← Book details Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 154

Sashe 26

Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

  Ita kuwa Zaleeha zuwa lokacin harta zage zip ɗin rigarta inda take kwance akan gado, sosai takejin jikinta nayi mata wani irin raɗaɗi na musamman akan dukan da tasha yayi tsami a jikinta.
Ƙarasowa cikin ɗakin yayi, tare da ɗan tsayawa ahankali yake ƙare mata kallo.
Duk da kasancewar idanunta a lumshe suke, amma ba bacci take ba dan hawaye nata kwaranya daga idanun nata, jin motsin mutum acikin ɗakin, da kuma ƙamshin turarensa daya cika mata hanci yasanyata juyowa,  idanunsu ne suka sarƙe acikin najuna, da sauri tatashi daga kwancen da take, tare da ɗanja baya da alamun tsoronshi, takurawa tayi wuri ɗaya tare da sakin kuka, cikin rawan murya tace.
"Dan Allah malam meya kawoka É—akina?,Dan Allah ka fita, Ni tsoronka nakeji."
Dubansa tayi duba irin mai cike da tsantsar tashin hankali da wahala cikin takaicinsa tasa tafin hannunta ta sharce hawayenta taso ta zuba mishi fitsara da tijara, sai kuma hakan ya gagareta sabida yayi mata kwarjii da yawa, gashi ya tsareta da manyan kyawawan idanunshi da suke da kwarjin mai tarin yawa madadin tayi masifa sai kawai ta tasashi a gaba taci gaba da kuka murya na rawa tace.
"Dan Allah kaji tausayi na, wallahi ina sonshi bazan iya rayuwa da wani namijiba in ba shiba".
kanshi ya tankwashe yana kallon yadda laɓɓan bakinta ke motsawa yana mai jin wani irin suya da ƙuna da zuciyarsa keyi,
Ita Kumahakan da yayine ya tuno mata ashefa kurmane ma, cikin zubda hawaye tace.
"Ayi mutum shi burinsa kawai ya raba masoya, ni bana son ko wani É—a namiji sai shi, nace maka bazaka samu farin ciki daga gareni ba,
saboda kai Æ´an uwana suka tsaneni, saboda kai yau an wayi gari Ya Ahmad ma ya nuna zai iya tsanata sabida kai aka É—aga hannu aka dakeni da sunan dukan dole in zauna da kai, am medani kamar jaka ko ganga abu kaÉ—an akama jibgata!."
A hankali jiki na rawa turo da ƙafafunta ƙasa tare da miƙewa tsaye, hannuwanta tasa tana share hawayenta da wasu ke korar wasu, cikin kuka tace.
"Ni dai ka fitamin daga É—aki!."
Taƙare maganar tana meyi masa nuni da ƙofar fita daga cikin ɗakin.
Ganin ya kafeta da mayun idanunsa ne yasanyata ƙara jan baya kaɗan tace.
"Waikai kam me yasa kake abu kamar mahaukaci ne da ina maka magana kana kallona, meyasa baka babbance so da ƙiyayya? Nace maka inada wanda nakeso".
da sauri ya rumtse tafin hannunshi wai a gaban shi take ce mishi tanada wanda takeso tana matsayin matarsa.
Ita kuwa cikin muryar kuka tace.
"Tunda bazaka fitaba ai sai kayi ta zama kai in mun zauna É—aki É—aya ma me zaka iya min?, da idanu kaman na....."
Batare da ta tantance ƙarasowarsa gareta ba, saiji tayi ansa mata ƙafa inda aka kwasota tuni tatafi su tafaɗa kan gado, cikin matsanancin ɓacin rai haɗi da rufewar ido, yasanya hannunsa inda ya jawota jikinsa, a harzuƙe yakama duka hannayen ta biyu ya, murɗe mata hannun nata yayi da ƙarfin gaske ya maidasu bayanta, hakan ne yasa tasaki wani irin ƙaran azaba,  sosai ransa ya ɓaci dajin kalamanta na kiranshi misaltashi da aikin mahaukaci, abinda Zaleeha bata saniba mutun ɗaya ya taɓa.mishi wannan furucin Iya Bukku kuma itama ya bata haƙwarenta a hannunta, idanunsa ne suka sanja kala inda sukayi jajur dasu, take jijiyoyin jikinsa suka mimmiƙe, sam idan akwai wani abu daya tsana to baiwuce zagi ba, zai iya tolereting komai amma banda zagar masa nasabarsa, haka kuma zai iya jure kowani zagi, amma koda wasa kada kayi kuskuren ƙiransa da sunan  mahaukaci.
