← Book details Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 154

Sashe 107

Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Shikuwa Saifuddeen yayi hakanne dan shine abun da yafi dacewa, saboda yasan tsayuwarsa awajen nata, tamkar ƙara mata wutar kishi ne acikin ranta.
Ta cikin falonsa yabi, inda ya shiga sashin Zaleehan, dama baiyi tunanin ganinta acikin falo ba, hakan yasashi wucewa ɗakinta, ahankali ya tura ƙofar ɗakin ya shiga, sassanyan ƙamshin turare da kuma sanyin AC ne ke tashi acikin ɗakin, ɗan lumshe idanunsa yayi, tare da buɗewa, hangota da yayi akan gado ne yasashi ɗan ƙarasawa. Idanunsa ya zuba mata, tundaga kan ƴar yatsar ƙafarta yake kallonta, har ya gangaro zuwa ƙirjinta, wanda rabin breast ɗinta suka fito ta saman rigar, ga kuma shatin nipples ɗinta da suka bayyana kansu, ta cikin rigar, wani irin zubawa yaji tsikar jikinsa nayi, take yaji jijiyar jikinsa na neman miƙewa tsaye, saboda sexy dress ɗin dake jikin Zaleehan ya isa hautsuna tunanin duk wani ɗa namiji me lafiya, ahankali yaɗan lashi lips ɗinsa, tare da kai dubansa ga fuskarta, baccinta take cikin nutsuwa, ga kuma diary milk ɗin dake riƙe ahannunta, wani kyakkyawan murmushine ya suɓuce masa, saboda ya lura bata shiryawa baccin ba ya ɗauketa, gab da ita ya ƙaraso, tare da kai hannunsa yaɗan zare diary milk ɗin dake hannunta, ganin cewa chocolate ɗin yaɗan ɓata mata baki ne yasashi, kai hannunsa saman tausassun ƙaɓɓanta, yaɗan goge mata, wayarta ya ɗauka, tare da kashe mata datan, ya ɗaura mata wayar akan bedside, hannu yakai yaɗan shafi lallausan gashinta da ya watse akan pillow, anutse ya ɗan haɗe mata gashin nata waje ɗaya, idanu ya tsurawa kyakkyawar fuskarta, ji yake kaman ya buɗe cikin jikinsa ya sata aciki, kayan sunyi mata matuƙar kyau, ga kuma kyawawan breast ɗinta dake mugun ɗauke hankalinsa, saman breast ɗin nata yaɗan shafa, wani irin zut zut haka yaji mararsa nayi masa, take duk wani kuzarinsa ya kau, ahankali yaɗan ranƙwafo da kansa, kiss ya manna mata agoshinta, tare da ɗan shafa gefen fuskarta, jikinsa amatuƙar mace ya jawo blanket ya rufa mata, rage mata hasken wutan ɗakin yayi, sannan ya juya ya fice, gaba ɗaya jikinsa amace yake, wani irin fitinannen sha'awarta ne ke taso masa badan yasa a ranshi sai yaga ta nuna begenta gareshi zai kusancetaba tabbas da yau zai rabata da budurcinta, kaitsaye ɗakinsa ya koma ya kwanta, duk yanda kuwa yaso bacci ya ɗaukesa abun ya gagara, dan wani irin feeling ɗin Zaleehan yakeji, haka ya dinga juyi akan gado yana lumshe fitinannun idanunsa, sai wajen ƙarfe ɗaya kafun bacci ɓarawo ya sace shi.
Ameena kuwa, yaƙi tasha da zuciyarta harta godewa Allah, babu abun dake ɗaga mata hankali kamar yanda zuciyarta, ke raya mata cewar. "Yanzu haka Saifuddeen ɗin nacan jikin Zaleeha, sai take tuno yadda ta samu Ya Amir da Dina sai tanaga yanzu shima Saifuddeen da Zaleeha suna can manne da juna."
wannan tunanin shike ƙara dagula mata lissafi. Haka nan ta tsinci kanta da cewa.
