Sashe 36
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: Â Â Â
           Â
"Wai Duk wannan haɗe fuskan na memene wai? dan ance za'a ƙara maka aure?." kanshi ya sunkuyar ba tare da yace komaiba.
Ahmad ne ya gyara zama tare da duban Saifuddeen É—in, cikin zolaya yace.
"Manya kenan angon mata biyu, gaskiya bakowani namiji bane zai taki sa'a irin wanda ka taka, auren mata biyu awata É—aya kacal, lallai Saifuddeen kai É—an gata ne."
Harara Saifuddeen ya watsa Ahmad ɗin tare da haɗe fusks, wani irin abu yakeji a maƙoshinsa, sam shi atsarinsa babu auren mace wanda ta wuce sama da ɗaya a rayuwarsa.
Ummi ne ta É—an saki murmushi tare da duban Ahmad, cikin kulawa tace.
"Ni kaina naji na gamsu da batun ƙarin auren Saifuddeen, amma kuma sai-dai bansan wace kalar matar kuma zai ƙara samowa ba, musamman ma yanzu da yace babu wata wacce ya keso."
Murmushi Ahmad yayi cikin nutsuwa yace.
"Saifuddeen ai mai farin jini ne, muna nan zaune zamuga wata santaleliyar budurwa ta bayyana, don neman aurensa! In wata ta gudu wata zata zo. Ita kuwa É—iyar taki Zaleeha in taga dama tafi ruwa gudu."
ya ƙare maganar yana gimtse dariyarsa, don sosai yakejin wani irin farin ciki yau ɗin, don yasan ta hanyar ƙarin auren Saifuddeen ɗinne kaɗai Zaleeha zata shiga cikin sense ɗinta kuma tanannne Saifuddeen zai samu nitsuwa.
Cin ƙufula Saifuddeen ya ɗauki ɗaya daga cikin pillow kujerun falon, nan ya wurgawa Ahmad ɗin, da sauri Ahmad ya kauce yana dariya,  duban Raliya dake zaune Ahmad yayi, cikin son ƙara tsokar Saifuddeen ɗin yace.
"Nikam zan fita, idan na fita kuwa sai inda mai na ya ƙare, saboda zan zaga gari, ko Allah ma zai sa na samawa ɗan bazawarin abokina mata ta biyu!."
Yanzun kam harta Ummi saida tayi dariya, shikuwa Saifuddeen sake kwaɓe fuska yayi nan yasake wurgawa Ahmad ɗin pillow, da sauri Ahmad ya kauce kana ya fice daga cikin falon yana murmushi.
Ahankali ya danna madannin wheelchair ɗinsa, inda ya ƙaraso har gaban Ummi dake zaune, Raliya kuwa miƙewa tayi inda tabi bayan mijinta.
Hannun Ummin Saifuddeen ya kamo, karyar da wuyansa yayi, tare da shagwaɓe fuska, narai-narai yayi da idanunsa, tare da ɗan yaɓe lips ɗinsa, hakan yasa yanayinsa ya koma kamar na ƙaramin yaro, ganin yanda yayi da fuskar ne yasa Ummi fuskantar me yake nufi, cikin yanayin lallashi ta kama hannunsa, tausasa murya tayi tare da cewa.
"Nasan bakaso amma haƙuri zakayi ka ƙara auren nan Saifuddeen, tun da dai kaga shi baban Zaleehan da kansa ya faɗa, kuma ai dai nasan kafahimci me yace, tun da dai yace akan maganar ƙarin auren, ba shawara yake ba ka ba, umarni ne."
Kai Saifuddeen ya É—an girgiza, tare da É—an lumshe idanunsa, kana ya buÉ—e su alokaci guda, duban Ummin nasa yayi, cikin body language É—insa yake yi mata alaman cewa.
"Bashi da ra'ayin ƙarin aure, sam babu auren mata biyu atsarinsa, idan ma ya ƙara auren ya zaiyi da matar?."
