Sashe 60
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Haba Hauwerh kin min adalci kenan, idan wani abu ya same ki fa."
"Na isa gida lafiya a gaida marar lafiya" ta kashe wayan saboda Hajia ta fita a É—akin...
Kwanan ta na uku sai ga AbdulWahab. Tana zaune tana cin abinci a É—akin Hajia sai ga shi ya shigo.
Ganin sa da ta yi sai da ta É—an yi jim amma ta dake.
Zuwa yai ya zauna gefen ta ya kamo hannunta ɗaya ya ce "Gimbiya ta haka kike da zuciya dama. Haba dan Allah, kin san ina son ki kuma ba zan taɓa yin abinda zai ɓata miki dai ba"
"Amma ai ka yadda ai lokacin da matarka ta ce na tureta ta faÉ—i. Na yi sanadiyar rasa cikin É—an Lele ko"
"Na san na yi kuskure Gimbiyata a min haƙuri"
Namiji dai da daɗin baki haka ya gama kwantar ma ta da hankali da kalamai ma su daɗi. Dole dai ta miƙa wuya ta haƙura ƙarshe ma ita ta koma tana bashi haƙurin kan tahowa da ta yi cikin dare ba tareda ya sani ba...
Washegari ya tafi dan ya san tunda ta riga ta zo sai ta haihu tunda dama tun farko Hajiya Yelwa ta nemi hakan...
.......................
Sati biyu da zuwan Maijiddah kano ta haifo santalelen É—an ta mai kaman uban sa. Haihuwan nan ya sa Aneesa ta tada daru akan AbdulWahab dole ya bi ma ta hakki tunda Maijiddah ce ta yi sanadiyar zubewar cikin ta. Shi kam bai biye ma ta ba dan sai a lokacin yake ganin wautarsa ranan. Domin ya san Maijiddah ba ta da faÉ—a kuma yadda ta ke É—an jin tsoron Aneesa haka kawai ba za ta tureta ba dan dai maganar fatar baki. Balle Maijiddah na da tsohon ciki ita kuma Aneesa cikin ma wata biyu ne.
Ana saura kwana biyu suna ya tattaro yaran sa su ka zo Kano. Aneesa kam Abuja ta wuce ta ce ba za ta je sunan ba...
Daga gidan suna ta wuce asibiti.
"My Champ ka ga babyn Maijiddah kuwa? Wallahi kyakykyawa da shi. Ka tashi muma mu yi abubuwa na samu ciki na haifi Baby mai kaman ka. Ka ji miji na"
Ta ƙara kissing hannun sa tana faɗin "sunan Babyn na su Muhammad Al'amin, nima My Champ ina son suna Muhammad. Sunan ɗan mu na farko kenan Insha Allah"...
Ƙarƙashin jagorancin Madam Farida Najeeb Constructions ta samu cigaba sosai kuma an samu gyararraki kan abubuwa dayawa.
Yau ma wassu baƙi ta ke meeting da su da su ka zo daga Kaduna.
Tana shiga office É—in ta Anas ya shigo.
"Farida ba ki sa hannu a wannan takardan ba"
Ya miƙo ma ta wani takarda. Ta ƙarɓa ta yi signing sannan ta miƙa ma sa.
Tana zama sai ga kiran sakatariyar ta.
"Hello Madam, Mr Rayyan Abdullahi is here to see you should i send him in?"
"Rayyan Abdullahi?"...
Mi Rayyan zai zo yi wajen ta. Rabon ta dashi tun ranan da ya zo office É—in ta Najeeb ya ma sa kora da hali...
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......âœ*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0ï¸âƒ£3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
"Faridah" muryan Rayyan ya doki kunnen ta. Ta É—an É—ago ta kalleshi, kallonta ya ke yi mai cike da ma'anoni.
Da yatsar ta ta ma sa nuni da ya zauna ba tareda ta kalle shi ba. Har ya zauna bai É—auke idon sa a kan ta ba. Ita kuwa tunda ta É—ago sau É—aya ta maida kan ta ga takardun da ta ke dubawa.
"Farida" ya sake kira
Ta É—ago kai tana juya biron da ke tsakanin yatsunta biyu.
"Mr Rayyan what can i do for you?"
"Farida ni É—in, ni É—in ne Mr Rayyan" ya faÉ—a yana nuna kan sa.
" ok to Malam Rayyan mi zan iya ma ka"
"Lallai duniya!"
"As you can see aiki na ke yi. Idan ba ka da abin faɗi dan Allah ka ƙara gaba"
Jijjiga kai yai sannan ya ce "ya jikin Mijin ki?"
"Alhamdulillah da sauƙi"
"Stop pretending Farida, waye bai san halin da Najeeb ya ke ba a garin nan. He's being in coma for months now, ba alaman zai farfaÉ—o balle..."
"Balle me? Balle me?" Farida ta daka masa tsawa.
"Kwantar da hankalin ki Farida ba faɗa na zo ba. Ina so ki sani cewa har yanzu ina son ki kuma ina son auren ki. An sa aure na da mai sunan ki nan da 2 months. Amma na roƙi Umma ta bar ni na aure ki bayan na auri 'yar uwata Aishatu kuma ta amince. Kin ga by the time kin gama iddah sai mu maida auren mu"
"Ban san ka da shan giya ba Rayyan, ko dai ka fara ne bayan rabuwar mu?"
"Farida ke kan ki kin san har yanzu ina son ki..."
