Sashe 22
Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan Magriba Mama ta na kitchen Dije ta zo ta sanar mata ta yi bak'o, Mama ta ce ta je ta shigo da shi gata nan zuwa. Ta na fitowa falon ta ga ashe Sadik ne. Ta na dubansa ta ce "Sadik ashe kai ne?" Ya ɗan sosa kai kansa na ƙasa ya ce "Ni ne Mama." Mama ta ce "Shine kuma ka tsaya a waje ba za ka shigo ba, sai ka ce wani bak'o.? Sadik ya yi murmushi kawai tare da gaishe da Mama, Mama ta amsa cikin fara'a sannan ta mik'e ta hau sama dan ta kira masa Neehal. Neehal ta na duba abu a system Mama ta shigo d'akin ta ce "Ba ki gama abun da ki ke ba har yanzu?" Neehal ta ce "Ehh, amma na kusa." Mama ta ce "To ki sauko ƙasa kin yi bak'o." Neehal ta d'ago da sauri ta na duban Mama da mamaki ta ce "Baƙo kuma?" Mama ta ce "Eh, ya na ƙasa ya na jiran ki." Ba ta jira amsar ta ba ta juya ta fice. Neehal ta mik'e ta na turo baki ta ɗauki Hijabinta ta zira ta sauka ƙasan. Babu kowa sai shi kaɗai ya na latsa wayarsa, ta ƙaraso cikin falon ta na kallonsa, a hankali ya d'ago kansa suka haɗa ido, gaban Neehal ya yanke ya fadi. Ƙasa ta yi da kanta da sauri bugun zuciyarta na sauyawa, dama tun da ta shigo falon ta ji kamar tasan baƙon k'amshin da ta ji a falon, ashe shine. Zama ta yi a kujerar dake fuskantar sa kanta na ƙasa ta ce "Ina yini." Ba tare da ya ɗauke idonsa daga kanta ba ya ce "Lafiyar k'alau, ya aiki." Neehal ta ce "Alhamdulillah." Shiru suka yi na tsawon mintuna biyu, Sadiƙ ya katse shirun nasu da faɗin "Kun kusa komawa school ko?" Neehal ta ce "Ehh." Ya ce "Yaushe." Cikin k'osawa ta ce "This coming Monday." Sadiƙ ya jinjina kai ya ce "Allah ya taimaka." Suka ƙara yin shiru na wasu mintuna, Sadik ya na lura da Neehal gabad'aya a takure take sai turo baki gaba take. Neehal ganin bashi da niyyar tafiya ta ɗan d'ago kanta ta ce "Gashi kuma ka zo k'anwar taka ba ta nan." Sadik ya yi murmushi ya ce "Ok, you mean Ke ba k'anwata ba ce kenan?" Neehal ta yi shiru tare da ƙara mai da kanta ƙasa, Sadik ya ƙara yin murmushi ya ce "Shikenan bari in tashi in tafi." Neehal cikin shagwab'arta da ta zame jiki ta ce "Am sorry ba haka nake nufi ba." Ya ce "To ya.?" Ta yi shiru ta na wasa da yatsun hannunta dan ba ta da abun cewa. Mama ce ta sakko ƙasa za ta ɗauki abu, da mamaki a kan fuskarta ta ce "Neehal ya ba a kawo masa ruwa da abinci ba.?" Kafin Neehal ta yi magana ya riga ta da faɗin "Ba komai Mama a k'oshe nake ma." Mama ta ce "No, ba za a yi haka ba, Neehal tashi ki kawo masa abinci." Neehal ta mik'e a hankali ta nufi kitchen, Mama kuma ta ɗauki abun da za ta ɗauka a falon ta koma sama. Neehal ta fito da k'aton tire a hannunta ta ajiye a gaban Sadik, sannan ta koma ta ɗakko drinks ta kawo masa. Shi dai kawai bin ta yake da ido, ta koma ta zauna, ganin bashi da niyyar taɓa abincin ta ce "Ka ci mana." Ya ce "Na k'oshi." Neehal ta marairaice ta ce "Dan Allah Ya Sadik ka ci, idan ba ka ci ba Mama faɗa za ta mun." Ya yi murmushi a karo da yawa ya ce "Shikenan zan ci." Neehal ta yi murmushin itama. Ruwa kawai ya tsayaya ya sha, Neehal tayi_tayi ya ci abincin amma ya ƙi, dole ta hak'ura ta k'yale shi. Jin an fara kiran Sallah ya mik'e ya na faɗin "Ni zan wuce." Neehal ta ce "Bari na kira Mama ku yi sallama." Ya ce "A'a ki ce mata na wuce kawai." Neehal ta ce "Sai da safe ka gaida gida." Daga haka ta wuce sama. Ɗakin Mama ta leƙa ta sanar mata ya tafi. Mama ta ce "Ok, zan kira shi, kema ya kamata later ki kira shi ki ji ya ya koma gida." Neehal ta ce "To" kawai, amma ita Mama ba ta ma san ko Number'nsa ba ta da shi ba. Ɗakinta ta koma domin yin Sallah.
