← Book details Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 77

Sashe 71

Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hannu tasa ta shafa sajen fuskarshi tare da cusa hanun ta cikin suman kanshi tana ɗan murza yatsunta a ciki murya can ƙasa cikin raɗa tace,
"Da komai kam ya Usman,
daman tunda naji Abba yaje yana faÉ—ama Ammi da Nanne yanda kukayi akan tafiyar nan kuma naga kiranka sannan naji muryarka nasan abunda kake wa kukan".
Hannu tasa tashafi gefen fuskarshi tare da shafa wuyanshi zuwa ƙeyan shi ta ƙara manna kanshi a ƙirjinta cikin tattausan lafazi tare da sanyin murya tace,
"Yanzu saboda sunce kabar Farouq ne kake kuka?
Baka yarda da kulawar da zasu bashi bane? dan Allah ya Usman ka rege son da kakewa Farouq dan Allah kada kabari wani daga cikin iyayenmu yaga raunin zuciyarka akan wannan abun,
domin baza suji daÉ—i ba,
ni dakai zamuyi ƙoƙari mu danne damuwar mu musawa zuciyoyin mu haƙuri tunda ba rabamu dashi akayi gaba ɗayaba watanni 3 kamar yaune kadaure kaji ko? ya Usman na ko sokake nima nakasa jurewa nayi kuka har su gani?".
Ɗago kanshi yayi yana juya mata kai alamar a,a duk ya wani maraice mata tamkar yaro sai fama nuƙurƙusanta yake da salon sakalcin sa da Hamma Umar ya sakal tashi,
a hankali yasa hannu yakamo fuskarta ya zuba mata idanu sannan cikin karya murya yace,
"Nabari Noor ƙalbee na nadena zan jure badan raina yaso hakan ba Ummu bana son duk wani abu da zai nisan tani da Farouq".
ganin zai sake tada rigimar tasa yasa ta ɗan tureshi ya konta sannan ta ɗan kifa ƙirjinta kan nashi a hankali ta ɗan murza haɓarta a kan sajen shi cikin salon kawar mai da damuwar tace,
"Naji ka gayawa Abba zamuje garin su Anty Aysha ko?".
kai kawai ya iya gyaÉ—a mata dan tuni ta rikatashi ta yadda ko maganar zata bashi wuyan yi,
ita kuwa lips enshi ta kalla sannan tasa yar yatsarta tana zagaye lips en nashi cikin happy ta lumshe ido tare da cewa,
"To yaushe zamu tafi? in munje kwana nawa zamuyi?".
hannu yasa yana shafa bayan ta a hankali cikin cushewar voice yace,
"Hmmmm hahhhh gobe zamu tafi kuma kwana biyu zamuyi,
in muna dawowa zamu biya Yankari muyi kwana É—aya in mun dawo da kwana É—aya zamu wuce malesia".
murmushi tayi tare da subbatar lips enshi sai kuma tayi maza zata janye jikin ta,
amman ina tuni Usman ya samu damar yi mata tsotsar Lolly pop a
haka sukaita lallashin juna sannan suka rabu ta koma cikin gida ta fara shirin zuwa garin Fulɓe gun Antyn ta Garkuwa.

Washe gari da safe suka kama hanya dan tafiya ce mai nisa a tsakani,
inda Garkuwa kuwa take ta farin ciki da zuwansu tana ta shirya musu tarba ta musamman,
Alhamdulillah sun zo lafiya ga Garkuwa ga Ummul ga Usman ga Farouq É—an Hamma Umar,
sunsha hira sosai
Inda sukayi kwanakin su cikin jin daÉ—i sannan suka shirya suka koma jiharsu ta Yobe sun koma lafiya sun bar Garkuwa cikin kewar Ummu da Farouq da Usman Allah ya É—aiyiba.

Shirye-shirye suke dan tafiyar su kasancewa zasu tafi ranar juma a su tashi zuwa kasar malesia.

