Sashe 45
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sabreen ta kwashe da dariya saboda shirmen larabcin da Farida ta yi. Ta san da zancen auren Najeeb kuma ta san wanda ya aura, but seeing Farida ya sa ta ƙara yarda Najeeb ba auren son ran sa yai ba, saboda Farida ba ta dace da irin matan da Najeeb zai so ba balle har yai tunanin yin rayuwa da su.
"Fuck off girl, i have his heart"
Tana faÉ—in haka ta shige office É—in Najeeb.
"Shegiya karuwa" Farida ta faÉ—a tana tsaki...
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......âœ*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0ï¸âƒ£2ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
*a star is never perfect and the villain is not always that bad*
Ya riga yai nisa cikin tunani lokacin da ta shigo sai da ta kira shi sannan ya É—ago ido ya kalleta. Farin idon sa ya koma ja saboda rashin bacci da damuwa.
"Noory" ta sake kira da murya mai jan hankali
"Leave" ya daka ma ta tsawa.
Ba ta damu da abinda ya ce ba, ta samu kujera ta zauna.
"I'm here to stay Noory" ta faɗa tana ƙanƙanta ido kamar za ta yi kuka.
A da wannan muryan yana raunata shi, a da wannan murya yana ratsa duk jikin sa ya bi kowanni jijiya na jikin sa, a da wannan murya yana sa shi jin wani farin ciki mai wuyar bayyanawa.
"Look, ban san mi ya dawo da ke ba, kuma ba na so na sani, ko ma minene ina so ki sani cewa you're not welcome"
(Maganansu ingautsan Larabci da turanci su ke. And ni kumaðŸ˜)
"Noory listen to me please, i love you, i still do"
"Get out"
"Noor..."
"Get out of here"
Ta san za a yi haka shi ya sa ta zo da shirin ta.
"Ba za ka iya korata ba"
Kallon mamaki ya ma ta at the same time sai maganan ta yai kama da abinda Farida za ta ce.
"Ina da 6% shares a kamfanin nan"
"6%" ya maimaita sannan ya sa dariya, tsayawa yai da dariyan lokacin da ta ce *"SABNAJ Inc."*
Farkon buɗe kamfanin sa kafin ta gama zama da ƙafarta, ya saida kaso ashirin da biyar a matsayin hannun jari ciki kuwa har da Sabnaj inc. Ya tuna lokacin kamfanin ta so siyan kaso shabiyar ne amma ya ƙi, daga baya aka koma kaso goma har kuma daga ƙarshe aka tsaida matsaya akan kaso shida. Abinda ya sani shine Sabnaj inc wata kamfani ce a ƙasar America.
"Yes Najeeb, i owned sabnaj"
"SABNAJ" ya furta a hankali. Sunan da su ka shirya sa wa kamfanin sa kenan kafin komai ya wargaje tsakanin sa da Sabreen.
"Sab for Sabreen and Naj for Najeeb. Do you still remember?"
Ta ya bai yi wani ƙwaƙwƙwaran bincike ba a lokacin har ya sayar da shares ɗin kamfanin sa ga Sabreen. Ko lokacin da kamfanin Sabnaj ta zo neman saka hannun jari bai yi niyyar karɓan su ba saboda yadda sunan kamfanin ya ke. Anas shi ya convincing ɗin sa akan ya amince mu su.
"Ina son na yi aiki a nan Noory, ina so na yi aiki kusa da kai. Na É—au hutun acting na shekara biyu just to be with you. Na san kamfanin ka ta samu koma baya cikin watannin nan, i'm here to help"
"Nawa za ki sayar da shares É—in ki?" Ya faÉ—a with serious face
"Ba zan sayar ba, i want to be with you"
"Miss Sabreen. Welcome to Najeeb constructions then"
"What!"
Murmushin yaƙe yai tareda sa hannun sa a haɓarsa ya furzar da iska a hankali ya ce " duk abinda ki ke tunanin samu a wajena ba za ki samu ba, nonetheless, i'm going to buy your shares. Now leave my office"
Murmushi ta yi ta ce " I'm going to fight for us Noory"
Tana tashi za ta fita ita kuma Farida ta shigo. Kallon-kallon su ka tsaya yiwa junan su. Kafin Sabreen ta janye kallon ta hanyar saka baƙin glass ɗinta ta fice daga office ɗin.
Farida ta ce "kurwata kur mayya"
Ƙarasawa wajen Najeeb ta yi wanda ke waya da Anas yana surfa ma sa masifa, dama tunda ya zo ba su haɗu ba. Yana ajiye wayan Farida ta ce "Sir Najeeb, wannan list ɗin da ka ce na yi akwai sunayen da ba su yi dai-dai da na cikin database ɗin ba ya za ayi?"
"Just do it anyhow?" Ya daka ma ta tsawa.
Jikinta ne yai sanyi, Najeeb É—in da ta sani ba zai yi tsawa dan É—an wannan abin ba.
"Sir Najeeb saboda Sabreen shine za ka min tsawa" ta faÉ—a a hankali
"Get out Mrs Jibo"
Wannan karan da ƙarfinta ta ce " Ba zan fita ba, ba zan fita ɗin ba. Ka gaya min matsayina? yanzu da wannan karuwar ta ka ta dawo, miye matsayina?"
ÆŠago ido yai ya kalleta amma baice komai ba.
"Banda matsayi ko?, banda matsayin da ya wuce matsayin Sakatariyar ka ko?"
"Wanni matsayin ki ke so bayan wannan?" Ya maida ma ta martani.
"Amm..." sai kuma ta fasa maganar da za ta yi ta ce "na gode"
Juyawar da za ta yi ta ga Anas yana tsaye a wajen. Sauri ta yi ta bar office É—in.
