Sashe 50
Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ma bayan ta gama shan ayyukanta tana zaune a kitchen tana juya miyar da Aunty Fauziyya take soyawa, ta shiga É—aki ne shine ta ce Neehal É—in ta cigaba da juya mata dan kar ta roqe. Wayar Aunty Fauziyya dake kitchen É—in ce ta fara ringing, cikin É—an daga murya Neehal ta ce "Aunty ana kiran ki a waya." Aunty Fauziyya bata amsa mata ba sai turo Aiman ta yi ya É—auko mata wayar, kasancewar yau Friday ce suna gida. Aiman yaro ne mai k'iriniya baya abu cikin nutsuwa ko kaÉ—an, da gudu ya shigo kitchen É—in ya É—auki wayar, ya zo fita ya b'arar da taliyar da Aunty Fauziyya ta tace kafin ta bar kitchen É—in, fiye da rabin taliyar ya zube a Æ™asa. Neehal ta tashi da sauri tana faÉ—in "Ka ga ka yi É“ari ko?" Aiman bai saurare ta ba ya yi É—aki da gudu yana kiran uwarsa, Aunty Fauziyya ta taso da sauri tana faÉ—in "Mene ne." Ya ce "Aunty Neehal ce ta b'arar miki da taliya." Ai bai Æ™arasa ba Aunty Fauziyya ta fito a fusace ta shiga kitchen É—in, Tafa hannuwa ta shiga yi tana faÉ—in "Eh lallai, tun da ba Ubanki ne ya nemo ba ba kuma Uwarki ce ta dafa ba ai dole ki b'arar." Neehal ta ce "Aunty ba fa ni na b'arar ba Aiman ne." Cikin tsawa Aunty Fauziyya ta ce "Rufe mun baki zaki ne bayani ne, shegiya mai baÆ™in hali, kwashe mun ita tass da hannunki, idan kin gama kuma ki zo É—aki ki karb'i hukuncinki." Neehal ta sa hannu ta fara kwashe taliyar, ga taliyar sai tururi take saboda ba a daÉ—e da sauke ta ba, Aunty Fauziyya tana barin kitchen É—in Neehal ta É—auki serving spoon mai taga-taga ta cigaba da kwashe wa da shi, saboda hannunta zafi. Sai da ta kwashe duka sannan ta debo ruwa ta d'auraye ta. ÆŠakin ta nufa cikin tsoro ta ce "Aunty na gama." Aunty Fauziyya tay wani murmushi ta ce "To Æ™araso mana kika tsaya a bakin Æ™ofa." Cikin É—ari É—ari Neehal ta Æ™arasa idanunta taf da ruwan hawaye. Aunty Fauziyya ta kamo hannunta, kuka ta saka ta ce "Aunty dan Allah ki yi haquri." Aunty Fauziyya ba ta kula ta ba, ta kamo hitar data jona a jikin socket ta É—ora a Æ™afar Neehal bayan ta zubawa Æ™afar ruwa. Wani irin zirrrrr Neehal ta ji ajikinta na shock ta ji kamar an d'aga ta sama. Ai bata san sanda ta k'wala ihu mai Æ™arfi ba tare da fizge jikinta ta fice daga Falon da mugun gudu, gaba-d'aya jikinta rawa yake kamar mazari, cikin fitar hayyaci ta fice daga gidan gaba-d'aya, gudu take da dukkan Æ™arfinta gani take kamar Aunty Fauziyya ta biyo ta zata Æ™ara sa mata shock ajikinta. A Æ™ofar gidansu Ahmad sukai cikibus, ya dawo daga masallaci da Darduma a hannunsa. Neehal ta Æ™arasa gare shi ta riÆ™e shi gam tare da sakin kuka, har lokacin jikinta rawa yake. A ruÉ—e Ahmad ya shiga kiran sunanta "Princess! Princess what happened to you?" Yana Æ™oÆ™arin d'agota daga jikinsa, ita kuwa Æ™ara k'ank'ameshi ta yi. Fahimtar da ya yi a firgice take sai kawai ya sunkuce ta ya shiga cikin gidan da ita. A kan kujera ya kwantar da ita, cikin kulawa ya Æ™ara tambayar ta da faÉ—in "Princess mene ya faru? kika fito ko takalmi babu a Æ™afarki." Cikin kuka ta ce "Un... Uncle shocking Aunty ta samun a jikina." A ruÉ—e ya ce "Subhanallah shocking kuma Princess?" Bai jira amsar ta ba ya miÆ™e da sauri ya nufi Æ™aramin kitchen É—in dake falon ya É—auko