Sashe 31
Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*R*uggume su ya K'ara yi cikin tarin firgici yana tallabo kan Usman yana mannawa a k'irjin shi tare da rumtse ido da k'arfi yana fad'in.
"ya rabbi ! Ya k'adir ! Allah kaine gatana kaine gatan dukan bayin ka Allah kaine mai rayawa da kashewa Allah kaine mai bada lafiya ya Allah ka jib'amci lamuran d'an uwana Allah ka rayamin d'an uwana,
shima Usman k'amk'ame Umar d'in yayi cikin fitar hayya cinshi da azabar da yakeji,
Ummul kuwa manne take a jikin Hamma Umar d'in tayi luf a sume,
su Abba kuwa tun k'aran da Ummul tayi na fari sun ka fito cikin mamaki jin muryar Ummul d'in a gida ya Adam da Sadik kuwa jin muryar Hamma Umar yana kiran Abba da karfine yasa suka fito a guje gaba d'aya harabar gidan suka nufa,
Hamma Umar kuwa gaba d'aya jikin shi rawa yake tsoro da firgicin zai rasa d'an uwan nashi gaba d'aya sai ya resa k'arfi jikin nashi haka ya zauna dir sham a k'asa yana ruggume dasu yana wani irin kuka mai cike da firgici da tsoro da kad'uwa gaba d'aya ya resa halin da yake ciki duniyar ta mishi duhu,
su Abban suna fita da gudu sukayi inda suke jin sautin kukan Hamma Umar d'in da sautin fuzgar numfashin Usman d'in,
suna zuwa Abba ya durk'usa gabansu cikin tarin firgici da ganin ikon Allah ya kamo hannun Usman cikin tashin hankali yake kiran shi.
"Usman ! Usman ! Innalillahi."
sai ya kumu kalli Adam da gaba d'aya jikin shi rawa yake cikin rawan murya yace.
"Adam fito da mota mu tafi asibiti."
sai ya kumma kalli Ummul dake kwance luf jikin Hamma Umar d'in tana sume cikin jin tsoron lamarin ya kalli Umar tare da cewa.
"Umar meke faruwa da sune?."
ina ya kasa magana sai k'ara ruggume Usman da ummul d'in yakeyi,
shi kuwa Usman cikin tarin ya kamo hannun Adam d'aya juya zai fito da mota numfashi na fizga tare da zarewan idanu yace.
"Ad..! Ada..! Adam Karku kaini asibiti Abbah Ku barni a gida."
sai ya kuma carkewa da tari sai ya rink'a amayo da jini guda-guda bak'k'ik'irin dashi,
cikin a man ya kamo hannun Umar d'aya gama mutuwan zaune yace.
"Hamma na karku kaini ko ina ku barni a gidan ku maidani cikin gida."
Hamma Umar kam kanshi ya kife a jikin Usman d'in cikin rawan murya da baki yace.
"Usman d'an uwana ya za'ayi mu barka a gida a cikin wannan halin da kake kayi hak'uri muje asibiti."
hannun Umar d'in ya rik'o dan ya fara jin numfashi sa na dawowa tunda ya amayar da bak'in jinin hawaye na bin fuskarsa zufa na ketomai tako ina
cikin murmushi k'arfin hali yace.
"Toh su asibiti zasu hanani mutuwa ne in lokaci na yayi? nasan dai mutuwa ce kuke tsoro kuma in lokaci yayi ba makawa Hamma Umar ka tunafa Abba ka sani tun ina yaro kuke fama dani ko yaushe muna hanyar asibiti ban workeba yanzu kuma ko anje ba lallai a samu nasara ba ko nasha maganin shi maganin abinda ya samu yake tayiwa in ya samu sauk'i sai ya k'ara sauk'i in ya samu ajali kuwa tofa ajalin yake tayiwa dan Allah Abba Hamma Umar ku maida ni gida bana son zuwa asibiti nan."
Haka dole ba d'an suna soba suka koma cikin gida dashi,
shi kuwa Umar Ummul ya ruggume sannan yabi bayan Abba dake tallabe da Usman,
kai tsaye part d'in Hajjajo suka nufa a parlour suka zauna kan 3 str Abba ya kwantar da Usman shi kuwa Umar ya kwantar da Ummul kan 2 str ,
ya Adam kuwa dama tuni ya fita ya d'auko doctor dake duba Usman d'in.
Bayan yazo ya duba shin yayi duk binciken da zaiyi ya gama sannan ya kalli Usman d'in dake konce a rigingine ya lumshe ido hawaye na bin fuskar shi sannan ya juyo ya kalli Hamma Umar dake zaune ya zuba mishi ido yana rik'e da hannun shi sannan ya kalli Abba dake k'ok'arin gyara wa Usman d'in konciya cikin kula doctor Ibrahim yayi ajiyan zuciya sannan yace.
