Sashe 72
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Har lokacin daya ƙaraso tana kwance, ta so tashi amma ƙafafuwanta sun ƙi bata haɗin kai. Ɗazu kam ta sadaƙar Najeeb karya ma ta ƙafa zai yi yadda ya dafe su ya ke shiganta da sauri-sauri. Duk shegiyar Miss Jean ne da ta shalala mu su ƙarya cewa idan su ka ɗaga ƙafa zai sa a disvirgining na su da sauƙi. Bayan wahala ga wahalan ɗaga ƙafa. Tana cikin saƙa da warwara ta ji ana ƙoƙarin ɗaukan ta. Ta fara ƙoƙarin riƙe zanin gado amma ina tuni Najeeb yai wuff da ita...
Ihu ta saka lokacin da ya sa ta cikin ruwan zafi. Tana ƙoƙarin tashi ya maidata.
Da dashashshiyar murya ta ce "ka cire ni dan Allah, zafi" bai kulata ba "É—uwawu na zai mele, wallahi ya ma fara dafuwa, ka cireni dan Allah"
Aysherh kenan, amidst pain ma dai bakin ba zai yi shiru ba.
"I'm sorry my love, za ki ji daÉ—in jikin ki anjima"
Haka ta dinga kuka har ruwan yai sanyi...
Bayan ya gama gasa ta ya taimaka ma ta ta yi wankan tsarki sannan ya É—aukota, a É—an bakin gado ya zaunar da ita amma kafin ya dawo ta kwanta. Saboda ana sanyi sai da ya shafa ma ta mai kafin ya sa ma ta kayan baccin sa ma su kauri. Kan kujera ya maidata sannan ya je ya yaye bedsheet É—in ya É—auko wani ya shimfiÉ—a...
Magani ya bata tana kumfar baki ta sha da ƙyar sannan ya maidata kan gado ya ja ma ta bargo. Bayan yai wanka yai alwala ya gabatar da sallah raka'a biyu yana ƙara godewa Allah da ya sa duk wani pressure bai sa ya resulting to zina ba. It wasnt easy amma Alhamdulillah ya tsira ko da da ƙyar ne...
Jawota jikin sa yai lokacin ta jima da fara bacci. He still wish he can go in again saboda yadda ya ke jin sabon ƙarfi na taso ma sa amma kuma dole yai haƙuri...
Safiya...
A hankali ta fara buɗe idon ta da takejin sun ma ta nauyi. Idonta cikin na sa ya ma ta ƙuri da ido yana kallon ta yana murmushi.
Ita ne ta janye idon ta tana ƙoƙarin juyawa ɗaya ɓangaren.
" wakey-wakey its already past seven"
Ta rintse ido tana tuno wahalar jiya.
Ganin ba ta da alamar tashi ya sa ya ɗauketa, tana ta ƙoƙarin tirjewa.
Wannan karan ma shi ya taimaka ma ta ta yi wanka ta yi brush ta yi alwala.
Sai da ta fara sallah ta kai ruku'u ta ji ƙafafunta suna ma ta wani zogi. A daddafe ta samu ta idar da sallan. Ta koma kan gado ta kwanta dan har yanzu jikinta ciwo ya ke.
Lokacin da ya shigo ɗauke da tray ta kalleshi daga sama har ƙasa tana ƙaramin tsaki a ranta. Ba dole ta wahala ba irin kayan da ya ajiye under that jallabiya ai ba kaɗan ba. Dama Miss Jean ta ce most at times za ka siraran mutane sun faye samun babban abu.
Ƙarasowa yai kan gadon yana ajiye tray ɗin gefe.
"Good morning my Queen, ya jikin na ki. I made breakfast for you"
Ta É—an tallafo kai ta ga tray É—in, omelette ne sai apple da grapes a gefe da tea.
"Ka yi wa kan ka breakfast dai ba ni ba, wannan ne zai ishe ni"
Ya taƙali hancinta ya ce "na san matata akwai ci, but manage this please, na sa a kawo miki special breakfast daga gida, ki ci wannan kafin nan"
Yunwa ta ke ji dan jiya ba wai ta ci kazan nan sosai ba ne. KwaÉ—ayin kazan ma ta ke ji yanzu.
Ta tashi zaune ya É—aura tray É—in a kan cinyar sa ya na sa ma ta grape É—aya a baki ta fara taunawa tana jin daÉ—in sa...
...........................
Karfe tara saura na dare aka kai amarya Najdah zuwa É—akin ta. Bayan nasiha da 'yan koke-koke aka watse aka bar Najdah ita É—aya a É—aki.
Ƙarfe goma saura kwata ango ya shigo ɗaki. Tana zaune bakin gado kan ta a rufe. Ya zauna gefen ta yana mai sallama a karo na biyu, Najdah ta amsa ƙasa-ƙasa.
"Masha Allah" ya furta lokacin da ya É—aga veil É—in ya ga kyakykyawar amaryar sa. Sai da su ka haÉ—a ido kafin ta yi saurin sauke idon ta tana murmushi.
