Sashe 47
Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Yau Sunday, da misalin Æ™arfe biyu na rana Neehal tana zaune ita kaÉ—ai a É—aki tana bitar haddarta, su Aiman kuma sun tafi Islamiyya. Uncle Umar ma baya nan, duk da yau Sunday amma ya fita tun safe shagonsa da yake sayar da kayan masarufi, kuma ba ya dawowa sai dare, kullum haka yake dama, Monday to Friday ma bayan sun tashi daga School É—in da yake koyarwa can shagon yake wuce wa. Aunty Fauziyya ta tak'wala wa Neehal kira, Neehal ta miÆ™e da sauri ta fito waje. Aunty Fauziyya tana mata wani mugun kallo ta cilla mata kuÉ—i ta ce "ÆŠauki kuÉ—in nan, ki je ki siyo mun kayan miya, kuma yau ma ki biya yawon naki da kika saba, wallahi dukan dana miki jiya Nafila ne akan wanda zan miki yau idan kika daÉ—e. Neehal ta É—auki kuÉ—in ta koma É—aki ta É—auko Hijab da hula ta saka sannan ta fito ta tafi. Duk da gargadi'n da Aunty Fauziyya ta mata sai da ta biya gidansu Ahmad, dan dukan Aunty Fauziyya zuwa yanzu har jikinta ya saba da shi. Kamar kullum bayan ta yi knocking ya zo ya buÉ—e mata Æ™ofa ta shiga. Yau ba BQ ya kai ta ba, ainihin cikin gidan ya nufa da ita. A falon gidan ya zaunar da ita sannan ya nufi kitchen yana kiran sunan Mamy, Mamy wadda takasance Æ™anwar mahaifiyar Ahmad ta fito daga kitchen tana amsa masa. Ya tsaya tare da faÉ—in "Sannu da aiki Mamy." Mamy ta ce "Yawwa son." Nuna mata Neehal ya yi ya ce "Ga yarinyar da nake baki labarinta na kawo miki ita." Mamy ta washe baki tana duban inda Neehal take ta ce "Ita ce wannan, Masha Allah, ga ta kyakkyawa da ita." Ta Æ™arasa kusa da Neehal É—in, Neehal ta durqusa ta ce "Ina yini Mama." Mamy ta ce "Lafiya k'alau, sannunki yarinya ya sunanki?" Ta ce "Neehal." Mamy ta ce "Masha Allah, Allah ya miki albarka ya inganta rayuwarki." Ahmad dake tsaye yana fuskarsa É—auke da murmushi ya amsa da "Ameen." Mamy ta kawo wa Neehal lafiyayyen abinci da ruwa da juice, Neehal ta mata godiya sannan ta zauna ta ci. Mamy sai kallonta take cike da tausayawa, dan Ahmad ya tsakura mata labarin Neehal. Bayan Neehal ta gama cin abinci ta dubi Mamy ta ce "Please Mama ki tsefe mun kaina, na ce Aunty ta tsefe mun ta ce inyi da kaina, ni kuma ban iya ba." Mamy ta yi murmushi ta tashi ta É—auko kibiya ta ce Neehal ta cire hijabin jikinta ta tsefe mata, Neehal tana cire Hijab sai ga shatin bulalar jiya ruÉ—u_ruÉ—u a jikinta, kasancewar hannun rigar jikinta k'arami ne. Mamy tay salati ta ce "Neehal wa ya dake ki haka?" Neehal ta ce "Aunty ce." Mamy cikin tsananin É“acin rai ta ce "Amma kuwa wannan matar bata da imani ko kaÉ—an, yanzu wannan yar yarinyar ita akewa irin wannan dukan kamar wani qaton gard'in? Wai duniya ina zaki da mu ne, dan bake kika haifi 'ya ba sai ki dinga zaluntar ta, menene abun damuwa a riqon Æ´ar wannan yarinyar da za'a dinga azabtar da ita haka?" Cikin takaici Ahmad ya ce "Hmm, kin ga wannan dukan kullum sai an mata shi, kuma Mamy wanke wanke, shara, mopping, wanki ta ce mun kullum ita take yi, sannan tai aike, kuma sun Æ™i sata boko da islamiyya." Mamy ta ce "To kuwa wannan mata ta kiyayi duniya, dan wallahi cutar da Maraya ba Æ™aramin abu ba ne, ta kiyayi randa Hakkin yarinyar nan zai kamata, kuma itama uwa ce ta haifa ko zata haifa nan gaba, kuma ba ta san inda Æ´aÆ´anta zasu Æ™are rayuwarsu ba, tunda ba'a mata alÆ™awari zata rayu da su har abada ba." Sosai ran Mamy ya É“aci tai ta faÉ—a kamar zata ari baki, da gidan Fauziyyan ma ta ce zata je ta mata tatas duk da bata san ta ba, da Æ™yar Ahmad ya taushe ta ta haqura ta fasa zuwan. Tass ta tsefe wa Neehal daddaud'an kanta da tunda ta dawo gidan Uncle Umar kusan 2 months Sau É—aya wata mak'ociyarsu ta taÉ“a mata kitso. Mamy ta wanke mata kan tass ta busar da shi ta shafa wa gashin mai, ta mata wanka ta shafe mata jiki da mai, har yankan farce da cire dattin kunne sai da Mamy ta mata ranar. Tana yi tana mitar baÆ™in ciki Aunty Fauziyya take dan ta ga Neehal kyakkyawa ce shi yasa bata kula da ita. Ahmad kam daga baya dariya Mamy'n ta fara ba shi da mitartata, sai ga Neehal ta fito fess da ita sai k'amshin turaren da mamy ta saka mata take. Sai wajen Æ™arfe biyar Ahmad ya raka Neehal ta siyo kayan miyan, suna tafe yana ta aikin maimaita mata "Ta yi kyau sosai." Dan har cikin zuciyarsa ta masa kyau ba kaÉ—an ba. Ita kam Neehal sai dai tay masa murmushi kawai. Har kusa da layinsu ya rakata sannan ya juyo, ita kuma ta Æ™arasa gida..........âœï¸
[7/21, 9:02 AM] Zee data: *âš¡ NEEHALâš¡*
_By_
_Zeey Kumurya_
*3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR*
*Call 08066268951*
.Sosai Ahmad yake jin nishad'i da farinciki a duk lokacin da suka kasance tare da Neehal, sai ya ji kamar kar ta tafi ta zauna tay ta masa hirarta da muryarta mai daɗin sauraro gami da sassayan murmushinta. Har cikin ransa yake jin wani abu game da yarinyar, a da yana tunanin tausayi ne kawai, amma yanzu duk da da akwai tausayin amma da wani abu daban da ya kasa gane ko menene. Babban tashin hankalinsa yanzu befi 1 month ya rage masa ya koma gidansu ba, dama a Abuja suke wani aiki ne ya kawo shi Kano, dan shi bai taɓa zuwa Kano ba sai wannan time ɗin, saboda duk Relatives ɗinsu a Abuja suke both na Mamanshi dana Dad ɗinsa. Mamy ma da a Abuja take, a wurin aiki ne aka yi ɗin mijinta zuwa Kano shine suka dawo, itama ba tafi two years da dawowa ba. Zuciyarsa babu daɗi ya ƙaraso gida, zama ya yi akan kujera yana sauke numfashi, a hankali ya zaro wayarsa daga aljihun wandonsa ya latsa ya shiga kallon pictures ɗin da yay wa Neehal d'azu, ta yi kyau sosai tana ta zuba murmushi.