Ranar juma a misalin 12:00 am jirginsu ya tashi zuwa Dubai inda dagacan kuma suka hau jirgin Qatar air ways zuwa kasar malesia, sun sauka a filin sauka da tashin jirage na jalah sultan isma'il, kuala lumpur. daga nan suka ɗauki hanya da jagoran cin wasu abokan aikin ya Usman dake can da zama zuwa jalal pentaling tafiyace mai nisa sukayi saida suka wuce masjid Jamet da flea market sannan suka ɗauki hanyar pentaling street, anan ne suka tsaya a fest shin kee beef noodles suka sai abinci sannan suka wuce soho city inda duka sauƙa a ɗan madaidaicin gidan da aka basu,
wanda yake da 2 bedroom sai parlour su mai d'an girma sai kitching da dinning area gida dai ɗan dai-dai buƙatar su kuma akwai komai na kayan more rayuwa,
da duk wani kayan bukata a gidan,
a gajiye suke dan haka sukayi wanka suka É—anci abincin da bai musu daÉ—iba suncine dan yunwa suka kwanta bacci.

Haka suka kwana cikin ɗan gajiya sai asuba suka tashi sukayi wonka sannan sukayi sallah suna idarwa suka ɗanyi karatu har zuwa 7:30 nasu na can wanda yayi dai-dai da kusan ƙarfe biyu kenan a ƙasarmu nan,
a hankali Ummu ta ɗanyi miƙa tare da yin hamma a hankali ta yuƙura zata tashi,
da sauri Usman dake kallon ta cikin wani irin salo ya ɗan jawota jikin shi sannan ya kuma miƙewa yana ruggume da ita ya koma kan gado da ita yana kontar da ita,
shima ya raɓa gefen ta ya konta a hankali y............

*By*
*GARKUWAR FULANI*
[12/5, 10:03 PM] ‪+234 808 364 9787‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*RUBUTACCEN AL,AMARI*

Page 3⃣8⃣

*Na*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*Wai-wai na kusa nayi tuya na manta da albasa Amman na tuno takwarancy tawa AISHA ALIYU TSAMIYA sa ranki a inuwa bazanyi littafi har na gama ban baki kyautar shafiba Insha Allah haka bazata tab'a faruwa ba dan ke tawace dan haka wannan shafi gaba d'ayanshi naki ne kiyi yadda kikaga dama dashi ana tare🤝☺😉😍😘*

*A* hankali ya kontar da ita sannan yasa mata pillows a bayanta ta yadda ta d'an taso sama kad'an kamar ya jingina nata,
A/C ya kuma k'arawa gudu sannan ya zare jallabiyar jikin shi ya ajiye gefe,
sai kuma ya haura kan gadon cikin wani irin salo ya rab'a jikin ta
kanshi ya manna a tsakiyar k'irjin ta sannan yasa hannun shi duka biyu ya zagayo k'ugunta ido ya lumshe tare da sauk'e ajiyan zuciya yana mai fidda numfashi a hankali idon a lumshe ya rink'a murza fuskarshi a kan dukiyar fulaninta yana mai k'ara k'wak'wumota joking shi tamkar zai had'iyeta,
janyota jikinshi ya k'arayi ya fara yi mata wani irin salon shafa da kissing É—inta tako ina sai shushunar wuyanta yakeyi yana murza kanshi a k'irjinta zuwa k'asan wuyanta,
tuni yafara rikitata gaba d'aya ya kaita tsakiyar duniyar masoya a hankali ta fara mik'a tana d'an lumshe ido sai kuma ta cusa yatsunta cikin tarin sumar kanshi tana d'an murza yatsunta tare da d'an kame jikin ta,
ganin zai zautar da ita tasa hannun ta manna k'irjinta tana d'an tureshi,
yayin da shiko take hakan kamar wani salon romancing take mai gaba d'aya yagama susucewa duk ya daburce ya d'imauce ya zama tamkar zaucecce,
cikin rawan jiki yasa hannu yana zame rigar jikinta kanshi kuwa ya kife a k'irjin ta,
nanfa jikin shi yafara rawa yana shafa k'irjinta a hankali cikin wani irin bak'on yanayi da bai taɓa jiba sai jan numfashi yake da k'arfi yana murzata a jikin shi yana mai sauk'e ajiyan zuciya.

