Sashe 67
Sakatariya Ta Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya so ya samu Mom a wannan dare sai dai kuma bai san waɗanne kalmomi zai yi amfani da su ba, shiyasa ya haƙura har sai ya samu nitsuwa sosai...
Ana murɗa ƙofa ta yi saurin rufe idon ta kamar mai bacci. Tana kwance ne tun ɗazu tana jiran kaza da kuma abinda ake yi bayan kaza sai dai Najeeb bai shigo ɗakin da wuri ba.
Jin bai zauna akan gadon ba ya sa ta ɗan buɗe ido ɗaya ta leƙa shi. Mug ne a hannun sa yana shan tea, ta sake buɗe ɗayan idon ta duba gefe da gefen sa da kyau ko za ta ga leda ko take away ba ta ga komai ba. Tana bin sa da ido har ya ƙarisa shan tea ɗin ya shiga banɗaki yai wanka.
Pyjamas ya sa ma su laushi baƙaƙe kamar yadda ya saba, ya zo ya kwanta gefen ta. Kashe wuta yai ya jawota jikin sa sannan ya fara bacci bayan ta ji bakin sa na motsi alamar addu'a yai. Ta jima tana ta tunani kafin bacci yai gaba da ita ba tareda abin da ta hasaso ya auku ba. Ba maganar kaza ba maganar abubuwa...
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......âœ*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0ï¸âƒ£4ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
Washe gari ma baƙi ne su ka yi ta zuwa gaisuwa, tun da safe har yamma. Kafin su samu sarari ma sai da aka yi kwana huɗu da dawowar shi gida...
Da sassafiyar Jummu'a ya shigo É—akin mahaifiyar sa. Dad bayanan ya tafi wani taro a Minna.
Tana zaune akan sallaya tana jan carbi ya shigo.
Gwiwowin sa ya sa a ƙasa ya ɗaura kan sa a kafaɗar ta.
"Mon ki yafe min dan Allah, for years i treated you..."
"Shhhhhhh" ta dakatar da shi, hawaye ne ke zubowa a idon ta wani na bin wani.
"Son na yafe ma ka. Ba laifinka ba ne kaÉ—ai, har da ni. You were young, you're traumatize, maimakon na ja ka ajikina na nuna ma ka kulawa sai na barka hakanan har abin ya zo ya girma a ranka. I'm sorry son"
Ita hawaye shi hawaye. Uwa da É—a sun jima rungume da juna kafin daga baya Najeeb ya janye jikin sa ya ce "Mom zan sake yin wani laifin. Ki yafemin kafin lokacin"
"Son minene?"
A hankali ya furta Sabreen...
.............................
Farida ta shiga kitchen tana ƙoƙarin haɗa Alala saboda sha'awarta da ta tashi da shi yau da safe sai ga Najdah ta shigo kitchen ɗin. Da alama shigowa ta yi dan ta ɗauki wani abu, ba gaisuwa balle sannu da aiki. Farida ma ta yi kamar ba ta gan ta ba.
"Adama, Adama, Adama" Najdah ta fara ƙwala kiran sunan baiwar Allah.
"Wai ke wacce irin daƙiƙiya ce. Kin dai ga ba ta kitchen ɗin nan dai ko, sanin kan ki ne sarai tana shayarwa yanzu. Ki dinga kiran ta kamar wata 'yar cikin ki. Matar nan idan ba ta baki shekara goma ba za ta baki takwas amma ki wage baki ki dinga kiran sunan ta kamar wanda ku ka yi wasan ƙasa tare. Adama...Adama"
"Kin ga bana son shishshigi Farida, ban yi da ke ba dan haka kada ki shiga harkata"
"A hakan za'ayi auren, yarinya ba tarbiya ba komai"
"Uban ki da uwar ki ne ba su koya min tarbiyan ba"
Maimakon Farida ta bata amsa sai ta zo ta kama hannun ta.
"Ki sake ni, ki sake ni Farida"
Jan ta ta ke yi Najdah na tirjewa, amma da ta ga uwar bari sai ta haƙura ta bi ta dan taga iya gudun ruwan ta, ta san ƙarshe wajen Mom za ta kai ta.
Ba É—akin Mom su ka shiga ba sai É—akin su Faridan.
Yana zaune akan kujera yana ƙoƙarin duba wassu takardu, yana so ya fara fita aiki ranan monday, tunda yanzu ya gane kusan komai gameda ayyukan sa.
Buɗe ƙofar da aka yi ya sa shi juyowa. Yanzu su ka gama daru da Farida kafin ta fita akan wai ta chanja ma sa tsarin da ya jera kayan sa.
Gaban Najeeb su ka tsaya kallon su ya ke yana so ya gano mi ke faruwa.
Farida ta zage hannu ta falle Najdah da mari. Shi kan sa Najeeb sai da ya tsorata da marin nan.
"Matar yayan ki na ke Najdah, ni ba kishiyar ki ba ce. Idan ba za ki bani girma da matsayi da Allah ya bani a kan ki ba. To kuwa ki shirya dan kafin ayi bikin ki sai na gyara miki zama a wannan gida"
Ta juya ta kalli Najeeb ta ce " ka gayawa ƙanwar ka cewa ba na son raini, ko kuma idan na sa ma ta ƙahon zuƙa a gidan nan sai na zuƙeta zuut"
Ta juya ta fita ba tareda ta jira amsar da zai bata ba.
Najdah ta tsugunna a gaban Najeeb riƙe da fiskarta tana kuka.
