Sashe 72
Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bacci take sosai har yagama abinda zaiyi ya shirya tsab,
Sannan yaje yasake manna mata kiss a goshi ya gyara mata lulluɓin bargon yafita wurin aikin da yazo yin.
Sai wajen 12:00 pm agogon kuala lampur ta tashi daga baccin,
wanka tayi sannan tayi break,
tana gamawa ta shiga kitching tadafa musu abinci,
Sannan tadawo palour ta kunna Tv ta kwanta kan 3 seater tabuÉ—e data wayarta tafara chat da yan uwa,
har k'arfe 3:00 pm tana ta chat salla ke tada ita duk da kuwa da Aliyu ne kad'ai take chart d'in sai kuma Aunty Aisha Garkuwa,
Dawowar Usman yasa tayi musu sallama ta tashi ta nufi inda yake tsaye ya buÉ—e mata hannuyen shi,
a kunyace taje ta d'an faÉ—a jikin shi tana mai rumtse ido,
rungumeta yayi da k'auna yana kissin wuyanta tare da tallabo kanta yana d'an lasan lips enta,
A haka suka É—auki lokaci mai d'an tsawo sannan tazame jikinta ta kama hannun shi suka shige bedroom,
Wanka yayi sannan sukaci abinci suka cigaba da hirarsu har lokacin sallah magrib, basu tashi daga sallayar ba har saida sukayi sallah isha'i sukayi addu'o'in su sannan cikin lumshe ido Ummul ta d'an kalleshi murya can k'asa tace,
"Ya Usman zanyi bacci yanzu dan Allah ka tasheni anjima inason ganin posting É—in Aunty Garkuwa yau har yanzu batayi posting ba wata k'il sai anjima zatayi".
Ido ya zuba mata cikin tsananin begin ta sannan yace,
"Yanzu duk baccin da kikayi É—azu bai ishekiba?
to zonan muyi wata magana kafin kiyi baccin".
Matsowa tayi tashige jikin shi tana mak'ale wuyan shi,
Shima hannnshi yasa ya daÉ—a rungumeta yana mai cusa hannun shi cikin rigar ta kamar mai raÉ—a yace,
"Ummu na dan Allah ki saurareni kuma inaso ki fahimceni
duk da k'issar nan ta kasance ne a tsakanin yan uwa mata amman zata wakilci yan uwa maza,
Annabi mohammad (S A W) ya aurawa sahabin shi Usman bin affan y'arshi sayyada Ruqayyat (r a) tayi wafati sannan yasake É—aukar k'anwarta Sayyada Ummulkhursum ya aura mashi haka itama Allah ya karb'i rayuwarta sannan a hakan Annabin mu abun koyinmu yace,
"Da inada wata y'ar dana k'ara aura mishi".
Kinga idan muka duba wannan babu wani haramci ko abun kunya cikin aurena dake madadi baya da wani aibu a musulunce".
Sake tura fuskarta tayi a kirjin shi,
Da k'arfi yayi wani irin gwauron numfa shi ya rumtse idon shi yanajin kamar ya buÉ—e kirjin shi ya sakata a ciki dan so da k'aunarta dake ratsashi,
Ido a lumshe yaci gaba da cewa,
"Hubby duk abinda zamiyi bazai zama cin amanar Hamman muba sai dai yayi farin ciki damu domin ta hanyar aure muke tare wanda duk abinda zanyi dake sunnace zan raya babu batun cin amanar Hamma na a ciki,
Nasani da wahala amma ki daure kiyi hak'uri kisauke nauyin dake kanki kiban dama na rab'i jikinki kibani hak'k'ina ki dena sawa ranki amanar d'an uwana zanci".
D'ago kanta tayi tana kallon shi,
suna haÉ—a ido ya É—aga mata gira tare da kashe mata ido d'aya,
da sauri tasake maida kanta ta cusa fuskar ta a kirjin shi,
sake matsota yayi, suna rungume da juna cikin rad'a yace,
"Nafa gaya miki tun ba yauba kin sani mijinki mai yawan buk'ata ne".
Shigowar sak'onni a wayar Ummul yasa yaÉ—an sassauta rik'on da yayi mata ya janyo wayar yana dubawa abinda Ummul ke jirane ya shigo posting en GARKUWA sai kuma sakonni da dama da suke ta shigowa a jere-a jere na jaje da ta'a ziyyar Hamma Umar a kowanne group da take, kallon shi take dan tana son gano abinda yake gani,
hannu tasa ta karɓi wayar shikuma jiki a mace ya tashi yashiga
Wanka ya shiga.
