← Book details Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 77

Sashe 38

Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shima kuma Hamma Umar ana idar da sallah'n isha ya dawo gida, d'akin ta ya shiga ganin tana bacci ya k'aro rufe kofar yazo shi parlour ya had'a tea yana kallon news, shine bai tashi a gaban TV ba sai kusan k'arfe goma,
shiga d'aki yayi ya watsa ruwa ya canza kaya zuwa pyjamas da singilet tareda shafa turaren sa mai dad'in gaske du'u'rul jannah, zuwa d'akin Ummul yayi ganin tana baccin ta hankali kwance ya gyara mata blanket nata ya mata addu'a ya tofa mata had'e da mata peck a goshin ta ya fita ya ja mata kofar d'akin.
Kwanciya yayi akan gadon sa yayi addu'a, wani irin yanayi yafara ji yana zuwa masa ganin surar Ummul da yagani yanzu, yaso ya kau da tuninin amma hakan yaci tura, ganin bazai iya bacci ba ya taso ya nufe d'akin Ummul ya yaye blanket d'in ya kwanta ya k'ara ja musu blanket, matsowa yayi kusa da ita yana mai cusa kansa a k'irjin ta ya rungume ta sosai, take yaji yana tsananin bukatar ta nan ya k'ara rikicewa ya fara zame kayan dake jikin ta.
Ummul tana bacci taji kamar mutum a jikin ta a firgice ta tashi ta ture shi,
wutan gefenta ta kunna gadon ya zagayu da wuta ganin Hamma Umar tayi idon sa sai lumshe su yake yace
"Ummul hakki na zaki bani", Hararan sa tayi tace "Hamma Umar nifa na gaji bacci nake ji kuma ba abunda zan iya maka gwara ka tashi ka tafi ihhe", matsowa yayi daf kusa da ita ya kwanta akan cinyar ta ya zagaya kugunta da hannayen sa yace
"Kiyi hak'uri Khairi ina cikin wani yanayi ki taimaka wa mijin ki,koh so kike Allah yayi fushi dake?"
Hawaye neh suke sauk'a akan kuncin ta tace "Nidai ka barni ba abun da zan iya maka kayi hak'uri kaima kaje ka kwanta", ganin so take ta hanasa yace
"Idan baki bani hakki nah ba gobe zan kira Ya Adam na fad'a masa abunda kikayi kuma na k'ara da cewa baki son bani hakki nah", jin haka yasa tayi mugun tsorata tana hawaye tace
"Kayi hak'uri dan Allah karka fad'awa Ya Adam wlh zai kashe ni, Abba da Nenne zasuyi fushi dani yanzu kaga Ya Usman shima yana fushi dani kayi min rai"
K'ara cusa kansa yayi a cinyar ta yana mai mata sosa a cikin ta yace
"Idan baki so na fad'a musu toh ki bani hakki nah"
Shiru tayi tana mai zubda kwalla, d'aga kansa yayi akan cinyoyin ta ya zagaya kugun ta da hannayen sa, had'a lips nashi da nata yayi yana mata tsotsan lollipop, haka yata kissing nata hannayen sa yana mai cusa wa cikin rigar ta haka har ya samu daman rabata da kayan jikinta, a haka suka shiga cikin duniyar ma'aurata, sanda ya samu nutsuwa ya kyale ta ita kuma ta gama shan wahala, har a ranta bata tab'a jin sonsa koh da d'igo d'aya a ranta ba, hawaye neh yake sauk'a akan kuncin ta shi kuma sosai ya rungume ta yana saka mata albarka, k'asa bacci yayi dan ba k'aramin jin dad'i yayi ba da samun nutsuwa, can kuwa ya cusa kansa a k'irjin ta yana mai shakan k'amshi jikin ta, gana fulanin ta wanda yake k'ara sa gashin jikin sa tashi, hannun sa yasa yana mai shafawa su yana lumshe idanuwan sa, a haka har bacci ya sace sa..
Kiran sallah'n ASubh na farko ya tashi yayi wanka yayi alwala yazo ya tada Ummul, sai wani mik'a take cikin muryan bacci tace "Ayya Hamma dan Allah ka barni na d'an k'ara bacci kad'an"
"Hak'uri zakiyi Ummul kiyi wanka muyi sallah", ganin batada niyyar tashiwa ya cincib'e ta ya d'auke ta cak ya kaita toilet sai cikin bahon wanka wanda already ya had'a ruwa mai d'umi, wani d'an k'ara washh ta sake cikin kukan shagwab'a tace "Wayyoo Hamma ruwan fa zafi"
"Hak'uri zakiyi shi zai saka ki samu k'arfin jiki".
so yake ya mata wanka amma tace ita sam bata yarda ba ita da kanta zatayi, a haka ya fita a toilet d'in ya barta. Kusan minti ashirin tayi kan ta fito a toilet d'in ta fesa body spray ta saka doguwar riga tareda da zuga hijabin ta.
Sallah yajasu bayan sun idar ta k'ara komawa bacci shi kuma ya d'au Al Qur'anin sa ya fara reciting a haka har gari yayi haske shima yaje d'akin sa ya kwanta nan da nan bacci ya d'auke sa.
Shi bai farka ba sai kusan k'arfe goma sha d'aya , nan take ya shiga Kitchen ya had'a tea ya dafa musu indomie yakai dinning, sallama yayi ya shiga d'akin Ummul a lokacin kenan ta fito daga wanka daga ita sai towel a jikin ta, tana ganin sa ta had'a rai tace "Ina kwana" tareda d'auke kanta , zuwa yayi daf kusa da ita ganin yadda dogon bak'in gashin kanta a jek'e abun ba k'aramin yi masa kyau tayi da sha'awa ba, hannayen sa ya zagaya kugunta tareda hura mata iskan bakin sa yace "Morning Mata ta", hannun sa take son rabawa da jikin ta amma ta kasa, d'an guntun tsaki taja tace "Hamma dan Allah ka barni na shirya kaji", d'an k'aramin bakin ta yake kallo da yadda take tura shi, nan ya d'an tsuguna ya had'a fuskokin su tare suna mai shak'an numfashin juna, haka ya k'ara had'a dogon hancin sa da nata ya cusa hannayen sa cikin sumar kanta, haka ya had'a lips nasu tare yana masa tsotsa cikin kwarewa da wani irin salo wanda ya banbanta fiye dana kullum, sanda yasha bakin ta iya son ransa kan ya rabu da ita, yace
"Idan kin gama ki fito kici breakfast", cikin konar rai tace "Bazan ciba bana jin yunwa " tana mai zubda kwalla.
Cire wayan sa yayi cikin aljihun sa yace "yanzu zan kira Ya Usman na fad'a masa kina kuka kuma kinki cin abinci"
Nan take ta share hawayen
ta tace "Ayyah Hamma Umar kayi hak'uri karka fad'a masa kaga na daina kukan" tana mai goge hawayen ta
"Bazan k'ara ba kuma zanci abincin dan Allah karka fad'a masa", shi kuwa Hamma Umar already yayi dialing number, yana d'auka wa suka gaisa yana mai tambayar lafiyan sa, Ya Usman cikin sanyin murya yace "Hamma Umar ina missing naka kuma ina sonka sosai sosai", Murmushi Hamma Umar yayi yace
"Nima ina missing naka b'iyayye nah kuma ina sonka sosai", murmushi mai sauti Ya Usman yayi yace "Ina Ummul", shima murmushin yayi yace "Gata nan bari na mik'a mata ku gaisa", wanda ita kuma Ummul ta gama tsorata ita duk a tunanin ta zai fad'a sai kuma taga bai fad'a ba, karb'an wayan tayi shi kuma ya fece a d'akin, wani ajiyar zuciya ta sauk'e cikin sansayyar muryan ta tace
"Ya Usman ina sonka", Usman dake kwance akan gado sanda yaji zuciyan sa kamar an tsoka masa kibiya yayi murmushi yace "Allah ya dayyiba kanwata", dariya sosai tayi tana mai k'ara jin kaunar yayan ta a ranta tace "Ya Usman gaskia baka kyauta mun ba ka barni anan kawai inata missing naka ni yaushe zaka dawo?"
"Kanwata karki damu very soon zaki ganni bi'iznillah", sai jansa take da hira, shi kuma sai k'okari kau da hiran yake, ganin batada niyyar bari yace "Ummul nizan fita anjima zan kira ki", kukan shagwab'a tayi tace "Promise?", aziyan zuciya yayi yace "In Shaa Allah", haka ta katse wayan bawai dan tagaji da hira dashi ba, shirya wa tayi taje dinning taci abincin ta, shi kuwa Hamma Umar sai satan kallon ta yake, bayan ya gama ya shirya tsaf yace zashi aiki ya mata peck a forehead nata yace "Sai na dawo", tura bakin ta tayi tace "Allah kiyaye hanya"

