Sashe 66
Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A bakin gate ɗin makarantar ta yi parking motar, sai da ta duba agogon hannunta sannan ta fito ta shiga cikin school ɗin. Tana shiga ana kaɗa musu beil, yara suka fara fitowa daga classes ɗinsu da gudu. A bakin class ɗin su Afrah ta hango su, ta ƙarasa ta kama hannuwansu. Suka juyo suka kalle ta, Afrah ta ce "Aunty yau ke kika zo ɗaukar mu?" Neehal tana karɓar lunchbox ɗinsu ta ce "Gashi ko kin gani." A hankali suke tafiya har suka fito daga school ɗin, ta nufi inda ta yi parking Motarta. Wani matashi dake waya a gefe ɗaya ya ƙurawa su Afrah ido cikin tsananin mamaki. Katse wayar ya yi bayan ya cewa wanda suke wayar yana zuwa, ya nufo inda Neehal take. Neehal ta buɗe bayan Motar ta ajiye lunchbox ɗin sannan ta shigar da su Afrah cikin Motar. Tana rufe musu murfin Motar matashin ya ƙaraso, kawai sai ganin mutum ta yi a gabanta. Ta ɗan ja baya ta ce "Malam lafiya?" Matashin ya mayar da dubansa ga su Afrah dake cikin Mota ta glass ya ce "Dan Allah ina kika samo waɗannan yaran?" Gaban Neehal ya faɗi amma ta dake ta ce "Kamarya? Wannan wacce irin tambaya ce?" Matashin ya ce "Na san su ne shi yasa na tambaye ki." Neehal ta ɓata rai sosai ta ce "To ba su ka sani ba gaskiya, watakila ɓatan kai ka yi." Bata jira amsar sa ba ta juya ta buɗe gaban Motarta ta shige, ta bar shi nan tsaye. Matashin ya matso da nufin ƙara yi mata magana, amma ganin ta yi reverse yasa shi yin baya da sauri, sai kuma ya nufi titi da gudu ya tsayar da na mai napep ya shiga, cikin sauri ya ce "Dan Allah malam waccen Motar zaka bi mun bayanta duk inda ta yi, zan biya ka ko nawa ne." Mai napep ɗin ya ja suka tafi da sauri dan kar motar Neehal ta ɓace musu. Suna shiga layin su Neehal ita kuma ana buɗe mata gate ta shige cikin gidan. Matashin ya cewa mai napep ɗin ya tsaya, ya sauko tare da Sallamar shi. Sannan ya nufi gidan da ya ga ta shiga. Sai da ya fara Ƙarewa gidan kallo sannan ya nufi gate ɗin gidanya fara knocking, mintuna biyu ya ga wani soja ya buɗe ƙaramar ƙofar gidan. Ya dubi sojan dake masa kallon tara saura k'wata ya ce "Barka da yamma yallaɓai, dan Allah idan babu damuwa ka mun magana da mai_gidan nan." Sojan ya bishi da kallo daga sama har ƙasa sannan ya ce "Baya nan." Matashin ya ja numfashi ya ce "Matar gidan fa? Dan Allah ka mun magana da ita to." Sojan ya ja tsaki ya ce "Malam kafin na yi counting ten ka bar gurin nan, ko kuma yanzu jikinka ya faɗa maka." Matashin ya ce "Please I have important t...." Sojan yana jijjiga kai ya ce "Baka ji ba kenan? To ka cigaba da tsayawa." Ya juya ya rufo ƙofar da ƙarfi. Dafe kansa matashin ya yi sannan ya juya ya fara tafiya, yana tafe yana waigen gidan, a ransa yana faɗin daga ganin wannan tamfatsetsen gidan mai gidan ba ƙaramin mutum ba ne. Sai da ya bar layin sannan ya ɗauko wayarsa ya shiga kiran wata Number......