"To sai meye ba matarsa bace, in sha Allah daga yau bazan sake sawa raina damuwar kishin baiwar Allah nan da take son É—anaba".
a haka tayi bacci cikin sanyin rai. Washe gari da safe kuwa, Zaleeha ita kaÉ—ai ta shiga kitchine tayi musu break fast, simple foods kawai tayi musu, sai kuma chicken egg rolls.
Ko awajen breakfast ɗin gaba ɗaya fuskar Ameena babu wata alamar damuwa, haka takejin zuciyarta a sauƙaƙe, cin abincin kawai take hankalin na kan wayarta.
Saifuddeen kuwa duk yana lure da ita, har acikin ransa yana fatan Allah ya ragewa Ameenan kishinta, dan yaga alama da kishin na sawa tana takura kanta da yawa, gashi kuma wacce take kishin dan ita, batasan ma tanayi ba, wannan shine sakai a wahala sai dai ya lura da nitsuwar zuciyarta.
Tun kafun sugama break fast ɗin ta miƙe dan tafiya wajen aiki.
Ya lura kamar bata fiyo son zaman gidanba yanzu tafi jin daÉ—in tafiya aikinta in ba ran girkinta bane.

Cikin kula Saifuddeen ya dubeta cikin body language É—insa yace. "Ta tafi da Adeel, dan jiyama da tabarsa kuka yayi tayi."
Gane hakan yasa Zaleeha É—an marairaice fuska dan kwata kwata batason atafi da Adeel É—in.
Ameena kuwa É—an jim tayi tana kallonsa, dan itama bawai tanason tafiya da Adeel É—in bane, saboda idan taje dashi ma baya barinta tayi aikinta yanda ya kamata. Ummi ce tace.
"A'a meyasa za a tafi dashi, dan kawai yayi kuka jiya, ai baizama lalle yau yayi ba." Cikin zumuÉ—i Zaleehan tace.
"Eh kuma ma idan yayi kukan zan dama masa madaransa yasha, nasan ma bazaiyi kuka ba, jiyan ma halan wani abune ke damunsa, dan naÉ—anji jikinsa da zafi kaÉ—an, ko kuma kunnensa ne keyi masa ciwo."
Tsumammun idanunsa ya zuba mata, da hannu ya nunata cikin body language É—insa yace. "Idan yana kuka kuwa, kyasan yanda zakiyi dashi."
Kanta ta jinjina masa, alaman.
"Eh taji ta yarda."
Kansa ya jinjina, tare da ɗan sakin ɓoyayyen murmushi me ɗauke da ma'anoni kala-kala. Ameena kuwa ganin haka yasa, taɗan saki murmushin yaƙe, har acikin ranta tanajin daɗin yanda Zaleehan ke nunawa Adeel ɗin ƙauna, saidai kuma babu yanda ta iya da kishin dake cikin ranta, batare da ta karɓi Adeel ɗin ba, tayiwa su Ummi sallama, cewar ta wuce wajen aiki. "Adawo lafiya."
suka mata sannan ta fice daga cikin falon. Ahaka dai suka kammala break fast ɗin, kowa yayi nasa ɗakin, Zaleeha kuwa anan falon Ummi ta zauna tana yiwa Adeel ɗin wasa, sai ƙyalƙyala dariya yake, har dimples ɗinsa na lotsawa. Hayatuddeen ne yazo ya zauna sunayiwa Adeel ɗin wasa. Saifuddeen kuwa wanka yasakeyi, bayan yagama kimtsa kansa ne yayiwa sule driver magana suka fita, kasancewar duk kwana biyun nan suna da meeting. Zaleeha kuwa yau gaba ɗaya asashin Ummi ta wuni, ita da Raleeya ne suka ɗaura dinner, koda suka kammala tuni yamma ta rufa, dan kusan ƙarfe 5 ake nema, nan wajen Ummi ta ajiye Adeel ɗin, tare da cewa Ummi zataje tayi wanka. Ai kuwa tana fita daga falon Ummin Adeel yasaka kuka, Ummi ne ta ɗaukeshi tana ta faman rarrashinsa amma fir yaƙiyin shiru. Zaleeha kuwa tana isa bedroom ɗinta, ta soma rage kayan jikinta, wani ɗan mini towel ta ɗaura ajikinta, sannan ta shige bathroom, ruwan wanka meɗan ɗumi ta haɗawa kanta, tare da zuba wani irin fitinannen turare acikin ruwan, wankanta tayi cikin nutsuwa tare da ɗauro alwalan magriba, wani baby pink towel ta ɗaura ajikinta, wanda iyakansa cinyarta, haka ta fito daga cikin bedroom ɗin tana tsane jiƙaƙƙen gashin kanta.