Bayan ta idar da Sallar, ta ɗakko wayarta da niyyar kiran Haneefah ta faɗa mata Sadik ya zo sai ta tarar da missed call d'in Ameen har 3, waro manyan idanunta ta yi cikin mamaki dan ta san ze yi wuya ka ga ya kira ka ba ka d'aga ba kuma ya ƙara kiran ka, amma gashi ita ya mata har 3 missed call. Bin bayan kiran ta yi, ringing biyu ya d'aga tare yin da sallama. Neehal ta amsa masa ta ƙara da faɗin "Ina yini Yaya." Ameen bai amsa mata ba, sai cewa ya yi "Ina ki ka shiga.?" Neehal ta ce "Ina ƙasa wayar kuma ta na sama a ɗakina."
Me ki ke yi a ƙasan?"
"Bak'o na yi fa Yaya, ina...."
"Alright Gud."
Ya katseta da faɗin haka tare da kashe wayar. Neehal ta bi wayar da kallo bayan ta cire ta daga kunnenta, dama tunda suka fara wayar ta ji kamar ransa a ɓace yake, bakinta ta tab'e ta ajiye wayar ta koma ta cigaba da abun da take yi a laptop d'inta. Ta na cikin aikin a ka ƙara kiran wayarta, ba dan taso ba ta tashi ta ɗauko wayar, baƙuwar number ta gani, kamar ba za ta d'aga ba sai kuma dai ta d'aga. Sallama a ka mata cikin murya mai tattare da nutsuwa, Neehal ta amsa ba tare da ta gane mai magana ba, sai dai kuma ta ji kamar ta san muryar.
"Tunda ba ki kira ni kin ji ya na je gida ba, ni na kira ki na ji dafatan na barki lafiya."
Neehal ta sauke ajiyar zuciya dan ta gane Sadik ne, a hankali ta ce "Am sorry, tunda muka rabu aiki nake yi ne shi yasa." Sadik ya ce "Ok, amma ko ba haka ba nasan ko Number ta ba ki da shi." Neehal ta yi shiru ba ta ce komai ba. jin ta yi shiru ya ce "Ki je ki cigaba da abun da ki ke yi, sai da safe." Neehal ta ce "Allah ya kai mu, thank you." SadiÆ™ ya ce "Gud night daga haka ya kashe wayar."
.Washegari Friday Neehal ta dawo daga gurin aiki da yamma, ta na shiga Falon Mama ta ga Ameen zaune a kan kujera ya na latsa wayarsa, Neehal ta waro manyan idanunta cikin mamakin ganin sa, domin ba ya dawowa Ranar Friday sai dai Saturday or Sunday. Cikin murnar ganinsa ta nufi gurin shi ta na faÉ—in "Yaya yaushe ka zo.?" Kamar ba da shi take ba, ko d'ago kai ya kalleta ma bai yi ba, balle ya ba ta amsa. Neehal ta turo baki gaba ta wuce sama. Wannan weekend d'in gabad'aya Ameen ya É—auke wa Neehal wuta, ko gaishe sa ta yi ba ya amsawa. Ita kam Neehal ko a jikinta domin ta saba da wannan halin nasa, idan muskilancin nasa ya motsa.
