← Book details Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 77

Sashe 28

Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*T*a tsam a jikin shi hannun shi yasa yana shafa gashin kanta d'aya hannun kuma ya zagoyo bayan ta yayinda ya manna kanta a wuyan shi ya d'an d'aga kanshi sama kad'an yana jin yadda take fidda sautin kukanta cikin tarin bak'in ciki,
itama Ummul yau rashin ya Usman mai lallashin ta a kusa ga abin kuka an mata ga ba kowa hakan yasa ta lafe a jikin Hamma Umar d'in ta d'an sa hannu ta zagoyo k'ugunshi da bayan shi ta manna k'irjin ta da nashi tayi luf ta d'an d'aura hab'ar fuskar ta a damtsen hannun shi k'afafun ta kuwa kan nashi k'afafun ta taka ta tsaya ta yadda gaba d'aya a jikin shi take mak'ale gaba d'aya jikin ta tsuma yake tanayin wani irin kuka mai sanyin sauti,
shi kuwa gaba d'aya tausayin ta ke ratsashi har cikin ranshi musamman yazu da yaga yadda ta lafe a jikin shi shid'in da ta tsana tana kuka,
k'ara rugume ta yayi yana sauk'e ajin zuciya tare da lumshe ido,
a hankali ya fara d'aga k'afafun shi wanda nata k'afafun suke a kan nashi a haka ya rink'a tafiya da ita a hankali tana manne a jikin shi tayi luf sai kuka takeyi tana k'ara mak'ale shi,
a hankali ya shiga cikin bedroom da ita a hakan,
yana shiga ya maida k'afar ya rufe
kai tsaye bak'in gado ya nufa da ita cikin sanyi ya matso cikin fridge dake kusa da bak'in gadon yana rugume da itan,
ita kuwa tana tsaye kan k'afafun shi ya d'an sunkuyo goran Faro ya d'auka a hankali ya bud'e cikin nitsuwa ya d'an sunkuyo kanta yasa mata bak'in goran murya can k'asa cikin yanayin lallashi yace.
"Khairi."
ido cike da k'ollah ta kalleshi sai hawaye car-car,
shi kuwa ganin hakan yasa mata ruwan sanyin a bak'in ta,
ido ta rumtse tare da d'an kurb'an
ruwan,
saida ta d'an sha kad'an sannan ya zame makin goran ya ajiye a kan fringe d'in a hankali ya zauna bak'in gadon sannan ya jawo pillows yasa a bayan shi a hankali ya konta kan pillows d'in sannan itama ya gyara mata konciyarta a kanshi,
ita kuwa har zuwa yanzu kuka takeyi sosai,
kai ya rink'a d'an juyawa tare da tsotsar lips d'in shi,
idanun shi a lumshe,
a hankali yasa hannun shi ya zare hijabin jikin nata ya tureshi gefe,
ya rege daga ita sai zanin jikinta,
a hankali ya ture d'aurin zanin nata ya d'an yi k'asa ta yadda gadon bayan ta ya bayyana,
tattausan
tafin hannun shi ya kife a kan k'afa d'unta ya rink'a shafawa tare da d'an bubbugata kad'an-kad'an har zuwa kan bayan ta yanayi cikin alamun lallashi,
hakan yasa ita kuwa ta k'ara narkewa a jikin shi cikin tausayawa kanta,
a kanshi aka doketa a kanshi aka zageta kuma dashi kawai aka barta a gidan ita kuma tana son a lallasheta dole hakan kuwa tayiwa mahaifin ta biyeyya,
shi kuwa jin yadda take fidda sautin kuka da yadda hawaye ke zuba a idanun ta yasa ya d'an d'agota suna fuskantar juna fuskar ta ya d'aura kan tashi fuskar gemun ta kan nashi gemun hancin su na d'an gogar juna hannu yasa ya k'ara matsota jikin shi a hankali ya zaro harshen sa cikin lumshe ido ya d'an laso lips d'in ta da suke ta rawa da shek'i dan kukan da ta keyi,
sai kuma ta bud'e idanun ta da sauri ta zuba mishi ido ,
shima ido ya zuba mata cikin sanyi yace.