Azafafe yasanya hannunsa inda ya kamo ƴan ƙananun laɓɓanta, da yatsunsa biyu yasanya da ƙarfi ya shiga ɗana matasu akan laɓɓan nata da ƙarfi-ƙarfi, cikin matsanancin zafi haɗi da raɗaɗin da bakin nata keyi mata, tasaki wani irin kuka haɗi da ihu,  sam kukanta ko ihunta basu tsai dashi daga horar da ita da yake ƙoƙarin yi ba, sake matse bakinta yayi, yayinda ya sanya hannunsa inda yasake matseta ƙam, cikin kuka haɗi da masifar zafin da takeji tasoma jijjiga kanta, amatuƙar wahalce tasake sakin wani gigitaccen ƙara, tare da faɗin.
"Wayyo Allah na bawani a kusane, ku taimakeni dan Allah, wayyo Ummi ɓarayi ɓarawo!."
ina su Ummi ba jinta zasuyiba bare ta kawo mata agaji.
Sake danneta yayi tare da sanya hannunsa ya murɗe lips ɗinta, tuni tanemi bakin ihu da kuka'n ta rasa, nan fa tasoma harba ƙafafunta tare da yarfa hannuwanta, zafin da takeji yakai zafi domin tuni idanunta sun fara fitar da sabin ƙwalla,  aƙalla saida suka ɗauki kusan mintuna 5 ahaka, sosai tafita hayyacinta kuka take kamar ranta zaifita, ido take jujjuya mishi da bashi haƙuri,
"Wayyo dan Allah kayi haƙuri wallahi bazan sakeba."
cikin ɓacin rai ya tureta kan gadon,
kana ya rufa mata baya, rumtse idonta tayi da ƙarfi jin ya konto kanta, da sauri ta kuma buɗe idanun jin ya fincike rigar tata ya cillata gefe, tuni ƙirjinta ya baiyana irin bainar nan na ziraran miraran, ido ta zazzaro da ƙarfi jin tafin hannunshi kan breast, cikin wani irin kiɗima da farga ta riƙo damatsan hannunshi tuni jikinta gaba ɗaya tsuma yakeyi murya a hargitse tace.
"Wayyo Allah na,na shiga uku dan ALLAH na tuba kayi haƙuri".
Sai kuma taja wani irin dogon numfashi jin yadda yake murza ƙirjinta da sarrafa shi cikin tattauanawa tafin hannunsa,
Wani irin kuka ta sake tare da yunƙurawa da niyar zata ƙwace kanta daga gare shi, sai kuma ta koma ta konta jin ya sake mata nauyi shi ƙafafuwan ta fara harbawa tare da jujjuya mishi kai kana tana ta kiciniyar kwace kanta.
Shi kuwa Saifuddeen hannunshi ya ɗauke daga kan ƙirjinta kana ya danne hannayenta da taketa riƙe nashi hannu, sunkuyowa yayi ya manna bakinshi kan breast ɗinta na hannun dama,
kana yasa hannunshi É—aya ya haÉ—e hannayenta cikin hannunshi É—ayan,
wasu irin abubuwan masu wuyar fahimta da misaltawa yakeyi suna shiga jikinshi da zuciyarshi karon forko a rayuwarshi da yake cikin wannan yanayi, wani irin sassanyan tsotsan kan nipples É—inta yakeyi tare dasa hannu shine yana murza kan É—ayan.
wasu tagwayen numfarfashi yake sauƙewa tamkar zasu fita da ransa gaba ɗaya jikinshi suma da karkarwa yakeyi, haka ya sashi sarrafa ta da zafi-zafi.
Zaleeha kuwa ido ya raina fata, zufane yaketa tsastsafo mata duk ta inda hudan gashin jikinta yakeyi,kuka da ihu da magiya yakeyi tamkar zata mutu,
tattaro sauran ƙarfinta tayi tasa janye hannunta ɗaya cikin zafin da takeji takai hannu kan hannunshi dake murza nipples ɗinta karo na forko a tarihin rayuwarta da namiji ya taɓa mata nononta,
kai ta rinƙa jujjuya mishi ganin ya zuba mata kyawawan idanunshi da suka jiye zuwa kalan bacci-bacci, murya na rawa tace.
