Sashe 19
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A cikin gidan Dalla kuwa,koda yaranshi suka gama yi mishi bayanin abinda ya faru,
cikin tsananin tashin hankali yace.
"To meyasa!? Waya ɓata min tsarina!? ya akayi haka ta faru?."
sai ya kuma shaƙo wuyan Lado dake gabanshi cikin rashin imani yace.
"Shekara ɗaya cur ban fatattaka ƴar kowaba, nace muku babu ƴar da zan taɓa a kanta nakeso na gwada lafiyata, meyasa zakuyi min kuskuren da har wani ya gane ya bata tsaro, nafa ce muku a buƙace nake."
ingiza Lado yayo ganin yana kakarin mutuwa, shi kuwa Lado tari ya rinƙayi ba sassauci.
yayinda gaba É—aya sauran yaran suka sha jinin jikinsu,
shiko Dalla safa da marwa ya farayi a kansu yana wani irin numfashin masifa da tijara da ƙwarewa a dabanci cikin yaƙini da kansho murya a hargitse yace.
"Wallahi wallahi sai na girgiza zuƙatan gombawa sai kowa yaji kwatankwacin baƙin cikin da naji, na rantse da ubangijin dake busan numfashi sai na keta haddin ƴan mata huɗu a wuni ɗaya shine fansar budurcin shegiyar yarinyar nan da a kanta wannan sojan yamin dandatsan ɗan akuya."
wata iriyar wawuyar tsawa ya tamfatsa musu tare da cewa.
"Dole ku nemo min zuƙa-zuƙan ƴan mata huɗu dan na gwada lafiyata a kansu." cikin biyayya da tsoro sukace,
"An gama." shi kuwa Dalla a harzuƙe yace.
"Ku nemo min su daga yau zuwa mako biyu rak,
ita kuwa shegiyar yarinyar nan dan nasan ba namijin da za'a kaiwa ita ya kwana da ita É—aki É—aya bai ratsa budurcinta ba,
dan haka na ɗage neman har sai nanda wani lokacin zan nemeta in mata fyaɗe mafi muni irin fyaɗen da ban taɓa yiwa ƴar kowaba, zan kwana akanta, kuma kuma kowa sai yayi awa biyu a kanta wannan ganimar samotane."
cikin jin daɗin ganimar daya alƙawaranta musu, suka sallameshi suka tafi.
A can ɗakin Zaleeha kuwa, duk yanda taso bacci ya ɗauketa abun yaci tura, tayi juyin harta gaji amma bacci yaƙi ɗaukarta, gaba ɗaya zuciyarta cike take da tunani kala-kala, sosai soyayyarsa ke ƙara yawaita acikin zuciyarta, duk wannan rububin da akeyi da sonsa take kwana take tashi, har zuwa yau batacire rai da samunsa ba, tasa aranta cewa komin daɗewa watarana zata gansa.
Tashi zaune tayi ji take kamar korata akeyi daga cikin ɗakin sam bata samu tayi isshen bacci, gyara zamanta tayi tare dakai dubanta ga Zaheera wacce ke kwance akan kujera tanata sharar baccinta, inda tayi ɗai-ɗai da ƙafafunta, ahankali ta dawo da dubanta ga jikinta, sanye take da wata fitinanniyar sleeping gown, irin mai fitar da surar jiki ɗinnan, sosai rigan dake da kalan coffee ta amshi farar fatarta, daga wuyan rigar har zuwa kan ƙirjinta gaba ɗaya net ne irin mai showing skin ɗinnan, yayinda kwata-kwata tsayin rigar yakasance iya cinyarta ne, hannu tasa taɗan shafi dogon gashinta dake baje bisa kafaɗunta,  ahankali ta zuro da ƙafafunta ƙasa, tashi daga kan gadon tayi tare da miƙewa tsaye.
gaba ɗaya jin ɗakin take ya mata ƙunci, ahankali take tafiya harta ƙarasa jikin ƙofar fita daga ɗakin, ahankali ta murɗa handle ɗin ƙofar tare da sanya key ta buɗe ƙofar, cikin nutsuwa tafito zuwa falo, ahankali take ɗan takawa harzuwa tsakiyan falon nan taɗan shiga ƙarewa falon kallo, sai alokacinne ma take yaba tsantsar kyawun kayan da Yaya Ahmad ɗin ya saya ma, taga masifar tsaruwar ginin falon, amma saboda yakasance mallaki ga Saifuddeen yasa, ko kaɗan bataji zata yaba tsarin falon da gidan ba, ƙarasawa jikin window'n falon tayi ta tsaya, ahankali taɗan buɗe glass ɗin window'n, take wani irin ni'inmtaccen ƙamshi haɗi da sanyin shuke shuken dake wajen suka daki fuskarta, lumshe idanunta tayi tare da sake manna jikinta da bango tana shaƙan ƙamshin...