"Kai wanni irin mutum ne Najeeb, Farida matar ka ce fa yanzu"
"Sabreen ita ke da kamfanin SABNAJ"
"Wanni Sabnaj É—in?"
"Kasan sarai abinda na ke nufi, also Sabreen wants to work here"
"shegiyar kuma ta nan ta biyo?"
" ba na son ganin Sabreen Anas"
"Its simple, ka siye shares É—inta"
"Ta ƙi"
"Ka bar batun wannan, Najeeb yadda na sameku da Farida kwata-kwata bai dace ba. Kar ka manta matar ka ce fa"
"Matar da Dad ya sa dole na aura ba"
Anas ya harareshi ya ce "Matar da ka rusa shirin aurenta ba. I know you love her Najeeb, kar ka yi wasa da damar ka"
"Stop this nonsense Anas, ka san har yanzu ban yafe ma ka abinda ka yi ranan saturday ba"
"Ni dai na gaya ma ka" daga haka ya fita.
Samun Farida yai ta kwantar da kan ta a kan table tana hawaye.
"Farida" ya kira sunan ta a hankali.
Ta yi saurin É—agowa tana goge hawayen.
"Dan Allah ki yi haƙuri"
Murmushin yaƙe ta yi ta ce " ba komai Ya Anas, ni dai abu ɗaya na ke buƙata a wajen ka"
Zama yai a kujera dan ya saurareta da kyau.
"Sharrin da aka min a wannan kamfani har ya sa Sir Najeeb ya ke ganin baƙina, ina so na wanke kai na ko ta halin ƙaƙa. After that, zan bar aiki a nan"
"I'm sorry 'yar uwa na ce zan sake bin bahasin case É—in, abubuwa su ka shamin kai ban yi ba. But Insha Allah zan yi"
"Na gode"
"Farida" ya sake kiran sunan ta a hankali. Ta É—ago ta kalleshi.
"Najeeb na son ki farida, idan ki na son shi, ko da kaÉ—an ne, fight for him. Kar ki ga wai Sabreen ta dawo ki shiga ruÉ—u ko ki É—auka shikenan ba ki da chance a wajen Najeeb. Ke ne ki ke da damar samun sa, har ki juyashi yadda ki ke so. But only idan ki ka cire shakka ko wani tsoro"
Maganganun Anas sun ba ta mamaki sosai, ta daure ta ce "Najeeb ba ya so na Ya Anas, ba zan iya ƙwallafa rai na a kan sa ba"
"Shikenan, ki zauna, ki zuba ido har Sabreen ta ci galaba akan ki. Idan hakan ta faru ina tabbatar mi ki da cewa ƙeyar Najeeb sai ya miki wuyar kallo"
Daga haka ya tashi ya fita.
Tunanin maganganun Anas ta shiga yi. Tana kokonton maganar amma wani ɓangare na zuciyarta na son gaskata hakan...
Ranan ba su dawo tareba saboda ta rigashi tafiya, ta barshi suna tattaunawa da Anas, ta san ba zai wuce akan fara aiki da Sabreen ta ce za ta yi da su bane.
A gajiye ta shiga gidan sai taga Sabreen da Mom su na hira a falo. Mom kawai ta gaisar ta wuce sama bayan ta aikawa Sabreen harara.
Tana É—an jin ciwon ciki amma ba wannan ba ne a gaban ta yanzu. Mafita ta ke nema wa kan ta, ko da ba za ta samu Najeeb ba amma ba za ta bari Sabreen ta sameshi ba, dan Najeeb bai dace da karuwa ba. Ko yaushe ta fara damuwa da Najeeb oho...
As usual sai dare ya dawo, tana kwance akan gadon ya shigo. Ba ta kulashi ba dan ta kanta ta ke, tun da magriba ciwon cikin ta yai tsanani kuma ta duba ba ta da magani.
Bayan ya shirya ya sa Najdah ta kawo ma sa lemon tea. Ya zauna yana aiki a laptop yana sipping tea É—in.
Tun ɗazu ta ke juye-juye a kan gadon bai lura da ita ba. Ta tashi zaune, ta yi rub da ciki, ta yi gotso duk saboda yadda ciwon mara da ciki ke jijjigata. Ƙarshe dai ƙasan gado ta sauko ta yi kamar sujjada tana ɗan jijjiga jikinta.
Ya gama abinda zai yi ya hau gado sai ya ga bai gan ta ba. Ɗazu dai ya gan ta a kwance kuma bai ji ƙaran buɗe ƙofar banɗaki ba balle yai tunanin wajen ta shiga. Ya share zancen ƙila kaya ta je chanjawa. Bai yi 5seconds da sake zancen ba ya ji nishinta.
Fara dube-dube ya ke har ya mirgino zuwa gefenta ya leƙa ƙasa ya ganta.
"Are you Ok?"
Girgiza kai kawai ta yi.
"Mi ya sameki?"
"Ina ruwan ka da ni. Ka damu da ni ne?"
Juyawa yai ya ƙyaleta.
Ta ɗan jawo pillow ta danne cikin ta da shi ta cigaba da nishi. Bata ankara ba sai ta ga ya kashe wutan ɗakin. Wani tuƙuƙin baƙin ciki ya zo ma ta har wuya, wato da gaske bai damu da ita ba.
"Wayyo Ummina, Wayyo Allah gatan marainiya. Wayyo Ummi"
Kunna wutar É—akin yai ya tashi ya zo ya É—auketa ya maidata kan gadon. Ya ce "mi ya ke damun ki?"
Ba ta kulashi ba ta cigaba da murƙusu a kan gadon. Lokaci guda ya tashi kaman an tsikare shi ya fita daga ɗakin. Minti biyar sai gashi ya shigo ɗauke da mug.
"Tashi ki sha magani"