*****************
Neehal sun koma school inda suka É—ora karatunsu a first semester Level 3, Neehal da Haneefah tare suke tafiya a matakin karatu, sai dai ba department d'aya suke ba, Neehal ta na Department of Mass communication, ita kuma Haneefan ta na karantar Law ne. Neehal zuwa yanzu ta fara sabawa da Sadik, domin Sadik cikin 1 Month sai da yasan yanda ya yi ya shiga jikinta sosai, sam bai nuna mata sonta yake ba, suna mu'amalane a matsayin Yaya da K'anwa. Sosai Neehal take jin daÉ—in tarayya da Sadik, kusan kullum sai ya zo sun sha hira, ya yi ta bata labaran ban dariya da nishad'i, wani lokacin kuma idan an bata assignment a school tare suke yi, wani lokacin kuma ya yi ta tsokanarta ita kuma tai ta É“ata rai ta na turo baki gaba, haka za su rabu ta na fushi da shi, sai bayan ya tafi ya kira ta ya lallab'ata su shirya. A hankali kaso mafi yawa na damuwar rashin Anwar ya fara barin zuciyarta a sanadiyyar shigowar Sadik cikin rayuwarta.........âœï¸
[7/21, 9:00 AM] Zee data: *⚡NEEHAL ⚡*
_By_
_Zeey Kumurya_
1ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Ina ma'abota karatun littattafan HAUSA masu ilimantarwa ,nishaÉ—antarwa,wa'azantarwa gami da sa canjin rrayuwa🗣ï¸ðŸ—£ï¸ðŸ—£ï¸.
AƘIDATA! AƘIDATA!! AƘIDATA!!!.
Idan baki karanta ba inason nabaki shawarar ki nemi naki
.
AƘIDATA! Labarin wata haÉ—aÉ—É—iyar hamshaÆ™iya Æ´ar hamshaÆ™in mai kuÉ—i ceðŸ˜gata da izzah, taÆ™ama,gadara,iko,ilimi,wayo da sauransu🥳Amma duk da wannan halaye nata tana da wasu wanda taÉ—aukesu AƘIDARTA, Akwai takun saÆ™a tsakaninta da matar babanta da kuma agololin da tazo dasu🥺
Ana bibiyar rayuwarta ta ko'ina hakan yasa rayuwarta taƙare aƙasar waje🥳
Bata da abokai da suka wuce dabbobi zomaye,maguna,tattabaru,dasauransu🥳sune abokan dariyarta da kukanta kuma suke ɗebe mata kewa🥳🥳🥳🥳
Bata tausasa lafazi ga kowa ciki kuwa hadda ma'aifinta ciki 🥳🥳🥳
🥳🥳🥳🥳Cikin rashin yaddarta tasaki jiki da direbanta wanda shine masomin Æ™addararsu 😳😳bata yafewa wanda yayi mata Æ™arya koyaci amanarta🥳🥳shin mezai faru idan tasan direbanta ma'aikacin sirri neâ”â”â”â”â”
Kutsen ƙaddara ya kutso rayuwarta ba tare da ta shirya ba, rayuwarta takoma wani gari dako ruwan famfo babu, sedai kududdufi wanda ake wanka da wanki aciki shine ruwan amfanin garin.... 😳alhalin ita idanba ruwan jarka ba batasaba shan wani ruwaba🥳🥳🥳🥳🥳
Sabulun wanka kansa babu semai ƙarni alhalin tasaba wanka da shower jell🥳🥳🥳🥳🥳
Akwai tarin sarƙaƙiya da ƙulle ƙulle a cikin wannan labari me ban al'ajabi
ƘAƘA ƘARA ƘAƘA🥺🥺🥺
WIDAD🥳WIDAD🥳WIDAD🥳
Duk me son jin cikakken kabarin Widad da mahaifinta NASIR DAULA yanemi 2&3 akan farashi ƙalilan🥳🥳🥳🥳🥳daman part 1🥳🥳kyauta ne meso taimin magana nabata🥰🥰💞💞
LALLAI 🥳AYSHERCOOL âœðŸ»ta dabance basirarta bazaka ganeta ba seka kranta AƘIDATA domin ta farantawa mu masoyanta fie da yadda tay AWATA KISSAR........! SAI MATA😊😊.
💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»AƘIDATA TAYYI DABAN DATA KOWA🥳🥳
Normal gro duka littafi biyun #300
Idan kuma laya zaki siya #200
Vip #500.
Idan kuma se angama zaki siyi complete documment #700.
Account Number
Aisha Adam
0009450228
Ja'iz Bank
Se aturo evidence of payment through 07063065680.
Share pleaseðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ».