Sashe 9
Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zazzafan zazzaÉ“ine ajikinta har zuwa yau É—in, yanzuma duÆ™unÆ™une take acikin blanket gaba É—aya jikinta sai faman rawan É—ari yake, tun daga É—akinnata tana iya jiyo sauti da hayaniyan mutane, wanda hakan shike Æ™ara affecting É—inta, hartanajin kanta kamar zai rabe gida biyu, kwata kwata batason hayaniya, turo Æ™ofar É—akinnata akayi, Aunty Lubna da Maryam, da kuma Æ™awarta Rashida ne suka Æ™araso cikin É—akin, ganinta still a duÆ™unÆ™une cikin blanket yasanya su Æ™arasowa daÉ—an sauri, Maryam ne taÉ—an yaye blanket É—in tare da kai hannunta jikin Zaleehan nan taji zafi jau,Â
"Subahanallahi! dama bakida lafiya ne Zaleeha?".
taƙare maganar tana me ƙara taɓa jikin Zaleehan.
"Zaleeha!." Aunty Lubna taƙira sunanta, ahankali ta ɗan buɗe rinannun idanunta ta kalli Aunty Lubna'n, murmushi Aunty Lubna tayi mata tare da zama agefen gadon, ganin haka yasa Zaleeha ta haɗo duka ƙarfinta tashi tayi taɗan zauna tare da jingina bayanta da jikin saman gado, hannu Aunty Lubna tasanya ta dafa kafaɗan Zaleehan cikin kulawa da kwantar da murya tace.
"Ki daina sa damuwa aranki Zaleeha, musamman a irin wannan ranan, yakamata ace yau kin aje duk wani makamen yaƙi da auren nan da kika ɗaura, sannan kin kori damuwa daga gareki, ayanzu damuwar da zaki sa kanki bazai taimakeki da komaiba Zaleeha, babu amfanin wannan ƙuncin, yanzu lokacin da zaki bari zuciyarki ta huta ne, ayau kuma ayanzu an ɗaura aurenki da Saifuddeen, zaifi kyau ki rungumesa amatsayin miji bawai maƙiyi ba, saboda duk yanda kikakai ga ƙinsa, yanzu kin zama mallakinsa, zaki zauna aƙarƙashin ikonsa, yanzu komai zakiyi saida izininsa, saboda Allah yace girman miji ya zarce na iyaye, haka ku girmama mazajenku tamkar yanda zaku girmama iyayenku, harma fiye da haka, dan Allah Zaleeha kiyi haƙuri hakanan damuwar nan kibarta!."
Aunty Lubna taƙare maganar cikin lallashi.
Kuka Zaleeha tasanya tare da rumtse idanunta, wani irin ɗaci takeji amaƙoshinta, yayinda zuciyarta keyi mata zafi, tabbas anyi mata abunda bataso, an aurar da ita ga wani ba mutumin da tafi so fiye da kowa ba, take taji matsanancin tsanar Saifuddeen ya ƙara ninkuwa acikin zuciyarta, hartanajin zata iyayin komai don ganin ta nesanta kanta dashi, sannan kuma ta tozarta igiyar aurensa dake kanta, al'ƙawarine saita wulaƙanta aurensa, sam bazata zauna da nakasashshe ba!.
Cike da tsananin tausayinta Maryam ta kamo hannunta, cikin yanayin sanyinta tace.
"Zaleeha ke ƙanwatace, jini ɗayane ke yawo ajikinmu, tabbas inason duk wani abun da kikeso, haka kuma inaƙin abunda kike ƙi, saidai kuma Saifuddeen ba abun ƙi bane, irin Saifuddeen mata da yawa ke fata da burin samu amatsayin miji, kada ki taɓa dubansa da nakasarsa, domin NAKASA BA KASAWA BACE, haka kuma nakasa bata zama ciwo matuƙar ba nakasar zuciya bace, tabbas ina tayaki farincikin samun Saifuddeen, saboda inaji ajikina ko anan gaba koda bayan raina nasan cewa ƙanwata tasamu managarcin mijin dazai zame mata garkuwa, na tabbata koda ace yau kowa namu zai ƙare abarki ke ɗaya, bani da kokonto akan saifuddeen saboda nasan zai riƙeki da amana, bakuma zai taɓa bari ki wulaƙanta ba, nasan ayanzu kina ganin laifin Baba dama su Ya Ahmad da Ya Ameenu saboda sun aura miki wanda bakyaso."
