Sashe 63
Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ƙarfe huɗu da mintuna ta fito daga exam ɗin kuma Alhamdulillahi ta mata sauƙi, masallaci ta nufa ta yi sallah sannan ta kira Haneefah dan su je su dubo Ameen dake fama da zazzaɓi. Haneefah ta sanar mata bata gida sun fita kasuwa da ƙanwar Mommy, kasancewar bikinta ya gabato saura sati uku, dan ma exam ɗin da suka fara ne da tuni an yi bikin. Yanzu sai bayan Babbar Sallah da sati biyu za'ayi. Sallama Neehal ta yiwa k'awayenta ta tafi. Sai wajen biyar ta ƙarasa gidan. Babu kowa a falon ƙasa hakan yasa ta nufi sama, a nan ta tarar da k'awayen Hafsat su uku zaune a falo. Ta musu sallama ta shiga, suka amsa suna bin ta da kallo. Ta zauna a kujera sannan ta gaishe su. Cikin fara'a Fadeelah ta ce "Laa Neehal ke ce, ai ban gane ki ba da farko sai yanzu." Neehal ta yi murmushi ta ce "Aunty Hafsan tana ciki ne?" Fadeelah ta ce "Eh wanka take, ki shiga Yayan naki yana cikin ɗakinsa." Neehal ta ce "Toh." Tare da miƙewa ta shiga ɗakin. Ɗaya daga cikin k'awayen Hafsat ta ce "Wannan yarinyar kamar mai aiki a ASTV ko?" Fadeelah ta ce "Ita ce, ƙanwar Ameen ce fa." Wadda tai maganar ta ce "Allah sarki, Ni kam tana burgeni, yarinyar a nutse take bata da rawar kai." Fadeelah ta ce "Ga ta da kirki wallahi so friendly babu ruwanta."
Neehal ta tura Æ™ofar É—akin Ameen a hankali bakinta É—auke da Sallama, bayan ta yi knocking ya ba ta izinin shiga, k'amshinsa ne ya fara mata Welcome. Yana kwance akan gado jikinsa sanye da jallabiya brown colour idanunsa a lumshe. Neehal ta Æ™arasa ta zauna akan bedside locker tana kallonsa cikin tausayawa, ya Æ™ara haske kuma ya É—an faÉ—a. Hannunta ta kai a hankali ta taÉ“a wuyansa ta ji jikin nasa da zafi, Ta zare hannunta a hankali daga jikinsa ta ce "Allah ya baka lafiya Yayana." A hankali ya buÉ—e lumshashshun idonsa ya sauke su a kanta. Ta ce "Yaya! Sannu, ya jikin?" Bai amsa mata sai tashi zaune da ya yi yana taune lips É—insa. Cikin murya mara sa lafiya ya ce "Yaushe kika zo?" Neehal ta ce "Yanzu na zo, ya jikin naka?" Ya ce "Da sauÆ™i, ina Mum?" Ta ce "Tana gida daga school na biyo ta nan." Ya jinjina kansa tare da lumshe idonsa, daga gani babu tambaya ka san yana jin jiki. Neehal ta ji duk hankalinta ya tashi dan baza ta iya tuna sanda ya kwanta ciwo irin haka ba, hannun damansa ta kalla ta ga abun Æ™arin ruwa. Kamar zata yi kuka ta ce "Yaya me yake damunka? Mama ta ce mun zazzaÉ“i kake, kuma na ga kamar ba iya zazzaÉ“in ba ne kawai." Kafin Ameen ya bata amsa wayarta dake cikin jakarta ta fara vibrate, ta zuge jakar ta É—auko wayar tare da d'agawa ganin Sadik ne. "Hello Yaya Sadik." Jin haka yasa Ameen ya juyo da sauri ya kalle ta, ta ce "Eh na dawo, ina gidan Yaya na je duba shi." Ta É—an yi shiru na wasu sakanni sannan ta ce "Tom sai ka zo." Tare da kashe wayar. Ameen ya mayar da idansa ya lumshe a hankali ya ce mata "Bani ruwa." Da sauri ta É—auko ruwan dake gaban gadon ta buÉ—e sannan ta tashi ta miÆ™a masa tare da faÉ—in "Sannu Yaya Allah ya sauwaqe." Ya d'aga mata kai tare da karÉ“ar ruwan ya sha. Ganin yanda ta damu sai ya kamo hannunta a cikin nasa yana kallon fuskarta ya ce "Menene?" Ta yi Æ™asa da idonta ba ta ce komai ba, ya d'ago hab'arta da É—ayan hannunsa ya ce "Don't cry." Dan ya san halinta, ai ko kamar zugata ya yi sai ta fara hawaye, ita haka Allah ya halicce ta idan ta ga mutum ba shi da lafiya duk sai ta ji ta damu sosai, musamman ma Yayan nata da take jin kamar ta mayar da ciwon nasa jikinta. Ya É—an tauna lips É—insa murya Æ™asa_Æ™asa ya ce "Kukan na mene?" Ta ce "Yaya baka da lafiya, na ga duk ka rame." Ya ce "Ai na ji sauÆ™i, kuma soon zan warke Insha Allah." Ta gyaÉ—a masa kanta. Ya yi É—an murmushi sannan ya shiga goge mata hawayen fuskarta da tattausan tafin hannunsa É—aya, É—ayan kuma yana riÆ™e da hannunta har lokacin. Dai_dai time É—in Hafsah ta turo Æ™ofar É—akin ta shigo.........âœï¸
[7/21, 9:30 AM] Zee data: *âš¡ NEEHALâš¡*
_By_
_Zeey Kumurya_
*3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR*
*Call 08066268951*