Sashe 75
Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Saida ya juya ya kalli Adam sannan yasa hannu ya janye airpiest É—in dake kunnen Adam É—in dan kar yaji abinda zaifaÉ—a yayi k'asa da murya yace,
"Uwan Farouq Abba Daddy cuwa".
Hakan na nufin da Abba da Daddy sukaje unguwa haka Usman yayita mai tambayoyi yana amsamai suna dariya sannan yace, "Abeey Ummiena". tashi yayi daga kan sallayar yaje ya nunamai fuskar ta yace, "tayi bacci,
inta tashi da safe zata kiraka ku gaisa ko Bobona,
yanzu kabawa bah Adam saika kwanta kai bacci, i love u".
Shima a gwarance yace , "i wov u Abeey".
ya fad'a yana ɗaga hannu ya cire abin daga kunnen shi ya mik'awa Adam ya juya yayi kwanciyar shi shiko Adam saida ya gyara mai lulluɓa sannan yaɗau wayar yafita palour.
Saida ya zauna a kujera sannam yace,
"Meya faru? naganku a asibiti haryanzu bata daina kukanba ko?". Cikin damuwa yake maganar,
"Ba kuka tayiba Adam nadawo na sameta kwance da zazzaɓi sai kuma tacemin kirjinta nima naɗauka ciwon zuciyar ne amma da mukazo sai akace ba shi bane".
Ajiyar zuciya Adam yayi sannan yace,
"meke damunta to?". yana sosa kai da wata y'ar dariya yace,
"Abee zaka zama kaima".
"yes that's my bro, dan Allah karka faÉ—awa kowa nizan faÉ—a". Murmushi yayi a zuciyar shi yace,
"Kai kaÉ—ai zan iya faÉ—awa wannan ".
Da haka sukayi sallama ya mata fatan samun sauk'i sannan ya katse wayar.
Sai da safe aka sallamesu dan jikin yayi kwari sosai sai shogoɓa da raki,
haka suka koma gida tanata narke mashi shikuma yasamu aikin yi sai lallaɓata yake yana rarrashi a cikin ranshi kuwa yana tuna randa yaganta da cikin farouq da yanda yake lura da Hamman shi da duk motsin da zatayi akan idonshi sai sannu yake mata, yakanyi k'ollah yana gogewa a ɓoye dan karta gani,
Itama kuma hakan ne a ɓangarenta da Usman da yaɗan kauce zata goge k'ollah tana tuna burin zuciyar Hamma Umar d'inta.
Yau da Asuban fari Usman ya kira Adam wanda shima dai-dai shigowarshi daga masallaci sallah asuba kenan yace,
"Adam ka haÉ—amu video call dasu Abba kuma inaso ka tabbatar kowa yana gurin har Daddy".
Bai tsaya jin abinda Adam zaice ba ya ajiye wayar yakoma bedroom ya ɗauko dogowar rigar Ummul da ɗan k'aramin mayafin rigar yafito palour itako Ummul tana kwance kan 3seater ya ɗagota ya jinginata jikin kujera ya saka mata doguwar rigar daya ɗauko ya lulluɓa mata ɗankwalin daman y'ar shimi ce a jikinta da wando 3quater itako kallon shi kawai take,
Adam ko yasami su Abba da Daddy a palour Hajjajo ya sanar dasu sakon Usman nason magana da kowa a guri guda kiran kowa na gidan akai Ammi kuwa kawai a zaune take amma jikinta sai rawa yake kirjinta na bugawa da k'arfi. bugu É—aya Adam yayi Usman ya É—auka ya jingina wayar da kujerar dake kallon su shima Adam jingina tashi wayar k'irar samsung tab E yayi yanda kowa zai gani sannan ya koma ya zauna.