Saifuddeen kuwa tun safe daya fita sai yanzu yake dawowa cikin gidan, kaitsaye sashin Ummi ya nufa, yana zuwa kuwa yasamu Ummi nata zirya afalo Adeel na ɗauke akan kafaɗanta, sai kuka yake, rarrashin duniya kuwa tayi masa ya ƙiyin shiru. Ummi naganinsa tace. "Yauwa Saifuddeen, wallahi Adeel tun ɗazu yaƙiyin shiru, nayi rarrashin amma abanza, anya kuwa ba wani abune ke damunsa ba?." kansa ya girgiza alaman rashin sani, tare da kai hannu ya amshi Adeel ɗin, jijjigasa yasomayi amma yaƙi daina kukan, kallon Ummi yayi cikin body language ɗinsa yace.
"Ina Zaleeha?." "Zaleeha taje wanka, amma nasan yanzu zata shigo."
Kansa ya jinjina, sannan ya juya akalan kekensa, yana rungume da Adeel É—in haka yafice daga cikin falon. Kaitsaye sashin Zaleehan ya nufa, dan har yanzu Adeel É—in kuka yake.
Zaleeha kuwa tsaye take agaban mirror tana tsane gashin kanta, yayinda towel ɗin jikinta yasoma ɗan warwarewa. Ahankali ya tura ƙofar ɗakin ya shiga, dai-dai nan Adeel ya saka wani sabon kuka, amatuƙar razane Zaleeha ta juyo sakamakon jin kukan Adeel, ganin Saifuddeen ɗin rungume da Adeel yasa gaba ɗaya duk ta ruɗe, gaba ɗaya mantawa tayi cewar towel ne kaɗai ajikinta, cikin hanzari ta nufosu, hannu tasa ta amshi Adeel ɗin tana ɗan bubbuga bayansa, tare da ɗaurasa akan kafaɗanta, cikin kulawa tace.
"I am so sorry papyna, natafi nabarka ko, am sorry bazan sake ba." ɗan bubbuga bayansa take tana jijjigasa, amma hakan baisa ya daina kukan ba, hankalinta aɗan tashe ta buɗe fridge, ruwa taɗan ɗiba ta bashi yasha, still kukan nasa ƙaruwa yayi, hankalinta amatuƙar tashe ta ɗauki flask tare da haɗa masa madaransa aɗan ƙaramin cup ta bashi, sha ɗaya yayi ya ɗauke kansa, tare da sa mata ihu, haryana ciccilla ƙafa, hankalinta ne yayi matuƙar tashi, dan taga kaman Adeel ɗin na koƙarin shiɗewa, gaba ɗaya ta manta cewar daga ita sai towel ajikinta.
Saifuddeen kuwa idanu ya zuba mata, ya kasa koda kiftawa, sosai body structure'n ta ke tafiya da tunaninsa ga kuma kukan É—ansa. Hankalinta aÉ—an tashe ta É—ago ta kalli Saifuddeen É—in, É—an marairaice fuska tayi, tare da nuna masa Adeel É—in, tace.
"Hamma Saif me yakeso? Meya sameshi? FaÉ—uwa yayi ne?".
dan kuka yaron yake sosai.
Baki ya taɓe tare da ɗaga mata kafaɗa, alaman.
"Ohon miki kisan yanda zakiyi dashi, ai dama nafaÉ—a miki, kikace kinji kin gani."
Shagwaɓe fuska tayi, take idanunta suka ciko da ƙwalla,
jikin Adeel ɗin ta shiga tattaɓawa, wai ko wani abune keyi masa ciwo, anan kan gado ta zauna tare da rungume Adeel ɗin ajikinta tuni hawayenta sun fara zubowa, cikin tausayawa tace.
"Bani number Momynshi in kirata ta dawo".
Chapter 107 · 0% Book details