"Rayyan idan ba giyan wake ka sha ba ya kamata ƙwaƙwalwar ka ta gaya ma ka ni matar aure ce, ni matar Najeeb ce"
"Wanni Najeeb É—in, Najeeb da ke chan kwance kamar gawa. How long has it being, kusan 8 months fa"
"Yes Rayyan. Yana chan kwance for 7months 9 days, kuma zan jira shi ko da zai ɗau shekaru kafin ya farfaɗo. I love him and i will wait for him till the end of my life. Get that into your thick skull Rayyan" ta faɗa tana miƙewa tsaye.
"Far..."
"Leave!" Ta daka ma sa tsawa
"Farida ki..."
"Get out! Ka fita na ce!" Yadda ta yi tsawan wannan karan sai da ya É—an tsorata.
Ba tareda ya sake yunƙurin magana ba ya tashi ya fita.
Zama ta yi ta fashe da kuka. Miyasa kowa ke ganin Najeeb ba zai tashi ba, miyasa su ke ganin a haka zai ƙarasa rayuwar sa. Haka jiya da su ka yi waya da Ummi ta ke ce ma ta ance ba lalle Najeeb ya farfaɗo ba, ko za a raba auren su. Miyasa ita ba ta gaji da jiran sa ba amma su sun gaji. Akwai wanda ta farfaɗo daga coma bayan shekara ishirin, ko da Najeeb zai shekara ishirin a haka za ta jira shi. Balle ta san ya na chan ya missing ɗin ta yana ƙoƙarin dawowa gareta...
.....................
A gajiye ta shigo ɗakin na su saboda aikin abincin sadaka da su ka yi. Duk Jummu'a ita ke zama da su Adama su girka jollof rice da naman rago su sa a take away guda dubu a kai wa almajirai da mabuƙata. Kullum sun sa ana mu su sadakan kunu da ƙosai da Masa.
Mom ma ba a barta a baya ba wajen sadaka. Ranan su Adama su ka tayata fitar da kusan duka kayayyakin ta da ke closet, wassu kayan ma ba ta taɓa sakawa ba, ga su kaya ne ma su matuƙar tsada, ta sa aka rabar sadaka. Mutum goma ta biyawa Umurah da lokacin azumi. Shi Daddy kam ba irin sadakan da yai Allah ne kaɗai ya san adadin sa. Ba wai dama ba ya taimako ba ne, amma abinda ya faru ya sa ya ƙara buɗe hanyoyin taimakon al'umma...
A Desk ɗin sa da ya ke zama yai aiki idan yana ɗaki ta zauna. Wani brown envelope ta gani, ta jawo shi. Wayoyin Najeeb ne guda biyu a ciki. Sai yanzu ta tuna cewa ita ɗin ce ta saka a wajen ranan da Anas ya kawo ma ta. Anas ya sa an buɗe wayan domin a duba wassu saƙonni. Ko lokacin da za aje Bank da Court wajen authorizing signature ɗin ta ya zama bayan Najeeb da Anas har da na ta signature ɗin wajen sarrafa abubuwan Kamfani har da wayan nan aka je. Ta tuna sai da ta yi rantsuwa a kotu sannan aka gama haɗa komai, abin tausayin ma maimakon signature ɗin Najeeb dole thumb print na sa aka sa.
Ranan da Anas ya kawo wayan tunda ta ajiye su a kan table É—in ba ta sake bin kan su ba.
Ta ɗauki babban wayan ta kunna. Hoton sa ne a screen ɗin duk da ma screen ɗin ya ɗan tsatstsage. Ta ƙurawa hoton sa ido, ta sa hannu tana shafa kyakykyawan fiskar sa. Ta shiga gallery tana kallon hotuna wanda yawanci hotunan zane-zane ne, sai wani folder wanda hotunan Najdah ne da hotunan sa wanda su ka ɗauka da Anas wassu kuma da Daddy. Allah sarki ya yi hoto da yawancin 'yan uwan sa amma ba hoton Mom ko guda ɗaya a wayan da ta gama ta koma kan text messages ta ga duk yawanci alerts ne sai saƙonni na ma'aikata ko clients.
ÆŠaya wayan ta kunna, wannan kam da ta shiga gallery É—in hotuna biyar kacal ta gani aciki. Hoton farko na Mom ne tana budurwa kaman ma ranan aure ne dan ta sha ado na gwalagwalai da dimond ga shi kayan da ta sa wani kaman bridal dress ne kalar pink. Sai É—aya hoton kuma Mom ne da wani É—an yaro a gaban cake. Ta zooming hoton sosai sai ta ga a jikin cake É—in an rubuta *Najeeb is one*. Dariya ta fara tana ganin yadda Najeeb ya ke so cute har da murmushin sa a hoton.
"Ayya! Miji na yana É—an yaro"
Ta jima tana kallon hoton kafin ta tura zuwa hoto na gaba. Wannan hoton family picture ne kaman a Birthday ɗin Najma ne lokacin tana shekara shashida. Mom, Daddy, Najma, Najeeb da kuma wata budurwa wanda ba ta gane ko waye ba ce. Hoto na huɗu ma na wancan budurwan ce, tana murmushi ta sa graduation gown ta ɗaga hulan sama. Cikin ranta ta ce kowaye ce wannan tana da muhimmanci a rayuwan Najeeb, cikin ran ta ta ke tunanin ko budurwan nan babban yayar su Najeeb ɗin ce? To amma kuma Anas ya ce 'ya'yan Daddy uku ne. Hoto na biyar da ta gani sai da ta miƙe tsaye. Ƙwaƙwalwanta ne ya shiga tunani, jijiyoyin jikinta suka fara guje-gujen kai saƙo domin su taimakawa ƙwaƙwalwar ta yi bincike cikin gaggawa.
"Na tuna, Wallahi na tuna" ta faɗa da ƙarfin ta...