Sashe 127
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ummi kuwa daga É—akin kaitsaye sashinta ta wuce, anan É—akin Hayatuddeen tasamu Dr Adnan ya saka Saifuddeen É—in agaba, yana ta faman auna jikinsa.
Cikin kulawa, akuma sanyaye tace.
"Dr Adnan ya jikin nasan dai? Babu wata matsala kam dai ko?".
ÆŠan numfasawa Dr Adnan yayi, haÉ—e da cewa.
"To jikin nasa dai da sauƙi, za 'ace, yanzu so nake naji problem ɗin nasa, dan ina tunanin ma saina ƙira Dr.Aleeyu na faɗa masa ko akwai shawarwarin da zai bamu".
Kai Ummi ta jinjina, tare da sakin wani gauron numfashi, ganin yanda Saifuddeen ɗin keta cije lips ɗinsa ne, yasa ta juyawa ta fice daga cikin ɗakin, kaitsaye kitchine tawuce, dan tanaso taɗan haɗawa Zaleeha tea. Zaleeha kuwa da zazzaɓi yayi mata wani irin mummunan kamu, da ƙyar ta iyayin wankan tsarki da kyar ta ɗaura towel a jikinta kana ta zauna bakin baf ɗin, akasalance da muryarta wanda bata fita ta shiga ƙiran sunan Adda Rahama,
Adda Rahama wanda ta gama kimtsa kan gadon da suka ɓata, jin Zaleehan na ƙiranta ne yasa ta nufi banɗakin, tana shiga Zaleehan ta miƙo mata hannu, cikin sheshsheƙan kuka tace. "Ki riƙeni Adda Rahama jiri nakeji, cikin jikina da ƙafafuna duk ciwo sukemin".
Cikin tausayawa Adda Rahama ta riƙota, haɗe da cewa.
"Sannu kinji kiyi hakuri kinji, Ummi zata kawo miki magani zai daina insha Allah."
ahaka suka fito daga cikin toilet ɗin, duk taku ɗaya da Zaleehan zatayi saita rumtse idanunta, saboda yanda takejin zafi aƙasanta.
Akan gado Adda Rahama ta zaunar da ita, sannan ta fice daga cikin ɗakin, kaitsaye tanan cikin falon Saifuddeen ɗin ta samu shiga sashin Zaleeha, direct ɗakin Zaleehan ta wuce, wata ƴar doguwar riga marar nauyi tare da hijab Adda Rahama ta ɗauko mata, sannan ta dawo ɗakin. Akwance tasamu Zaleehan tana ta faman sakin ajiyar zuciya akai akai alamun tasha kukanta daren jiya ta ƙoshi.
Tashinta Adda Rahama tayi, tare da bata rigan tace ta saka, akasalance haka ta saka rigan, sai faman sakin sheshsheƙan kuka take. Hijab ɗin Adda Rahama ta sanya mata sannan tace da ita, ta tashi tayi Sallah.
Haka kuwa tayi sallan tana sakin sheshsheƙan kuka, ko tsayuwa mekyau bata iyawa, dole saida ta jingina, tana idar da sallan kuwa ta fashe da kuka, dai-dai lokacin Ummi ta shigo cikin ɗakin hannunta ɗauke da cup ɗin tea, wanda ta haɗa sa me kaurin gaske.
Ganin Zaleehan na kuka yasa ta ƙaraso cikin ɗakin da sauri.
Zama tayi akan gado, tare da jawo Zaleehan ta zaunar da ita, cikin kulawa tace.
"Yi haƙuri kinji, ga tea nan na haɗo miki, kisha nasan zaki ɗan samu ƙarfin jikinki." Awahalce ta girgiza kanta, cikin sheshsheƙan kuka tace.
"Ummi bazan iya sha ba, banajin dadin bakina, kuma jiri nakeji, kaina ciwo yakemin."
Cikin tausayawa haÉ—i da lallashi, Ummi tace.
"To naji kiyi haƙuri kisha kinji, idan kika ɗansha saina kawo miki magani." Adda Rahama ne ta karɓi kofin tea ɗin takai kan bakin Zaleehan, ashagwaɓe hawaye na tsiyaya daga cikin idanunta haka ta ɗansha tea ɗin, ko rabin cup ɗin bata shaba, ta koma ta kwanta, jikinta sai rawan sanyi yake saboda zazzaɓi, ganin hakane yasa Ummi rufa mata blanket, tare da gyara mata kwanciyanta.
Adda Rahma kuwa ganin ta konta yasa ta fita da sauri dan tana marari da begen jin muryar ƙanin nata kai tsaye ɗakin Hayatuddeen ta nufa.
Acan ɗakin Hayatuddeen kuwa Raleeya ce taturo ƙofar ɗakin ahankali ta shigo. Ɗan tsaye tayi tana kallon Dr Adnan wanda tazo da niyar gaidashi ganin hankalinshi kab na kan Saifuddeen ne yasa ta tsaya kallonshi shida Ahmad wanda suka saka Saifuddeen ɗin agaba, Dr Adnan ne yake ta faman auna tempreture'n Saifuddeen ɗin.
Jin motsin shigowa ɗakin, yasa Dr Adnan juyowa , ganin Raleeya tsaye ya sashi cewa. "Taɗan basu guri yanaso ya duba Saifuddeen ɗin." Babu musu kuwa ta fita, ganin ba abun da zatayi ne yasa ta wuce kitchine dan ɗaura musu break fast, ahanzarce kuwa ta soma haɗa musu break fast ɗin asauƙaƙe, wanda tasan bazai ɗauki lokaci ba.
Adda Rahma kuwa kai tsaye É—akin Hayatuddeen É—in ta nufa dan su Faruq sunce mata can yake,
da sassarfa ta ƙarasa cikin ɗakin, tana cewa.
"Salamu alaikum, ina É—an uwana yake?".
Murmushi Ahmad yayi tare da cewa.
"Gashi nan Adda Rahma yana ta mana raki".
Dai-dai lokacin ta ƙarasa cikin ɗakin da sauri ta iso gabanshi har tana gogan jikin ya Adnan cikin kaɗuwa tace.
"Saifuddeen kayi magana mana inji".
Wani irin murmushin ƙarfin hali yayi dan ciwon da yakeji, murya a sarƙafe yace.
"Na'am Adda Rahma,".
wasu irin zafafan hawayen farin cikine suka wonke mata ido cikin É—aga sauti tace.
"Alhamdulillah, Allah mun gode maka da wannan ni'imar ya Allah ka ƙara mana nima da samun lafiyar sawunshi".
Amin Amin sukace baki É—ayansu, kana Dr Adnan yace to ta matsa mishi yayi aikinshi, cikin jin daÉ—i ta nufi kitchin inda take jiyo muryar Hammanshin da Raliya murna sukayiwa juna kana ta fita ta koma side É—in Saifuddeen É—in wurin Zaleeha.