Sashe 76
Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wayarta dake gefenta ce ta katse mata tunanin da take ta hanyar yin vibrate, ta sauke numfashi sannan ta saka hannu ta É—auka tare da duba mai kiran. Number ce babu suna, amma da yake da sim É—in da ba kowa ne yake kiran ta da shi ba sai makusantanta ya sa ta d'aga. Cikin sassanyar muryarsa ya mata sallama hakan yasa ta gane shi ne. Ta amsa tare yin shiru ya ce, "Are you Ok?" Ta ce "Eh, me ka ji?" Ya ce "Na ji muryarki so cool." Ta ce "Ba komai, ya ka je gida?" Ya ce "Lafiya k'alau, duk da baki kira ni kin ji ba sai da na kira ki." Ta ce "I'm sorry, bani da Numbern ka ne." Ya ce "Uhm." Suka yi shiru gaba-d'ayan su, ita ta rasa me yasa ta ji gaba-d'aya zuciyarta babu daÉ—i, kuma daga shigowar Ameen É—akinta ne mood É—inta ya canza, amma da tana cikin farin ciki sosai. Fahimtar hakan da Ahmad ya yi yasa ya shiga bata labarin rayuwarsu ta da cikin sigar tsokana, nan da nan ta ware ta shiga Æ™yalÆ™yala dariya. Ahmad He is so funny at all, amma idan ya shagwab'e sai ka É—auka yaro É—an shekara uku ne. Sosai ta ji daÉ—in wayar da sukai kamar kar su daina, sai da ta ga Sadik yana ta kiran ta sannan ta masa sallama ta kira Sadik bayan ta gama haÉ—a kalaman da za ta yi amfani da su gurin ba shi haquri akan kiran ta da ya yi ya ji call waiting......âœï¸
[7/21, 9:32 AM] Zee data: *âš¡ NEEHALâš¡*
_By_
_Zeey Kumurya_
*4ï¸âƒ£5ï¸âƒ£*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR*
*Call 08066268951*
Washegari tun kafin 7 na safe Neehal ta bar gida zuwa gurin aiki. Kafin ƙarfe ɗaya kuma ta dawo gida. A gajiye ta dawo ga yunwa dake nuk'urk'usar hanjin cikinta dan babu abun da ta ci ta tafi gurin aikin, da ta je can ma ba ta ci komai ba, ga shi jiya kafin ta kwanta ta so cin abinci amma wayar da suka yi da Ahmad da Sadik ya sa bata ci ba, saboda dare da ya yi sosai lokacin da suka gama. A falo ta ajiye jakarta ta zarce kitchen dan samarwa kanta abun da za ta ci. Tea ta fara haɗawa ta sha, bayan ta samu nutsuwa ta fara tunanin abun da zata girka mai sauƙi for lunch, dan Mama bata nan ta je aiki, sai 2 zata dawo. Indomie ta fara dafawa ta ci a cikinta sannan ta ɗora girkin ta fito daga kitchen ɗin dan zuwa ta yi Sallah ta watsa ruwa a jikinta. A falo ta tarar da Zulai tana kallo, ta zauna tana duban ta, ta ce "Aunty Zulai sannu da gida." Zulai ta juyo cikin fara'a ta ce "Yawwa Neehal, kin dawo ashe? Muna daki muna ta barci ban ma ji shigowar ki ba, yanzu ma tashi na yi nay Sallah, na ce bari dai na fito in yi kallo." Neehal ta ce "Ban ma jima da dawowa ba, bari na ƙarasa upstairs na yi Sallah, na ɗora girki dan Allah ki duba mun kafin na sakko." Zulai ta ce "Shikenan a sauko lafiya." Neehal ta ɗauki jakarta ta wuce sama. Wanka ta fara yi sannan ta fito ta yi sallah, bayan ta idar tana cikin shiryawa ta ji ana knocking ɗin ƙofar ɗakin. "A shigo." Ta faɗa ba tare data tambayi waye ba. Zulai ce ta shigo bakinta ɗauke da Sallama. Ta amsa mata. Zulai ta ce "Kin yi baƙo." Neehal ta ce "Waye?" Zulai ta ce "Babansu Afrah ne, yana falon ƙasa." Ta ce "Okay ki ce masa gani nan zuwa." Zulai ta amsa da "Toh." Sannan ta juya ta fita. Ta ƙarasa simple d'aurin d'ankwalin da take yi, sannan ta ɗauki mayafinta ta yafa a ƙafaɗa ta fice.