta ya suɓuce ta yi durƙushe a ƙasa kanta na ma ta wani nauyi, zuciyarta na cigaba da bugawa da ƙarfi-ƙarfi kaman wanda zai bulluƙo...
* ku wanke idon ku da kyau gobe za'ayi abubuwa*
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......âœ*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0ï¸âƒ£4ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Duk yadda ta daure ma zuciyarta ta ka sa saboda wani ƙunci da ya cika ma ta zuciyar.
"Ahhhhhhhh" ta fashe da kuka
"Noory dont do this, dont do this to me plz" sunbatun da ta farayi kenan tanayi tana kuka.
"Mahlan yaa Sabreen, Mahlan binti" Mouna ta faÉ—a tana É—an bubbuga bayan ta.
Lokaci guda ta yi wuff ta miƙe tsaye tareda tattare rigarta da ya baza waje ta fita da gudu, su Mouna su ka bi bayan ta...
Ɗakin Mom ta shiga ba ta nan dan haka ta sauko ƙasa da gudu tana kiran Noory.
A falon ƙasa ta yi kiciɓus da Najma. Najma cikin rashin sanin miya faru ta fara tambayan lafiya, Noory kawai ta iya furtawa.
Najma ta ce bayanan. Sabreen ta fita da gudu tana kiran Noory...
Yana wajen reception Najma ta kira shi akan ga Sabreen tana ta kuka tana neman sa. Ya san za ayi haka, hankalin sa kwance ya ce a bashi 30mins yana zuwa. Shi yadda ya tsara ma baya so ta gano shi har sai dare idan ya zo da niyyar zai ɗauki amarya. A yadda ya sharara ma ta ƙarya cewa yai shi zai zo ya ɗauketa su je gidan sa inda anan za su ci amarcin su. Ai raka amarya ƙauyenci ne, ita kuma Sabreen ba 'yar ƙauye ba ce...
Zuwa yanzu kusan kowa agidan ya san abinda ke faruwa. Sabreen tana zaune tana kuka, fiskar nan duk ya chaɓe, kwalliyar da aka wa idon duk ya zazzago sai idonta ya zama kaman wani horror.
Sai lallashinta ake, wanda ba su san mi Sabreen ta yiwa Najeeb ba su ka fara zagin Najeeb, wassu har cewa su ke ƙila ƙwaƙwalwarsa ce ta motsa tunda ance tun rashin lafiyan da yai ƙwaƙwalwarsa ba ta dawo dai-dai ba. Ka ji mutane fa...