← Book details Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 77

Sashe 54

Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

h
_;�w~Ah�ęRD��NEQ��,�0�����8!G�����
�.L��O����z�g�!�
N�E�ɗ�YxjY�
k8\���i��F��4�]�w~���
@
��Z���1ƬV
5v�}.z����O��l��9;�`U��9E��.��:�d����F�`wu���������&���m.�_
�
p�3�+!N��N��&�u��N����[���|�U�z{���
�=.����ֹxȼG��
(��� ��t�/���P[�b4=ċ�p8��햡�:�4*T?����vnK����J��tm�A�/�%C�g �y/�^�M�WmB<˷TN���/�u�P�u)�_��0���gV �����v�6��'nQMsb�
��!?�T%+o$�e��+8���~?�^�¨Q��aǨz���)m�N#��P+�;<��f]��#P�)��8�m��8��YAb>v
����\�^T[��e�:�(����P���I���
��7h�x/�)2ߋos
�{ob��f4�9g">� �����Eퟪi":3�˚�T�t�(�:�Q{/$p�>��Źպ�!:IL�[�m�
2l]
�ҡ�Nw�C8E��bx����8o
�+�*b�e
o�ʑ�l���1�)E�y{�TE;M�����b5
uFҹMHM�R��UPq���wU��5�W(� :4i��a^PV�ڼ
�Y�30s��ߛ��dC
�([~��sW��ks��k�\~�0�.��L�,)�.�fNI�Zȃ�^"XW^46��F��k�Y�w����
s,�N<3Ժ���*F�R���
��ZH�%�U�
5i�v���TU�"r��ɻ�#E%6�;w�T��?����!��%��,hmvn�~�$��Y���z��ݠ�&�
��򈋀8��
���2��e`J[h~[���M��ˇ�co C�ρ���H������Fi��h�b�F
c���km
�D��ŗBץ�d��!�Y��CSV^rΉ��,9Ҭ�{$
��
(��|��
�/ b E,y�(�Κ*ʤT��X �oQ�*܅+p*#��H��Q4���"x�9�J���>"�N��
��k�`�^�uH��h��_��

��D
�zq
��J��;�P[���$p�𫥨��o&�*����l_�����A<]��a�dS�H��{
��0H/ńQ�{_�
�3�����@�
�a�7~󀚠�8P���J)�U
-�&+p6^� jm)VyA
���b�+n)���%^)� S�Z������*?sz*orab�#z���cU

�ҤME�PM�UD��x.�</|�+P��v"]e���X�\n�{DU�-Ҩ��Q[��W;��Kè�aV#��uD�I;�d�Ʀ{�z� �m��y��k�ݪu�oe�A �A�vޮ�L
�������2T��7�x�7���<�n~�~���ݒ)�R�u��U���Q����oQ '#��|�����,�Z���_����0*��X�kT�y)/พ�
T[�<��)�E�X���:-Qs1AL�3�kj��4�d}��uK{�Iyg6�P� �
8�O�� �mZ���!�
=�2��
�ق/��Z�� ���HA~F$��͍��9�
��a�_ͺY9"$Jv���+���Ƌ}J����A�)���%�Y{��j: �ԕ
�{��Ͳp�$@A����@��H8�ΟdՍ��n��B��Fo\_7v
�_�'oy�K���j���z[�1E)���io��ETY�7[ʱ9<�HQ,���������]t<X��DN�grrK Wq��Uyv��'�@A�X��������^Dk�F��k߿�i6��p�dF�;yy�T��T-{P��Ps��2�
�N���ת*�Ml"�ڟ�V��
[qr�O�(G(R_��z�@�f"���
9m�����'������*.�+�g��E��*����һEY��T4T�v��/�Pw�n����NA�����o�M�V��ZD\�T/T��
׶چ� ��T%�&(P�3�2�4, h���D���EU���$+�;mG$Fh���
�����lZ��w��G��3@iW{���,^��)��D+�:���EJ`LG���G�]ri��߾���3�v�'��T�B�n/�
��r��
7��BN^�@Ǝh{� {�E����h��~�˱e&�@�Y�X���S��PM�&
���Q� ��3��$��fBT�
ּnm$Wd�B
���LG�Q�b��N�z�2./�aH���
��!\�� ߆^�lo $)��p��*�����*!1� Ĝ�����P�OT�u@۝��

<���R��וx8��
ڣ/��Pc7��jV��RT��}XL\q�W�ܺ�M_��./ByF��Z�)���F�@�q_�nc�1J�6��r��+�9���$�nʲ�v�_��(3��w��M�o�(�i��6�B'�}P�u(�}FnM����muoU��4��B�v��?�&XL�VՑ���
���C(50��YPܹ�̜_ng{xJ���$�
�̌���=F�thz�
�""X�F萡�.iG�1q�`yX4��2n��\�f�y���}�%��m^�u]�d�b����������ԝ����ޒC�Q��T�U�d�{v��%e������V����8����ֆ��z��dk���s����Y�,�Zm�1��j��f��X_�JRC9*(u�6a�5��=R�[ʽ$�)
��h{�<�.�+N�f��S;8�^s�Yv��Uf���sbܪ*
Ч@W����۟QȽC�$��'":�b���@����Z.�"��sb��{�`�Y!G?~��{�[�r�-�{ڲҞ�l�5��ǝ�J�
�e�j�ʽ����3�!�j��,�
�{Ż,�V��DKv��Z3�,W<�׶��8��ʈd������RX��Ns:�����*}�36.�[�d
���j���D��.9tu����h�^�� ��#v�z�E9�{)�)����!� Fb�F�Eۋ�ň�MX� ���m]�N
]�(�
hj��7�[&!�� B�ϱ��Ѩ�
������Q��$�my��:�PY��:gF
��v�oJ����K�2����Ebo�\�J�mJ�EׯO��z���sQGo:4(­��B�mZ6=zW�j΋X�e�'����Qne, Adam, Sadiq, Aliyu, wanda b'angaren Ya Usman kuwa abun sai rahamar Allah kullum yana cikin aman jini ba k'ak'k'autawa kuma yanzu ya samu sauk'i yana iya kuka hakan yasa da zaran ya fara kuka kuma sai tari sai aman,
Ammi kuwa tamik'a lamuran ga Allah tadage wajen kula da Ummul wadda tazamo tamkar mutum mutumi duk da ansami cigaba a yanayin ta takan d'an sha tea duk da sai Ammi tasha rarrashi wonka kuwa sai Usman ya zauna gabanta yayi ta lallashi wani lokacin ya kife kai yayi ta kuka kafin ta yarda Nenne ko Ammi su mata wonka abu kamar wasa a zahiri Ummul ta zama tamkar zaucecciya komai sai an sata kuma tun randa Hamma Umar ya rasu har yau Ummul Allah bai bata bakin manana ba kullum kuma in dere yayi toh tashin hankali ya tashi kab zuriyar tasu basu da konciyar hankali da zaran an shiga za'a konta sai Ummul tayi ta firgice-firgice tana razana tana son guduwa sai ta rink'a b'uya ko tana k'ok'arin shiga duk inda taga luggu,
Usman kuwa haka zai zauna yayi ta kuka yana ga ya kasa tallafawa iyalan d'an uwan nashi a haka ciwon zuciyarshi ya tashi.