"Alhaji Hassan ko kuna lura da Usman sannan kunsan meke damun shi akwai matsalar da yake boyewa a zuciyar shi sannan kuma yasan zuciyar shi bazata iya d'aukar nauyin ba Usman akwai abin da yake matukar so bai samu ba,
domin na duba na'urar dake cikin k'irjin shi tana zaune yadda ake so tana kuma taimakawa kamar yadda ta saba tana kuma harbawa jinin dai-dai misali kuma zataci gaba da aikin har nan gaba shekara 1 a lokacin zai cika shekara biyar da sata sannan za'a koma a canzata kamar yadda aka saba,
yanzu wata matsalar ce ta daban kuwa ke damun Usman kuma zata iya jawo komai a rayuwar shi."
yana rufe bak'in shi Usman ya bud'e idanun shi cikin salon sa na abin dariya ya fara magana cikin dariya da son badda matsalar tasa yace.
"Uhummm wai ina son wani abu,
toh niko mai zanso wanda Abba da Hamma Umar basu samamin shiba ni ba abin da nake so."
Ido Nenne ta tsura mishi cikin tsananin tunani lokaci d'aya kuma ta fara tuno wani abin,
Hajjajo kuwa ba abinda takeyi sai kuka,
shi kuwa Hamma Umar ido ya tsurawa d'an uwan nashi cikin sanyi yace.
"Me yake saka tarin da a man jini?."
murmushi yayi tare da d'an shafa sajen shi yace.
"You naga Anyi tayin maganin asibiti ba canji shine jiya naje na karb'o na wmzamai shine na jik'a nasha ,
sai gashi yana k'ok'arin fecewa dani barzaq."
Murmushi ya kuma yi sannan yace.
"Amman fa gsky naji sauk'i dana amayar da jinin."
haka ya rink'a shashantar da abin shi kuwa doctor Ibrahim ya tabbar akwai matsala tare dashi.
su ya Adam kuwa sun d'an samu nitsuwa ganin Usman d'in ya mik'e,
Hamma Umar kuwa har yanzu zuciyar shi na cike da fargaba,
Abba kuwa bayan doctor Ibrahim yabi suka fita tare yana k'ara mishi bayani,
bayan su Abban sun fita ne Hamma Umar ya d'an juyo kusa da Ummul tafin k'afafun ta ya kamo yasa hannun shi ya rink'a murzawa yana jan yatsun k'afafun nata tare da kiranta.
"Ummul ! Ummuuul !."
sai kuma ya dawo ta kanta hannun shi yasa ta k'asan wuyanta yana d'an murzawa,
nanma shiru sai ya manna hancin shi da nata sannan ya rufe bakinta da nashi,
cikin lumshe ido ya rink'a fesa mata numfashin sa sannan yana zuk'o numfashin ta bak'in ta gaba d'aya nashi numfashin ya rink'a fesa mata cikin sa'a tafizgo numfashin sannan a razane ta kamo wuyan shi baki ta bud'e da nufin zata sake k'ara,
sai yayi maza ya rufe mata bak'in da tafin hannun shi,
haka yasa ta bud'e idanun ta sannan ta rink'a kallon su d'aya bayan d'aya,
zame bakin ta tayi cikin sanyin muryar tace.
"Ya Usman ! ya Usman ."
ido ya d'an rumtse sannan yace.
"Na'am Ummul ."
jin muryar shi ta mik'e da sauri taku d'aya tayi ana biyun ta koma ta zauna ido na zubda k'ollah dan azaban ciwon da raunin jikinta ke mata,
cikin sauk'e ajiyan zuciya Hajjajo tace.
"Ke kuma meya sumar dake? sannan yanzu tafiya ma na gagararki."
batayi magana ba sai kawai ta kama kuka,
ganin haka Nenne tace.
"Toh sarkin kuka ya isa haka taso mu tafi kiyi wonka sai kici abinci kiyi bacci."
mik'e wa tayi cikin zubda k'ollah tafiya ta farayi cikin d'ingisa k'afafun ta tana d'an waresu tare da cije lips d'in ta,
ganin haka tuni Nenne tayi gaba dan ta gano matsalar yartata itama Hajjajo shiru kawai tayi dan ta fahimci matsalar,
shi kuwa Hamma Umar kanshi ya sunkuyar cikin tarin kunya da tausayin Ummul d'in sai hawaye yaji yana bin hab'arsa dan gani yake kamar ya gwada mata rashin tausayi tunda yasan yarinya ce,
kunya yakeji ta rufeshi kamar k'asa ta tsage ya shiga,
ganin hakan yasa su ya Adam duk suka zame suka fita itama Hajjajo kitchen d'inta ta shiga ta fara had'a wa Ummul had'in su na tsoffin shuwa'arab sannan tayiwa Usman d'in ma had'in shi na musamman ta kuma dafawa Usman abincin da zaici da kanta.