"Najdah ban san da wani irin baki zan gode mi ki ba. Kin so ni, kin amince da ni a talaka na duk da kin fito daga gida mai girma gida mai daraja"
Ya É—aga hannun ta É—aya ya kissing...
Kazarta ya fito da shi a cikin foil paper sai tiriri ta ke.
"Bismillah"
Ta girgiza kai "Dear ka manta bana cin abinci idan dare yai nisa"
"I know, amma wannan kazar daban ne, ki ci ko kaÉ—an ne"
Ta kai hannu za ta ɗau cinya, ya riƙe hannun ya ce "barin fara samun lada tun daga yanzu"
Ya sa hannu ya yago nama ya fara ba ta a baki... cinya É—aya ta ci ta ce ya isa sai da ta É—an kora da fresh milk kafin ya tattara wajen.
Bayan kowannen su ya yi wanka ya yi alwala sannan su ka gabatar da sallah raka'a biyu na godiya. Anas yai wa amarya tambayoyi kuma Alhamdulillah ta san basics na abinda ya shafi tsarki da alwala da sallah...
Hannunta ya kamo ya fara murzawa a hankali, dama hannun gasu da laushi saboda hutu abin ya zo ya haɗu da gyara kuma. A hankali ya kai bakin sa kan nata ya fara kissing ɗin ta yanayi yana shafa breast ɗin ta... zuwa lokaci kaɗan ya cire after dress da ta sa ya saura rigan bacci. A kan gado su ka ƙarasa cire kayan...
Ana kiss ana sucking breast Najdah ta fara jin daɗi ta sake jiki har tana ƙanƙameshi. Amma da ya introducing abun shi sai ga shi ta challa ƙara. Kuka ta ke tana roƙon shi amma ina ya ɗimauce hankalin sa baya jikin sa... Sai da ya sauka a kanta ya ga ashe ta jima da suma gaba ɗaya tausayinta ya kamashi. It wasnt his first time amma ya so da ita ya fara, har yau yana dana sanin haɗuwa da Zulfa.
Ya je masters na shi a Canada ya haɗu da Zulfa student ce amma su mazaunan wajen ne saboda ita a Canadan ma aka haifeta. Sun ɗan shaƙu da ita tun lokacin da su ka fara haɗuwa. Duk da ya san yarinyar ba ta da kamun kai amma hakan bai sa sun dena friendship ba. Sun jima suna tare ba abinda ya taɓa shiga tsakanin su sai da ya ƙare karatu yana shirin haɗa thesis na shi watarana tsautsayi Zulfa ta rinjayeshi shi kuma sheɗan da son zuciya ya sa ya biye ma ta. Sai da haka ta faru tsakanin su sau uku kafin ana ukun ya daure ya yaƙi zuciyar sa. Ranan da Zulfa ta zo ya ma ta faɗa tareda shi kan sa, sai da su ka yi kaca-kaca kafin su ka rabu...Duk da dai daga baya Zulfan ta yi ta bibiyan sa amma shi ne ya daure ya gina katanga tsakanin su ya dena shiga sabgarta har ya gama abinda zai yi ya dawo Nigeria...
.........................
Sabreen ta jima a ƙasa tana kuka kafin lokaci guda ta tashi ta haura sama. Kayan ta dama a haɗe su ke ta ɗau handbag ɗinta da akwatin kaya ta sauko ƙasa. Su Mouna da su Najma su na ba ta haƙuri amma ko kula su ba ta yi ba. Ganin su na so su hanata fita ya sa ta ce ko su bar ta ta tafi ko kuma ta shiga ciki ta kashe kan ta. Wannan furuci ya sa su ka haƙura su ka bar ta ta fita. Tana jan akwati tana tafiya tana hawaye. Ta sani ko mi ya faru yau ita ta ja wa kan ta. Tana son Najeeb anna tafiye son kan ta da yawa, she was always selfish. "Chasing my dream, following my heart" shi ya kawota inda ta ke yanzu.
Tana tafiya tana tuna rayuwar su ta baya. Ƙuruciyar su da adulthood na su. Ta tuna ranan da su ka fara sharing kiss. It was the day da ta gama highschool. Ta tuna how he's blushing saboda wannan ne first kiss na shi duk da ita ba shi ne first kiss na ta ba saboda tun tana 14yrs ta samu first kiss na ta da wani crush ɗin ta a class ɗin su.
Najeeb loved her, supported her. He's the only man da ya ke da damar yin komai da ita amma bai yi ba. Every other man yana samun dama the next thing shi ne ƙoƙarin shigar da abun shi cikin abun ta. Amma Najeeb, Najeeb, ta goge hawaye tana tuna kalaman sa idan watarana sun yi kiss mai nisa har ta fara ƙoƙarin jan hankalin shi.
"Lets just do it Noory"
"No princess we'll do it, at the right time"
"Za mu yi aure fa, so miye dan mun fara yanzu?"
Najeeb murmushi zai yi ya ce " lets wait for the right time. Its coming very soon"
Ga shi wannan very soon É—in bai zo ba har yau, all because of her.