"Big B she slapped me. Ba yau ta fara ba, she's being doing this for along time now"
Dafa ƙafarsa ta yi ta ce "Big B ka rabu da ita, she's not good for you wallahi ba ta son ka kuɗin ka kawai ta ke so"
Duk surutun Najdah bai ce komai ba kawai kallon ta ya ke. Bai rarrasheta ba dan haka da kanta ta bar kukan ta share hawayen ta.
"I love her Najdah" ya furta a hankali.
Najdah ta É—an zaro ido dan ta yi mamakin kalaman Najeeb. Ita tunanin ta duk yadda ta dinga gaya ma sa aibun Farida lokacin yana asibiti abin ya shigeshi.
"Why? Big B why her? Akwai mata dayawa da ke son ka wanda su ka fi Farida komai. A hankali za ka ga wadda ta dace da kai"
"Because i love her"
Najdah ta haÉ—e rai.
"Ina son ki Baby, you're my dearest sister. Na san abinda ki ke so na yi bai wuce na zaɓa tsakanin ki da Aysherh ba. Kar ki nemi hakan a wajena domin za ki sha mamakin wanda zan zaɓa"
"Big B..."
"Na yadda bakya son ta, ba ta kuma burgeki amma ina so ki ba ta girma a matsayin ta na wacce na ke so"
"Big B you're confused, har yanzu ba ka san wacece Farida ba, har yanzu ba ka tuno rashin mutuncin da ta yi ta shuka ma ka ba. The girl is just a gold digger"
Najeeb yai murmushi ya ce " ki na son Anas ko?"
Najdah ta yi shiru.
"Ba kya tunanin yadda ki ka ƙi ɗan uwan ki Mustafah ki ka amince da Anas haka ƙannen Mustafah za su dinga ganin Anas a matsayin wanda ke son yin auren jari"
"Accept this simple truth Baby. I love Aysherh. Bana tunanin kina yiwa Anas rabin son da ta ke mini"
To mi za ta ce ma sa? wani ƙorafi za ta kuma yi?.tunda wanda ta ke tunanin zai ɗau mataki akan Farida ya nuna ma ta yana tsananin son Farida. Gwiwa a sace ta tashi ta fita daga ɗakin...
.............................
Yana ɗaura tie ta shigo ɗakin ɗauke da tray. Ta riga ta shirya tuntuni, fita ta yi ta ƙarɓo mu su breakfast.
Bayan ta ajiye tray ɗin ta ƙaraso gaban shi. He looked so handsome a grey three pieces suit ɗin kamfanin Brioni Vanquish II.
Hannu ta sa tana gyara ma sa tie É—in.
"You look great My Champ"
"I think the right word is handsome" ya faÉ—a yana kissing hannun ta.
Murmushi ta yi ta ce"Mu je ka ci abinci"
Tea kawai ya sha sai ya ɗan tsakuri soyayyan dankali. Farida kam bayan toasted bread da ta ci guda biyu sai da ta ci soyayyen ƙwai da potato fries ɗin sosai.
Kallon yadda ta ke cin abincin ya ke yi yana sipping tea. Lokaci guda ƙwaƙwalwar sa ta tuna ma sa ranan da Farida ke cin cucumber a mota, yai murmushi.
"Na sani za ka ce wannan matar ta cika ci ko. Ba na juran yunwa ne ga ulcer da ta haÉ—umin biyu"
Kalmar ulcer da ta faɗa ya sa shi tunowa da ranan da ta sawa Sabreen yaji a gado har ta yi ƙaryar ulcer. Dariya ya farayi saboda tunowa da yai da abinda ya faru.
Tsayawa ta yi tana kallon yadda ya ke dariya, ya mata kyau sosai...
Driver ne ya ja su dan a asibiti sun hana shi tuƙi, atleast sai ya ɗau lokaci. Ita kuma Farida har yanzu ba ta iya tuƙi ba...
Su na fitowa daga mota ya bi building ɗin kamfanin da kallo, akwai so many memories a wannan waje wassu ya tuna su wassu bai tuna su ba. Tafiya su ke a hankali dukkan su biyun kowa da abinda ya ke saƙawa a zuciyar sa.
Dai-dai sun zo ƙofar shiga ya saka hannunsa cikin na ta. Kallon sa ta yi ya ɗaga ma ta gira...
Suna shigowa aka fara tafi, wajen ya sha decoration na flowers ga ƙatuwar banner da aka rubuta *Welcome back Mr and Mrs Najeeb Jibo*
Mutane dayawa da basu halarci waliman gidan su Najeeb ba su ka zo su na musabaha da Najeeb su na ma sa fatan alkhairi. Unlike Najeeb ɗin da yana amsa musabahar ne fiskar sa shimfiɗe da murmushi hatta ma su ƙananan matsayi kamar masinja ko cleaners sai da su ka gaisa da Najeeb.
Anas ne ya ja su suka je wajen da aka ajiye mu su cake, shi da Madam É—in sa su ka haÉ—a hannu su ka yanka. A baki ya sa ma ta itama ta sa mishi a baki.
Sun ɓata kusan awa ɗaya a wajen kafin su ka shiga lifter zuwa third floor.
"Ga Mrs Comfort Masoyi ita ce sabuwar Sakatariyar ka"
Mrs Comfort ta rusuna ta gaishe da Najeeb.
Da Bismillah ta shiga office É—in. Abin mamaki sai ta ga office É—in ya chanja ma ta. Rabon da ta shigo office É—in tun farfaÉ—owan Najeeb. Sau É—aya ta zo ta yi meeting da wassu 'yan china da su ke son siyan hannun jari amma ba ta basu dama ba.
Office É—in ne aka raba biyu an saka glass an raba tsakani.
Ba ta san anyi gyaran nan ba hakanan ba ta san wayayi ba.