Sashe 11
Neehal Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Misalin ƙarfe goma da rabi na dare Mama ta na ɗakinta a zaune a kan darduma ta na lazimi, domin babu d'igon bacci ko kaɗan a idonta, bayan tafiyar su Aunty Sadiya gidajensu Dad ya koma part ɗinsa, ita kam Mama yau ko part d'in nasa ba za ta iya zuwa ba, saboda damuwar da take ciki, don sosai ta damu da wannan al'amari, domin ba ta k'aunar abin da zai taɓa Neehal ko kaɗan a rayuwar nan, balle abin da zai taɓa farin cikinta, amma tasan ba ta isa ta goge rubutacciyar ƙaddarar da Ubangiji ya zana mata ba a rayuwarta. A hankali ta ji an buɗe ƙofar ɗakinta an shigo, a tunaninta Dad ne, amma jin k'amshin turaren Ameen ya sa ta d'ago kanta da sauri ta kalle shi, kansa a ƙasa ya yi sallama tare da nufo inda take, Mama ta ɗauke kanta daga Kallonsa tare da amsa masa sallamar da ya yi a zuciyarta. Kusa da ita ya zauna kansa na ƙasa still ya ce "Mum!" Mama ta ɗan kallesa ta watsar amma ba ta ce komai ba, ya ƙara faɗin "Ya haƙurinmu?" Mama ba ta amsa masa ba sai cewa ta yi "Me ya samu phones ɗinka?" Ba tare da ya yarda sun haɗa ido ba ya ce "Kashe su na yi" Mama ta ce "Akan wanne dalili" ya ɗan yi shiru na wasu sakanni ita kuma Mama ta tsura masa ido. Cikin dakiyarsa ya ce "Aikin da ya kaini Lagos ne ba ƙarami ba ne, kuma ina so in gama shi a yau gobe kawai sai dai a rabawa masu yi, that is why na katse wayar kar a kira ni a tsayar da ni." Mama ta yi shiru dan ita ta damuwarta take a halin yanzu, shima shirun ya yi, amma ba ka isa ka gane ko wani abu ya na damunsa ko akasin haka ba a halin yanzu.
Washegari Neehal ta tashi jikin nata da É—an dama, dan Mama a gurinta ta kwana, tun dare jinin ya É—auke mata, hakan ya sa da asuba ta yi wanka ta yi sallar ta, ta daÉ—e ta na wa Anwar addu'ar samun dacewa, da waÉ—anda kullum da koyaushe cikin yi musu take, da Jameel da ma dukkan Musulman da suka rigamu gidan gaskiya baki É—aya. Zuwa yanzu zuciyarta ta gama tsinkewa ta haÆ™ura ta fawwalawa Allah komai, Amma kallo É—aya Mutum zai mata ya hango ramar da ta yi lokaci É—aya, bayan ta gama addu'o'inta ta janyo wayarta wadda rabonta da ita tun jiya, missed calls d'in da akai mata take dubawa, Numbobin da ta sani da wanda ba ta sani ba gasunan rututu har ta rasa kiranwa ma za ta bi. Aranta ta ce "Da waninta ne ya mutu ba Anwar ba, da har da missed calls d'inshi za ta gani, kuma shi kaÉ—ai za ta iya bin kiranshi, wani abu ta ji ya tokare mata a k'irji, a hankali ta shiga App din free kur'an ta buÉ—e ta fara karanta Suratul BaÆ™ara, domin ta san shi kaÉ—ai zai mata maganin abun da yake damunta. Ta yi nisa a karatun Ameen ya shigo É—akin, ba ta ma san ya shigo ba har ya yi sallama, saboda hankalinta gabad'aya ya na kan karatun da take, a Æ™oÆ™arin ta na ganin ba ta ba wa damuwa damar zama a cikin zuciyarta ba, sai dai k'amshin turarensa da baya b'uya ya sanar mata da zuwan nashi, ta d'ago da kanta da sauri cikin mamaki dan ba ta san ya kwana a gidan ba, gabanta ya faÉ—i haÉ—a idon da suka yi da shi, ta É—auke idonta da sauri daga kallon shi bugun zuciyarta na Æ™aruwa ba tare da tasan dalili ba, nufar inda take ya yi cikin takunsa na Æ™asaita da burgewa..........âœï¸
[7/21, 9:00 AM] Zee data: *âš¡ NEEHALâš¡*
_By_
_Zeey Kumurya_
0ï¸âƒ£8ï¸âƒ£