Yau Jumma'a da yamma,
ya Usman ne zaune gefan Nanne ya Adam yana tsaye Aliyu kuwa yana durk'ushe gaban Ummul sai kuka yakeyi duk sun zubawa Ammi da take bawa Ummul ruwan zam-zam da aka tofawa addu'oi wanda yanzu shine ruwan shanta,
domin samun sauki da sassaucin kuncin zuciya,
d'an ture hannun Ammi tayi sai kuma ta rink'a binsu da kallo d'aya bayan d'aya kai ta sunkuyar tana kallon k'aton cikin ta da d'an yaketa wintsil-wuntsul a hankali ta mik'awa Aliyu dake zaune yasata gaba yana kuka,
hannu alamar ya d'agata da sauri fuskarshi cike da mamaki yace,
"In d'agaki?".
dakai tamai alamar eh, aiko cikin jin dadi yamike yasa hannu ya d'agota ta mike sannan yasa hannu yana gyara mata d'aurin zaninta yana mai zubda k'ollah,
Ya Usman kuwa cikin saurin ya je bayanta ganin tana tangad'i kamar zata fad'i,
cikin k'arfin hali tafara takawa wanda hakan yasa dukkansu dake d'akin jin dadi kasan cewar tun dawowarsu basuga hakan daga garetaba,
a hankali suke tafiya Aliyu na rik'e da hannunta har suka fita daga d'akin,
da hannu taiwa Aliyu nuni da hanyar inda Hamma Umar ke zama dan duba marasa lafiya dake zuwa gida,
haka sukaita tafiya sanayi a hankali har suka isa gurin,
d'an juyowa tayi ta yafito ya Sadiq da suketa binsu a baya tunda suka fito ta nunamai carpet dake jingine agun da hannun ta,
shiko jiki na rawa yace, "in shimfid'a?".
Kai ta kad'a, aiko ya shimfida nan da nan, kwace hannunta tayi dagana Aliyu ta juya kamar tana neman wani abu, Ya Usman dake tsaye a bayanta kamar body guard' yace, "me kike so?".
itako Ummul Ammi ta nuna da hannu takuma nuna mata carpet da aka shimfid'a,
cikin sanyin jiki Ammi ta zauna kan carpet d'in, Ummul tasa hannu ta rik'o hannun Aliyu shiko yasa daya hannun yakuma rik'ota ya taimaka mata ta zauna sannan ta matsa kad'an ta jingina bayanta da jikin Ammi, ta sauke nannauyar ajiyar zuciya ta lumshe ido sannan ta kalli Ya Usman daya zuba mata ido tamai nuni da ya zauna.
zama yayi sannan taiwa Ya sadiq nuni shima ya zauna, ta kalli Aliyu tamai alama da hannunta daya yazo yazauna kusa da ita haka taiwa kowa nuni suka zauna harda Hajjajo,
Ya Adam yasa tafin hannunsa ya goge hawayansa a dai dai lokacin da Ummul taimai nuni daya zauna shima,
Haka suka zauna agun itako Ummul tanata kallon su da dai-dai kamar bata tab'a ganin suba saida aka kira magrib sannan suka koma cikin gida.

Kwanci tashi cikin Ummul ya isa haihuwa dan haka aka shirya komawa kasar egypt da taimakon adalin gwamnan gwamnoni, gwamna daya d'au rayuwar talakawan jahar shi da muhimmanci gwamnan jahar yobe.
Anyi tafiyar ne da Ammi, Abba da ya Usman sabida yanada buk'atar ganin likita akan yawan aman jinin da yake kowane lokaci, isar su da kwanaki uku
aka gama bincike kan zuciyar Usman inda cikin ikon Allah doctor ya shaida musu za'a cire na'urar dake tallafa zuciyar Usman domin sanadin wani tsoro da tsinkewar zuciya daya samu yasa zuciyar ta harba cikin tsoron to daga nan yanzu ita da kanta take aikin harba jinin kuma in anbar na'urar zata iya maida zuciyar ta cushe dan haka cirewa za'ayi,
abin ba k'aramin Al'ajabi ya bawa Ammi da Abba da Adam ba haka Abba da Ammi suka sa'a hannun,
ita kuwa Ummul bayan magun guna da allurai da likitoci keta bata ne akai shirin shiga yimata aiki saboda babu halin haihuwa dakanta sakamakon sanyin da zuciyar ta tayi dan bugun zuciyarta tayi k'asa sosai haka yasa rana d'aya za'ayiwa Usman da Ummul aiki
Abba kam da Ammi da Adam sai Addu'oi sukeyi Abba ya kira Daddy da Uncle dinsu Usman da sukaje saudi ya shaida musu su tayasu da Addu'a.