Shiko Usman komawa yayi ya zauna gaban Ummul a k'asa ya tonk'oshe k'afafun shi ganin haka jikin Ummul da Abba dake kallon su yafara rawa Nanne ma k'irjinta na bugawa tai k'arfin hali tace,
"Usman meza kai haka kul karkayi wannan alk'?". Ammi ce ta É—agawa Nanne hannu alamar ta kyale shi kanshi a k'asa yakamo k'afafun Ummul wacce tuni tasa mai kuka tana girgiza mai kai tana k'ok'arin janye k'afarta,
da k'arfi ya rik'e k'afar ya É—ora kan cinyar shi batare daya É—ago kaiba cikin sanyi da k'auna da begen tuno Hamman shi yace,
"Ni Usman Ibrahim Umar Shuwa nayi alk'awarin kulawa da matata da k'arfina da dukiyata da lafiyata da zuciyata da kuma raina".
wani irin razana Ummul tayi zuciyarta tayi wata irin bugawa shiko dasauri yatashi ya katse kiran yadawo ya rungumeta dukkan su suna wani irin kuka mai cin rai saida suka É—au lokaci a haka sannan tazame jikinta bakinta na rawa a hankali tace,
"Ya Usman kaima haka zakayi min? bazan jumreba bazan iyaba dan Allah ka janye wannan alk'awarin wallahi ina sonka inason ka ina son Hammana kar kuyimin haka please banaso in rasaka ina sonka ya Usman".
Hannu yasa ya kwantar da kanta a k'irjin shi cikin rauni yafara cewa, "bazaki rasani ba Ummul ni nakine kamar yadda Hammana yake naki,
Insha Allah babu abinda zai faru sai al'khairi kidena tunanin abinda yafaru da Hammana zaifaru akaina kowa yanada sanadin shi insha Allah nizan k'arasa abinda Hammana ya fara na kyautata rayuwarki da saki farin ciki,
zan rayu dake Ummuna zan baki duk irin kulawar da Hamma na yaso baki".
haka yayi ta rarrashinta suna manne da juna.
Sukuwa a gida kowa kuka yake sabida tunawa da Hamma Umar da kuma tausayawa Usman da Ummul,
Ammi ce cikin k'arfin hali irin nata tace addu'a ce tsakaninmu da waÉ—annan yara domin jininsu É—aya kuma haka Allah ya tsara musu rayuwarsu tabbas wannan shine Rubutaccen al'amari daga Allah,
Daddy ne yace,
"Wai ni kam meya kawo wannan abun kuma a yau?".
Adam da shikadai ne keda amsar tambayar yace,
"Daddy jiya a asibiti suka kwana Ummul ba lafiya amma likitan yace ba ciwon zuciyar bane wai tanada cikine, inaganin shiyasa Usman yin hakan".
Hamdala kawai sukeyi dukkansu Ammi da Nanne kuwa suka tashi suka fita kowa da abu biyu a lokaci guda a ranshi murnar samun k'aruwa da kuma tunawa da kamilin É—ansu Dr UMAR IBRAHIM UMAR SHUWA....
*By*
*GARKUWAR FULANI*
ðŸ“ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
*RUBUTACCEN AL,AMARI*
page 4⃣0⃣
*Na*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
*MOH ALLAH WUJI FURD'ATA*
*Nandis ngd matuka Allah bar zumunci da k'auna dear Allah k'ara basira naga novel mai suna sai NAGA AYSHA GARKUWA karki damu zakiga garkuwa amman bakisa number kiba kuma inada mgn dake so ina son number ki, kuma kar kici gaba da typing sai munyi mgn ngd bandirawoðŸ¤ðŸ˜ðŸ˜˜*
*Wannan shafi nawa gaba d'ayanshi tukuicine ga masu suna AYSHA ina k'aunar wannan suna mai daraja ina son duk mai wannan suna ina al'fahari da sunan ina k'ara yiwa iyayena addu'a da sunka samin wannan suna mai daraja sukamin zab'i mai kyau a lokacin da bansan kainaba ya Allah ka sakawa iyayenmu da ma fificiyar sakaiya Allah ya basu jannatul firdausi Amin Amin Ameeeeeeeeeeeeeeeen ya rabbil izzati*