Ita kuwa Ummul yana shiga bedroom en ta gyara konciyar ta kan 3 str forko kan sunan Garkuwa ta shiga inda ta samu yau bata turo mata page d'in yau d'inba sai gargad'in da tayi mata na karfa ta karanta page d'in *Rubutaccen al'amari* na yau d'in,
tana ganin haka sai ta lumshe ido tana jin hawaye mai zafi group en Aysha Ali garkuwa fan's ta shiga inda tana shiga ta samu page d'in a forko,
hannu d'aya tasa ta dafe k'irjin ta sannan ta fara karanta page d'in,
tana farawa hawayen da take matsewa ya tsiyayo a hakan taci gaba da karanta page en inda yake tuna mata wannan ranar da bazata tab'a mantawa ba a zahiri karatu takeyi amman a bad'iri ganin abun take kamar yanzu yake faruwa karatun take tana kuka mai tsananin ciwo a zuciya kuka mai tafiya da numfashi tana zuwa dai-dai inda aka yanka Hamma Umar d'in nata ta wurgar da woyar a tsakiyar parlour kan carpet kife kanta tayi a jikin kujerar ta saki wani irin raunaceccen kuka mai toshe numfashi tanayi tana cusa kanta jikin kujera tana,
"Allah ya isa Allah ya isana sun cuceni sun maida min d'ana maraya sun kashe mai uba tun bai fito duniya ba,
Allah ya isa a gabana sunka kashe min d'an uwana jigona farin cikina sun cuci Ya Usman sun maidashi baida d'an uwa sun cuci Ammi sun kashe mata d'anta sun yashe min farin cikin rayuwata sun barni cikin nadama har k'arshen rayuwata".
haka ta rink'a kuka da surutai a hankali numfashin ta ya rink'a cushewa lokaci d'aya ta fara fita hayyacin ta.
Shiko Usman yana fitowa wonka 3 qutr ya saka sai d'an shert nashi mai taushi mai ya d'an shafa sannan ya fisa turaru kanshi masu sayin k'amshi yana gama kimtsawa ya fito parlour.
Yana fitowa ya nufi inda taken dan ganin halin da take ciki yasa shi k'arasawa gurinta da sauri yana zuwa yasa hannu ya É—agota idanta yagani sun canja kala gaba É—aya jikinta ya saki ga zafi da yayi kamar wuta tana fisgar numfashi da kyar, rungumeta yayi sosai a jikin shi yana firgice duk jikin shi na rawa yace,
"why Ummu na why? saida Aunty Garkuwa tace karki karanta page É—in nan gashi kin bayyana kanki mutane dole suyimiki gaisuwa kuma nasan dole akwai matsala in kika karanta Ummuna meyasa kika karanta".
Da karfi take nemo numfashin ta tana janyoshi tana mik'e wa kamar numfashin ta zai fita,
a rikice yaÉ—au waya yakira abokin aikin shi dake kusa dashi,
kukan dayaji Usman nayi ne yasashi fitowa daga gidan shi,
kafin ya shiga suka haÉ—u da Usman É—in rungume da ita bata ko numfashi wuce shi yayi shima yabi bayanshi sukayi gurin ajiye motocin,
Kai tsaye asibiti suka nufa dan ceto rayuwarta,
Tunda suka fara tafiya Usman ke jijjigata yana wani irin zubda hawaye masu cin zuciya yana, "karki barni Ummu please, ki tausaya min ki tashi kinji Ummu na ki dena kukan,
bazamu iya rayuwa babu keba please, kinga Farouq yana sonki karki cutar da kanki".
Da isarsu likitoci suka dukufa ceton ta shiko yana zaune rungume jikin abokin aikin nashi yanata rarrashin shi, Auwal Sulaiman shine abokin aikin ya Usman waya yayiwa matar shi dataje ta ɗauko wayoyin Usman sannan ta rufe gidan yakira abokin shi zaije ya karɓo ya kawo masu asibitin.
A cikin É—akin kuwa saida suka saka mata robar da zata taima kawa numfashin ta sannan suka yi mata allurai,
Sai bayan mintuna 40 sannan numfashinta yadawo dai-dai sannan sukayi mata allurar bacci dan samun nutsuwar ta bayan tayi baccin ne suka fita.
Da sauri Usman ya mik'e daga jikin Auwal amma sai ya dawo baya kamar zai faɗi Auwal da abokinshi ne suka rik'e shi sannan suka nufi ɗakin likitan, zama sukai likitan ya musu bayani kan a kula da ita sannan a kiyaye abinda zai ɓata mata rai dakuma tsoratar da ita domin zuciyar ta takai mataki na k'arshe a rauni wanda komai k'an k'antar abu zai iya tayar mata da hankali ya haifar mata da matsala,
Saida yagama musu bayani sannan yace zasu iya shiga gurinta amma kada suyi surutu dazai tayar da ita daga baccin.
Auwal da Abokin shi ne suka yiwa Usman sallama bayan sun shigo sun duba Ummul daketa bacci a wahalce sannan suka tafi.
Shiko ya Unman zama yayi akan kujera ya zuba mata idanu yanajin wani irin tausayin ta na ratsa shi,
hannu yasa ya kama nata hannun yaita kallon ta yana share k'ollah dake zubomai lokaci zuwa lokaci, wayarta ya ciro daga aljihun shi ya buÉ—e, yawan sak'on nin daya gani ne kuma dukka na masu mata gaisuwa ne daga groups da Aunty Garkuwa ta sakata yasa yafara amsa sakonnin a hankali ido na zubda k'ollah yake amsawa da,
"Ameen Ngd".
YaÉ—auki lokaci mai tsawo yana amsa duk sak'onnin da ake turowa ta groups da p/c wanda shi kanshi bai san adadin suba,
Sannan ya rufe data ya kwantar da kan shi jikin gadon da take kwance hannun shi ya d'an fike a kan goshin ta sannan d'aya hannun kuma yana rik'e da hannun ta d'aya a haka bacci ya saceshi.