K'arfe 8:00 dai-dai babban likitan da zai jagoranci aikin yakira Abba da Adam a office din shi,
bayan yad'anyi rubuce rubucen shi ya d'ago kanshi ya sauke farin glass dinshi kasan hancin shi yace,
"Alh Hassan, zamu shiga aiki da yaranka muna kuma bukatar addu'ar ku kasancewar ita yarinyar aiki zamu me cike da hatsari domin kuwa bamuda tabbacin zuciyarta zata tsaya yanda muke bukata har mu gama aikin".
Abba yai ajiyar zuciya yace,
"to Allah ya bada sa'a". Likitan ya mik'o musu form da zasu saka hannu dan yin aikin, Abba yasa hannu ya janyo takardar ya juya ya kalli Adam da ya sunkuyar da kai k'asa ya dafa kafad'ar shi yace,
"Adamu kadaure kasa hannu aima k'anwarka aiki ni zansa hannu akan aikin Usman".
a razane ya Adam ya d'ago yana kallon Abba da takardar,
a hankali Abba yasake d'agamai kai da lumshe ido cikin sanyi Adam yasa hannu ya janyo takardar yad'auki biron sannan ya d'ago kai ya kalli likitan daya zubamai ido yana kallonshi, cikin tausayawa likitan yace, "Insha Allah zamuyi aiki cikin nasara".
shi kam Adam ido cike da k'ollah yasa hannu tsoro tab zuciyarshi yana jin tausayin Usman a ranshi yana jin tsoron kar wani abu ya faru da su kuma a zuriyar tasu,
hannu na rawa Adam yasa hannu a takardar yana zubar da kwallah, likitan yasa hannu yaja takardar yace, "good, be prayerful".
da haka yatashi yafita sukabi bayanshi jiki ba kwari, karfe 9:00 dai-dai aka shiga da Ummul d'akin tiyata ya Usman kuwa aka shiga dashi d'akin dashen zuciya,
akabar Abba da Ammi ,
tsaye suna karanto kowacce irin addu a da suka iya zuk'atan su cike da zulumi.

Har k'arfe 11:30 suna ta zirga-zirga bawanda yake magana kowanne da irin tuna ninda yake a ranshi, bude k'ofar dakin da akema Ummul aiki ya tattaro hankalinsu, ya Adam ya dafe kirjin shi da hannu yabi bayan likitan daya wucesu yanufi office d'inshi,
a lokacin kuma aka fito da ya Usman shi an gama aikin nashi,
Adam kuwa a office d'in doctor saida ya zauna a kujerar shi sannan yad'anyi murmushi yace,
"congratulation". Allah yayi ikon shi da taimakon y'an uwana likitoci anciro baby boy,
yaro yana cikin koshin lafiya sannan insha Allah itama zata farka babu wata matsala".
cikin jin sauk'in razanar Adam ya dago rinannun idanunshi dasukai jawur yace,
"Alhamdullah Masha Allah".
Sanna ya mike ya fito ya nufi d'akin da yaga Abban na shiga wanda ya haggo ana shigar da Usman,
suna shiga kuma sai ga ita Ummul an shigo da ita haka aka kontar dasu d'aki d'aya gadon Usman na gefen na Ummul Ammi kuwa waje ta fita ruggume da yaron tana kukan abubuwa da dama kukan tuno d'anta kukan fargabar halin da Ummul da Usman ke ciki kukan tausayin yaro maraya tun yana ciki an kashe mai uba haka tayita kuka gwanin ban tausayi.
Chapter 54 · 0% Book details