gwangwanin pick milk ta ruwa ya fasa ya juye ta a glass cup, sannan ya fito ya dawo gurin da take a kwance tana ta sauke numfarfashi. ÆŠago kanta ya yi ya kafa mata cup É—in a baki. Ba musu ta shiga sha. Ajiyar zuciya ta sauke mai Æ™arfi ta lumshe idanunta ta koma ta kwanta, Ahmad nata jera mata sannu cikin tsananin tausayinta. Ranshi ba Æ™aramin É“aci ya yi ba yau game da Aunty Fauziyya, ya rasa matsayin da zai ajiye matar akan rashin imani, da Mamy zata ji maganar nan yanda take da zuciya ya san tsaf zata iya kaita a kulle. Ƙura mata ido ya yi da idanunsa da suka fara canza launi saboda É“acin rai, yana jin wani abu na fizgar zuciyarsa game da ta. Ajiyar zuciya ya sauke jin saukar numfashinta akai_akai alamun bacci ya É—auke ta, gyara mata kwanciya ya yi yanda zata fi jin daÉ—in baccin. Babbar damuwar Ahmad a duniya É—aya ce a halin yanzu, jibi Sunday zai koma gidansu Abuja, tun last week ya gama abun da ya kawo shi Kano, amma saboda Neehal ya kasa koma wa gida, gashi parent É—insa sun matsu ya dawo, kasancewar shi kaÉ—ai ne É—ansu Namiji, dama su biyu ne a gurin iyayensu daga shi sai Æ™anwarsa mace, Æ™anwar tashi ma Æ™arama ce bata fi 4_5 years ba, 20 years ya bata. Sai bayan la'asar Neehal ta farka, ya je masallaci ya dawo ya tatar ta tashi. Ya Æ™arasa kusa da ita ya ce "Kin tashi." Ta ce "Ehh, Uncle ka kai ni gurin Mamy na yi wanka, jikina babu daÉ—i." Ya ce "Mamy bata nan, amma bari na kai ki ki yi anan." Ta ce "Toh." Toilet É—in dake cikin bedroom É—insa ya kai ta, Brush ya bata sabo da toothpaste ta wanke bakinta, sannan ya haÉ—a mata ruwa mai dumi ta yi wanka. Bayan ta shirya ya kawo mata abinci da drinks ta zauna ta ci. Tana gamawa ta ce "Uncle Thank you so much." Tattausan murmushinsa ya mata ya ce "Say Alhamdulillah." Itama murmushin ta masa ta ce "Alhamdulillah." Sannan ta tashi ta kwashe kayan ta kai kitchen, ta so tafiya gida amma ya zaunar da ita wai ta yi masa hira, ba musu ta zauna tana shan choculate tana masa hirar, shi kuma sai murmushi yake yana mata video a wayarsa. Sai gab da magriba suka fito daga gidan, a Æ™ofar gidan ya tsaya tare da hard'e hannayensa a Æ™irji ya zuba mata ido. Neehal ta ce "Uncle bye." Tare da d'aga masa hannu, numfashi ya sauke cikin wata irin murya ya ce "Princess!" Ta ce "Na'am Uncle É—ina." Kusa da ita ya matso sosai ya kama hannunta cikin sanyin murya ya ce "I love You!" Neehal ta yi murmushi ta ce "Love You too Uncle." Lumshe idonsa ya yi cikin jin daÉ—i, a hankali kuma ya sunkuyo ya yi kissing forehead É—inta sannan ya sakar mata hannunta, har ta fara tafiya ya Æ™ara kiranta, ta dawo da sauri, tsugunna wa ya yi dai dai tsayinta yana kallon cikin idonta ya ce "Princess, promise me you will never forget me in your life." Neehal ta ce "I promised you Uncle." ya ce "Sure?" Ta gyaÉ—a masa kai. Fuskarta ya shafa ya ce "Thank you dear." Neehal ta masa bye_bye sannan ta juya ta fara tafiya, haka kawai ta ji jikinta ya mata wani irin sanyi. Shi kam Ahmad tsayawa ya yi yana kallonta yana jin jikinsa kamar babu laka ba tare da yasan dalili ba. Duk wannan abun da ya faru tsakanin Neehal da Ahmad Uncle Umar yana farkon layin akan machine É—insa yana kallonsu cikin tsananin É“acin rai, yana shago Aunty Fauziyya ta kira shi akan ya zo gida babu lafiya, dan tun safe Neehal ta fita kuma har yanzu bata dawo gida ba, shine fa ba shiri ya baro shagon ya taho, yana shigowa layinsu Ahmad dai-dai lokacin su kuma su Neehal sun fito daga gidansu Ahmad, cikin shock ya tsaida machine É—insa ya tsaya yana kallonsu. Neehal ta juyo ta ga ko Ahmad ya shige gida idanunta suka sauka akan Uncle Umar wanda ya figo machine É—insa a fusace ya biyo bayanta..........âœï¸
