Sashe 70
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Farida tun da sassafiya da su ka tashi ta fara wani tsumewa ita a dole yau za a mata kishiya. Da Najeeb ya É—au wanka ya sha manyan kaya zai tafi ta ce ma sa "Allah ya taimaki angon Sabreen"
Yai dariya kawai ya fita. Kwanciyar ta ta yi, sai ƙarfe goma sha ɗaya ta tashi. Bayan ta yi wanka ta shirya sannan ta fito. Ƙasa ta sauka dan ta nemi abinci dan tsayawa sai Adama ko Tasallah sun kawo ma ta har ɗaki ba adalci ba ne dan ta san aiki ya sha mu su kai..
Bayan ta karya Mom ta kirata, da ta je kaya ne ta bata wanda za ta sa a yau ɗin, ta karɓa tana godiya...
Tana É—aki ta idda sallar azahar kenan ta ji ihun Sabreen. Jin hayaniya ya fara yawa ya sa ta sauko dan kar ayi show É—in ban da ita...
Ba ƙaramin cika aka yi a falon ba. Kowa da abinda ya ke cewa zuwa yanzu Sabreen ta dena ihun kuka. Hawaye ne kawai ke zuba a idon ta...
Har lokacin kayan da ya sa ya je ɗaurin auren ne a jikin sa amma babu malun-malun ɗin. Bai yi mamakin ganin yadda mutane su ka cika falon ba dan yasan mata da gulma. Najma da Mouna ne ke gefen Sabreen su na ƙara lallashinta.
"Ga Najeeb É—in" Najma ta faÉ—a lokacin da ya shigo.
Zumɓur ta miƙe ta nufe shi.
"Noory why? Why?" Ta faɗa tana dafe ƙirjinta da ke ma ta zafi.
ÆŠan murmushi yai sannan ya ce "Why? Sabreen ki na tambaya na Why?. The same why da ki ke tambaya shi na yi ta tambayan kai na 9yrs ago. We were inlove remember, we made so many promises. Sabreen why? Abinda na yi ta tambayar kai na kenan. It took years kafin na amince wa kai na cewa ni ko soyayyata ba komai ba ne a wajen ki. That being an actress ya fi ni muhimmanci a wajen ki. That having a role in a movie ya fi aure na a wajen ki, That the love we shared was fake, that everything about you is fake"
Sabreen ta tsugunna a ƙasa tana ƙara danne ƙirjinta saboda gani ta ke idan ta cire hannunta ƙirjin ne zai fito saboda yadda ya ke bugawa da ƙarfi.
"Kina ji kaman zuciyar ki za ta fashe ko? Thats exactly how i felt and even more, na tsani kowa na tsani komai, na zamo tamkar mahaukaci. Sai da na yi watanni bana cikin hayyacina Sabreen. Ba na iya bacci sai na sha magani ba na iya cin abincin kirki. Years went by and i couldnt love again, kyawawan mata, mata ma su matsayi da ƙasaita fiye da ke sun nemeni amma idona ya rufe, ba na kallon kowa sai ke. In those 8years da na yi ta yawo da dakon soyayyar ki not once ki ka waiwaiye ni, not even once Sabreen. You're busy creating your fake life, kin manta da ni gaba ɗaya. In 8yrs kin je an mi ki butt enlargement, kin je an miki plastic surgery an gyara miki wide lips ɗin ki, in 8yrs kin dating manya-manyan mutane guda uku, in 8yrs kin zubar da ciki that almost killed you because you nearly bled to death. In 8yrs kin renouncing addinin ki saboda kina son auren wani ƙaton kafiri. In 8yrs..."
"Noory stop, plz stop" Sabreen ta faɗa tana kuka tana riƙe ƙafar sa.
"Sabreen ban miki haka dan na punishing É—in ki ba sai dan na nuna mi ki cewa rayuwar ki tana tafiya ne base on movie scripts and you need to wake up. A year ago da ki ka dawo kin ce kin ajiye film saboda ni, kin ce kina so ki zauna kusa da ni ki samu soyayyata a karo na biyu, but few months bayan na shiga coma ki ka tattara kayan ki ki ka koma Hollywood saboda an baki role tareda Keanu Reeves"
ƙaramar dariya yai kafin ya ce "And the stupid thing shi ne a gaba ɗaya film ɗin sau uku ki ka fito, Sabreen kin tafi kin barni saboda kawai ki yi fita uku a film. I think ba ki shirya wata rayuwa ba bayan film, so go back to Hollywood, i dont need you, nobody needs you here"
Ya yafce ƙafarsa daga riƙe shi da ta yi.Har ya juya zai fita sai kuma ya juyo ya ce "actually ya kamata na gode miki ne ma, because you left i finally found true love, and i finally know real love. So thank you Sabreen"
Wannan karan gaba ɗaya ƙasa ta yi kamar wata mai sujjada tana buga ƙasa tana kuka. Wassu sun ji tausayinta wanda ba su gane maganganun Najeeb ba kenan saboda ingautsan Larabci da kuma turanci da ya yi. Amma wanda su ka fahimci mi ya faɗa ba su ji tausayin Sabreen ba"
Farida na ganin yadda Sabreen ke kuka sai ta É—an ji tausayin ta, ko ba komai ta san ya ake ji idan ranan auren mutum ya zo aka samu matsala aka fasa auren, she felt it twice, so ta san zafin abin. Juyawa ta yi jikinta a sanyaye ta bar wajen...
...... .......... .......
