Sashe 49
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shikuwa Saifuddeen a hankali ya zame daga kanta bayan yazazaga ruwan fitinarshi a jikinta.
Juya mata baya yayi tare da lumshe idanunsa, ajiyar zuciya ya sauƙe, yayinda yakejin wani irin sanyi, da'alama zazzaɓi ke son shiga jikinsa, abuku da wanda bai taɓa ba, bai kuma saba ba kuma ga raunin nakasarsa, kusan duk yanda Ameena takai ga jin gajiya, zai iya cewa ya fita bashi yayi aikin ba, amma shiyake jin gajiya, hakanan yakejin jikinsa duk ba daɗi.
Cikin ransa yace.
"Wayyo Allah na shikenan nikam ta tsotseni, ta kwashe duk wani É—an kuzari da nake dashi, indai kuwa naci gaba da biye mata, nan gaba kaÉ—an baza'a sameni da ruwa ajikina ba."
ÆŠan tashi yayi tare da É—aukan dogon wandonsa ya sanya, wheelchair É—insa ya jawo inda ya hau kai, kai tsaye ya nufi bathroom, kasancewar yasan cewa kwana da najasa ba kyau, sannan kuma dole yayi wanka da ruwan É—umi ko zaiji É—an dama, dazaran ya fito a wankan kuwa, dole ya sha maltina da fruit salad don kuwa yana zaton cewa, Ameena ta tsotse masa gaba É—aya ruwan jikinsa.
Littafina na kuÉ—ine idan ba son karanta na sata kikesoba to ga number ta 09097853276 turo katin mtn na 300 kacal ko kiyi min transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki turo min shaidar biyan ki ta wannan no É—in 09097853276
By
*GARKUWAN FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: Â Â Â Â
Sbpett Lumshe idanunta tayi tana mejin wani irin sanyi na shiga jikinta, cikin wani irin tsantsar farin ciki ta samu kanta, hakanan takejin zuciyarta fes, gaba É—aya duk wani damuwarta ta kau, sake shigewa cikin blanket tayi, cikin zuciyarta tace. Â
"Tabbas shiɗin na dabanne, duk da cewa namiji ɗaya na taɓa sani kafun shi, amma nasan cewa, samun irinsa abune me matuƙar wahala."
 murmushi tayi tare da ɗan cije laɓɓanta, cikin zuciyarta ta kuma cewa.
"Wai ahakan ma don bashi da lafiya, duk lokacin da yasamu lafiya yaya kenan, tabbas ranar zai zautar dani zai sani duniya gajumare."Â
hannu tasa ta É—an rufe fuskarta, sakamakon wani irin kunya da taji ya rufeta.  Â
Can cikin toilet kuwa Saifuddeen ne kwance cikin bathtube É—in wanka, yayinda kansa ne kaÉ—ai ke waje, ya lumshe kyawawan idanunsa, masu matuÆ™ar kyau, ahankali yake fitar da numfashi, wani irin sanyi haÉ—i da zazzaÉ“i zazzaÉ“i yakeji, cikin yanayin dauriya haka yayi wanka, wheelchair dinsa ya jawo, kana ya hau kai, Æ™arasawa gaban wani É—an glass, dake kamar sip yayi, nan ya zaro É—aya daga cikin bathrobe's É—in dake cikin glass É—in, sanyawa yayi ajikinsa, yayinda ya riÆ™e towel É—aya ahannunsa yana goge jiÆ™aƙƙen gashin kansa, madannin wheelchair É—insa ya danna, tare da nufan hanyar fita daga bathroom É—in. Ahankali ya buÉ—e Æ™ofar ya fito.Â
   Cikin nutsuwa ya tura kekansa zuwa gaban mirror, handryer ya jona tare da busar da gashin kansa, turarensa mai sanyin Æ™amshi ya fesa, nan ya Æ™arasa gaban drawer'nsa, dogon wando da t shirt ya zaro, tare da sanyawa ajikinsa. Â
Nan ya nufi gadon nasa. Wanda har yanzu Ameena ke kananna É—e akai. Â
Hannunsa yakai inda yaÉ—an janye bargon da take rufa dashi, kasancewar duk abun dayakeyi tana jinsa ba bacci take ba, hakan yasa  ta É—ago da kanta ta kalleshi.  Â
Ganin cewa ba bacci take ba, yasashi jan kekensa baya, yasake komawa gaban dressing mirror.   Â
Ganin ya juya mata baya, yasa ta tashi daga kwancen da take.Â
Rigarta dake yashe bisa kan gadon ta É—auka, nan ta sanya, ahankali ta sauÆ™o daga kan gadon, cikin yanayin sanyi ta wuce bathroom.    Â
Dukkan abun da take yana lure da ita, dan yana ganinta ta gefen idonsa. Â
 Ganin ta shige bathroom ne yasa shi, Æ™arasawa jikin gadon, hannunsa yakai inda ya yaye bedsheet É—in dake shumfuÉ—e akan gadon, cikin wani durtsbin wanda yake aje, Æ´an kayayyakin da ba a wanke ba, ya jefasa, sannan ya ciro wani sabo acikin drawer ya shumfuÉ—a, kasancewar sa mutum me tsananin son tsabta, shiyasa baijin zai iya kwana akan wannan bedsheet É—in, domin idanunsa sun gane masa sperm ya zuba kaÉ—an ajikin zanin gadon.      Â
Yana gama shumfuÉ—a zanin gadon, ya sauÆ™a daga kan wheelchair É—insa, hawa kan gadon yayi tare da jawo sabon blanket ya rufa ajikinsa.         Â
Kwanciya yayi tare dayin lub, sannu ahankali yakejin zazzaÉ“in jikinsa na Æ™aruwa.      Â
Can cikin toilet kuwa wanka Ameena tayi, sannan ta É—auro alwala, itama É—aya daga cikin bathrobe É—in nasa ta sanya, nan ta fito daga toilet É—in tana me goge kanta.    Â
Handryer'n da yayi amfani wajen busar da gashin kansa, itama dashi tayi amfani, wajen busar da gashin kanta, daba yawane dashi ba, saidai yana da É—an cika, amma baida wani tsawo.
