← Book details Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 154

Sashe 137

Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kiran Ishaq yayi bayan sun gaisa yace.
"Ishaq next week fa zamu dawo, asa bikin aure nan kusa, dan inaga bayan wata ɗaɗɗayan da sukace in dawo da kai zamu dawo dan naga wani babban asibitin ido  sunada manyan ƙorarrun likitoci zasu duba min kai".
Dariya ishaq yayi tare da cewa.
"Uhum ɓarnan kuɗi ko, koda yake baifi musha amarci a nanba nida Rashida na".
Dariya ya É—anyi tare da cewa.
"Oho muku ni dai likitan ido zan kawoka ka gani ba cin amarci ba".
Dariya sukayi baki É—aya kana sukaci gaba da hira.
Bayan sun gama hirar ne ya taɓo Zaleeha,
tana chatting da Rashida ne taga mgnarsa ta shigo.
"Salama BoÉ—É—in kinyi bacci ne?".
Murmushi tayi dan tun kafin aurensu da akace mata shine Malam Saifuddeen, ɗinta bata wani tuno komai a kanshiba sabida lokacin tana ƙarama,
ko sunanshi bata iya kira da kyau sai dai tace Malam Caifuddeen shi kuma yana kiranta Boɗdi na,  wato kyakkyawata kenan.
to kiranta da sunan da yayi yaune sai wasu abubuwan suke ɗan dawo mata na ƙuruciyarta.
cikin murmushi ta rubuta mishi.
"Na'am Malam Caifuddeen".
murmushi yayi sosai wato ta tuno haka take kiranshi dariya yayi tare da cewa.
"Bani haddar dana baki inji kin itane?".
Murmushi tayi cikin jin daÉ—i tace.
"To Malam Caifuddeen in na iya zaka saya min sweet?". Shauƙine mai ƙarfi ya rufesu domin sun tuna baya can lokacin tun yana magana bai kuramce ba, lokacin shekaranta 5 shi kuma 13.
Da sauri ya rubuta mata.
"Eh zan baki BoÉ—É—i na karanta min inji".
Ido ta lumshe tare da rubuta mishi.
"To Malam Caifuddeen bani sweet É—in a hannuna tukun".
A lokacin in tace hakan sai ya bata sweet din yanzu kuma sai ya rubuta mata.
"Sai na dawo zan baki sweet ɗinki kisha ki more yanzu yana cikin wondo sai motsi yakeyi yaji muryarki kin ganeshi ai yanada zaƙi ko?".
A kunyace tace.
"Sai da safe".
Da sauri yace.
"Karki wani ce saida safe nasan kema yanzu kina tsiyaya, dan jinina da naki iri ɗaya ne duk yanayin da nake ciki kina ciki, tun kina karama ko zazzaɓi kikayi sai nayi, kece kika raɓa min baƙon daura da zazzafin sankarau har suka sankaremin kunne da maƙogoro, so nasan duk motsin bugun zuciyarki".
Cikin sanyi tace.
"In sha Allah zaka samu lfy".
Da sauri yace, sabida kuma ni kurmane akace ba'a sona. Alhalin kecema sanadin kuramtar".
Da sauri tace.
"Waya ce maka ba'a sonka?".
Gyara konciyarsa yayi tare da cewa.
"Ke mana bakya son Nakasasshe".
Da sauri tace.
"Wallahi Wallahi wallahi baki uku kenan narantse da mahaliccina ni ban ƙika da Nakasarkaba".

"To don me kima ƙini harda guduba?".

Cikin sanyin jiki tace
"Saboda wani daliline da kuma yin halacci ga wanda ya sadaukar da rayuwarsa a kaina".

Da sauri yace.
"Kada ki sake kira min wani, ba dai bakya sonaba?".
Da sauri tace.
"Ina sonka mana!".
Saida har ta tura text É—in kuma sai tai maza ta goge dan bata san ya akayi ta rubuta hakan ba.

Shi kuwa dariya yayi dan tuni yaga saƙon,
cikin jin daÉ—i yace.
"Sai na dawo ki nuna min zahiri,
in baki minti mai madarar nan kisha minshi sosai".
A hankali tace.
"Allah ya dawo da kai lfy".
Amin Amin yace kana ya É—aura da cewa.
"Zaki sha ko?".
Cikin kunya tace,
"Duk abinda zai saka farin ciki ko jin daÉ—i zan makashi Malam Caifuddeen".
Dariyar jin daÉ—i yayi tare da cewa.
"To tashi kije kiyi tsarki da ruwan É—umi kizo ki kwanta dan nasan dai yadda nake haka kike gwara ni ga wata kusa dani".
Wani abu taji a ranta mai zafi, kishi kumallon mata cikin kishi tace.
"Sai ka cinyeta ai".
Tana faÉ—in haka ta rufe data.
Shi kuwa Saifuddeen dariyar jin daɗi yayi shi kanshi ya yasan Zaleeha na sonshi amman bai gamsuba, kuma yafi son ta soshi a kurma gurgu, shiyasa yake ɓoye mata lfyarshi
ta soshi a nakasasshene da izina ne ga mutane shima Nakasasshe yana da damar da zai nemi zazzafar macce, kyakkyawa yar gayu wayayya kuma ta soshi kamar sauran lafiyayyu dan NAKASA BA KASAWA BACE.

Cikin É—an bacci Ameena taji yana shasshafata,
a hankali ta juyo, ta shige jikinsa,
hannunta ya É—aura kan Saif É—inshi a hankali yace.
"Sorry har kinyi bacci na tada ke ko? Yaƙi muyi baccin ne".
Kai ta gyaÉ—a mishi cikin sanyi tace.
"Jikina ba ƙarfi Abba Adeel bazan iya maka yadda kakesoba".
gyara mata konciyarta yayi tare da yunƙurawa yayi mata rumfa.
Ida nunta ta buɗe da kyau jin wani sabon lamari yau shida kanshi zaiyi abinda bai taɓa yiba.
Yunƙurowa tayi zata tashi da sauri ya meda ita tare da cewa.
"Barni mana hanani zakiyi ne?".
Cikin sanyi tace.
"A a to amman zaka iya n...".
Wani irin fitinenne rugguma tayi mishi tare da haÉ—iye regowar magarta jin yadda ya ratsata.
wani irin sakalin nishi tayi tare da cewa.
"Wayyyyyyy Abba Adeel zan mutu".
Shiru yayi a jikinta tare da cewa.
"Shiii bazaki mutuba".
a hankali ya kuma sarrafa ɓalgaceccen ƙugunsa da ya fara miƙewa,
da ƙarfi ta kuma sakin nishi.
"Ohhhhhhh numfashina zai gudu".
gyara kinciyarsu da kyau yayi tare da fara fatauci da zafin nama.
cikin wata duniya da Ameena taji kanta ta saki wani kuka tare da surutai.
"Wayyo Abba Adeel dama ka iya haka".
zuwa yanzu shima nishi yake, sama sama yake É—an fitarda numfashi.
gaba É—aya ya gigitata sai yau Ameena tasan ashe da kam duk shafa-shafa sukeyi tunda duk gwazonta bata wuce minti 30 ashe ba isanshi takeyiba tunda gashi yanzu da yake da kanshi yayi 1hour cas yana fatauci".

Koda suka gama wonka sukayi kana suka konta.

Washe gari da safe sai tsiya yake mata wai taji kayan aiki harda masa ihun daÉ—i
dariya tayi ta sunkuyar da kanta.

Ranar ya gayawa Ummi sati mai zuwa zasu dawo ranar al'hamis kenan.

Ranar ne kuma Ummi ta ƙara zarginta kan ko Zaleeha nada ciki, dan sosai alamun ciki suka baiyana a jikin Zaleeha tayi fiyau da ita.
Cikin mmki Ummi ke mgnar zuci lokacin da ta karewa Zaleeha dake fita kallo.
"To anyama kuwa tasan tanada ciki? To in ma dai ta sani Babana bai saniba dan nasan tabbas in ya sani zai gayamin".
Wayarta ta kuma jawowa da niyar zata kirashi sai kuma ta fasa tare da cewa.
"Tunda sati mai zuwa zasu dawo bari sai sun dawo muyi mgnar". Sabida ita kanta bata gama tabbatarwa ciki bane tana dai zatone.

Haka kuwa ranar Al'hamis da la'asar jirginsu ya sauƙa a babban birnin taraiya.
Ƙarfe huɗu dai-dai kuma jirgin da zai kaisu gombe ya tashi.

A nan gida Gombe kuwa anata shirin tarbansu....

*Kuyi haƙuri dan Allah akan rashin jina da wuri wlh wani babban uzurine ya tsareni*

By

*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: *Wannan shafin nakane kai ɗaya ban haɗaka da kowa ba, YUNUSA ADAM LAPAZEEE lallai kam sunanka yayi dai-dai tsananin harcenka. Da farin duk wacce ta karanta HUKUMCIN ALLAH tasan sunan da nasawa wannan littafin a yadda nai tallanshi Babu Nakasasshe sai rago, shine ya canza sunan labarin da LAPAZEEN'nshi ɗaya tak ya canza min sunan littafin bai yi daɗi. Bama dashi naka mgnarba amman buɗar bakinshi sai cewa yayi kisa. NAKASA BA KASAWA BACE! a take kuma zuciyata ta yarda da kaifin lafazinshi, domin kalmar daya bada ɗin itace tafi dacewa da sunan lbrin, sai da nai tambaya anka ce min sunanshi YUNUSA ADAM (LAPAZEE) nace lallai ya amsa sunanshi (Lapazee), yayi zarra a fagen sarrafa harshe aminanshi, abokanshi, dama maƙota sukace Dai-dai tacciyan (LAPAZEE) ne kaɗai ke fita a bakinshi duk sanda yayi mgna ko anƙi mgnar da forko daga bisani sai an bita, sabida mafi akasari in yayi mgna sai abin ya tabbata a yadda yace ɗin, hakan yasa suka saduda cewa Allah ya mishi baiwar harshene da tsabtatettun (LAPUZU,) shiyasa inkiyar sunanshi ya kasance (LAPAZEE) ya zama kamar shine ma sunanshi. Fatan al'khairi a gareka Yususa Adam Lapazee dan ka bada babbar gudumowa sunan littafi nan, GARKUWA na al'faharin kasancewar abokin ƙaninta, Allah ya rayaku ya inƙanta rayuwarku ya sanya al'barka a lamuranku, na sadaukar da wannan shafin gareka Lapazee gaba ɗayanshi*

Acan Gida ɓangaren Zaleeha kuwa, sanin cewar yau zasu dawo yasa tun safe bayan tayi breakfast ta shiga side ɗin Hamma Saif ɗin,
ta kimtsa masa bedroom ɗinsa, da falonsa bathroom, ta gyara komai tsab tsab, ta canza mishi sabon zanin gado wanda yake cikin sabbin zannuwan gadonta ne sannan ta feshe ɗakin da airfreshener me daɗin ƙamshi, sanyinsa har ratsa zuciya yake.
Jawo É—akin nasa tayi ta rufe, sannan ta koma sashinta.
Kayan jikinta taÉ—an rage, towel ta É—aura sannan ta shige bathroom, bayan ta haÉ—awa kanta ruwan wanka.
Kwanciya tayi acikin bathtube tare da É—an lumshe idanunta, wani irin diffrent feeling takeji akan Hamma Saif É—in, bazata iya faÉ—in yaushe ne ko kuma ta yayane ta fara jin wani abu dangane dashi acikin zuciyarta ba, saidai kuma tasan koma menene ayanzu babu abun da take so da É—okin gani kamar shi, so take ta kalli kyakkawaar fuskarsa da ta jima bata gani ba, sannan ta kuma kalli kyawawan idanunsa masu tsuma mata zuciya.
Cikin nutsuwa tayi wanka'n, sannan ta fito daga cikin toilet É—in. Agaban dressing mirror ta zauna, tare da jawo body lotion É—inta ta shafa, sama sama taÉ—an murza fowder akan fuskarta, kana ta goga kwalli da kuma lipstick me kalan pink.
Tashi tayi tare da ƙarasawa gaban drawer'nta, wata baƙar abaya gown ta zaro wanda taji adon stones, koda ta sanya, da ɗan kwalin abayan ta yane kanta, sosai tayi kyau, duk dama ba wani meckup tayi ba.
Flat shoe ɗinta kawai ta zura, ahankali ta murda handle ɗin ƙofar ta fita.
Chapter 137 · 0% Book details