Da yamma ta ci kwalliya su ka fita aka yi ta É—aukan hoto, kaman ba abinda ya faru haka aka cigaba da hidima. Ango da tawagar sa sun zo an yi hotuna. Najeeb ma ya je ya chanja kaya ya zo aka fara hotunan da shi.
Wani hoto da za su yi su biyu ya É—an rankwafo kan sa dai-dai kunnen ta ya ce "ki shirya yau za mu yi abubuwa"
"Wane ni Aisha, abubuwa ai sai Noory da Sabreen É—in sa"
Ya ɗan cizi kunnen ta ta yi 'yar ƙara...
Daren ranan ƙarfe takwas aka shirya amarya Najdah za a kaita ɗakin ta. Farida ta gama shiryawa akan za ta raka amarya sai ga kiran Najeeb tana ɗauka ya ce ta sameshi a ɗaki. Tana ƙunƙuni ta wuce ɗakin.
Gani ta yi shi kam ko shiryawa bai yi ba jallabiya ce ma a jikin sa.
"Ba za ka zo ka raka ƙanwar ka ba, Anas fa yana buƙatar abokin da zai taya shi siyan baki"
"Ni idan na tafi wa zai tayani nawa siyan bakin?"
"Kai ka sani, ni kam bari mu je kai amarya dan yanzu tana wajen Daddy ba za su jima ba za su tafi"
Hannun ta ya riƙe ya ce "wani raka amarya kuma, bayan ga mijin ki nan yana buƙatar rakiya"
"Allah ka bar ni na je, ai sai a ga baƙina idan ban je ba ƙanwar miji guda"
"Na ƙi ɗin, serious Aysherh akwai inda za ki raka ni"
"To ka bari idan mun dawo daga kai amarya"
Ya lakuci hancin ta ya ce "No, yanzu za mu je mu dawo, ƙila ma har mu dawo ba a tafi da amaryan ba"
"Serious?"
Ya gyaÉ—a ma ta kai.
Fita yai bayan ya ce ta sameshi a wajen mota.
Ba abinda ta É—auka sai purse da waya, ta gyara gyalenta ta fita...
Motar ta ce dai da Daddy ya bata anan ta sameshi, Ta shiga baya ta zauna saboda Abdullahi dreba ne zai kai su.
Sai da su ka haÉ—a ido ta ga yadda Najeeb ke mata murmushi tukunna ta ankare da abu biyu na farko É—azu da yamma Najeeb ya ce yau za su yi abubuwa, na biyu kuma idan ba Sallah ba Najeeb ba ya fita da Jallabiya yanzu kuma Jallabiya ce a jikin sa.
"My Champ mu koma gida na yi mantuwa"
"Kar ki damu ba daÉ—ewa za mu yi ba"
"My Champ wayata, na manta da wayata"
Dariya ya suɓuce ma sa ya ce " ko dai kin manta wayar a hannun ki"
Ta dubi hannunta sai ga wayar, ta san dama ta fito da waya amma ta manta wayar na hannunta lokacin da ta yi maganar ta manta waya.
Haɗe rai ta yi ta juya gefe ba ta sake magana ba. Yadda ya ke murza yatsun hannunta a hankali ya sa tsikar jikin ta ya fara tashi, darussan Miss Jean na yawo a ƙwaƙwalwarta. Tunaninta kar fa abun Najeeb ya zama irin wanda Miss Jean ta mu su bayani, har ta ga Najeeb da BLTD yana shigarta. Kai anya za ta iya, duk da Miss Jean ta mu su bayanin cewa idan aka bi wassu procedure zafin da za ta ji ɗan kaɗan ne, ƙila ma zafin ma ba za ta ji ba.
Kai amma yadda ta ga zanen ƙaton abun nan da Miss Jean ta nuna mu su za'a samu matsala idan irinsa ya shigeta...
Duniyar tunanin da ta tafi da lissafe-lissafen da ta ke yi ya sa ba ta ankara ba ta ji ƙaran buɗe gate. Ta ɗaga kai ta ga ƙaton gidan da su ka shiga. Tunaninta hotel ne, haushi ya kamata idan ma za su yi abu sai a gadon hotel haba.
"My Champ dan Allah ya za ka kawoni hotel"
" waya gaya mi ki hotel ne"
"To gidan waye?"
"Shhhhhh ba na son yawan tambaya"
A bakin gidan Abdullahi ya tsaya, wanda tsakanin gate da inda gidan ya ke ma tafiya ce mai tsayi dan idan ka fito da ƙafa daga ƙofar gidan zuwa bakin gate a tafiyar sauri sai ka yi minti biyu kana tafiya kafin ka iso gate ɗin.
Najeeb ne ya fara fitowa, ita kan ta dake cikin mota tana ganin ikon Allah. Zagayowa yai ya ɗauketa "ka barni zan fito da kai na" bai saurareta ba ya ɗauki a barsa su ka wuce gidan. Wassu numbers ya danna ƙofar gidan ta buɗu.
"Mu shiga da Bismillah" ya faÉ—a yana kallon ta.
A fili yai na shi ita kuma ta yi a zuci.
"Aysherh anya kin yi?"
Ta zumɓuro ba ki ta ce "na yi a zuciya fa"
Ganin sun ƙutsa kai cikin gidan kai tsaye ta ce
"Yanzu idan mutanen gidan su ka ganmu ahaka ya ka ke so na ji, dan Allah ka saukeni"
"Mune mutanen gidan ai"
Ya faɗa yana kissing goshinta. Sama ya haura da ita wanda mamaki ya sa ba ta ƙara cewa komai ba.