Dubanta takai garesa, ganin ya naÉ—e akan gado tare da É“oye jikinsa cikin blanket, yasa tayi tunanin cewa ko bacci ne ya É—aukesa.  Â
Ganin cewa bata da kaya anan É—akin nasa, yasa cikin nutsuwa ta buÉ—e kofar É—akin ta fice. Â
Kaitsaye É—akinta ta wuce.
Nan ta sanya wata ƴar doguwar riga marar nauyi ajikinta, turare ta fesa sannan ta koma zuwa ɗakin sa, don ayanzu batajin zata iya kwana awani ɗakin bayan nasa, koda ta kwana anata ɗakin ma, tasan cewa bazata ji daɗin kwanciyar ba, kasancewar ta fahimci cewa, bacci yafi mata daɗi idan tana shaƙan daddaɗan ƙamshinsa.
Koda ta koma É—akin nasa, hayewa saman faffaÉ—an gadon tayi tare da jawo sabon blanket É—in ta rufe jikinta, kanta ta É—aura akan pillow tare da lumshe idanunta.        Â
Jin alaman kwanciyarta ya sashi buÉ—e idanunsa, don dama ba bacci yake ba.Â
        Ɗan mirginowa yayi tare da juyowa, ya zama suna fuskantar juna, matso da jikinsa yayi kaÉ—an, tare da sa hannunsa ya tallafi fuskarta, hakanne yasa ta buÉ—e idanunta.     Bakinsa ya É—aura a dai-dai goshinta, inda ya É—an manna mata sasanyan kiss.  Â
Sosai taji abun ajikinta hakan yasa ta lumshe idanunta.
A hankali yasa tafin hannunshi ya shafi fuskata,
Jawota yayi ya mannata da jikinshi, cikin yanayin zazzaɓi da yakeji ya ruggimeta. sannan yasake rufasu da blanket, shigawa cikin jikinshi tayi da kyau tare da lafewa tana sauƙe ajiyan zuciya,
shi kuwa Saifuddeen bisa goshinta ya kuma sumbata kana ya rufesu da kyau saboda wani irin sanyi da yake ji.         Itakuwa Ameena sosai É—an kiss É—in da ruggumar  da yayi mata ya jefata cikin shock, taji daÉ—i Æ™warai, dan kuwa koda wasa bata tsammaci kulawa daga garesa ba, rungumeshi tayi tana murmushi.        Â
Shikuwa Saifuddeen yayi hakanne, saboda yaga dacewar abun, bai kyautuwa ace yana shareta, sannan kuma ya hanata kulawarsa, tabbas akwai haƙƙinta akansa, wanda kuwa idan bai sauƙe ba, Allah zai iya kamashi, saboda haka dole zaiyi ƙoƙari sauƙe duk haƙƙinta daya rataya kanshi, amma badon wai yana jin sonta aransa ba sam babu ko ɗaya, ƙauna dai guda ɗaya ce, kuma tun a haɗuwar farko ya mallakawa Zaleeha gaba ɗaya ƙauna da zuciyarsa, saboda haka baijin cewa Ameena zata taɓa samun gurbi cikin zuciyarsa, saidai yayi mata kara da kawaici kawai dan darajar sonshi da takeyi tafi ƙarfin wulaƙantawa, amma bawai don yana sonta ba.
Tana rungume dashi haka bacci ya ɗauketa, shikuwa yajima sosai kafun bacci ya ɗaukesa, saboda zazzaɓin jikin nasa yaƙi sauƙa.
            Â
Ƙiran sallan asuban fari da akayi yayi dai-dai da lokacin dayi juyi, saboda gaba É—aya zazzaÉ“i ya hanashi samun isashshen bacci,  ahankali ya tashi zaune, hannunsa ya É—aura akan wuyansa, sosai jikin nasa yayi zafi jau. Â
Cikin É—an dauriya ya jawo wheelchair É—insa,  hawa yayi tare da shagwaÉ“e fuska, sam shi hakanan yake baida dauriyan ciwo, musamman ga irin waÆ´annan Æ™ananun ciwukan, yafiso idan baida lafiya yayita zuba sakalci, haÉ—i da shagwaÉ“a tamkar Æ™aramin yaro kuma ma dai halittarsa ce raki in yaji ciwo kaÉ—an zaitawa Ummyn shi da Adda Rahma Raki.   Â
Bathroom yashiga inda ya É—auro alwala, koda ya fito sallaya ya shumfuÉ—a, sauÆ™a yayi daga kan wheelchair É—in, inda ya zauna akan sallayan.       Nafila raka'a biyu yayi, yana idarwa ya jingina jikinsa da jikin wheelchair É—insa, wanda ke bayansa, ganin alamun anshiga sallan asuba ne, yasa shi ta da nasa sallan a gida, dan sam baijin cewa zai iya zuwa masallaci, bama yajin Æ™arfi ajikinsa.  Â