← Book details Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 154

Sashe 110

Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shi kuwa Saifuddeen tattaunawa suka É—anyi da Ahmad ganin har goma ta rufa ne yayi musu saida safe ya nufi side É—insun.

Ameenan kuwa yau bata wani ji zafin kishinba hakan kuma ya samune sanadin karatun ƙura ɗin da tasaka a wayarta ta ajiye kan pillow data ɗaura kanta sai wani bacci mai ɗan karen daɗine ma ya ɗebeta.

Saifuddeen kuwa yana dawowa É—auki shi kayan jikinsa ya rage.
kana ya É—an watsa ruwa, sannan ya fito boxer kawai yasa kana ya zura jallabiya a kai,
turare ya fesa sannan ya kashe wutan É—akin gaba É—aya, kana ya nufi sashin Ameena.

Murmushi jin daɗi ya rinƙa yi ganin tana baccinta yau ba kuka,
fuskarta ya shafa kana ya sunkuyo ya sumbaci goshinta,
cikin ranshi yace.
"Alhamdulillah ya ALLAH ka jiɓanci lamurana ka haɗa min kan matana".

Da haka ya juya ya fita, kana ya nufi side Zaleeha,
yana tafe yana mgnar zuci.
"Kawai dan na ɗan raɓeki sai zazzaɓi to yau a gado ɗaya zamu kwana zamuga ta tsiyar, dole nema ki saba dani wannan tsoron ai cutar dani zaiyi".
A hankali ya tura ƙofar ɗakin,
baccinta takeyi hankali konce,
shiyasa har ya ƙaraso gaban gadon bata saniba.
Jallabiyar ya zare daga jikinshi kana ya ajiyeshi kan bedside, ya rage dagashi sai boxer É—in.
A hankali ya hau kan gadon bayan ya kashe wutan É—akin.
addu'ar konciya yayi sannan ya shafa a jikinshi,
kana ya kuma É—ago hannunshi yayi addu'an ya tofa a hannunshi , a hankali ya sunkuyo kanta borgon ya É—an yaye kana ya fara shafa mata addu'ar,
can cikin bacci taji alamun ana shafata,
da sauri ta buɗe Idanunta kana ta yunƙura zata tashi,
kamota yayi tsam ya haɗe bayanta da ƙirjinshi, ƙam hakan yasa ta kasa kwace kanta
wayarshi ya lalubu kana ya É—anyi rubutu, tare da kai wayar saitin fuskarta, ido ta zubawa rubutun.
"Ki nitsu, ni babu abinda zan miki, mu konta kiyi baccinki".
Ajiyan zuciya ta ɗan ja tare da shaƙan ƙamshin turaren sa Idanunta ta lumshe.

Jin ta ɗan nitsune yasa ya sassauta riƙon da yayi mata,
a hankali ya tura hannunshin cikin hijabin jikinta shafa wuyanta yayi, zufa sosai ta haɗa alamun zazzaɓin ya sauƙa.
Jin hakane yasashi, tashi zaune da kyau kana ya jawo hannunta ya tada ita,
ba musu ta tashi, hannunshin yasa ya cire hijabin,
tana jin zafi shiyasa bata hanashiba,
Ƙara jawota jikinshi yayi da kyau,
da sauri ta riƙo hannunshi jin ya kunce igiyar rigar dake jikinta alamun zai cire mata rigar,
wayarshi ya kuma É—auka ya rubuta mata.
"Bana son gardama, rigar zan cire miki zafi yayi yawa".
Shiru tayi, sabida ya gama zance tunda yace mata baya son garda,
kana Baba Malam ya mata kashedi kan mishi gardama,
tanaji ya zare rigar ya cillata gefe,
tuttura pillows É—in dake kan gadon yayi ya bar É—aya rak,
a hankali ya jawota jikinshi,
wani irin sassanyan ajiyan zuciya suka sauƙe a tare, sabida jin yadda fatar jikinsu ta haɗe wuri ɗaya,
a hankali yasa hannu saman kan gadonta ta gefe ya lalubo rimot din Ac,
gudun ac'n ya ƙara kana a hankali ya gyara blanket ɗin ya rufesu.

