Sashe 150
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Washe gari, bayan anyi sallan la'asar, wanda ya kama kuma gobene zasu tafi Istanbul,
kusan a tare suka shiga falon Ummi cikin shiga ta,
al'farma sunyi kyau dasu,
bayan sun sallami Umminshi ne,
suka fita suka tafi.
Kai tsaye, makey suka nufa.
Suna shiga taga ya fara tsintan abubuwan da kamar su turamen zannuwa Getzner turaruka,
sabulai da dai sauransu,
saida suka gama kuma ta sashin suka shiga sashin kayayyakin taɓa ka lashe.
Sai kuma taga yana shiga layin kayayyakin sanyi masu ɗan karen kyau riguna masu kyau na sanyi irin na mutanen ƙasashen da ake musu ruwan dusar ƙanƙara.
saida ya zaɓi masu kyau kusan kala biyar biyar na maza dana mata.
Daga nan sukaje wurin biya aka ya biya,
aka zuba kayan a ledodi uku.
Atampopi da yadin mazan da turaruka a leda É—aya.
Kayan kwalamace kuma leda É—aya kana sai kayan sanyin suma a lede É—aya,
Yana gaba tana binshi a baya, sunzo dab ƙofar fita, tayi maza tayi baya ido ta zubawa matar da tani a gefenta,
Tabbas bazata mance matarnan ba cikin nitsuwa tace.
"Sanunki".
Da sauri matar ta juyo tare da cewa.
"Yauwa sannu".
Saifuddeen kuwa a bakin baranÉ—ar ya tsaya daya juyo yaga tana ciki bata fitoba kuma da alama mgna takeyi da mata police É—in dake bakin mashigar wurin wacce ita ke kula da shige da ficen matan dake shiga Makey É—in, baya jiyo muryarsu sabida hada-hadar mutane, Zaleeha kuma baya ta bashi bare ya karanci motsin bakinta.
Ita kuwa Zaleeha cikin nazari tace.
"Sunana Zaleeha Bashir Sulaiman Dukku".
Ido matar ta zuba mata cikin son tuno fuskar a hankali tace.
"Kamar dai na sanki".
Da sauri Zaleeha tace.
"Shekara biyu da ƴan watanni na taɓa kai riport a police station ɗinku na Gombe division, wata rana bayan sallan mangariba, na kai muku riport cewa ƴan kalaren sun tare wani mutun a cikin sitadiyom, suna dukanshi, kin tunani kecema, kika matsa aje a duba".
Cikin sauri Matar tace.
"Yes! Na tunaki ai kuma dan na tuna yadda kikazo a gigice mugun DPO mara mutunci yai ta zaginki".
Da sauri Zaleeha tace.
"Ayyah, wanda yayi tamin masifa ya gargaɗeni cewa kar in yarda in kai ƙarar wani Police station ɗin".
Da sauri matar tace.
"Eh shi dai".
Cikin kaÉ—uwa Zaleeha tace.
"Dan Allah kunje kun taimaki mutumin da aka daka É—in ne? Dan washe garin ranar nazo station É—inku sai na samu duk bakwa wurin sai wasu sabbin fuskoki na samu, da namusu mgnar kuma sai sukace babu wannan mgnar a wurinsu.
Bayan nan nafi wata biyu kullum sai nazo station É—inkin amman bana samun kowa".
A hankali matar tace.
"Ayyah ai mutumin munje an taimakeshi an kaishi asibiti, to DPO ne ya caccanza mana wurin aiki tun a ranar sabida, da tun lokacin da kikayi bayani ya gane Yaran Dalla ne sukayi dukan, shi kuwa karen Dalla ne,
shiyasa ya koreki ya miki barazana, da ranki da ran mara lfyar dan dama jami'an tsoro na neman Dalla kuma in aka kama Dalla yasan shima bazai tsiraba,
ni kaina daga baya na koma can dan in duba takardar rahotonki ko zan sameta a maida case É—in hannun DGP gaba to sai na samu babu,
Yanzu haka shi DPO an koreshi a aiki kwana kin baya da aka kama Dalla dan ya tona musu asiri, Ni kuma yanzu a ƙarƙashin DGP nake aiki yanzuma tare muke dashi shiyasa nake bada kariya wa ƙofar shiga dan uban gidana yana ciki".
Sai kuma ta É—an kalli Zaleeha dake ta nanata sunan Dalla a bakinta, ya abubuwan suke son haÉ—e mata a kaine suna dagula mata lissafi.
matarce ta kalleta tare da cewa.
"ÆŠan uwanki ne suka sassare?".
