← Book details Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 77

Sashe 29

Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

By
*GARKUWAR FULANI*
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*RUBUTACCEN AL,AMARI*

Page 1⃣8⃣

*NA*
*AYSHA ALI GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*Jama'a ku tayani duba a cikin wad'an nan sunaye ina sukayi kama Aysha Ali Garkuwa da Safiya Abdullahi musa huguma ni dai a ganina basa kama toh amman me yake rikita wasu Reedars da suke zuwa gareni a matsayin nice Safiya Huguma? kuma abin mamaki ko nace musu ba ita bace basa yarda wai sai suce bana dai son yin magana dasu ne, hoh ni Aysha na koma Safiya GARKUWA ta koma Huguma Safiya fans naki na sani ciwon kai ki kawo agaji sun cika min gida duk sun shanye min d'an furana da nono mai sanyi na koresu sunki tafiya wai sai dai na kaisu hareki wayyo ni GARKUWA na karb'i bak'ina na karb'i na Huguma wallahi sunk'i yarda kan cewa ba Huguma bace ban san ina suke samo number ta ba ace musu tak'i ce, Reedars kunji Safiya Huguma itace mai Abadan GARKUWA kuwa itace mai Rubutaccen al'amari Allah yasa Ku gamsu da wannan bayanin na kan pagen ga Ku ruga a guje kuje ga Huguma na tabbata zata karb'eku cikin aminci wlh ni GARKUWA ba nice Huguma ba Safiya ki shirya amsar bak'in ki zan korosu da sandar Fulani zan basu tukuicin man shanu da nono🤝😍😘*

