← Book details Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 154

Sashe 48

Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani tsumi wanda yaji haɗi sosai ta kafa kai tasha har kusan rabin gora, sannan ta ajiye, ɗan madaidaicin maƴafinta ta yafa inda kai tsaye ta wuce ɓangaren Ummi.
Nan falon ta iske Hayatuddeen da kuma Raliya zaune acikin falon, inda suke buga wasan game, wanda sukai connecting da tv, Hayatuddeen sai buga rinto yake, yayinda ko ya faÉ—i sai yace.
"Sam shi bafaÉ—uwa yayi ba, ko kuwa yace ai bayagani da kyau ne." Raliya kuwa masifa kawai take ta zazzaga masa, don tasani sarai abun nasa zallan rinto ne.
Zama tayi agefensu, inda tashiga tayasu game ɗin. Haka dai sunayi suna kuma ɗan taɓa hira, har Ummi ta fito ta iske su, zama Ummin tayi suka ɗan taɓa hira.
Ganin magriba ta gabato ne yasa Ameenan komawa part É—inta.
Wanka tayi tare da É—auro al'walan sallan magriba. Koda ta fito wata simple jallabia irin ta mata ta sanya. Darduma ta shumfuÉ—a tare da ta da sallah.
Koda ta idar kuwa bata tashi akan sallayan ba, saida ta gabatar da sallan isha.
Tana sallamewa kuwa tashafa addu'an da tayi, ƙarasawa gaban mirror tayi bayan ta cire jallabiyan dake jikinta. Wani body lotion mai ƙamshi ta shafa ajikinta, sannan tabi jikinta da wani oil ɗin turare irin me kama jikinnan. light meckup tayi akan fuskarta, babu laifi kuma tayi kyau, wani lip gloss me zaƙi ta shafa akan laɓɓanta, wardrobe ɗinta ta buɗe inda ta zaro wani fitinanniyar rigar bacci, wanda take kama da rariyan tata, sam bata ɓoye komai na jiki. Sanya rigar tayi wanda ta tsaya iyaka guiwanta, nan ta sake feshe jikinta da turaruka, wanda musamman anyisu ne don jan hankalin namiji, kasancewar anzuba wasu irin sinadari acikinsu.
Zama tayi abakin gadonta, inda ta ɗauki wayarta, ganin lokacin ƙarfe 8:40 na dare ne yasa ta kunna data'n ta, don tasan ba lallaine zuwa yanzu idan taje tasa mesa ba, wata ƙila ma yana ɓangaren Ummi.

Shikuwa Saifuddeen kasancewar yau ɗin bai wuni agida ba, hakan yasa yakejinsa agajiye, saboda haka yana idar da sallan isha, bai wani jima a waje ba ya dawo gida, haka kuma kaitsaye ɓangarensa ya wuce baije part ɗin Ummin nasa ba.
Yana shiga cikin ɗakinsa, ya soma rage kayan jikinsa, saida ya rage dagashi dai dogon wandon jeans, wata farar riga irin me aninayen nan ya sanya, laptop ɗinsa ya jawo, dan kuwa akwai wani aiki me mahimmanci da yakeson yi, duk dama dai bayajin ƙarfi ajikinsa.
Sama-sama yaɗan danna laptop ɗin, jin idanunsa na lumshewa, yasa ya aje komai, hawa kan gado yayi, tare da kashe ƙwan wutan dake ɗakin, blanket ya rufawa jikinsa, kwanciya yayi tare da lumshe idanunsa, cikin ransa yace.
"Ya Allah kasa bacci ya É—aukeni kafun wannan natacciyar tazo, saboda yau bansan da wani salo zata zo ba, ayi mace kamar mayya, shegen kallo, bayaga haka ma, yanzu tagano salon lashe-lashe sai tayi ta lasheni, kullum bata da aiki sai tsotse-tsotsen jikin mutum."
sake gyara kwanciyarsa yayi tare da lumshe idanunsa.

Ameena kuwa chat ta ɗan taɓa ita da ƴan uwa, da kuma abokanta na can wajen aikinsu, ganin tara da kusan rabi, yasa ta kashe datan nata, nan tasake fesawa jikinta turare, kashe duk wani hasken wutan ɗakin nata tayi, sannan tafice daga cikin ɗakin.