Saifuddeen kuwa wani iri fitinannan ƙishine ya tasoshi gaba cikin baccinsa.
Ahankali Yake buɗe kyawawan idanunsa, hakanan yaji wani irin sanyi na ratsa zuciyarsa, sake buɗe idanunsa yayi tare da sauƙesu akan agogon bangon dake saƙale cikin ɗakin. 1:40 am agogon ya nuna, hakanne yasashi ɗan tashi ya zauna, mamakin farkawarsa adai-dai wannan lokacin yake, jin masifan ƙishirwa na damunsa yajawo kekensa inda ya hau, ya zauna ɗas a kai ya tura kansa har zuwa gaban ɗan madaidaicin fridge din dake cikin ɗakin, koda ya buɗe fridge ɗin gani yayi babu ruwa, gaba ɗaya drinks ne suka cika fridge'n, dolensa haka ya murɗa handle ɗin kofar ɗakin inda yanufi falonsa.
Gaban fridgen dake cikin falon ya ƙarasa, inda ya buɗe ya ɗauki goran ruwa, ahankali ya ɓalle murfin tare dakai goran bakinsa, sosai yasha ruwan saida yaji ya ƙoshi kafun ya aje goran, aƙoƙarinsa na komawa ɗakinsa ne idanunsa suka gane masa haske acikin falon Zaleeha, kansa kawai ya girgiza, har zai koma ɗaki kuma, saiya tuna da cewa baya son abar ƙwan wuta akunne matuƙar za'a kwanta yana da kyau adinga kashe ƙoyayen wuta.
Ahankali yaƙarasa jikin ƙofar falon nasa ya buɗe, kekensa ya danna inda yaƙaraso zuwa falon nata, idanunsa ne sukayi masa tozali da bayanta, inda har yanzu take tsaye jikin window.
Kallonta yasomayi tundaga ƙasa, santala santalan fararen cinyoyinta ne suka cika masa idanu, ahankali yasauƙe idanunsa akan shape ɗin bayanta, inda kyawawan hips ɗinta suka bayyana sosai, still idanunsa ne suka sauƙa akan dogon gashinta dake baje bisa bayanta.
Idanunsa ya lumshe tare da shaƙan daddaɗan ƙamshinta dake shawagi acikin falon, sake buɗe idanunsa yayi inda ya ƙurawa shape ɗin bayanta ido, take yaji gaba ɗaya tsikar jikinsa sun mimmiƙe, lokaci guda wani irin fitinanniyar sha'awa ya taso masa.
Take yaji wani abu na harbawa acikin jikinsa.
Zaleeha kuwa ɗan gajiya da tsayuwan tayi hakan yasa ta juyo dan dawowa cikin falon, kanta aƙasa dan kwata-kwata bata tsammaci ganin wani awannan lokacin ba.
Kusan numfashin Saifuddeen ne yaso ƙwacewa alokacin da idanunsa sukayi masa tozali da cikakkun breast ɗinta, wanda suka bayyana kansu ta cikin rigar hartakai ga ana iya ganin kusan rabinsu ta saman rigar, uwa uba ga shatin nipples ɗinta daya bayyana raɗau tacikin lafaffiyar rigar dake jikinta.
Wani irin yaarr yaaarr haka yaji ajikinsa, take wani abu ya mamaye gaba ɗaya ilahirin jikinsa, batare daya saniba wani irin numfashi ya ƙwace masa.
Jin fusgar numfashin mutum yasa Zaleeha ɗago kanta atsorace, ƙara tasake, sakamakon ganinsa da tayi, tare da saurin ja da baya, sam bata tsammaci ganinsa awannan lokacin ba.
Da sauri ta sanya hannu ta dafe ƙirjita, cikin tsoro haɗi da bugun zuciyarta daya tsananta bugawa, ajiyar zuciya take sauƙewa, sosai ganinsa ya tsoratata,
shikuwa Saifuddeen tsuke fuska yayi tare da kafeta da mayan idanunsa, wanda lokaci guda suka sanja launi, inda suka tashi daga fafare zuwa wasu kalan na daban.
a fakaice yake kallon ƙirjinta, wanda yake ɗagowa ahankali- hankali yasa, tabbas tsoratan da tayine yasa hakan, laɓɓansa ya cija tare da yamutsa fuska kana ya sanya hannu ya ɗan shafa kekyawan sajenshi da ya kwanta lib-lib,
cikin wani irin yanayi yasake kallonta, saidai wannan karon bai yarda yasauƙe idanunsa akan beautiful breast ɗinta dasuke mugun rikirkitashi ba, musamman ma shatin nipples ɗinta, wanda idan ya kalla sai jijiyar jikinsa ta harba.
Shiyasa ya kauda kanshi dan bafa yason raini, kada tayi zaton sha'awarta ke rinjayarsa kada kuma ta É—aukeshi mayen mace.
ÆŠan janye hannunta daga kanta tayi tare da dubansa, lokaci guda ta haÉ—e fuska tare da sanya hannu ta kama waist É—inta.
Cikin faɗa da tsiwa wanda dama tuntuni suke kwance aƙasan zuciyarta ga kuma tsoro baki ta murguɗa mishi tare da cewa.
"Ae bai kamata bama nayi mamakin ganinka at this time ba, because aljani koda yaushe yana nan kuma zaije ko ina kuma zaiyi abinda yake so!."
Hararansa tayi tare daÉ—an juya idanunta cikin halin ko inkula tace.
"Meye kake wani kallona? idan ma kai mayene wallahi saidai kaci kanka domin nidai nafi ƙarfinka, kurwata kurrrr ni wallahi ka dena tsareni da waɗannan mayatattun ida nun naka."
Taƙare maganar tana jujjuya masa idanu, haɗi da kama ƙugunta, sam tagama mantawa da shigar dake jikinta kwata kwata.
Shikuwa Saifuddeen murmushin ƙasan zuciya yayi kana ya lumshe idanunsa tare da buɗewa yakuma watsa mata su, da sauri ta ɗauke idanunta daga kallonsa tare dajin wata irin faɗuwar gaba ya rusketa kwarjininshi da haibarsa suka mamaye fuskarsa a take taji shakkarshi da shayinshi.
Lokaci guda taji wani irin abu yana bi ta cikin jikinta har zuwa cikin zuciyarta dake harbawa da sauri-sauri.
Ahankali ya danna madannin kekensa inda yasoma nufowa gareta, ganin haka yasa tasoma ja da baya baya, still shikuma baidaina biyota ba, babu abun dayaso gusar da tunaninta kamar yanda ƙwayan idanunsa suka sanja launi daga farare zuwa ja, sannan gaba ɗaya sun rikiɗe sun canja launi zuwa yanayin bacci.
Saura baifi taku uku tsakaninsu ba, ta juya inda ta buɗe ƙofar ɗakinta ta faɗa ciki da gudu, tana shiga da sauri ta murzawa ƙofar ɗakin key.
Ganin alaman saka key aƙofar yasanyashi lumshe idanunsa tare yin murmushin mugunta da sanya hannunsa ya dafe goshinsa, ahankali yajuya yanufi ɓangarensa, idanunsa tuni sun rufe wani irin masifaffen sha'awa ne ke taso masa irin wanda bai taɓa ji ba kuwa. A ranshi yake cewa.
"Farar kura ba ga tsoro ga son bada tsoro, wai ita in an barta ni zata razana, fitinanniya mai bakin tsiwa, yarinya zanyi mgninki bakin zai mace."
Adaddafe yasamu yahau kan gadonsa, lumshe idanunsa yayi tare dayin kwanciyar rubda ciki, sosai yakejin wani matsanancin feeling, yayinda dazaran ya kulle idanunsa, hoton haɗaɗɗen surar ƙirjinta dana bayanta keyi masa gizo, tabbas shikam ya yaba da kyawu haɗi da cikar surar Zaleeha, ƙam haka ya ruggume pillow, sosai yakejin matsananfin feelings ɗinta, tunowa da yanda ya tsotsi laɓɓanta jiya, shiya sanya ya ƙara rikicewa, sosai yake sonjin ɗuminta acikin jikinsa, saidai kuma bashi da wani zaɓi wanda ya wuce haƙuri, dan shi tunani ma yake duk randa ya kusan ceta yaga ta kanshi dan yaga alamun tara mishi jama'a zatayi.