Shiru tayi jikinta nayi wani irin tsuma,
wani irin yanayi takejin kanta da zuciyarta tana jin wani abu mai ƙarfi game dashi fatarsu dake manne jikin na juna sai takeji tamkar jininsu ne yake gaurayewa dana juna, haka nan takeji kamar zuciyoyinsu na liƙewa dana juna ne, wani irin fitinenne daɗi ƙamshin jikinshi keyi mata, karon forko yau gata ita da mijinta a makonci ɗaya,
tana jinshi yasa hannu ya ɗan shafi ƙirjinta,
sai kuma ya É—an sunkuyo, bakinshi ya É—aura kan Sweet lips É—inta É—an sumbatarta yayi,
sannan ya maida kanshi kan filon,
kana ita kuma ya gyara mata konciyarta bisa jikinshi,
a hankali yasa tafin hannunshi kan bayanta yana É—an shafawa, har zuwa kan mazaunanta,
wani irin miƙa tayi tare da motsawa kanshi ta gyara konciyarta.

Sun jima a haka, duk basuyi bacciba kowa da abinda ke cikin ransa ita tasan baiyi bacciba shima kuma yasan itama batayi bacci ba.

Hamma Saif kam farin cikinsa bazai misaltuba, yau shine da Zaleeha a gida ɗaya ɗaki ɗaya gado ɗaya borgo ɗaya pillow ɗaya kana a ƙarƙashin igiyar aure, lallai kam mahaƙurci mawadaci.

Ita kuwa Zaleeha dib-dib haka zuciyarta ke bugawa,
yau itane dai a jikin Hamma Saif, lallai ne duniya idan zakayi so kayi dan Allah in kuma zakayi ƙi kayi dan Allah, ka kuma yishi saffa-saffa dan son kan juye ya zama ƙi haka kuma ƙi kan juye ya zama so,
sannan tsaurara kafiya masiface.

Tana cikin nazarin taga hasken wayarshi a gabanta.
"Bakiyi bacci bako?".
Kai ta gyaÉ—a mishi alamun eh.
Rubutu ya sake yi mata.
"To meya hanaki baccin?".
Kai ta jujjuya alamun babu,
rubutu ya ƙara yi mata mai tsawo.
"Tsorone ya hanaki bacci.
ki rage wannan tsoron, kin taɓa jin akwai macen da aure ya kasheta ne?".
Kai ta juya alamun babu,
gyara musu konciyarsa yayi kana ya rubuta mata.
"Duk inda nasa hannunki a jikina ki barshi a wurin ba abinda zan miki, tsoron nakeso ki rege".
Shiru tayi,
shi kuma gyara konciyarsa yayi a hankali yaja hannunta,
bata hanashiba, kiss bayan hannunta yayi,
kana ya ɗaura shi kan ƙirjinta,
yanaja a hankali har zuwa kan mararshi,
wuƙi-wuƙi tai da idanu, sai dai kuma jin hannunshin na kan nata shike sarrafa hannunta ne yasa ta kasa janye nata,
ido ta zaro jin ya cusa hannunta cikin boxer É—inshi,
hannunshi yasa ya kamo abinda take masifar tsoron,
yasa matashi cikin tafin hannunta kana ya rumtseshi da hannunshi,
karkarwa hannunta ya farayi,
jin haka yasashi ruggumeta da kyau da É—aya hannunshin,

haka yasa ta gaza janye hannunta sai karkarwa da yakeyi,
tanajin yanayin wasu abubuwa da hannunta bisa Saif É—inshi ba damar kwace hannu,
can kusan awa biyu sai taji yana nishi tare da ruggumeta gam, sai kuma taji damshi-damshi cikin tafin hannunta.

jin ya sake mata hannunne yasata, zaro hannunta,
baki ta É—an tura jin hannunta da abu,
kaman madara cikinsa tasa hannunta tana gogewa tare tura baki.
Murmushi yayi mai cike da jin daÉ—i ya jawo hannun nata ba zato taji ya goga mata hannun kan fuskarta,
da sauri ta cusa kanta a wuyanshi tana gogewa,
dariya yayi kana ya ruggumeta, sun jima a jikin juna a haka kafin can, ya miƙe ya hau kekenshi yaje yayi wonka, kana yana fotowa yace taje tayi wonka, cikin bacci-baccin daje tai wonka, kana suka konta liƙe da jikin juna
a haka sukayi bacci.

