Sashe 51
Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Da gudu Neehal ta shiga gida ta yi É—aki dan neman gurin b'uya, domin ta san idan Uncle Umar ya kama ta yau mai k'watar ta a hannunsa sai Allah. Aunty Fauziyya jin motsinta ta fito daga É—akinta, jijjiga kai ta hau yi ta ce "Sannunki, shegiya karuwar banza, Æ´ar Æ™aramarki dake kin san bin maza, to yau zan yi maganinki dan Uwarki, gaban naki zan k'ona sannan in miki tsarki da jajjageggen attaruhu, sai in ga da abun da zaki yi iskancin gobe." Ta Æ™arasa zancen tare da fizgo Neehal da Æ™arfi. Neehal ta fasa kuka ta ce "Dan Allah Aunty ki yi haquri, wallahi ba zan Æ™ara ba." Wani wawan mari Aunty Fauziyya ta zabga wa Neehal. Neehal ta fasa Æ™ara ta ce "Wayyo Allah, Ummanah, Auntynah...." Wani marin Aunty Fauziyya ta Æ™ara kifa mata wanda yasa ta kifawa a Æ™asa, Aunty Fauziyya ta ce "Uwarkin da Aunty'n su zo su cece mana shegiya mai kama da aljanu." Tsakar gida Aunty Fauziyya ta fita ta É—auko wata igiya ta É—aura a jikin windon kitchen sannan ta dawo falo inda Neehal take durk'ushe har lokacin ta janyo ta kamar wata tinkiya ta É—aure k'afarta da igiyar, Neehal ta Æ™ara volume d'in kukanta tana ba ta haquri, amma Fauziyya bata saurare ta ba ta shiga kitchen ta É—auko wayoyin wutar data haÉ—a dan zane Neehal. Dai_dai lokacin Uncle Umar ya shigo gidan a babur É—insa, kafe babur É—in ya yi a fusace tare da sauko wa, bai bi takan sannu da zuwan da Aunty Fauziyya take masa ba ya k'wace wayar hannunta ya zabgawa Neehal a Æ™afa yana faÉ—in "Dan Ubanki dama ashe bin maza kike har gida kuna iskanci, tarbiyyar dana baki kenan, yaushe ma aka haife ki da har zaki lalace haka? ehe!." "Wayyo dan Allah Uncle ka yi haquri ba zan kuma ba, wayyo Allahna, Abbana......." Magiyar da Neehal take ta masa kenan cikin kuka, amma ya rufe idonsa ya dinga tafkar ta da waya. Aunty Fauziyya daÉ—i kamar ya kashe ta, duk wani makusancin Neehal a duniya sai da ta kira shi sunansa dan ya neman taimakonsa saboda azabar duka, tun tana kuka da da Æ™arfin murya har muyar ta dashe. Wata mak'ociyarsu mai suna Binta wadda ta taÉ“a yi wa Neehal kitso ce ta shigo gidan a guje saboda ihun Neehal da take jiyowa, ganin yanda Uncle Umar yake tafkar ta kamar an aiko sa yasa ba ta san lokacin data Æ™arasa ta hankad'e shi gefe ba. Uncle Umar ya taso a fusace ya ce "Ki Æ™yale ni in kashe ta data jawo mun abun kunya." Matar tana hawaye ta ce "Ba zan Æ™yale ka ba, Kuma wallahi baza ka Æ™ara dukan yarinyar nan ba, sai dai ka haÉ—a ka dake mu tare." Ta fashe da kuka ta ce "Wannan wanne irin zalunci ne da rashin imani? Me yarinyar nan ta muku kuke azabtar da ita haka? Idan baza ku iya roqon ta ba kukai ta gurin waÉ—an da zasu iya mana, wallahi da wannan muguntar da kuke mata gara ta gwammace a gidan marayu ta tashi." Uncle Umar da sai huci yake kamar zaki ya yar da wayar hannunsa ya ja Æ™wafa ya fice daga gidan. Aunty Fauziyya ta dubi Binta ta ce "Hmmm, Maman ikram dan baki san abun da yarinyar nan ta yi ba ne, da kin san abun da ta yi da