Da sauri tace a a.
Kana tace.
"Allah sarki, to Allah ya saka mishi kenan? Bani number ki zamuyi mgna daga baya, yanzu sauri nake".
Murmushi matar tayi kana ta bata number tata.
Daga nan bi bayan Hamma Saif É—in tayi.
Suna shiga mota Sule yaja suka tafi.
Daga nan kai tsaye New G.R.A suka nufa shiru tayi tana ta son tuno wasu abubuwan sam ta kasa samo bakin zaren tunanin nata har suka isa.
Suna zuwa gidan su Zaleeha da farin ciki suka shiga,
kai tsaye falon Baba Malam sukaje bayan sun gaisa ne,
Yayiwa sule text akan ya shigo da ledan atampopin ya kawo,
koda ya kawosu sosai Baba Malam yayi godiya bayan yayi mishi faÉ—an ya daina musu hidima,
cikin nitsuwa yayiwa Baba Malam bayani, cewa gobe zasu tafi yayi musu addu'a.
Fuska a sake dottijon ya gyara zama tare da cewa.
"To Allah ya kaiku lfy ya dawo daku lfy, Allah ya bada sa'an aikin da duk za'ayi maka".
Amin Amin Mama da Mamy da ya Habu da ita Zaleeha suka amsa a zahiri.
shi kuwa Saifuddeen murmushi jin daÉ—i yayi tare da amsawa a zuciyarshi, shiko Baba Malam cikin nitsuwa yace.
"Zaleeha ki kula dashi da dukkan motsinshi a tafiyar nan da za'ayi kinga zakuje inda bashi da kowa baki da kowa, dukkan taimako da tallafawa a wurinki zai samesu, bana son gardama, na haneki dayi mishi musu".
Cikin sanyi tace.
"In sha Allah Baba malam zan kula".
Cikin jin daÉ—i yace.
"Allah ya miki al'barka ya kaiku lfy".
Amin Amin sukace duka.
Mama kuwa da Mamy sai kallon É—an cikin Zaleeha sukeyi wanda yanzu ya cika wata huÉ—u cib ya kuma fara baiyana kanshi,
duk da ƙaton hijabin da ta zumbula wai duk dan ta ɓoye cikin dan kunya.
Hira suka É—anyi
kana, suka sallamesu suka nufi gidan Adda Maryam.
Kasan cewar Ya Ameenu na gida shiyasa da kanshi ya musu jagora har falon Ziyada,
bayan sun gaggaisa ne,
jin ana kiran sallan magriba Ya Ameenu da Hamma Saif suka fita a harabar gidan sukayi al'wala, suma su Zaleeha al'wala sukayi kana sukayi sallan basu tashi a kan abin sallan ba ba sukaci gaba da hira,
har saida aka kira isha sukayi salla kana suka fito falon,
nan suka ci abinci,
hira suka É—an fara, ganin dare ya É—an fara nisane Hamma Saif yayi mata alamun to su tafi dare nayi".
Gane abinda yake nufine yasa ta miƙe tare da kamo hannun Ziyada cikin sanyi tace.
"Ziyada muje ciki".
Sai ta kuma kalli Ya Ameenu cikin sanyi tace.
"Ya Ameenu a ina soƙon da Adda Maryam ɗin ta ajiye min yake?".
Ido ya lumshe a hankali yace.
"Tace ki duba a bedside drower'nta na gefen gado ta jikin window".
Kai ta gyaÉ—a kana suka juya suka nufi cikin É—akin.
Shi kuwa Ya Ameenu da Hamma Saif miƙewa sukayi suka nufi woje, tunda yanzu zata fito su tafi.
Su kuwa suna shiga, Ziyada ta zauna a bakin gado,
ita kuwa Zaleeha gaban durowar ta zauna É—abas,
a hankali ta buÉ—e durowar,
wasu robobi ta gani a jere a ciki,
sai kuma wata farar takarda a ninke a akan robar da tafi girman,
da sauri tasa hannu ta É—ago takarda,
da taga anyi rubutu da manyan baƙin.
"Zaleeha, ki buÉ—e takardar ki karan tata a cikin É—akina, kisa a ranki kamar da bakina nake gaya miki ina gabanki kina gabana".
Da sauri tasa hannu ta sharce hawayen da tuni suke kwaranya, buÉ—e takardar tayi jiki na rawa ido ta ware sosai dan ganin rubutun da kyau.
"......!
Littafinan na kuɗine biya ɗarinki uku kacal ki laranta bada haƙin kowaba, turo katin mtn ta number nan 09097853276 sai in saki a group ki karanta salim alim