Asuban fari ya farka,
kai tsaye bathroom É—in ta ya wuce wanka ya kumayi da sosonta da sabulu ta kana yayi al'wala, sannan ya fito da towel a jikinshi,
Jallabiyar sa ya zura dan ya bar mata boxer É—inshi a bayan gidanta,
ido ya zubawa fuskarta da baya cikin borgon,
a hankali ya motso jikinta har yasa hannu zai tasheta sai yaga kwayar idanunta na motsawa alamar ta farka kunya ne ya hanata buɗe ido ganin haka sai yasa hannu zai yaye blanket ɗin, ai da sauri ta riƙeshi,
girarshi É—aya ya É—aga mata kana ya fita ya tafi side É—inshi yaje sauya shiga sannan ya nufi masallaci.

Ita kuwa Zaleeha bayan tayi wonka tayi salla ne ta gyara É—akinta,
sannan tayi shigar atampa kana ta nufi cikin gida.

A falo ta samu Adeel na zaune shi É—aya,
da sauri ta ƙarasa gareshi ɗagashi tayi ta ruggumeshi tare da cewa.
"Ayyah my papy aka bar min kai kaÉ—ai a falon".
Murmushin Ameena tayi wacce ta fito daga kitchen, da alamun breakfast take shirin haÉ—a musu,
cikin kula tacewa Zaleeha.
"Ina kwana".
Murmushi Zaleeha tayi tare da cewa.
"Naƙi wayon, ki ɗaga min gaisuwa ki samu lada mai yawa".
Murmushin sukayi baki É—aya kana Ameena tace.
"To ai kullum kece kike samun ladan.
Dan haka yau nawane,ina kwana ya jiki?".
Cikin jin daÉ—in yadda Ameena ta sake mata fuska tace.
"Lfya ji kam da sauƙi bari inje in gaida Ummi inzo muyi aikin".
Tana faÉ—in haka ta wuce É—akin Ummi.
Raliya da ke sauƙowa kan step ne ta kalli Ameena cikin ganin darajarta tace.
"Barka da safiya Aunty Ameena".
"Barka dai Goggon Adeel ya gajiyan aiki?"
"Gajiya tabi lfy". Raliya ta faɗi tana ƙoƙarin shiga kitchin.
Dai-dai Lokacin kuma Ummi da Zaleeha suka fito,
cikin sakin fuska, tacewa Raliya.
"Kuje ku huta yau tunda ina off ni zan mana girki".
Zaleeha ce tace.
"Ato ai baki hutaba kenan, bari kawai muyi".
Dariya Ameena tayi tace.
"Uhum Ummi kiji mara lfy da ƙarfin hali, toma na gama komai saura kaɗan".
Shigowar Ahmad da Saifuddeen da Hayatuddeen ne yasasu juyowa garesu.
bayan duk sun gaggaisa ne,
Ameena ta koma kitchin dan ƙarisa aikinta,
tuni ta fara jera musu abin ci dana sha É—in.

A tsakar falon Ummi kuwa duk nacin Saifuddeen nason su haɗa ido da Zaleeha taƙi bashi dama, dan wata iriyar zazzafar kunyarshi takeji takanji wani daɗi a ranta in ta tuna yadda suka kwana jikin juna jiyan.

A haka sukaje kan dinnin table,
sukayi breakfast, kuma sosai girkin Ameena yayi daÉ—i,
suna gama cin abinci.
Hayatuddeen ya tafi school,
Ahmad kuwa ya tafi kasuwa.
Zaleeha kuwa dole ta bar falon Ummi dan ta lura Hamma Saif ƙureta yakeso yayi idanunshi na fitinar.

Koda ta fita baccinta taje tayi a É—akinta.

Ita kuwa Ameena da Ummi da Raliya da hira sukayi tayi.
Kana Saifuddeen kuwa ya tafi ofishin su na DSS.
Chapter 110 · 0% Book details