*k*ai ta juya cikin wahala da galabai ta,
shi kuwa k'ara rugume ta yayi cikin aminci da cikar farin ciki,
murya a raunane yace.
"Khairi d'an Allah kar k'iyeyya ta tashafi Abinda Allah zai azurta mu dashi."
bata kulashi ba sai yunk'uri tayi da nufin tashi zaune amman kuma sai ta koma jikin shi da k'arfi ta fad'a kanshi cikin rawan jiki da murya ta saki wani sabon kuka hannayen shi ta damk'o da k'arfi har tana karkarwa murya a raunace tace.
"Wayyo Allah wayyo Nenne na wayyo ya Usman Hamma Umar ya ketamin haddi ya kasheni."
abin ma dariya ya bawa Hamma Umar wato ita a zaton ta zata iya tashi hartayi rashin mutunci sai kuma shegen raki da rauni,
ruggume ta yayi yana murmushi fuskar cike da happy har cikin ranshi yake jin dad'i karb'e budurcin Khairi sarkin tsiwa yana ga yanzu kam zatayi mubaya'a ta hak'ura a zauna lafiya,
kanta ta kife kan damtsen hannun shi cikin takaici ta datsa mishi cizo mai zafi,
idon shi ya rumtse da k'arfi tare da sake mata hannun cikin rauni yace.
"Ahhh shihhhhh Khairi cijeni in har cizon zaisa ki huce amman dan Allah karki sake cewa na keta miki haddi shin kin manta cewa,
*ana zaujiki* ni mijin kine amman kike cewa na keta miki haddi."
bata kulashi ba sai kukan ta kuma sakewa ganin haka ya mik'e zaune cikin tarin kunya ya jawo blanket ya rufe su dan shi da kanshi bai san meyasa yake k'asa control d'in kanshi ba a kan Khairi sai yayi abu yazo yana jin kunya shi da kanshi bai san ma cewa shi yana da shawa'a ba da har zata sashi zaucewa,
ido ya lumshe ya jawo bosses d'in shi ya saka a hankali ya jawo ta jikin shi k'irjin ta ya manna kan nashi cikin kauda kai ya jawo zanin ta ya d'aura mata a jikin ta sannan,
ya kontar da ita gefen shi ya d'an yi mata rumfa da k'irjin shi bakin su ya manne wuri d'aya tare da tallabo kanta yayi mata wani irin kiss mai cike da sak'onni masu kauda tunanin mutun,
itama shiru tayi tana kallon fuskar sa shiko idanun shi a lumshe,
a hankali ya zame bakin shin tare da bud'e idanun shi da tuni sun sake k'ak'k'an cewa sunyi jazir sai ya kamo lips d'in shi yana tsotsa tamkar yaro yana kallon ta cikin wani irin yanayi sai ajiyan zuciya yake sauk'e wa,
itama idon ta rumtse sannan ta kamo lips d'in ta daya gama tsotsewa yanzu ta ciza ta ciki kuma taci gaba da tsotsar lips d'in,
sunkuyo wa yayi tare da kauda kai hannun shi ya cusa cikin k'irjin ta bak'in shi ya kai dai-dai kunnen ta cikin rad'a yace.
"Zo muje in miki wonka Khairi zakiji sauk'i."
shiru tayi tana kallon fuskar shi d'aya kawar tana jin yadda yake murje mata k'irjin zuwa yanzu mamaki Hamma Umar yake bata ga wani irin tsoron shi da take ji,
Shi kuwa ganin batayi magana ba ya sunkuyar da kanshi ya d'an laso lips d'in ta sannan ya juya ya nufi toilet ita kuwa ido ta tsura mishi tana kallon surar jikin shi tana mai cike da takaici wai Hamma Umar ne mijin ta ,
ruwan d'umi ya had'a sannan ya dawo ya d'auke ta cid'ak,
suna shiga cikin toilet d'in ya tsayar da ita,
sai kuma yayi maza ya ruggumota jin wani irin k'ara da ta saki sannan ya kalli k'afafun ta gaba d'aya sai rawa suke kamar mazari alamun bazasu iya d'aukar taba, k'ara
ruggume ta yayi cikin tausawaya ya rink'a shafa kanta tare da cewa,
*"Aaspet* sannu."
rugume shi itama tayi tana yarfa hannu ,
k'ara matsota jikin shi yayi yana cewa.
*"Bas bas bas* ya isa ya isa kiyi hak'uri *bitirajjaki* khairi, ki dakata."
kuka takeyi har lips d'in ta na rawa dan azabar da takeji,
kamota yayi cikin kauda kai ya kunce zanin sannan ya kamo hannun ta suka shiga cikin baf d'in ruwan d'umin a hankali ya zaunar da ita sannan shima ya zauna ya rink'a gasa mata jikin ta da ruwan d'umin yanayi yana cemata.
*"ana aspet*"
ita kuwa hannun shi kawai ta rik'e gam ta cusa kanta a k'irjin tana jin ruwan d'umin yana ratsata,
a haka cikin lallama ya mata wonka tsab sannan yasa ta tayi wonkan tsaki shima wonkan yayi sannan ya jawo towel ya d'aura a k'ugunshi sannan ya dagota itama ta tsaya lokaci d'aya sai hawaye car-car a idanun ta,
sunkuyo wa yayi yana kallon yadda har yanzu k'afafun ta na rawa a hankali yace.
"Har yanzu kina jin zafi?."
gini ta dafa ta fara tafiya a hankali tana yarfa hannu d'aya hawaye na zuba murya can k'asa tace.
"Mugu kawai ka ketani ba ko imani kana kuma cemin har yanzu inajin zafi."
ya jita sarai amman sai yayi murmushi ya d'ago ta ya kaita d'aki zanin gadon ya tattara ya duk'un k'une yana b'ata fuska dan baya son ganin jini a rayuwar sa tsikar jikin shi ke tashi,
wani zanin gadon ya shimfid'a bayan ya gyara wurin ya zaro doguwar riga ya zira mata sannan ya kimtsa kanshi,
yana gayawa ana kiran sallan maggariba d'an haka ya shimfid'a musu carpet yaja su sukayi sallan makariba tare da insha don lokacin ishan yayi,
sannan
ya mik'e ya shiga kitchen ferfesu ya had'a mata da tea sannan ya gasa mata nama ya had'o komai kamar mai jego yazo ya ajiye a parlour,
cikin d'akin ya koma konce ya sameta kan carpet d'in tana ta rawan sanyi gaban ta ya tsuguna cikin kula yasa hannu ya shafa goshin ta da wuyan ta zafi jau yaji alamun zazzab'i,
baiyi magana ba sai dagota yayi ya dawo parlour da ita zama yayi ya jawota jikin shi cup d'in tea d'in ya jawo a hankali yace.
"Khairi dan Allah ki dena kukan kisha tea sai in baki maganin insha Allah zaki samu sauk'i."
kai ta juya mishi alamun bazata shaba sai hawaye,
matsota yayi jikin shi cikin tsuke fuska yace.
"Zaki Sha ko sai nayi na biyu?."
cikin rawan murya tace.
"Hamma Umar zan mutu kayi hak'uri."
"Toh kisha tea in baki maganin."
tsoron shi yasa ta d'an sha tea d'in sannan taci naman kad'an daga nan ya bata maganin,
sannan ya kunna TV a inda ya samu tashar Bollywood sun Sa film d'in *kal ho naa ho*
sai ya jawota jikin shi ya rugume ta yana jin yadda take rawan sanyi jikin ta kamar wuta sai ajiyan zuciya take sauk'e wa,
tana manne a jikin shi tana kallon tv
a haka har bacci ya tafi da ita.
Chapter 29 · 0% Book details