"Na tuba dan ALLAH da sonka da manzon rahma ka barni bazan sake ba, na sani zaka iya min komai".
Sai kuma hawaye car-car a hankali ya zame daga kanta ya koma gefe.
Da sauri ta tashi zaune can gefe ta koma,hannunta tasa ta tallabi ƙirjin nata,
sai kuma wasu sabbin hawayenta suka zubo sabida jin yadda nonanta ke zafi musamman bakinsu dan sosai ya tumurmusheta. da sauri ta janye hannunta tare da yarfa hannun tana mai zubda hawaye tare da fidda sautin.
"Shhhhhhh wayyo zafi wayyo ka cinye min nona".
wani irin kallo mai ɗauke da tsananin gargaɗi da alamun ki kiyayeni yayi mata, can cikin ransa kuwa dariya yakeyi ganin yadda yakeyi to wannan in an ratsa budurcinta sai yaya, haɗe fuska yayi tare da watsa mata mugun kallo kana ya wurgo mata rigar ta sannan ya yunƙura ya hau kekenshi, nan ya murza wheelchair ɗinsa kai tsaye ya fice daga cikin ɗakin.
Wani irin ihu tayi tare da soma buga kanta ajikin bango, kuka take sosai da sosai, yayinda bakinta ke mata wani irin azababben raɗaɗi, har takai ga tanajin kamar ma laɓɓanta basa kan fuskarta ga nononta da sukayi jazir ɗan bakunan sai wani zut-zut sukemata babban tashin hankalinta in sunyi zut-zut ɗin nan har ƙasanta takeji canma yana mata wani irin abu mai sa tsikar jikinta miƙewa. ga hsnnunta da takeji kamar ya karya mata sune
Kuka tacigaba dayi inda ta laluɓo wayarta tare da cewa.
"Mugu kawai azzalumai zai cinye min nonona ya wani kamani yanata sha kamar ya samu tom-tom ya lallatse min abuna ya meyar min dasu second hand".
kaitsaye ta dannawa Mamanta ƙira, bugu biyu kuwa maman ta ɗaga, jin kukan Zaleeha baƙaramin tayarwa da Mama hankali yayiba, cikin matsanancin tashin hankali Mama tace.
"Ke Zaleeha yi shiru gaya min meya sameki? wani ɗan abu kazan ubanne ya ta ɓaki?."
Cikin matsananci kuka na raɗaɗin zafin da laɓɓanta da nononta keyi mata tace.
"Wayyo Mama zai kasheni, wallahi Mama bazan zauna ba, kasheni zaiyi dukana yake tayi tun É—azu, nikam guduwa zanyi wallahi bazan zauna ba, shi ya dakeni kuma Æ´an uwana ma su dakeni, Wayyo Allah nikam nashiga uku!."
Zaleeha tafaÉ—i maganan cikin matsanancin kuka.
Wani wawan shar mai tsada mama ta lailayo inda ta bankawa Saifuddeen shida gaba É—aya zuri'arsa, cikin bala'i tace.

"Narantse babu wani wanda ya isa, ya sake dukanke, kujimin hegen nakasashshe yaro mai jajayen kunnuwa ashe dama ya aureki ne don ya tozartamin ke,  wato dama ashe ba iya nakasa bace matsalar tasa harma da ciwon mugunta wato yaga zuƙeƙƙiyar yarinya yanaso ya lallatse min ke ko, to wallahi bazaki zauna ba, bai yiwuwa su su dakeki shima ya dakeki, sam ni ban haifi musu jaka ba, saboda haka nabaki umarnin ki gudu, maza ki tattara kayanki ki gudu Numan gidan Uncle Solomon, bankuma yarje kifaɗawa kowa inda kike ba, duk sai nayi maganinsu."
Jin abun da Maman nata tafaÉ—a yasa Zaleeha tacika da murna, cikin kuka tace da Maman nata.
"To."
Ko kashe wayar bata tsaya yiba tashiga zuba kayanta acikin akwati, akwatuna 4 tacika da kaya, nan taɗauki duk wani abu nata mai amfani dake cikin gidan,   key ɗin sabuwar motar da Saifuddeen ɗin yasaya mata cikin kayan aure ta ɗauka, nan tafito inda ahankali take jawo akwatunan tana fitowa dasu,   babu kowa a compound ɗin gidan hakan yasa sauri-sauri tagama loda akwatunanta acikin mota,
Chapter 26 · 0% Book details