Ita Kuwa Ummul ganin yana neman wuce gona da irin yasa ta fara zubda k'ollah cikin rauni a zahiri take ganin kamar amanar Hamman ta take son ci a ranta take ganin sam auren Usman bai dace da itaba yau gashi ya Usman yana shirin kasan cewa a matsayi da Hamma Umar ya kasance a gareta a shekaru 3 da suka wuce cikin sanyi,
tasaka hannun ta duka biyu a k'irjin shi tana É—an tureshi da janye jikin ta daga rilkon da yamata,
shi kuwa sai k'ara mak'aleta yake yana k'ara manna kanshi a k'irjin ta yana isar da sak'onnin shi masu wuyar fad'uwa,
Jiki na rawa tak'ara tureshi da k'arfi tana jujjuya kai ido cike da k'ollah,
Da kyer tasamu ta zame jikinta daga gareshi jiki a mace ta mirgina tayi juyi ta d'an zame k'asan gadon ta dunk'ule jikin ta a guri É—aya ta manna kanta a jikin gadon ta d'an kifa guiwowinta k'asa gaba d'aya jikinta sai rawa yake tana faman zubda k'ollah tana k'ok'arin jawo blanket d'in ta rufe jikin ta,
Jiki na tsunami shima ya mirgino k'asan kusa da ita jiki babu kwari idanuwan shi duk sun canja sunyi jazir sun cicciko da k'ollah sai shek'i sukeyi alamar a ko wanne lokacin zai iya zubda k'ollah,
k'irjin shi na bugawa da sauri da sauri duk tsikar jikin shi ta mimmik'e,
Idanun shi da suke cike da k'ollah ya zuba mata naÉ—an wani lokaci sannan cikin disashiwar murya mai cike da rauni murya na rawa yace,
"Ummu na kiyi hak'uri ki taimaka min,
wallahi ina wahala sosai a duk lokacin da kika gujeni ina cikin wani yanayi please ki Jik'aina,
Wallahi a yanda nake ji yanzu zan cutu in baki matso gareni ba,
kinsani namiki uzuri a gida saboda a tunanin kunyace tasa kike guduna kinaga a gida muke,
Sannan haka kika yimin a yola wanda nayi zaton in munyi nesa da gida zaki tausaya min,
amman har muka dawo kin kasa amsata a matsayi mijinki duk da hakan nayi miki uzuri nace duk kunya ce,
to yanzu munyi nesa da duk wanda zakiji kunyar gaba d'ayama bama k'asar tamu amman kuma kalli yadda kike min,
haba Ummu na kiyi hak'uri kibani hak'k'ina mana please wallahi a takure nake".
Ya k'arashe maganar cikin sigar lallashi,
Itako Ummu wacce tunda ya sauk'o k'asa ta rumtse idonta da k'arfi ganin yadda ya matsota ba komai a jikin shi sai blanket da ya jawo ya rufesu,
Kuma duk maganar da yake hannun shi na kan k'irjinta,
jin yayi shirune ya k'ara matsota ya manna bakinshi a k'irjinta,
yasa ta bud'e ido cikin rauni da muryar kuka tace,
"Hamma na,
ya Usman bazan iya amincewa da kowanne namiji a duniya bayan inba shiba,
Ya Usman inajin kunyar hakan,
bazan ci amanar shiba". Ta k'arashe maganar cikin kuka mai tsanani.

A hankali yasa hannun shi ya rungumo ta tsam a k'irjinshi,
cikin tsananin mutuwar jiki yafara shafa bayanta zuwa wuyanta yana d'an murza k'irjinta a nashi k'irjin yana d'an hura mata iska a kunne tare da d'an bubbuga bayan ta har saida yaji ta sassauta kukan,
sannan ya É—agota ya maidata kan gado ya kwantar da ita yaja mata bargo sannan ya manna mata kiss a goshinta,
Sannan yajuya jiki babu k'arfi ya shine bathroom ruwa ya sakarwa kanshi yana yi yana zubda k'ollah a haka yayi rink'a tsayuwa cikin ruwan har saida yaji hankalin shi ya dawo jikin shi sannan ya fito ya shiga kitchen ya had'a musu breakfast.
Chapter 71 · 0% Book details