Yana kwance rigingine akan makeken gadonsa, dawowarsa kenan daga office. Idanunsa a lumshe yana jin yanda zuciyarsa take bugawa a hankali, duk bugun da zata yi tana bugawa da tunanin kids É—insa a ransa. A kullum kewarsu na Æ™ara cika zuciyarsa, duniyar gaba-É—aya ta yi masa zafi, yana jin gidan da yake ciki ya yi masa girma saboda rashin kids É—insa. Da suna nan da tuni yanzu suna jikinsa suna basa labarin abun da ya faru a school É—insu. Ya taune lips É—insa cikin k'unar zuci. "I missed you alot my kids." Ya furta hakan a fili cikin sassanyar muryarsa mai nuni da damuwar da zuciyarsa take ciki. ÆŠaya daga cikin wayoyinsa da ya ajiye akan mudubi ce ta fara ruri, yana ji amma bai ko motsa ba da niyyar É—auka har ta katse, wani kiran ya Æ™ara shigowa. Tashi zaune ya yi yana sauke numfashi sannan ya sauko daga kan gadon ya je ya É—auki wayar. Musbahu! Sunan da ya gani yana yawo akan screen É—in wayar kenan, ya yi picking tare da kara wayar a kunnensa. Daga É—aya É“angaren ba tare da gaisuwa ba Musbahu ya ce "Doctor! Na ga su Afrah yanzu." "What?" Ya faÉ—a cikin dokawar zuciya. Musbahu ya Æ™ara maimaita masa abun da ya faÉ—a, duk da ya san ya ji. "Musbahu! A ina ka gan su?" Ya tambaya cikin sark'ewar harshe. "A Kano." Shima Musbahun ya bashi amsa cikin hanzari. Ya ce "Kano kuma? A Kano a ina?" Musbahu ya bashi labarin duk abun da ya faru na ganin su Afrah tare da Neehal da bin bayanta da ya yi zuwa gida. Ahmad ya zauna dab'as a bakin gado ya ce "Soldier kuma? Sannan ya hana ka shiga gidan? Kuma ta tabbatar su Afrah ka gani?" Musbahu ya ce "Wallahi Doctor sune, ai na san su sosai, tunda kana zuwa da su gida gurin Yaya." (Musbahu k'anin wani Freind É—in Ahmad ne mai suna Sagir.) Ahmad ya ce "Shikenan, gobe Æ™arfe goma na safe Insha Allahu ina cikin garin Kano, idan na shigo zan kira ka." Musbahu ya ce "Shikenan Doctor sai ka zo, Allah yasa a dace." Ahmad ya ce "Ameen." Dafe kansa ya yi yana jin kamar mafarki yake, zuciyarsa ta kasa yarda da abun da Musbahu ya sanar masa, duk da idan hakan ya kasance bai san wanne irin farin ciki zai yi ba, his kids sun kusa dawowa gare sa kenan? Addu'ar da ake ba dare ba rana ita ce Allah ya amsa yau ya bayyana masa inda yaransa suke. 'Ya Allah! Ka tabbatar da abun da Musbahu ya faÉ—a.' ya faÉ—i hakan a ransa yana jin kamar ya zuk'o gobe ta yi........âœï¸
[7/21, 9:30 AM] Zee data: *âš¡ NEEHALâš¡*
_By_
_Zeey Kumurya_
*3ï¸âƒ£9ï¸âƒ£*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR*
*Call 08066268951*
A ɓangaren Neehal kuwa bayan sun koma gida tana cire musu kaya Amrah ta ce "Aunty yaushe zamu gurin Daddy?" Neehal ta sauke numfashi har yanzu gabanta bai far faɗuwa ba ta ce "I don't know." Afrah ta ɓata fuska ta ce "Aunty We Missed him alot, please ki kai mu gurinsa." Ta yi shiru ba ta ce musu komai ba. Har ta gama cire musu kayan ta saka musu wasu zancen Daddy'nsu suke, suna ta lissafin abubuwan da yake siyo musu da abubuwan da yake musu, har wak'ar da yake musu idan za su yi bacci sai da suka bawa Neehal labari, ita dai kawai jin su take, amma zuciyarta cike take da fargabar da bata san ko ta mecece ba. Da Mama ta dawo bata faɗa mata gamuwarta da matashin nan ba, ta san idan ta sanar mata faɗa zata mata sosai akan rashin saurarar shi da bata tsaya ta yi ba. Washegari da safe ta shirya su Afrah suka tafi school, ita kuma bayan ta gama breakfast ta koma ɗaki ta kwanta.......