Sashe 27
Rubutaccen Alamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
A gidan Hamma Umar kuwa bayan su ya Usman sun tafi,
Ummul ta juya cikin kuka tayi cikin gida a parlour Hamma Umar ya same ta,
gefen ta ya zauna cikin sanyi ya rik'o Hanna yenta ido ya tsura mata a hankali yace.
"Ummul meyasa kike son sani cikin damuwa Ummul nifa d'an uwanki ne nijinin kine fa,
ki tausayawa min ki bar kukan nan ki taimaka min na samu nitsuwa dake a matsayin ki na matata."
kwace hannun ta tayi cikin kuka ta nufi d'akin ta tana cewa.
"Bana sonka na tsaneka."
tana shiga ta rufe k'ofar,
Shi kuwa haka ya kwana cikin tsananin begen ta da buk'atuwa,
koda gari ya waye haka ya wuni a matse gaba d'aya ya k'asa fita ko kofar parlour har zuwa yanzu karfe 3:30 pm,
wonka yayi sannan ya kimtsa cikin k'ananan kaya sannan ya fito parlour,
yana zama yaji ana buga k'afa cikin rashin kuzari yaje ya bud'e k'ofar,
cikin fara'a ya kalli Abba
yace.
"Abba barka da zuwa ."
Sai kuma ya d'an matsa cikin girmamawa yace.
"Abba shigo."
Sai ya kuma kalli ya Adam murmushi ya d'an yi sannan yace.
"Nayi fushi da kai ai tunda kowa yazo kai kak'i zuwa."
Murmushi yayi shima tare da cewa.
"Gashi nazo ."
"Ba kazo badai ka reko Abba dai."
A parlour suka zauna cikin happy yaje kitchen ya kawo musu ruwan da juice sannan yaje bak'in kofar Ummul cikin d'an daga murya yace.
"Ummul fito munyi bak'i."
Tana jinshi rashin sani yasa tayi shiru tana ta shafa mai da murza jikin ta da turaruka dan yanzu ta fito wonka,
shi kuwa Hamma Umar gunsu Abba ya koma yana cewa.
"Abba tana zuwa."
haka wasa-wasa sai da Hamma Umar ya buga mata k'ofa kusan sau 3 ganin haka Abba ya tabbatar da abinda Halima ta fad'a,
cikin hikima Hamma Umar d'in ya zagaya ta dinning area d'in su glass d'in window ta ya bud'e cikin yin k'asa da murya yace.
"Ummul Abba ne da Adam suka zo."
ido ta zaro cikin tsoro jiki na rawa ta jawo katon hijabin ta nayin sallah ta d'aura kan d'aurin zaninta da ta d'aura a k'irji,
sannan tayi bak'in kofar zuciyarta na har bawa tara-tara a parlour kuwa
ya Adam ne ya mik'e a hatsale yazo bak'in k'ofar cikin d'aga murya yace.
"Zaki fito ko sai na shiga na tattakaki?."
jiki na rawa ta bud'e k'ofar,
tana fitowa ya Adam ya rink'a zuba mata maruka a fuska,
Hamma Umar d'in ne ya daka mishi tsawa cikin fad'a yace.
"Adam kana da hankali kuwa? me kakeyi haka."
Ita kuwa Ummul gaba d'aya jikin ta b'ari yake hannun ta Hamma Umar yaja suka nufi cikin parlour a gaban Abba suka zauna gaba d'ayan su a k'asa kan carpet,
Ita kam Ummul ganin kallon da Abba yake mata ga marukan data sha gun ya Adam sai ta mak'ale hannun Hamma Umar d'in tana b'uya a jikin shi,
shi kuwa gaba d'aya baiji dad'in dukan da Adam ya mata ba,
cikin kaushin murya Abba ya fara magana rai a b'ace.
"Ummul wato ni ban isa da keba ko? wato ban kai na baki umarni ki bi shiba ko? Ummul bansan cewa kinfi karfina ba ashe ban isa da keba bansan cewa kinfi k'arfin yimin biyayya ba Ummul ni mahaifinki ni kike tozarta wa ko? ni kike watsawa k'asa a ido?."
kuka ta saki cikin rawan jiki tare da k'ara mik'ale hannun Hamma Umar d'in,
cikin kuka.
"ta rink'a juya kai baki na rawa kuka takeyi sosai cikin tsananin tsoro tace.
" Abba na tuba ka gafarce ni wallahi bazan sakeba Abba wallahi zanbi umarnin ka Abba ka isa dani."
Kai ya juya cikin yin mata tsawar da saida ta kife kanta a jikin Hamma Umar d'in cikin fad'a yace.
"Da na isa dake da bazaki bijirewa umarnina ba dana isa dake da dole kiyi biyeyya ga mijin dana zab'a miki Ummul ina gab da cireki cikin jerin y'ay'ana matuk'ar ba zaki yi biyayya ga mijin kiba."
cikin kuka ta k'ara rik'e hannun Hamma Umar d'in cikin rawan baki tace.
"Abba ka gafarceni karka tsine min Abba na tuba zanyi biyayya ga umarnin ka."
sai ta kuma kalli Hamma Umar d'in cikin tsananin kuka tace.
"Ayyah Hamma Umar ka bawa Abba na hakuri na tuba."
sai ta kuma kife kanta tana yin kuka mai cikeda tsoro,
haka Abba yayita mata fad'a daga k'arshe ya dawo yi mata nasiha ita kuwa sai kuka takeyi,
cikin lallashin Abba yace.
"Ummul ki sani nayi miki zab'i na gari don son da nike miki,
Ummul ki sani al'jannarki tana k'ark'ashin diga-digin mijin ki Ummul zanyi al'fahari da kene in kin yiwa mijin ki biyayya Ummul kiji tsoron Allah ki sauk'e nauyin mijin ki daya rataya a kanki."
haka Abba yayi ta mata nasiha,
Ita kam Ummul kuka takeyi mai cin rai tana ga dole tayiwa Abban ta biyeyya,
haka Hamma Umar kuwa ya rink'a bawa Abba hak'uri,
sannan suka tashi suka nufi hanyar fita,
har sun fita Adam ya sake dawowa cikin zare ido ya nunata yana cewa.
"Wallahi karki ga yau Abba lallashin ki yayi ni kuwa aka hanani dukan ki next time in na sake jin wani abu wallahi b'allaki zanyi kowa ya huta." ya fad'a yana nuna yadda zai b'allatan
kuka ta saki da k'arfi,
jin kukan ta ne Hamma Umar ya kalli Abba cikin raunin yace.
"Abba Adam fa."
Murmushi Abba yayi sannan yace koma ciki reki yar ta isa,
ka turo min Adam d'in."
"Toh Abba mun gode Allah ya kaiku lafiya."
yace sannan ya koma cikin gida,
yana shiga Ummul na ganin shi da gudu ta dawo gefen shi hannun shi ta rik'e cikin kuka,
shi kuwa Hamma Umar k'eyar Adam ya d'an buga tare da cewa.
"Fita ka tafi Abba na jiranka ,
kuma bama son ziyarar ka indai haka zakayi in kazo."
murmushi yayi ya fita yana cewa.
"Kin dai ji abin da nace."
yana fita Hamma Umar ya maida k'ofar ya rufe,
cikin yana yin lallashin da tsananin shauk'i da jin wani irin yanayi na ratsashi ya jawo Ummul ya rugume...
By
*GARKUWAR FULANI*
ðŸ“ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
*RUBUTACCEN AL,AMARI*
Page 1⃣7⃣
*NA*
*AYSHA ALI GARKUWA*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