Kanshi ta shafa cikin bashi ƙarfin guiwa tace.
"Je kasha maganinka, daga gobe zamuyi mgnar, kana Kayita Addu'ar Allah ya tabbatar maka da al'khairi a cikin lamarin."
Kanshi ya gyaÉ—a mata cikin bin umarninta ya juya ya nufi side É—inshi.
Ita kuwa ta koma cikin É—akinta zuciyarta fal farin ciki,
Adda Rahama ta kira ta sanarwa abinda ke faruwa, abinda yayi matuƙar faran ta mata rai, nan tace.
"In sha Allah zanzo in ya Adnan ya barni."
"Allah ya kaimu." cewar Amin Amin ta amsa kana sukayi sallama.
Washe gari da yamma, Saifuddeen na zaune gaban Umminshi cikin nitsuwa yake mata tambayar meyasa zata bari aƙara mishi aure bayan tasan shi mai raunine.
Wani irin yalwataccen murmushi Ummin tayi tare kamo hannunshi, bata kai ga basa amsa ba.
Adda Rahama wanda tun É—azun ta shiga kitchine haÉ—o wa kanta abun da zata ci, ta dawo cikin falon, zama tayi tare da duban su Ummi'n.
Nan Ummi ta sauƙe ajiyar zuciya tare da duban Adda Rahama'n, cikin kulawa tace.
"Kinjisa wai shi bayason wani ƙarin aure, waishi mai raunine."
Dubansa Adda Rahama tayi cikin kula tare da É—an nutsuwa, cikin son fahimtar dashi tace.
"Akan maganar ƙarin auren nan, ba wai zaɓinka aka nema bafa, zaɓin da aka baka dai kawai shine ka fito da wata, wanda kake ganin ta kwanta maka arai, amma ƙarin aure kasa aranka cewa in sha Allah babu fashi, ita wanda kake mutuwar so ɗin ba guduwa tayi daga gareka ba, saboda haka nidai ina goyon bayan da kasakeyin wani auren, don gaskiya bazamu barka kaci gaba da zama ahaka ba."
Fuskarsa ya haÉ—e tare da dubansu su duka biyun, cikin body language É—insa, yayi musu alaman cewa.
"Ahakanne zai ƙara aure bayan ko yaushe bisa keke yake, kodai sun manta cewa shi ba cikakken lafiyayye bane, ko kuwa sun manta da cewar shiɗin mai rauni ne, ayanda yake ma gaskiya baijin zai iya zama da mata biyu."
Murmushi Adda Rahama tayi tare da tasowa, ta ƙaraso inda yake, hannunta ta sanya inda ta dafa kafaɗunsa, cikin ƙauna haɗi da tausayinsa tace.
"Ni na tabbatar kai ba rago bane, nasan zaka iya rayuwa da mata huɗu ma ba biyu ba, kai jajirtaccen Namiji ne Saifuddeen, saboda haka kada kabari rauni ya ziyarci tunanin ka, tun ada kai jarumi ne, haka ayanzu ma kai ɗin, you are the super hero, sannan kafi kowa sanin nakasa bata taɓa zama kasawa, sai-dai ga wanda ya bari zuciya da kuma tunaninsa suka mace, saboda haka ako yaushe kasa azuciyarka cewa, kai ɗin jarumi ne!! Sai dai kuma in salon tirjiyarka ce hakan".
Taƙare maganar tana me ɗan bubbuga kafaɗunsa tana murmshin zanca wai shi mai raunine kaji yaro da wayo wato ace bazai iya jure mu'amala da mata biyu ba.
Shiru yayi tare da lumshe idanunsa, hakan na nufin cewa kenan bashida wani zaɓi? ko kuwa dai ƙaddaransa ne take ƙoƙarin canzawa?
Ganin yayi shiru ne yasa Adda Rahama komawa kan kujera ta zauna, nan ta shiga cin abincinta hankali kwance.