kin bar Baban Iman ya cigaba da dukan ta." Binta ta ce "Ko me ta yi bata cancanci wannan cin zalin ba, kuma wallahi sai Allah ya saka mata, haqqin yarinyar ba zai taÉ“a barin ku ba." Aunty Fauziyya ta tab'e baki ta ce "Bin maza fa take dan...." "Sai dai ki gani akan Æ´aÆ´anki Insha Allahu wannan alkaba'in ba dai akan marainiyar Allah ba, kuma ko wanne hali yarinyar ta shiga laifinku ne, kun quntata wa rayuwarta da izaya da matsi haka kawai saboda ba ku kuka haife ta ba. Me tay muku? Me ta tsare muku a rayuwa? Wallahi ku bi a hankali da duniya, kuma ku ma kun haifa indai Æ´aÆ´a ne, kuma baÆ™u san hannun wanda Æ´aÆ´an nawku za su faÉ—a ba tunda rayukanmu ba a hannunmu suke ba, inda iyayen yarinyar nan suka je kuma zaku je ne, ina jiye muku ranar nadama da dana sani akan cutar da yarinyar nan da ku kai, ku kiyaye gamuwarku da Ubangiji Fauziyya daga ke har mijin naki." Aunty Fauziyya ta É“ata fuska ta ce "A'a, a'a Binta kar kuma ki yi wa Æ´aÆ´ana baki, ki faÉ—i duk abinda zaki faÉ—a amma kar ki kuma jawa Æ´aÆ´ana alkaba'i gaskiya ba zan É—auka ba." Binta ta bita da kallon tausayin bin rud'in shaid'an da take wanda har take ganin hakan kamar ba komai ba ne. Ba ta kuma cewa komai ba, ta juya ta tallafo Neehal jikinta tare da kiran sunanta, amma ko motsawa ba ta yi ba, balle ta amsa. A gigice Binta ta shiga jijjiga ta tare da kiran sunanta cikin bugawar zuciya ganin babu alamar numfashi a tattare da ita. Dai_dai lokacin Uncle Usman ya yi sallama tare da shigo wa gidan...........âœï¸
[7/21, 9:02 AM] Zee data: *âš¡ NEEHALâš¡*
_By_
_Zeey Kumurya_
*3ï¸âƒ£2ï¸âƒ£*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR*
*Call 08066268951*
Aunty Fauziyya ta amsa masa sallamar cikin mamakin ganin shi a dai-dai wannan lokacin, Uncle Usman da idansa ya sauka akan Neehal wadda Binta keta jijjiga ta a jikinta. Da sauri ya zubar da manyan ledodin dake hannunsa a ƙasa yana tambayar "Lafiya me ya same ta?" Binta tana hawaye ta ce "Dukan tsiya ya yi mata, wanda har ya kai ta ga suma." Wani irin sarawa Uncle Usman ya ji kansa ya masa, yana ɗago Neehal daga jikin Binta ya ce "Duka kuma? Wa ya dake ta?" Binta ta ce "Babansu Aiman." Uncle Usman ya yi shiru kawai yana bin jikin Neehal da kallo, ganin yanda shatin duka ya fito b'aro_b'aro a jikin lallausar fatarta, wadda wahala ta sa yanzu ta fara canzawa. Lokaci ɗaya idanunsa suka kad'a tsantsar ɓacin rai ya bayyana akan fuskarsa. Cikin rawar jiki ya miƙe da Neehal a jikinsa amma sai ya ji sun koma ƙasa, da mamaki ya kalli k'afarta wadda a zatonsa wani abun ne ya riƙe ƙasan kayanta amma sai ya ga ashe ɗaure mata ƙafar akay. Cikin sauri Binta ta kwance mata igiyar tana Allah wadaran hali irin na Uncle Umar da Aunty Fauziyya. Wani kallo Uncle Usman ya yi wa Aunty Fauziyya sannan ya fice daga gidan cikin k'unar zuci. Aunty Fauziyya ta dubi Binta rai a haɗe ta ce "Kin ji daɗi kin haɗa ƴan'uwa uwa ɗaya uba ɗaya." Binta kamar zata tanka mata sai kuma ta fasa ta fice daga gidan. Aunty Fauziyya ta ja dogon tsaki ta shige ɗakinta.