Sashe 42
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ci sa'a da ta fito lokacin Mom za ta fita ta ce ta shiga ta kai ta. Da suna tafiya ta ce idan sun dawo ta zo ta karɓi key ɗin mota. Farida ta ce ba ta iya tuƙi ba, mom ta ce za ta sama ma ta dreba.
Lokacin da ta shigo kamfanin kowa kallon mamaki ya ke ma ta tunda dai kowa ya san ita Sir Najeeb ya aura. Kai tsaya office É—in ta ta je, yana nan yadda ya ke ta ajiye jaka ta shiga office É—in Sir Najeeb.
Yana waya lokacin da ta shigo dan haka ta samu waje ta zauna maimakon da da take tsayawa a gaban sa. Sai da ya gama wayar ya kalli agogon hannun sa ya ce "8:44am Mrs Jibo"
Ta langwaɓar da kai ta ce "na tsaya na karya ne kuma kai ma ka san..."
"Shhhhhh, kin san ba na son latti. Today should be the last time da za ki zo min office a makare. Sannan ba na son personal excuses na ki a nan. Here, our relationship is..."
"Strictly professional na sani" ta ƙarasa ma sa.
"Good, akwai wassu saƙo da zan tura mi ki ki printing na su ki distributing na su according to their respective specification"
"Ok" ta tashi za ta tafi sai ya ce "ɗauko min wancan green file ɗin" ya nuna ma ta shelf ɗin da ke office ɗin. Ta je wajen sai ta ga file ɗin yana ta ƙasa ne ta tsugunna za ta ɗauka dai-dai idon sa ya kai wajen dan ya tabbatar file ɗin za ta ɗauka. Wandon jeans ta saka baƙi sai shirt mai dogon hannu ash color, ta yi rolling da baƙin gyale. Ɗan tsugunnon da ta yi sai rigan ya ɗan ɗaga. Ya rintse idon sa saboda wani abu da ya ji ya tokare ma sa maƙoƙoro.
Farida ta É—auko ta ajiye ma sa.
Gyaran murya yai ya ce "Mrs Jibo, akwai dokar da ta ba da dama wa duk wata matar aure da ke son saka hijabi a wannan kamfani da ta sa, ba matsala"
"So?" Ta faɗa tana harɗe hannayen ta a ƙirji.
"It means, za ki iya saka hijabi ko mayafi babba tunda ki na da aure"
"I see, amma ka sani ko nawa mijin bai damu da sa hijabina da rashin sawata ba"
"Still Mrs Jibo, ya kamata..."
"Shhhhhh, Sir Najeeb our relationship is strictly professional" ta kwaikwayi muryan sa.
Ya É—an ji zafi a ran sa amma ya dake da ce wa "ok get back to work"
Har ta buɗe ƙofa idon sa na kan bayan ta. Irin kayan da ta ke sawa ne tun da, amma ya rasa dalilin da ya sa yanzu bai son ganin ta da wannan kayan...
Tana zaune tana typing Anas ya zo zai shiga office É—in Najeeb sai kuma ya tsaya su na gaisawa. Labarin marukan da Najeeb ya sha a kan ta ya fara yi ma ta wanda ya sa ta fara dariya. Dai-dai lokacin kuma Najeeb ya fito, ba yau Anas da Farida su ka fara hira su na dariya ba amma yau gani yai dariyar ta yi yawa.
"Ango wajen ka na ke son zuwa amma tunda za ka fita barin jira ka a nan, idan ka dawo sai mu yi maganar"
Najeeb bai ce komai ba ya fita, bai yi nisa ba sai ya dawo, har lokacin magana su ke.
Yai gyaran murya ya ce "Mrs Jibo ki tuna min ina da meeting ƙarfe goma"
Ba tareda ta kalle shi ba ta ce to.
Ya sake fita amma ko taku biyar bai yi ba ya dawo.
"Mrs Jibo follow me"
"Ina zuwa"
"Follow me, now!" ya daka ma ta tsawa. Shi kam Anas ya gane kishi ke ran sa, tun É—azu da ya fito ya ga irin kallon da ya ke ma sa kaman zai mangareshi.
Farida ta tashi da sauri ta ce " ina zuwa Yaya na"
Sai da su ka fita Anas yai dariya ya ce "muje zuwa Najeeb, da kan ka za ka hanata aikin nan"
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......âœ*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0ï¸âƒ£2ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
*wannan labarin na kuÉ—i ne, dan Allah kar a fita da shi*
Har su ka isa second floor bai ce ma ta komai ba. Bin shi kawai ta ke yi amma har su ka dawo ba abinda ta ma sa. Su na dawo wa ta ce "Sir Najeeb dama ba abinda zan yi shi ne ka hana mazauna na su samu hutu"
"Dama hutu ki ka zo yi ne?"
"Sir Najeeb its not fair, ina zaman-zamana kawai ka zo ka tasheni ,na yi ta bin ka kaman wanda aikin bodyguard ka É—auke ni"
Kafin ya ba ta amsa wayarta ya fara ringing.
"Your Ray?"
"To ba shi ba ne, Yakubu ne" ta faÉ—a tana picking call É—in ta yi waje.
Shi ma É—in É—aukan waya yai ya kira Anas. Lokacin da Anas ya zo ya ce "ango-ango, ka gama yawo da amaryar ta kan. Can we discuss business"
Najeeb ya É—an gyara zama ya ce "wannan Architect Yakubu É—in whats his surname?"