Ɗan tsagaitawa da maganan maryam tayi tare da sakin murmushi, ahankali ta cigaba inda tace.
"Watarana zakiyi alfahari da Baba Malam Zaleeha, zakuma kiji cewa yayi miki zaɓi irin wanda kowani uba ke fatan yiwa ƴarsa, tabbas nasani komin jimawa saikinyi al'fahari da zaɓin Baba Malam, sannan kuma kada kimanta cewar duk wanda yayi biyayya ga Iyayensa to har abada baya taɓa taɓewa."
Duk wannan maganganun da Maryam keyi Zaleeha bata buɗe idanunta ba haka kuma hawaye basu bar tsiyaya daga cikin idanun nata ba, zuciyarta tayi tauri, ɓacin rai ya cikata, tsana ƙiyayya masu tsanani, sun riga da sunyi tasiri acikin jikinta da ƙarfin sirin da Ruda ke zuƙa Mama suna banka mata, saboda haka babu wani magana daza a faɗa don atausasata da zaiyi aiki acikin ƙwaƙwalwa da zuciyarta, hasalima ji take kamar ana ƙara mata yawan tsanar Saifuddeen ɗinne.
Duban Rasheeda Aunty Lubna tayi cikin kulawa tace, "Rasheeda kiyi abun daya dace, tasamu tayi wanka bari naje nakawo kayan da zata sa."
"To" Rashida ta amsa zuciyarta cike da tausayin Zaleeha, saidai kuma ta wani ɓangare wautan Zaleeha kawai take gani.
Su Aunty lubna na fita, Rasheeda ta kamo Zaleeha, da ƙarfi Zaleeha ta fusge hannunta daga na Rashida, cikin yanayi na faɗa-faɗa zaleeha tace.
"kada ma kice zaki faɗamin komai Rashida, babu abun da zaki faɗa min wanda zan fahimta, sannan kowani kalma zaki faɗa, zakiyi asaran yawun bakinki ne kawai, dan koda wasa bazan taɓa ɗauka ba."
Murmushi Rashida tayi tabbas tasan Zaleehan tana cikin ɓacin rai da baƙinciki, hakan yasama bazata biyeta ba, tasan tanajin haushinta ne saboda tabawa Saifuddeen da abokansa haɗin kai  wajen ganin antsara abubuwan biki sun tafi dai-dai.
Dawowar Aunty Lubna ne ta lallaɓa Zaleehan inda ta haɗa mata ruwan wanka, ko acikin toilet ɗin da ƙyar Zaleehan ta iyayin wanka, domin gaba ɗaya jikinta babu kuzari, tana fitowa daga wankan aunty lubna ta kamata inda ta zaunar da ita akan stull, da ƙyar ta iya shafawa jikinta mai, aunty lubna dakanta taɗanyi mata light meckup akan fuskarta kasancewar tasan ba isashshen lafiya bane da ita, yimata meckup me yawa kaman takurata ne, doguwar rigar bababar atamfar chiganvy me kalan ja aunty lubna ta bata tace ta sanya, kanta yafara ciwo sosai hakan yasa batayi musuba ta amsa, ta zura ajikinta, sosai ɗinkin rigar tayi kyau yayinda tabi jikinta ta lafe, rigar irin A shape dinnan ne me faffaɗan hannu, an ɗameta daga ƙirji zuwa ciki yayinda daga ƙasa kuma aka faɗaɗata, haka hannun rigar akayishi mai faɗi, sosai yayi wa Zaleehan kyau musamman ma idan ka haɗa da kalan atamfar da takasance ja mai ratsin green colour,  dogon gashinta da akullum yake cikin gyara aunty lubna ta tubke mata shi akusan wuyanta, jan ribbom aka maƙala ajikin gashin, aunty lubna dakanta tayi mata ɗaurin ɗan kwali mai kyau, hakannema ya ƙara ƙawata shiganta, kama daga kan sarƙa ɗankunne, harma da awarwaro.duka na gold aka samata masu kyaun gaske, aunty lubna naƙoƙarin yafa mata mayafi ajikinta ta shagwaɓe fuska tare da turo baki, hawayene suka cika idanunta, ganin haka yasa Aunty lubna sakin murmushi tare da kamata ta kwantar da'ita akan gado, komawa aunty lubna tayi tasanarwa da ya Ahmad halin da Zaleehan ke ciki, nan take Ahmad yayiwa family doctor ɗinsu waya, babu ɓata lokaci kuwa sai gashi yazo, sanin cewa batason allura ne yasanya likitan bata magunguna bayan ya auna yanayin jikinnata, magunguna masu ƙarfi ya bata, tare da ɗaura mata drip, don kuwa shima zai taimaka wajen bata ƙarfin jiki da kuzari.
