Sashe 72
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da misalin ƙarfe 6:20 pm Ameena tashigo cikin gidan, wanda dawowarta daga wajen aiki kenan, kai tsaye falon Ummi ta nufa bakinta ɗauke da sallama,
saidai rashin ganin kowa acikin falon yasa taÉ—an shiga mamaki, saboda yawancin lokuta falon Ummin bai rabuwa dasu Raleeya ko kuma auta Hayatuddeen, gashi yau kuma falon shiru babu motsin kowa.
Ganin haka yasa kaitsaye ta nufi ɗakin Ummi'n, hannunta riƙe da Adeel. Ƙwanƙwasa ƙofar ɗakin tayi, Adda Rahama dake zaune gefen Zaleehan ne ta bada izinin shigowa, nan ta tura ƙofar ɗakin ta shigo, bakinta ɗauke da sallama. Kusan dukansu ne suka amsa mata sallaman cikin kula, ƙarasowa cikin ɗakin tayi tana me mamakin ganin yanda suka taru su duka acikin ɗakin, cikin nutsuwa ta gaishe da Adda Rahama, amsa mata tayi tare dasa hannu ta karɓi Adeel, idanunta ne suka sauƙa akan kyakkyawar matashiyar budurwar dake zaune ta jingina jikinta dana Ummi, kanta kuwa na kan kafaɗan Hayatuddeen, wani irin bugawa taji ƙirjinta yayi, cikin nutsuwa tace. "Ummi sannu da gida." cikin kulawa da so Ummi tace.
"Yauwa Aminatu sannu, ya wajen aikin naku?" Ummi tayi mata tambayar batare da ta ɗago kai ta kalleta ba, saboda gaba ɗaya hankalinta naga Zaleeha, magungunan zazzaɓin da Hayatuddeen ɗin ya seyo, shi take ƙoƙarin ɓallewa dan bawa Zaleehan tasha.
Ƙurawa Zaleehan idanu Ameena tayi, cikin ranta tace.
"Ina su Ummi suka samo wannan balarabiya'n?" Tabbas tasan Zaleeha a hoto sai dai ashema rage kyanta hoto keyi, tabbas ita kallon balarabiya tayiwa Zaleeha'n, saboda kwata-kwata yanayinta baiyi kama dana mutanen Nigeria ba, musamman idan akayi duba da yanda dogon gashin kanta ya kwanto har zuwa gadon bayanta, ga kuma farin fatarta wanda yake na musamman ne, bawai irin farin fatar nan bane da wasu ke mutane ke ƙarawa da mai, natural fari ne me kyau da ɗaukar hankali, uwa uba matsanancin kyawun da tagani atattare da Zaleeha'n.
Cikin zuciyarta ta ƙara tambayar kanta, ko itaɗin wacece. Tunaninta ne ya katse alokacin da taji Ummi tace.
"Zaleeha tashi kisha maganin kinji, nasan zuwa anjima kaɗan zafin zazzaɓin zai sauƙa."
Wani irin luguden duka Ameena taji ƙirjinta nayi, cikin ranta ta maimaita sunan Zaleeha, take tunaninta ya bata cewa, itace Zaleeha matar Saifuddeen, ƙura mata idanu Ameena tayi, take kuma sai taji wani irin abu ya tokare maƙoshinta, wani irin haushin da tsanar Zaleehan ne taji ya cika mata zuciya, duban Hayatuddeen dake riƙe da hannun Zaleehan tayi, gani tayi idanunsa sunyi rau-rau kamar zaiyi kuka, tunda ta shigo ma ko ɗago kai baiyi ya kalleta ba, Raleeya da Adda Rahama ta kuma kallo, suma gani tayi rabin hankalin na kan Adeel gaba ɗaya rabin hankalinsu nakan Zaleeha'n, Ummi kuwa dama tuni hankalinta akan Zaleehan yake. Laɓɓanta ta cije, tare dajin wani abu na zazzafan kishi akan Zaleeha'n, bakomai kuwa yasa hakan ba, face tsananin kyawun Zaleehan da ta gani, ga kuma yanda su Ummi ke nan nan da ita, ganin cewa gabaki ɗayansu hankalinsu a tashe yake hakan yasa taja da baya, tana sakin murmushin dayafi kuka ciwo, ta fice daga cikin ɗakin, sam su hankalinsu ma ba'a kanta yake ba, shiyasa basusan cewa ta fita daga ɗakin ba.
Zaleeha kuwa asanyaye ta karɓi maganin tasha, lokacinne kuma aka soma ƙiraye ƙirayen Sallan magriba. Ameena kuwa tana shiga ɗakinta, tayi wurgi da jakanta ranta amatuƙar ɓace.
