Sashe 40
Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A'isha Sunan Matar da Abba zai aura, Ƴar asalin garin Gombe ce, mahaifanta duka na can ne kuma Fulani ne. Ƴan'boko ne na bugawa a jarida, amma bokon bata hana su yin ilimin Addini ba, ga su ƴan'gayu kyawawa. Bautar ƙasa ce ta kawo ta Kano har Allah ya haɗa ta da Abba suka fara soyayya. Su A'isha su Huɗu ne a gurin iyayensu, Fateemah (Mama) ita ce babba sai Mahmud (Uncle Mahmud) sai A'isha (Aunty A'isha) sannan auta Halimatus Sadiya ( Aunty Sadiya.) An yi bikin Abba da Aunty A'isha lafiya an gama Lafiya, a garin Gombe a ka yi komai, sai kuma ranar D'aurin Aure da Ƴan Gabasawa suka zo aka yi wuni a gidan Umma, Neehal daɗi kamar ya kashe ta ana taro a gidansu, tana ta b'arna Umma ba ta hana ta ba, balle ta yi faɗa ko ta dake ta. Ƴan kawo Amarya sun zo sosai daga Gombe, kwanan su ɗaya suka koma, suma ƴan Gabasawan ranar suka tattafi. Tun a washegari Aunty A'isha ta fara hidima da Neehal, duk da Umma ta hanata amma ta ƙi. Bayan kwana biyu shak'uwa mai ƙarfi ta shiga tsakanin Neehal da Aunty A'isha, dan Aunty A'isha ba ruwanta ita take mata komai, Neehal kam abun da yasa take son Aunty A'isha idan ta yi ta'adi bata yi mata faɗa kamar na Umma, Umma kuwa idan ta gaji da magana har make ta take. Da tafiya ta yi tafiya ma Neehal gurin Aunty'n ta koma da zama gaba-d'aya, Umma ta ce "Ala raka taki gona, ta huta da ciwon bakin bari_bari." Zaman lafiya ake tsakanin Umma da Aunty A'isha, Abba kuma yana yin adalci a zamansu, hakan yasa ba'ajin kansu kwata_kwata. Duk inda Aunty A'isha zata da Neehal take zuwa ko da kuwa tafiyar kwanaki za ta yi, hakan yasa danginta duk sun saba da Neehal tamkar jininsu haka suke kallonta.
*Bayan shekara biyu*
An yi bikin Uncle Umar k'anin Umma, inda ya tare da amaryarsa a unguwar Sabuwar gandu, bayan ya gama degree ɗinsa ya yi bautar ƙasa Abba ya samar masa teaching a wata secondary school. Gidan da zai zauna ma Abban ne ya siya masa, Umma ta ce gaskiya ba zai karb'a ba abun ya yi yawa, dawainiyar ta yi yawa. Abba ya ce mata "Idan ba zai musu ba wa zai yi wa? Ko tana so ta nuna masa k'annenta ba nasa ba ne." Umma da ta ji ya faɗi haka sai ta haqura, amma fa ranar ya sha godiya da addu'oi a gurinta. Har yanzu da Neehal ta yi shekara shida Umma ba ta kuma samun ciki ba, Aunty A'isha ma haka. Neehal kullum cikin mitar ita a haifa mata k'ani take, wataran har da kukanta, saboda Freinds ɗinta na makaranta duk yawanci suna da k'anne. A duk lokacin data faɗi haka Abba kan rarrashe ta ya ce ta yi addu'a Allah ya kawo. Neehal ta ƙara girma iyayi da surutu sun ƙaru.