Koda tashiga falon nasa, ganin babu wadataccen haske yasa ta gane cewa, yadawo, don aÉ—an zaman da sukayi ta fahimci cewa, bai cika son haske ya yi yawa awaje ba.
Ahankali ta murɗa handle ɗin ƙofar ta shiga, duhun da tagani ne yasa, taƙarasa jikin makunnin wutan ɗakin ta kunna, take haske ya gauraye ko ina.
Saifuddeen kuwa da har yanzu bacci bai É—aukesa ba, ganin hasken wuta ya sashi É—ago kansa, nan suka haÉ—a idanu da ita, kallonta yayi, inda ta sakar masa murmushi, haÉ—i da É—an sunkuyar da kanta, don masifar kwarjini yake mata, aduk sanda ta kalleshi.
Cikin wasu ƴan sakanni ya gama ƙare mata kallo, maida idanunsa yayi ya rufe, tare da fesar da numfashi, cikin ransa yace.
"Tofa yau kuma da salon da akazo kenan, ni Saifuddeen naga takaina."

Ƙarasowa cikin ɗakin Ameena tayi, bayan ta kashe ƙwan wutan, bedside lamp ta kunna, wanda shi ya ɗan haska ɗakin.
Cikin nutsuwa haɗi da sanyi ta haura saman gadon, amaimakon ta kwanta, saita ɗan zauna tare da tanƙwashe ƙafafunta, tayi irin zaman nan na sallah, hannunta tasanya inda ta kamo hannunsa ta riƙe acikin nata.
Jin haka yasashi juyowa ya dubeta, kallon tsab yayi mata, sai kuma ya tuna da cewa, tabbas akwai haƙƙinta akansa, bacin haka da shareta zaiyi, don agajiye yake.
Cikin body language É—insa, wanda taÉ—an fara ganewa, yace da ita.
"Wani abu na damunki ne?."
Kanta ta jinjina masa, tare da ƙara matse hannunsa dake cikin nata.
Ɗan yunƙurawa yayi inda ya tashi zaune, saidai rabin jikinsa akwance suke.
Asanyaye Ameena ta sake matsosa, nan take ta shige jikinsa, tare da ɗaura kanta adai-dai wuyansa, ƙamshin turarensa ta shaƙa, tare da sauƙe ajiyar zuciya, sake shigewa jikinsa tayi, inda ta matso da fuskarta kusa da nashi, ahankali ta kawo bakinta dai-dai saitin laɓɓansa, zaro harshenta tayi inda tashiga laso kyawawan laɓɓansa, masu matuƙar kyau.
Idanunsa ya lumshe yayinda yaji zuciyarsa na bugawa, can cikin ransa kuwa cewa yayi.
"The first wannan itace matsalan auren macen da tasan namiji, gaba É—aya bazata barka ka huta ba, ta dinga lashe ka kenan kamar sabuwar mayya."

Hannunta ta ɗaura akan chest dinsa, ahankali ta shiga wasa da aninayen gaban rigar tasa, cikin sanyi take lasan laɓɓansa, kana tana kusanto da lips ɗinsa kusa da nashi. cikin yanayin sha'awa wanda ƙamshin jikinsa ya sake jefata, ta zame gaba ɗaya aninayen rigar tasa, ahankali tayi ƙasa da rigan nasa, rigar baccin dake jikinta ta zame, sake shigewa cikin jikinsa tayi, take ta sauƙe wani irin ajiyar zuciya me ƙarfi, dan kuwa haɗuwar fatar jikinsu waje ɗaya, yaso zautar da ita.
Cikin matsanancin feeling ta jefa bakinta cikin nasa, aɗimauce takamo harshensa tana tsotsa, inda ahankali take goga masa ƙirjinta ajikinsa.
Sam yakasa tantance wani irin yanayi yake ciki, sai-dai kuma yasa aransa cewa kome zatayi masa zai daure bazai hanata ba dan haƙƙinta ne. Haryanzu mamakin ta yake, musamman yanda takasa haƙuri, kullum nuna masa zalamarta afili take, shikam dama ae tun ganinta yasan dacewa itaɗin ba ƙaramar jarababbiya bace, kuma shine don munafurci, lokacin da za ai masa aiki, da aka sata cire masa kaya, daganin abunsa ya tashi shine harda wani tsorata, ashe duk tsoron munafurci ne.
Ita kuwa ɗan zamewa tayi inda ta ƙarasa cire komai najikinta, inda ta zama naked, ƙara shigewa jikinsa tayi, yayinda ta kuma sauƙe wata irin wawiyar ajiyar zuciya, musamman alokacin da zallan fatan ƙirjinta suka haɗe da nasa, cikin wani irin yanayi ta sake kamo harshensa tana tsotsa, numfashi kawai take ta faman sauƙewa akai akai, ahankali ta zare bakinta daga nasa, cikin nutsuwa ta shiga kissing ɗinsa, akowani ɓangare na jikinsa, harshenta ta ɗaura akan nipples ɗinsa tana jujjuyawa, har cikin jikinsa yaji hakan, amma sai-dai baisan ta yaya zai iya nuna mata cewa, yana enjoying mood ɗin.
Cikin salonta, tazage belt din wandon dake jikinsa, anutse ta rabasa da komai nasa.
Jin yanda ta maidashi naked yasa shi É—an buÉ—e idanunsa, ya saci kallonta.
Tabbas ya gamsu cewa, idan ya hanata ƙudurinta, to tabbas zata iya danneshi, abu me sauƙi ne kuma awajenta tayi rape ɗinsa.
Ameena kuwa bazata iya tantance awani yanayi take ciki ba, abu ɗaya ta sani shine yauɗin tana matsanancin buƙatarsa fiye da ko yaushe, sannan rashin samun abun da takeso kan iya haifar mata da matsala, musamman ma yanda magungunan da tasha suka soma yi mata aiki.
Harshenta ta sanya inda take lashe stomach skin É—insa, har wani yaarr haka ya keji ajikinsa.
Ahankali tayi ƙasa da hannunta inda tashiga shafa saman mararsa ahankali, harshenta ta ɗaura asaman marar nasa insa tasoma yawo dashi, har ta iso dai-dai kan babban manhood ɗinshi, wanda take ganin ya kai biyun na Ya Amir ahankali ta ɗaura bakinta akai, kana ta sa harshenta tana juyawa abakinta.