09047871750
Whatsapp only
[7/21, 9:02 AM] Zee data: *âš¡ NEEHALâš¡*
_By_
_Zeey Kumurya_
*3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR*
*Call 08066268951*
Ba ƙaramin kaɗuwa da firgita Neehal ta yi ba da ganin Uncle Umar, juyawa ta yi ta falfala a miliyan ta nufi gida. Ahmad dake tsaye yana kallonta ya cika da mamakin abun da yasa ta gudu da firgita lokaci ɗaya, bai gama mamakin ba ya ji tsayuwar babur a gabansa kamar yaƙi, kafin ya yi magana Uncle Umar ya sauko daga kan babur ɗin, yana ƙarasa wa kusa da shi bai yi wata_wata bae ya cakumi kwalar rigar Ahmad cikin zaro ido waje ya ce "Kai ne kake hure wa ƴata kunne dama, munufinki Allah yau Allah ya toni asirinka, kune irin mutanen nan masu ɓata ƴaƴan mutane wato? To ka sani wallahi sai na yi shari'a da kai, kotu ce zata raba mu." Kallon shi kawai Ahmad yake yi cikin rashin fahimta, k'wace jikinsa ya yi ya ce "Malam lafiya zaka zo ka ci kwalata kana faɗar maganganun da ban gane musu ba tare da jifana da munanan kalamai." Uncle Umar dake kallon gidansu Ahmad ganin gidan ƙato yasa ya yi baya dan ya san bakin rijiya ba gurin wasan makaho ba ne. A harzuk'e yake faɗin "Zama ka gane ne, idan ka ga sammaci." Babur ɗinsa ya hau a fusace ya tayar da shi ya nufi gida. Ahmad ya tab'e baki sannan ya juya ya shige gida, a zuciyarsa yana Addu'ar Allah ya kare Neehal daga muguntar waɗannan azzaluman mutanen ya kuma hana su cutar da Ita.
09047871750
Whatsapp only
[7/21, 9:02 AM] Zee data: *âš¡ NEEHALâš¡*
_By_
_Zeey Kumurya_
*3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR*
*Call 08066268951*
Ba ƙaramin kaɗuwa da firgita Neehal ta yi ba da ganin Uncle Umar, juyawa ta yi ta falfala a miliyan ta nufi gida. Ahmad dake tsaye yana kallonta ya cika da mamakin abun da yasa ta gudu da firgita lokaci ɗaya, bai gama mamakin ba ya ji tsayuwar babur a gabansa kamar yaƙi, kafin ya yi magana Uncle Umar ya sauko daga kan babur ɗin, yana ƙarasa wa kusa da shi bai yi wata_wata bae ya cakumi kwalar rigar Ahmad cikin zaro ido waje ya ce "Kai ne kake hure wa ƴata kunne dama, munufinki Allah yau Allah ya toni asirinka, kune irin mutanen nan masu ɓata ƴaƴan mutane wato? To ka sani wallahi sai na yi shari'a da kai, kotu ce zata raba mu." Kallon shi kawai Ahmad yake yi cikin rashin fahimta, k'wace jikinsa ya yi ya ce "Malam lafiya zaka zo ka ci kwalata kana faɗar maganganun da ban gane musu ba tare da jifana da munanan kalamai." Uncle Umar dake kallon gidansu Ahmad ganin gidan ƙato yasa ya yi baya dan ya san bakin rijiya ba gurin wasan makaho ba ne. A harzuk'e yake faɗin "Zama ka gane ne, idan ka ga sammaci." Babur ɗinsa ya hau a fusace ya tayar da shi ya nufi gida. Ahmad ya tab'e baki sannan ya juya ya shige gida, a zuciyarsa yana Addu'ar Allah ya kare Neehal daga muguntar waɗannan azzaluman mutanen ya kuma hana su cutar da Ita.