"Khairi kibar kukan nan haka nan ya isa,
kiyi hak'uri ki rugumi k'addarar ki,
shin bakya ganin hak'uri shi zaiyi maganin wannan yana yin da muke ciki,
Khairi ina son na zame miki gata matukar muna tare zan zame miki GARKUWA bana da nufin cutar dake,
ya zanyi k'addara tasa nine silar rabaki da burin ranki,
amman abinda nake so ki gane wannan abin da kika gani Rubutaccen al'amari ne tun ina cikin mahaifiyata Allah ya rubuta min kece matata nine mijin ki."
sai kuma yayi shiru yana shafa bayan ta,
ita kuwa cikin kuka tace,
"Hamma Umar nima ina son yiwa iyayena biyeyya na kasa Hamma Umar bani ce nasawa kai k'iyayyarka ba na kasa sonka bana sonka,
Mustapha nake so."
Rugume ta yayi da k'arfi dan zafin da kalaman ta sukayi mishi
cikin zafin ya had'e bak'in ta da nashi cikin lumshe ido yayi mata wani irin zazzafan kissi har zuwa wani d'an lokacin saida yaji tayi luk'us a jikin shi cikin rawan murya kamar mai son yin kuka yace.
"Ummul Khairi wata rana ! watara na zaki..! zaki soni,
insha Allah watara na zaki soni ,
na tabbata bazaki dauwa dimun wa da'imu da k'iyeyya ta a zuciyar ki ba,
sai dai ko zaki sonki a k'urerren lokaci."
kai ta rink'a juyawa murya na rawa tace.
"An rabani da wada nake so an had'ani da wanda bana so."
sai ta kuma kife kanta a k'irjin shi cikin kuka tace.
"Hamma Umar kalli yadda ya Adam ya kumbura min fuskar a dokeni a zageni."
hannun yasa ya shafa fuskar tata sannan ya mirgino ta gefe a hankali ya sunkuyo kanta fuskar ta ya rink'a shafawa a hankali cikin taushin murya yace.
"Zan rama miki Khairi na kiyi hak'uri da mijin da Allah ya zab'a miki."
hannun ta tasa ta kamo nashi ta mana a fuskar ta da tasha marukan ya Adam ciki sanyi ta saki kuka,
shi kuwa Hamma Umar daga lallashi salon ya fara can zawa tuni ya fara koyar da ita darrusa masu ratsa jiki tana konce tayi zuru-zuru da ido gaba d'aya jikin ta sai rawa yakeyi hawaye kuwa kamar an b'alle bak'in pompo gaba d'aya ta firgita ga tsoro ga k'iyeyya a hankali ta fara tureshi cikin kuka da rawan jiki da murya tace.
"Wayyo Allah na Hamma Umar bana sonka ka barni kar kayi min Katanga da Mustapha."
hannayen ta ya kamo ya d'aura kan wuyan shi sannan ya cusa kanshi a k'irjin ta murya na rawa cikin rauni yace.
"Bazan cutar da keba Khairi karki cutar dani kiyi hak'uri ki sama min nitsuwa ki tuna hak'ina yana kanki,
ayyah Ummul ki amshi kaddararki kinga bamu san me yake boye cikin Rubutaccen al'amarinmu a nan gaba ba Khairi inci darajar aure mana Khairi ki tuna yanzu kika yiwa Abba al'k'awarin yin biyeyya ga zabin da ya miki."