Wani irin abu Saifuddeen yaji acikin kai zuwa tafin ƙafansa, take tsikar jikinsa suka soma zubawa, yaso daurewa, amma ta iso inda bazai iya daurewa ba, hakan yasa shi sakin wani irin nannauyan numfashi mai zafi.
Idanunsa ya lumshe, tabbas yanajin daÉ—in abun da takeyi masa sosai.
Ganin yanda gashin jikinsa suka mimmiƙe kana ga manhood ɗinsa da ta ta cika mata baki, yasan ya taɗan janye bakinta, kana ta haurawa saman jikinsa tayi inda ta jawo blanket ta rufesu, ahankali Saifuddeen yaɗan ja jikinsa, inda ya jingina bayansa da jikin gadon, hakanne ya taimakawa Ameena, sake shigewa jikinsa tayi, ɗan lumshe idanunta tayi bayan ta dai-dai-ta manhood ɗinsa ta yanda zai shige jikinta, ahankali take turasa ajikinta, duk da cewa tasha magunguna da yawa, babu wani wadataccen ƙofa ko dan hakan ya faru ne sanadin haɗe-haɗen da tayi kana kuma tayi katari da inƙarman namiji, amma hakan bazai hana komai wakana ba, wani irin ƙara ta saki alokacin da ta game jikinsu waje ɗaya, lokacin da abun nasa ya gama shigewa cikin jikinta, cikin wani irin pleasure tasamu kanta, irin wanda bata taɓa jiba arayuwarta, bakinsu ta haɗe waje ɗaya.
Bisa mamakinta sai taji shima ya cabke lips dinta, yana É—an tsotsa ahankali.
Hakan shiya ƙara taimaka wa wajen mantar da ita, duniyar da take, nan take tashiga sarrafa jikinta ta yanda zasu amfana su duka biyun.
Harzuwa yanzu bakinsu na haÉ—e waje guda.
Idan yace baijin daɗi a yanayin da yake cikiba tabbas yayi ƙarya, saidai kuma yanajin cewa kaman akwai wani abu guda wanda bai kammala ba, hakanan yakejin wani abu na daban, a maimakon tunanin Ameena yataho zuwa mine ɗinsa, sai gashi tunanin Zaleeha haɗi da tsantsar soyayyarta sune suka bijiro masa, adadin yadda yake tuno Zaleeha adadin haka Saif ɗinshi ke harbawa yana zautar da Ameena.

Ameena macece saboda haka dole take da rauni, sannan ba zata taɓa iya jure yin abun da cikakken namiji mai lafiya zaiyi ba, hakan yasa cikin 30 minute kacal gaba ɗaya tayi weak, nan ta mirgina gefensa tare da kwanciya tayi luf kana tasa hannu ta mirginoshi kanta sabida bin shawaran likitoci, ajiyar zuciya kawai take ta sauƙewa akai akai, wani irin mugun gajiya takejin tayi.
Chapter 48 · 0% Book details