A yau aka d'aura auren Mustapha da 'yar uwar sa Amina, duk da baya so amma ba yadda ya iya mahaifan sa sun matsa kuma dole ya musu biyayya, da daddare Mama da Daddy suka kirasa d'aki suka masa wa'azi da nasiha mai ratsa jiki, Daddy yace "Kaga Amina amana ce aka baka dan Allah ka rik'e ta amana kar kace baka sonta In Shaa Allah wata rana zakayi alfahari da abunda muka zab'a maka", kansa a k'asa yace "Nayi alk'awari Daddy In Shaa Allah zan rik'e ta bisa amana"

Da daddare Ummul tana kwance akan gadon ta tana game da wayar Hamman,
Hamma Umar d'in yayi sallama yashiga sai zuba k'amshi yake, can kasa kasa ta amsa, zama yayi akan gadon ya jawo ta jikin sa yana mai shafa bayan ta, turesa tayi da iya k'arfin ta tace "Nifa gaskia bana so Hamma Umar bana sonka".
barin ta yayi yace "Toh tunda kince bakiso zan kai karar ki ma Ya Adam".
cikin tashin hankali tace "Haba Hamma kayi hak'uri dan Allah ai na fad'a maka na tuba".
"Idan har baki so na fad'a toh ki bani hakki nah ". duk da bata so amma tsoran karya fad'a a gida ta amincewa bukatar sa har ya samu nutsuwa.

A haka kullum yake mata idan taki ta basa had'in kai sai yayi threatening nata akan zai fad'awa su Ya Adam da Abba haka zata hak'ura ta bada kai bori ya hau haka kullum.

Ya Usman a India kuma duk da yana seeking medical health amma kusan kullum sai yayi aman jini, haka zai kulle kansa a d'aki yata kuka har muryan sa ya dashe hawaye su daina sauk'o wa kan zaiyi shuru. A haka rayuwa ta cigaba masa sannan kuma ya fara shirin dawowa dan yayi kewar d'an uwanshi ..
Chapter 38 · 0% Book details