kuka ta saki da sauri mai cike da k'una cikin kukan ta k'ara k'amk'ameshi cikin sakin kuka mai d'auke da wuya damtsen hannun shi ta rik'e tare da cusa kanta cikin k'irjin shi,
shi kuma Hamma Umar zuwa yanzu yayi nisan kiwo ya shiga duniyar dake cike da al'khairai bayaji baya gani bare ya fahimci halin da take ciki,
a wannan ranar a wannan yamma cin daga lallashi Hamma Umar ya am she budurcin Ummul,
gaba d'aya jinshi yake cikin tarin farin ciki da nishad'i jinshi yake tamkar an mishi bushara da al'jannah ba abinda yake iya furtawa sai k'amk'ameta ya keyi cikin sauk'e ajiyan zuciya yanata kissing nata tako ina tare da binta da shafa mai cike da tsantsar kulawa da farin ciki gaba d'aya ya kasa magana sai wani shunshunata yake tako ina,
ita kuwa kukan abu da yawa take yi kukan wahala daya bata had'i da kukan takaici ga tarin tsanarsa da ta k'aji dan ya rabata da budurcin ta da ta dad'e tana yiwa Mustapha tana dinshi ga bak'in cikin dukan da ya Adam yayi mata ga tsoron fushin da Abban ta yake yi da ita,
gashi ko numfashi ta fitar sai taji kamar tana fame ciwon da raunin da Hamma Umar d'in ya ji mata hakan yasa ta saki kuka cikin disashewar muryar tana kai mishi bugu tako ina cikin raunin da take cikin,
tana kuka da rawan jiki tana.
"Shi kenan Hamma ka cuceni ka zalum ceni na saneka nacema bana sonka!."
baya iya gane halin da yake ciki bare ya sarara mata,
ganin bai sarara matan ba ga wuya iya wuya tana sha hakan yasa ta rik'o wuyan shi cikin kuka da rauni murya na rawa tace.
"Hamma ! Hamma kayi hak'uri na tuba kayi hak'uri Hamma kaina k'afafu na baya na cikina ciwo Hamma zaka kashe niii."
sai kuma ta tura yatsun ta cikin sumar kanshi tana murzawa da k'arfi tare da murza kai idanun na zubda k'ollah sai wani irin numfashi take fizga da k'arfi,
a haka har zuwa wani lokaci mai tsawo,
sannan hankalin Hamma Umar ya fara dawowa jikin shi cikin rawan jiki ya zauna da k'er sannan ya jingina da jikin kan gadon jiki a mace ya jawota cikin shi ya rugume ta tsam a k'irjin shi kanta ya rink'a shafawa har zuwa gadon bayan ta,
kanshi kawai yake juyawa yayin da tausayin ta ke ratsa mishi jiki da zuciya yana jin yadda hawayen ta ke zuba a kan k'irjin shi,
k'ara matsota yayi cikin wata iriyar muryar da bata tab'a jinshi da ita ba yace.
"Ana aspet ya zaujati na,
ki gafar ceni Khairi na banyi nufin wahal dake haka ba yana yine ya juya dani har na k'asa control d'in jikina da zuciya ta ki yarda dani banyi nufin jikkata kiba."
kukan ma gagarata yayi sai hawaye tana jin wata iriyar kunya mai tarin yawa da bak'in ciki yadda take manne jikin Hamma Umar a gida d'aya d'aki d'aya gado d'aya blanket d'aya sannan kan k'irjin shi fatarta da tashi fatar suna manne da juna duk wani sashi na jikinta ya zama mallakin Hamma Umar ba Mustapha ba ,
shi kuwa gaba d'aya ya gigice sai kissing nata yake tako ina murya na rawa yake cewa.
"Khairi na nagode Allah ya miki albarka Allah ya faran ta miki kamar yadda kika faran tamin Allah ya sanya haske a rayuwar ki."
sai ya kuma d'ago kanta ya manna bakin shi a nata yayi kissing na lips d'in ta sannan ya sumbaci goshin ta ya dawo wuyan ta har zuwa k'irjin ta inda nan take ya k'ara susuce wa,
hannun shi ya murza kan fatar cikin ta,
cikin tsananin happy yace.
"Allah yasa nayi ajiyan baby,
Khairi ina son inga gudan jinina Allah yasa kin samu ciki a wannan ranar Khairi zaki so d'an da zamu haifa ko?
dan Allah shi kam ki sonshi d'an kine jinin kine karki tsane shi,
zaki son shi ko??? ."...
Chapter 28 · 0% Book details