Iska ta furzar ta bakinta, tare da sanya hannu ta kama Æ™ugunta, ahankali ta taka ta Æ™arasa gaban mirrror, tsayawa tayi tare dayin shiru tana Æ™arewa kanta kallo, idanunta ta rumtse da Æ™arfi, sam koda wasa, koda kuwa makaho bazai taÉ“a haÉ—a kyawun Zaleeha da nata ba, ita kamma mecece akyau? idanunta ne suka sake hasasho mata Zaleeha, take taji gabanta ya faÉ—i,  tabbas hanyar jirgi daban haka ma kuma ta mota daban, zamewa tayi ta zauna akan gadonta, wani irin haushin Zaleeha da matsanancin kishinta ne ke tokare mata maÆ™oshi, taÉ“e baki tayi abayyane tace. "Jiyanda suke wani nannan da ita saikace wata Æ´ar gold, gaba É—ayansu kulawa suke nuna mata, jiyanda duk Hayatuddeen ya wani liÆ™e mata, hmmm."Â
kanta ta jinjina ganin zancen zuci bazai kaita ba, yasa ta miÆ™e tsaye kai tsaye ta wuce toilet.    Gaba É—aya ta mance a fagen kishi da aurataiya ba'a surka kyau a mizani  ta mance cewa kowa ya iya Allonsa ya wonkene mata nawane munana na bugawa a mujalla kuma sune star a gidajensu     Â
Can É—akin Ummi kuwa Æ™iran sallan magriba da akayi ne yasa Hayatuddeen tashi ya wuce masallaci, Raleeya ma É—akinta ta koma don yin sallah, Adda Rahama kuwa shirye-shiryen  tafiya ta somayi, sam bama da niyan kaiwa dare tazo ba, saidai ganin halin da Zaleeha take ciki yasa bata tafi da wuri ba.      Â
Zaleeha kuwa babu laifi ta É—anji sauÆ™in zazzaÉ“i da kuma ciwon kan daya rufeta.Â
Hakan yasa ta ɗauro alwala tazo ta gabatar da sallah, koda ta idar da sallan bata tashi akan sallayan ba, jingina tayi da jikin gadon Ummi, tare da lumshe idanunta, wasu siraran hawaye ne suka biyo ta gefen idanunta suka sauƙa akan fuskarta.       Dai-dai lokacin Ummi ta shigo cikin ɗakin, ƙarasowa jikin gadon tayi ta zauna.
 Cikin kulawa ta Æ™ira sunan Zaleeha'n, ahankali taÉ—an É—ago kanta ta kali Ummi'n. kafaÉ—unta Ummi ta dafa cikin son sake bata karfin guiwa tace.   Â
"ki kwantar da hankalinki, Insha Allah gobe zamuje za'a bawa Baba Malam haÆ™uri, kuma nasan zai haÆ™ura ya yafe miki, sannan kuma Baba Malam ba tsanarki yayi ba, hakama Æ´an uwanki, kawai dai suna fushi dake ne, saboda abun da kikayi baki kyauta ba sam, bawai dan kina auren Saifuddeen bane yasa nace haka, a'a ina faÉ—a miki hakane dan ni matsayin ƴa na É—auke ki, ke macece Zaleeha, duk kuwa mace me tarbiya irinki ba a santa da gudu ta bar gida ba, haka kuma É—abi'ar guduwa ma sam bai kamata ace mace ta É—aukesa ba, bazan tursasaki faÉ—amin dalilin dayasa kika gudu ba, saboda nasan dama tuntuni bakyason auren ki da Saifuddeen, bakya sonshi dole akayi miki amma kuma duk da haka bai kamata ki tsalleke iyayenki ki tafi can wata duniya ba, nasan kinyi nadama kwarai, kuma insha Allah Allah Zai karÉ“i tubanki, kuma Baba Malam ma nasan zai yafe miki, kawai dai yana fushi ne saboda yanda kikayi watsi dasu, amma nasan da zaran anbasa baki zai yafe miki, saidai kuma ina fatan zaki kiyaye gaba, sannan kowata kikaga zata aikata irin abun da kika aikata zaki haneta."    Tuni hawaye sun gama wankewa Zaleeha fuska, tabbas tasan bata kyauta ba, kunyar Ummi ta rufeta yadda ta gane cewa bata son É—anta ita kuma duk da haka bai hanata so taÉ“a.  wanda dalilin hakanne kuma kowa ke fushi da ita, Æ´an uwanta sun Æ™ita saboda abun da ta aikata, Babanta mahaifi ya koreta duk akan abun da ta aikata, tabbas Ummi ta cika uwa ta gari, abun so ga kowa, ta aikata musu laifi amma sun Æ™aunace ta, alokacin da kowa ya nuna mata tsana, su kuma sunjawota jikinsu, Babanta ya koreta, su kuma sun amsheta duk da laifin da ta aika ta musu suka bata mafaka, tayaya zata fara misalta girman halaccinsu agareta? abune me girma da bazai kwatantu ba, kukane ya Æ™wace mata sai kawai ta kifa kanta akan cinyar Ummi, ta saki kuka'n. Â
Awannan karon Ummi batayi yunÆ™urin hanata kukan ba, saboda ko ba komai shi kukanne zai rage mata zafi da raÉ—aÉ—in zuciya. Â
Saida Ummi taga kukan yayi yawa sannan tashiga É—an bubbuga bayan zaleehan tana shafa kanta. Â
 Sannu ahankali ta rage sautin kukan nata, shiru tayi tana sakin ajiyar zuciya. Â
Ganin haka ne yasa Ummi kamo hannunta suka fice daga cikin ɗakin, kai tsaye ɗakin dake gefen na Ummi'n, Ummi takaita, wanda yake ɗakin su Raleeya ne wanda sukai budurci acikinsa, kuma nanne masauƙin Goggo Dada da Aunty Meena in sun zo, akimtse ɗakin yake sannan babu wani hargitsi acikinsa, akan gado Ummi ta zaunar da ita, toilet ɗin ɗakin ta shiga ta haɗawa Zaleehan ruwan wanka me ɗan ɗumi.   Dubanta Ummi tayi cikin kulawa tace.
  "Kishiga kiyi wanka, zuwa gobe an gane key ɗin side ɗinki, dan yanzu na tambayi Hammansu key ɗin yace baisan inda key ɗin yakeba sai ya nema,
shiga na kiyi wonka sai kizo ki kwanta, ko za ki ci abinci nasa Hayatuddeen ya kawo miki."
Asanyaye ta girgiza kanta alaman
"A'a"  jinjina kai Ummi tayi sannan ta fice daga cikin É—akin, tana mai tuna za'ayi daga da Saifuddeen dan tasan batun wai shi baisan inda key É—in side Zaleeha yakeba duk cikin fushine ta lura ya fusata sosai da Zaleeha. Â