Sashe 91
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: Ngs,ego Jin baƙon ƙamshi ajikinsa ne yasa ta rumtse idanunta kana ta tashi zaune tana jifansa da wani irin kallo me ɗauke da ma'anoni da yawa.
Jitayi ranta ya ƙara matuƙar ɓaci, kirjinta kuwa har ƙuna yake mata, saboda tsabar kishinsa da take, menene ma'anar wannan ƙamshin da yake? wato hakan na nuni da cewa yazo ne ya nuna mata alaman da zata gane cewa ya je ɗakin Zaleeha.
Wani irin haushinsa ne taji ya kamata, take taji ranta ya cigaba da tafasa, ɗan ƙanƙance idanunta tayi tana binsa da wani irin kallo mai cike da so da gaurayen kishi, wanda har hakan yasa yanayin zafin kishinta, ya kasa ɓuya akan fuskarta.
Ganin irin kallon da takeyi masa ne, ya sashi ƙura mata ido cike da ɗan mamaki, dan zallan ɓacin rai da kuma kishi yake gani acikin ƙwayan idanunta.
Ahankali yaɗan turo wheelchair ɗinsa kusa da ita, tare da ɗan kai hannunsa zai taɓa ta, afusace ta ɗaga masa hannu, cikin wutar kishin dake cinta tace.
"Da Allah Karka taɓa ni banaso, kaje kawai, ka koma can inda ka fito, kaje can ka taɓa ta, tunda dama haka kakeso kuma ka zaɓa."
taƙare maganar tana ne sake ƙara sautin kukanta, wanda yake ɗauke da tsananin takaici da kuma azababben kishi. Shiru yayi cike da mamaki ya zuba mata kyawawan idanunsa, sosai yake nazartar ta, wuta-wuta haka yake ganin kishi acikin ƙwayan idanunta, ɓoyayyan ajiyar zuciya ya sauƙe, batare da tunanin komai ba, ya sake ɗan tura wheelchair ɗinta ya nufo gareta, asonsa shine ya ɗan kwantar mata da hankali sannan ya kuma rarrasheta.
Ganin haka yasa cikin matsanancin kishi tace. "Nace maka kada ka taɓani,sannan kuma kada ka matso kusa dani, kafita min aɗakina kawai, dama yarona ne ka kawomin saboda haka, kafitamin daga ɗaki, kaje can inda idan ka shiga kake jimawa, ka koma ka cigaba da jimawan ka!" Tafaɗi haka cikin kishin da ya rufe mata ido, har acikin ranta ƙuna takeji, kishin Saifuddeen din da kuma haushin Zaleeha da takeji suna neman tarwatsa mata zuciya ta mancema yau ranar Zaleeha ne sai takeji kamar girkinta ya kaimata abin kuwa baya rasa nasaba ne da saba ita kaɗai gareshi duk da tasan yanada wata matar amman yanzu sai takega kamar ita yayiwa kishiya.
Ganin yanda gaba ɗaya idanunta suka rufe yasa shi girgiza kansa, tabbas yasan ayanzu idanunta sun rufe, bazata taɓa fahimtar komai ba, juyawa yayi cikin nutsuwa ya fice daga cikin ɗakin, ko waiwayenta baisake yi ba.
Ganin ya fitane yasa ta fashewa da sabon kuka, tare da faɗawa saman gadon, hakanan takejin kaman tayi ta kurma ihu ko zataji sauƙin abun dake zuciyarta, ya zatayi da kishin Saifuddeen dake damunta? ina zata kai baƙincikin abun da takeji, akullum akuma koda yaushe, akullum zata ga Zaleeha saita ji duk ta raina kanta.
Saifuddeen kuwa kaitsaye É—akinsa ya wuce.