"Yakubu Musa Wase"
"Ok"
Anas ya kalli reaction ɗin Najeeb ya kwashe da dariya yace " ba dan ka ma sa ƙwace ba da yanzu shi ne angon Farida"
"Kar ka ƙara cewa na yi ƙwace. You and Dad force me into this marriage"
"Ayya! Ashe abinda ya faru kenan ko. Sorry Najeeb angon Aisha"
"Cut this bullshit, ya ake ciki?"
"Dama maganar hutun ƙarshen shekara ne, ta ya za'ayi a gama duk wasu major project da mu ke da su a ƙasa kafin lokacin?"...
Tana duba wasu takardu sai ga mutum ya shigo ma ta office da sallama. ÆŠagowar da za ta yi sai ga Rayyan.
Ta miƙe tsaye da sauri. "Rayyan lafiya?"
"Kin ƙi ɗaukan waya ta Farida kuma na ji labari kin fito aiki"
"Wato stalking É—ina ka ke yi?"
"Farida ki zauna ma na mu yi magana"
"Wanni maganan za mu yi?, ni fa matar aure ce Rayyan"
"Exactly, matar Rayyan ya kamata ki zama ba ta Najeeb ba. Duk abinda yai ya yi ne da sanin kan shi dan ya raba mu. Idan ba rashin sanin darajan mace ba, ta ya zai auri mace kamar ki just one week ya dawo da ke aiki, aikin secretary"
"Rayyan dan Allah ka tafi. Ka ga miji na na nan"
"Miji? My Farida miji fa ki ka ce. Ina ki ka saka alƙawurran da mu ka yiwa junan mu. Tun yanzu har kin fara cin amana ta kenan"
"Yau na ga ta kai na, Rayyan duk alƙawarin da na ma ka ba wanda na saɓa aciki, Na yi alƙawarin mallaka ma ka zuciya ta da duk soyayyata idan mu ka yi aure. Kuma ba mu yi aure ba mi ya kawo maganar cin amana a nan?"
"Saboda yana da kuÉ—i ko?"
" yes, saboda ina da kuÉ—i"
Su ka jiyo muryan Najeeb a bayan su.
"Daɗin abin ma sai dai mutum ya bi gefe yai zagon ƙasa amma bai isa ya tunkari mace ya nemi soyayyarta ba" Rayyan ya faɗa yana yiwa Najeeb kallon banza.
Najeeb ya ƙaraso kusa da shi ya ɗan buga kafaɗar sa ya ce " mutumina ka ɗan je ka ɗauki darasi a kan virtual reality ka ji"
Ya miƙawa Farida hannun sa guda ɗaya ya ce " Mrs Najeeb Jibo shall we"
Farida ta haɗiye miyau saboda kan ta ya ɗaure amma indai dan ta yi abinda zai sa Rayyan ya fita a rayuwar ta ne to za ta yi. Duk da ta so Rayyan a baya, amma yadda ya shure watannin da su ka yi tare ya fasa auren ta ana saura kwana biyu ɗaurin aure ya sa tana jin ko da akwai burbuɗin son shi a tareda ita to za ta kaɗe shi ta huta. Ko da ba ta auri Najeeb ba Rayyan ya dawo, to ba za ta iya auren sa ba bayan ya riga ya watsa ma ta ƙasa a ido.
Ta sa hannun ta cikin na Najeeb tareda matsowa ku sa da shi, maimakon ya tsaya a haka sai ya jawo ta jikin sa sosai. Ya kalli Rayyan da yai mutuwar tsaye a wajen saboda kishi ya ce " please feel free to visit Najeeb constructions some other time, yanzu Mr and Mrs Jibo za su huta. So get out"
Yadda ka san an sace balon-balon (balloon) haka gwiwar Rayyan ta yi sanyi. Yana son Farida sosai tun ranan da ya fara ganin ta a Keke kuma har yau yana son ta, hotunan da ya gani su suka birkita ma sa tunani ya rasa gane kan sa, musamman da ya kasance dama mahaifiyar sa ba son Faridan ta ke ba, ta dai haƙura ne a lokacin dan ba yadda za ta yi.
Juyawa yai zai fita dan bashida ta cewa a wajen. A yadda ya ke ganin su zai iya shaƙe Najeeb a wajen.
"One more thing, dont ever call Mrs Jibo again"
Rayyan ya ji wani abu ya suke shi a ƙirji. Ya haɗiye miyau da ƙyar sannan ya sa kai ya fita.
Rayyan na fita Najeeb ya ture Farida gefe.
Ta ɗan yi ƙara ouch.
"Sir Najeeb za ka karya min ƙafa"
Fiskar nan ba wasa ko kaÉ—an ya ce " kar ki sake kawomin tarkace office"
Ta gyaÉ—a kai saboda yadda ta ga ya ci serious.
Har aka tashi ranan Najeeb ba shi da walwala. Tana ganin ya fito zai wuce gida ta yi saurin bin bayan sa. Bai ma ta magana ba har su ka isa gida itama ba ta ce komai ba dan yunwa ta ke ji.
Shi ne ya fara shigewa ciki ita kan zuwa ta yi ta É—ebi abinci kafin ta haura sama da tray a hannunta.
Tana shiga ta gan shi tareda Najdah, Najdah na nuna ma sa hoton abu a wayarta wai ya zaɓa ma ta.
Sallama ta mu su amma ba ta ji an amsa ba, ko da kuwa an amsan to aciki su ka yi.
"Amsa sallama yana daga cikin haƙƙin musulmi akan ɗanuwansa musulmi"