Ranar wata Saturday da yamma ta dawo daga islamiyya, part É—in Aunty'nta ta nufa direct tana k'wala mata kira, tana shiga falo ta yarda jakarta wadda Exercise book ne kawai a ciki sai pencil, ta cire É—an mutsin hijabin jikinta shima ta yar, kanta babu d'ankwali saboda bata k'aunarshi ko kaÉ—an, fakakken gashin kanta da Aunty A'isha ta tsefa mata da safe ya bayyana, wanda ya sauka har Æ™asan wuyanta. Har ta nufi bedroom É—in Aunty ta tsaya turus saboda ganin wani matashi wanda ba zai wuce 18_19 years ba a zaune akan kujera yana latsa system É—in Aunty A'isha. Neehal ta waro Ido dan bata taÉ“a ganinshi ba ta ce "Kaii! Waye kai, wa ya kawo ka gidanmu?" *AMEEN* Da bai ma san da shigowar ta ba sai muryarta kawai ya ji ya mata banza, kasancewar sa muskili na bugawa a jarida. Neehal ta matso kusa da shi da É—an Æ™arfi ta ce "Kai baka ji ina maka magana." Ko d'agowa bai yi ba balle ya kulata, Neehal ta hau kan kujerar da yake ta kai bakinta dai_dai kunnansa da iya Æ™arfinta ta ce "Kai ba ka ji ne, ko kai kurma ne!" Ameen ya d'ago a mugun fusace jin zata kashe masa dodon kunne ya wurga mata wani mugun kallo tare da hankad'e ta daga kusa da shi, Allah ya so kujerar da yake kai doguwa ce ta faÉ—a a kanta. Da sauri ta tashi zaune tana keÉ“e fuska tare da turo É—an Æ™aramin bakinta gaba. Sauka ta yi daga kan kujerar ta yi bedroom É—in Aunty da gudu tana kukan shagwab'ar da babu hawaye, Aunty A'isha ta tare ta da sauri tana faÉ—in "Me kuma ya faru Daughter?" Neehal ta keÉ“e baki ta ce "Wani ne a falo ya dake n......" Hango Mama da ta yi zaune a gefen gado yasa bata Æ™arasa maganar ba ta nufe ta tare da d'ane mata cinya tana faÉ—in "Maman Abuja, yaushe kika zo?" Mama ta shafa kanta tana murmushi ta ce "D'azu na zo Daughter, wane ya kika ce ya dake ki?" Neehal ta turo baki ta ce "Ni ban san shi ba, wani yaro ne a falo." Aunty A'isha ta ce "Ba yaro ba ne Neehal Yayanki ne." Neehal ta ce "Aini ban da Yaya, kuma su Annur da Aslam duk suna da Yaya." Ta Æ™arashe maganar kamar za ta yi kuka, Mama ta shafa kanta tana murmushi ta ce "Ke ma Daughter ga Yayanki nan na kawo miki kin ji? Daga yau kema kina da Yaya." Neehal ta gyaÉ—a mata kai tana murmushin jin daÉ—i an ce ga Yayanta. Mama ta dubi Aunty A'isha ta ce "Nikam A'isha da zaku bar mun Neehal ai da naji daÉ—i sosai wlh, ina son yarinya mace amma Allah bai bani ba." Aunty A'isha ta yi murmushi ta ce "Tab' Wannan kam Ubanta ba zai iya bayar da ita ba, dan tsoka É—aya ce a miya." Mama ta ce "Ni shaidace kam akan k'aunar da Alhaji Muhammad yake mata." Aunty A'isha ta kama Neehal ta cire mata uniform É—in jikinta ta saka mata vest da dogon wando. Neehal ta ce "Aunty kin dafa mun macaroni na?" Aunty A'isha ta ce "Yana kitchen na dafa miki, bari na zubo miki." Bayan Aunty ta zubo mata macaronin da miya ta fice falo da shi a hannu, gurin Ameen ta nufa tana faÉ—in "Yayanah! Yayanah, Maman Abuja da Aunty sun je kai Yaya ne ko?" Cike da murna take maganar, Amma Ameen ya Æ™i kulata kamar tana magana da dutse. Neehal ta matso kusa da shi sosai ta d'ebo macaronin da ya ji miya sosai a Æ™aramin spoon É—in da take cin abinci da shi ta kai bakinsa tana cewa "Yayanah ungo ka ci." Ai macaronin be kai ga shiga bakinsa ba ya zube a jikinsa, miyar jiki ta b'ata masa white T_shirt É—in dake jikinsa............âœï¸
[7/21, 9:02 AM] Zee data: *âš¡ NEEHALâš¡*
_By_
_Zeey Kumurya_
*2ï¸âƒ£6ï¸âƒ£*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR*
*Call 08066268951*