Yana shiga ɗaga kai yayi ya kalli agogo, ganin ƙarfe 12:10 am na dare ne, ya sashi ɗan zaro idanunsa, dan ya shiga ɗakin Zaleehan ne tun 11, amma sai 12 yake fitowa kwata kwata baisan ya ɗauki lokaci acikin ɗakin har haka ba. Ahankali ya ƙarasa tare da rage hasken wutan ɗakin, kan haɗaɗɗen makeken gadonsa ya kwanta, kana ya jawo blanket ya rufa ajikinsa, wata irin sassanyar ajiyar zuciya ya sauƙe, tare da ɗan lumshe idanunsa, sosai yake mamakin mood ɗin da yaga Ameena aciki, sam bai taɓa ɗaukan cewa zafin kishinta har yakai haka ba, har yanzu yana mamaki, dan kwata kwata baiga dalilin da zaisa ta ɗau zafin kishi ta sanya aranta ba, aganinsa bai kamata ma tayi kishi da Zaleeha ba, dan idan da zata lura, Zaleehan ba wani damuwa tayi dashi ba, ko bayan haka ma bata nuna kishi akansa, amma ya lura gaba ɗaya tunda Zaleeha ta dawo gidan Ameena ta tashi hankalinta, Allah ma ya san zuciyarsa, shi adalci kawai yake son ya kamanta atsakaninsu bashi da niyar tauye haƙƙin kowa a cikinsu, domin ko wacce da matsayin ta a ranshi da zuciyarshi da rayuwarshi. Ɗan sake lumshe idanunsa yayi ahankali moment ɗinsu da Zaleehan ya dawo masa, lokaci guda yaji wani irin kasala ya saukar masa, take yaji tsikar jikinsa na zubawa, ga kuma wani irin fitinannen feeling dake neman hautsuna mai tunani, tunowa da taushin breast ɗinta dayaji a tafin hannunsa shi yasa yaji gaba ɗaya jijiyoyin jikinsa na miƙewa, harshensa yasa ya ɗan lashi kyawawan laɓɓansa, acikin ransa yace.
"Uhumm komai nata me kyau ne, yanayinta, fushinta, kukanta, tsoronta, dama duk wani yanayin da take ciki kyau yake mata."
tunowa da irin yanda take ta ƙif ƙifta idanu, yasa shi sakin wani killer smile, cikin zuciyarsa yace.
"baki kam akwaishi cakwai-cakwai amma sai shegen tsoro, kamar farar ƙura."
sake gyara kwanciyarsa yayi, tare da kai hannu ya É—an dafe saman mararsa, da kuma manhood É—insa dake ta faman harbawa, tunanin Zaleeha kaÉ—ai ya birkita masa lissafi, gefe guda kuwa ga kyawawan saman breast É—inta, dake ta faman yi masa gizo acikin idanunsa, wanda yasa yaji yayi weak.
Æangaren Zaleeha kuwa Saifuddeen É—in na fita, ta sake hayewa can saman gado ta takure, tare da matse jikinta waje É—aya, sosai wani irin tsoro ya shigeta, musamman ma akan abunda yayi mata yanzun, tuna abunne yasa taji gaba É—aya tsikar jikinta na tashi, tana jin wani iri ajikinta, blanket ta ja ta rufe jikinta, tare da turo É—an Æ™aramin bakinta gaba, cikin sakalci haÉ—i da zallan shagwaÉ“a, kaman yana gabanta tace. "Allah saiya sakamin, wai har zai gyaramin wuyan rigana, saikace shiya sakamin rigar ko ance masa ni Æ´arin yace da sai an gyara min rigata". TafaÉ—i maganar tana me sake naÉ—ewa acikin bargon nata, zuciyarta cike take da fargaban kada ya kuma dawowa, gashi bata da key É—in É—akin balle ta rufe, ahaka dai atakure bacci me nauyi ya É—auketa. Æangaren Ameena kuwa kuka tayi sosai, duk kuwa yanda taso bacci ya É—auketa abun yaci tura, dan zuciyarta tafasa take, baÆ™in ciki da kishi sun hanata sakat, ga kuma wani sabon Æ™uncin rai da tasamu kanta aciki, musamman ma da ta tuna da irin jimawar da Saifuddeen É—in yayi anan É—akin Zaleehan, tasan cewa yana É—akin Zaleehan ne, saboda taÆ™ira Hayatuddeen ne kan cewar ya kawo mata Adeel, sai yake shaida mata cewa Adeel É—in na wajen Zaleeha, kuma Saifuddeen ya tafi zai É—aukoshi, wannan abun shiya sanya taji ta tsani komai, take wani irin zargi ya É—arsu acikin ranta, zuciyarta ce keta raya mata abubuwa, musamman akan jimawan da Saifuddeen É—in yayi aÉ—akin Zaleeha, gashi wani Æ™arin haushin, shine kwaso Æ™amshin jikin Zaleehan da yayi ya kawo mata É—akinta. Haka ta dinga juyi tana ta sambatun baÆ™in ciki da kishi duk akan Zaleeha, da ga Æ™arshe ma ganin bacci bazai É—auketa ba, saboda fitinannen kishin dake damunta yasa ta tashi ta zauna, sake saka sabon kuka tayi, saikace kamun aljanu can kuma ta miÆ™e taje tayi al'wala tazo taita nafilfili tana addu'o'in Allah ya sassauta mata zafin kishinta kuma Alhamdulillah ta É—anji sanyi.
Washegari.