Ko mintuna 20 ba ayi da samata drip É—inba bacci ya É—auketa.
Acan gidansu Saifuddeen kuwa receiption aka gabatar me rai da lafiya inda akayi ɓarin nairori wajen ƙawata haɗaɗɗen abinci da drinks ɗin da akasha, bayan anci ansha ne kuma aka bawa kowa takeaway wanda ke ɗauke da kayan ciye ciye dana shaye-shaye, kowani ledan takeaway kaza ne guda aciki anyi raping ɗinta da poil paper abun dai sai wanda ya gani, nan fa Saifuddeen da abokansa suka shiga ɗaukan hotuna kala-kala, haka sukayita bidiri basu suka samu kansuba saida aka ƙira sallan azahar nanfa masu tafiya masallaci suka tafi masu tafiya gidama suka tafi, inda wasu sun koma gidane don suɗan huta kafun lokacin ɗauko amarya da kuma diner.
Gaba ɗaya gidan nasu Saifuddeen babu masaka tsinke, jama'ane takota ina, hatta ɓangaren saifuddeen dinma mutanene acikinsa maƙil.
Su Ahmad da ishaq ne suke zaune afalon sunata hiransu, wasu kuwa na kallo, kowadai da abunda yakeyi, Saifuddeen na cikinsu inda gaba É—aya hankalinsa kekan laptop É—insa, da alamun wani aiki mai tsananin mahimmanci yakeyi, dan gaba É—aya hankalinshi na kan System É—in gaba É—aya idanunshi sai yawo sukeyi a jikin fuskar laptop É—in, ganin hayaninyar abokan nashi yayi yawa ne suna katse mishi hamzarine ya sashi sarrafa kekenshin ya shiga bedroom É—inshi.
Abuja.
Kuka sosae Amina keyi hakan tatashi yau batajin daɗi wani irin abune takeji ya toshe mata maƙoshi, tabbas babu makawa tasan kishin Saifuddeen ne ke ɗawainiya da zuciyarta, har wani zafi zafi takeji aƙirjinta, tanason Saifuddeen so mai tarin yawa tana kuma kishinsa sosai, bata san dacewa soyayyar Saifuddeen yayi ƙarfi azuciyarta ba sai yau daya kasance ya auri wata ba'ita ba, ahankali take fitar da sautin kukanta, wayarta ta ɗaga tare da kunnawa, take hoton Saifuddeen wanda akayi masa ɗazu inda Hayatuddeen ya ɗaura a status ɗinsa ya bayyana akan fuskarta, don tuni ta sauƙe hoton zuwa wayanta, sosai yayi mata masifar kyau acikin farar shaddan dake jikinsa, fuskarsa ta ƙurawa ido, tabbas kowa yagansa yasan yanacikin matsanancin farinciki,  rumtse idanunta tayi tare da sakin wasu zafafan hawaye, tabbas ta barwa Allah itakam, ta fawwala masa dukanin lamuranta, tasan zaiyi mata jagora, idan tana darai da kuma rabo tabbas tasan watarana zata mallaki saifuddeen amatsayin mijinta.
Kaduna, Asma'u Ahmad matawalle kuwa tun jinya da taga batun auren Saifuddeen sosai hankalinta ya tashi sai dai tasa a ranta babu wani na Æ´a macen da zata hanata mallakar Saifuddeen a matsayin mijin aurenta, shiyasa daren jiya harda mafarkinta wai auren da ita aka É—aura.